Sashe 16
Ni Bora Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Suna zuwa gidan su Ammi Hanan tadunga kallon gidan , cikin ranta tafara tunani tabbas tasan gidan su Zunnur yafi haka kyau sosai , to nan suka daso kuma duk da wannan d'in ma yana da kyau , suna k'arasawa palor gidan sukayi sallama daga ciki aka basu umarni su shigo , suna shiga suka samu Hajiya Asma'u da Alhaji Murtala a zaune suna hira , koda sukaga Zannur suka tareshi da fara'a dan sunsan shi sosai tunkafin Alhaji ya auri Ammi , gaishesu yayi cike da girma mawa amsawa sukayi suna nuna musu wajen zama , Hajiya Asma'u ta dubi su Hanan wad'an da suke sanye da face mark har lokacin tace " sannunku da zuwa 'Yan mata , sai lokacin suka cire Face mark d'in suna gaida su Hajiyar , Hajiya Asma'u tana kallon Nasma taji gabanta ya fad'i take taji lokaci d'aya yarinyar ta shiga cikin ranta , gaisuwar da suke mata kwata kwata takasa amsawa saboda kallon da takeyiwa Nasma , A dai dai lokacin Ammi tafito daga cikin d'akinta tasha wanka cikin wata Atamfa me kyan gaske gashi tayi wani kyau da ita kana ganinta kaga me yaron ciki , Hanan tana ganin Ammi ta tafi da gudu tana fad'in " Ammi na I miss u so Much ta fad'a jikinta , sai kuma ta saki kuka tana kuma k'ank'ame Ammin nata tamkar za'arabasu , A take su Hajiya Asma'u suka gane Hanan , nan suka shiga murna suna fad'in " kace yau gidan namu muna da manyan bak'in Jasawa sannun ku da zuwa , Ammi itama ta rik'e Hanan kam tamkar zata maidata cikinta dan murnar ganinta , samun waje sukayi suka zauna sannan Ammi tafara k'arewa Hanan kallo , gani tayi duk tarame ta lalace gashi kwata kwata tamkar ba a Hayyacinta ta tahoba duba da yanayin kayan jikinta , Nasma kuwa tana ganin yadda Hanan ta rungume Ammin ta tana murnar ganinta tuni zuciyar ta ta karye tafara hawaye , cikin Ranta take fad'in " inama itama taga Mamanta