Sashe 21
Ni Bora Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Su Hanan sunyi k'alau dasu tamkar basu ba , tuni sun sake a cikin gidan tamkar daman sundad'e da zuwa , Ammi kullum cikin siya musu kayan k'yale k'yale take , itama Hajiya Asma'u haka ga 'Yayanta suna girma ma su Hanan , yanzu abinda yake damun Hanan shine yawan ciwon ciki dayasako ta a gaba , gashi tak'i tafad'awa kowa tana ciwon ciki , Nasma ma dasu kwana tare itama batasani ba , Yauma kamar kullum suna cikin d'aki a kwance wajen k'arfe goma da rabi na dare , ciwon cikin ne yafara mintsinin Hanan tafara cije leb'e tamkar me Nak'uda , Nasma ta dubeta tace " ke kuma meye yake damunki haka ? tund'azu naga sai cije leb'e kike tamkar wacce take labour room , Hanan data fara fita hayyacinta tace wa Nasma " kiramin Ammi Dan Allah wayyo cikina wallahi inajin mutuwa zanyi , da sauri Nasma tatashi zaune tana dubanta ganin da gaske Hanan tana wani irin Abu yasa Nasma fita da gudu tana kiran Ammi ....
Lokacin Ammi tana zaune kan sallaya tana karatun Alkur'ani me girma , jitayi ana kiranta kuma daga jin kiran ba na lafiya bane , da sauri ta rufe Alkur'anin tana shirin mik'ewa , dai dai lokacin Nasma ta shigo tana fad'in " Ammi kizo Hanan bata da lafiya da sauri suka juya zuwa d'akin Hanan d'in , lokacin Hajiya Asma'u itama tafito daga d'akin Alhaji Murtala , dukansu suka shiga d'akin da Hanan d'in take , suna zuwa suka sameta wata kumfa na fitowa daga bakinta tamkar wacce tasha guba , da gudu sudukansu sukayi kanta suna kiran sunanta , Nasma tuni tafara kuka tana fad'in " dan Allah Hanan karki mutu kibarni , duk duniya dake nasaba bazan iya bud'e ido inga bakya tare dani ba , tuni Hajiya Asma'u tafita kiran Alhaji Murtala dan suje asibiti , Ammi kuwa tana rungume da Hanan sai addu'a take tofah mata hawaye na zubowa ta cikin idanunta , Hajiya Asma'u ce tadawo ta sunkuya ta d'auki Hanan da dukka k'arfinta tace " kuzo muje Asibiti ga Alhaji can ya fito da motar......
Acan b'angaren Alhaji Nasir kuwa " Safara'u tafara zuba mulki a cikin gida , dan Hajiya Hajjo duk bala'inta bata saka Safara'u aiki , dan kusan kullum sai sunyi fad'a da ita , yauma tamkar kullum Safara'u ce ta fito sai taunar cingum take tamkar wata karuwa , Hajiya Hajjo tana gayara kayan miya lokacin Safara'u ta dubeta tace " wai daman haryanzu baki d'oramana Abinci ba kinbar mutane da yunwa ? Hajiya Hajjo tadubeta shek'e k'e tace " ban d'oraba kozaki yimin hukunci ne daboda hakan ? Safara'u tayi wani shu'umin murmushi sannan tace " bazan yi miki hukunci ba , sai dai zakiga Abinda zai faru dan wallahi sai kin raina kanki , ta juya ta nufi d'akin ta tana turo mazaune ......
Alhaji Nasir shida Abokinsa Alhaji Hamza suna gurin dodon su suna magana dashi , Anan ne dodon nasu yake ce musu yanason shan jinin Mata d'aya da yara guda uku , Bayan sungama magana dashi Alhaji Nasir ya dubi Alhaji Hamza yace " yanzu kai wanne zaka bayar daga ciki ? tunda jinin mutum hud'u yakeso dole kai biyu nima biyu haka zamu bashi , Alhaji Hamza yayi ajiyar zuciya sannan yace " a gaskiya yanzu mata ta taragemin kuma yanzu haka cikine da ita , inaso ta haihu saboda kasan yanzu banida d'a ko d'aya duk nabada su , kai kuma kaga gidan ka akwai mata har guda uku kuma ga yara kana dasu dayawa , Alhaji Nasir yayi shuru yana nazari suwa yakamata yabawa dodo ? tabbas da Hanan na nan wallahi saiya bada ita ita da Nasma , ammam yanzu dole ya zauna yayi shawara yaga wad'an da yadace yabayar , da yayi niyyar bada Safara'u amman yaji tana da dad'in harka ta baya sosai , duk matan da yake aura ba wacce take bashi had'in kai wajen kusan tar ta ta baya kamar ita , yankewa yayi zai bada Alawaiyya da kuma wasu daga cikin yaran nasa , duk dayaga mutane sunfara saka ayar tamabaya akansa ganin yadda akeyin mutuwa agidansa kuma duk iri d'aya........
Tunda aka shigar da Hanan asibiti likitoci suka rufu akanta , Nasma inbanda kuka babu abinda takeyi , Ammi ta janyota cikin jikinta tana rarrshin ta , dan tasan dole tayi kuka dan ko ita data haifi Hanan yanzu bazata nuna mata shak'uwa dasukayi ba .....
Likitane yafito daga cikin d'akin Da Hanan take , cewa Alhaji Murtala yayi yabiyoshi Office yanason magana dashi , tuni Jikinsu Ammi yafara rawa cikin ranta tana addu'ar Allah yasa ba mutuwa tayi ba , Alhaji Murtala tuni ya mik'e yabi bayansa suka shige cikin office d'in , samun guri Dr. Yayi ya zauna sannan ya nunawa Alhaji Murtala guri yazauna shima , glass d'in idonsa yacire sanna yadubi Alhaji Murtala yace " A gaskiya Alhaji wannan yarinyar taka akwai Babbar matsala atare da ita , wato binciken da mukayi akanta mun gano wata tsutsa da aka saka mata a cikin cikinta wacce ake sakawa masu yin Mad'igo , ina nufin maza masu neman maza 'Yan uwansu ta baya , salati Alhaji Murtala yayi sannan yadubi likitan yace " yanzu meye mafita Dr. ? wallahi Mijinta ne yayi mata wannan Abun haka , Dr. Ya dubi Alhaji Murtala yace " kana nufin kace tana da aure kuma mijinta ta baya yake kusan tar ta ? Alhaji Murtala yace " tana da aure amman a yanzu bata dashi kuma saboda hakan aka rabasu da Mijin , numfashi likitan yaja sannan yace " tabbas wannan mijin nata ya cuceta sosai , dan yanzu haka tana gab da fara zubar da wani irin ruwa me wari ta gabanta mutuk'ar ba'ayi gaggawar yi mata aiki ba , Alhaji Murtala yace " Dr. Inaso ayi mata aikin ko nawa zamu biya plss tunkafin tafara zubar dashi d'in , Dr. Yadubi Alhaji yace " bamayin irin wannan aikin a wannan asibitin , sai dai akwai wani Abokina sunayin aikin a Asibitinsu zan had'a ku dashi sai kuyi magana , godiya Alhaji Murtala ya shiga yiwa likita , nan Dr yabawa Alhaji number Dr Tahir sannan shima yakirashi a waya sukayi magana a gaban Alhajin , likita yace " sai kuyi gaggawar kaita dan ciwon yadad'e yana cin jikinta baku sani ba sai yanzu ya nuna , nan Alhaji yayi masa godiya sannan yafito daga office d'in , su Ammi dukansu suka mik'e suna tamabayar sa lafiya kuwa ? bai ce musu komai ba ya nufi d'akin da Hanan take a kwance lokacin bacci take sabida alluran da suka yi mata ...
Duk yadda sukayi da Dr. Sai da yagaya musu , salati suka saka tare da yin Allah wadai da halin Alhaji Nasir , Nan suka d'auketa aka nufi wancan asibitin daza'ayi mata aikin da ita.....
Kawu Idi yana sane da auren da Safara'u sukayi ita da Alhaji Nasir , yau takanas ya shirya dan zuwa gidan yaga Hanan dan yaji shuru Alhajin bai ce tadawo ba , yana zuwa gidan dayake me gadi ya sheda sa tuni yabarsa ya shiga ciki , koda shigar sa yasamu wani yaro daga cikin yaran Alhajin yace yaje yakira masa Hanan acikin gidan , dayake yaron bashi da wayo dan haka baisan Hanan d'in ba tuni yashige cikin gidan yana kiran sunan Hanan , dai dai lokacin Safara'u ta ci uwar kwalliya wai zataje yawo ita ala dole ga matan masu kud'i , tarar yaron tayi tana fad'in " waye ya aiko ka kairan shegiyar yarinyar data shiga duniya ? yaron yace " wani ne a waje yana jiranta , Safara'u ana rik'e da mayafi a hannu da jaka akayi hanayar fita , Hajiya Hajjo tana hango fitar ta tabiyo bayanta sadaf sadaf tana lek'en ta , koda Safara'u ta k'araso wajen da Kawu yake wani tsaki taja tare da murgud'a baki , cikin kallom rashin mutunci ta dubesa tace " wai dama kaine kake kiran Hanan d'in ? to mu anan gidan bawata me wannan sunan , dan haka ka iya jan jiki ka ficemin daga cikin gidan mijina , inkuma ba haka ba wallahi yanzu zanhad'a maka mutane ince kazo guna kwarton ci , Kawu ya dubeta sama da k'asa wani takaici yakamasa yace " ni bana magana da wacce bata san mutuncin kanta ba bare na aure , tunkafin ranki yayi mugun b'aci inaso kibar wajen nan yanzu yanzu , wata shewa Safara'u tayi tare da tafa hannuwa tace " nafi k'arfinka ta ko'inah wallahi Idi , kadubeni sama da k'asa ni ba matar Matsiyaci bace wanda bashi da ko anini , tuni zuciya ta d'ebi Kawu Idi ya d'auke Safara'u da wani mahaukacin mari , dai dai nan Alhaji ya kunno hancin motar sa cikin gidan , akan idonsa Safara'u ta cakumi wuyan Kawu Idi tana tura kanta cikin jikinsa tamakar wata k'aramar yarinya masu kokawa , aikuwa Alhaji Nasir tuni yaji wani kishi ya turnik'eshi wato dama munafika tana son tsohon mijinta take raina masa hankali , tuni ya bud'e motar a fusace yana nufo wajen dasuke , yana zuwa ya wanke Safara'u da wani mahaukacin mari yana nunata da d'an yatsa " wato ni zaki ciwa Amana kenan ? duk irin kud'in danake turamiki sai kin dunga nemo tsohon mijinki kina munafinta ta , Kawu Idi yace " wanda da Allah ya kawoka Alhaji , dan tun d'azu take jana wai saina shiga ciki munkwanta da ita , Safara'u jikinta yana rawa tafara fad'in " wallahi k'arya yakemin bancd masa haka ba , Muryar Hajiya Hajjo sukaji tana fad'in " bawani k'aryar dayake miki inajinki ina kuma kallonki , tuni ran Alhaji Nasir yakuma b'aci yafasa bawa dodonsu Alawiya wallahi Safara'u zaibada ya auro wasu matan, tuni ya shige ciki da sauri tare da tunkarar d'akin sirrinsa , Safara'u ganin haka ta rud'e satake sakinta zaiyi tuni tabi bayansa batare da yasani ba..........
[1/29, 16:19] +234 704 610 7812: *NI* *BORA*
_Ce_ 👩🏿🦳👩🏿🦳
*Zee* *MD*✍🏻
26.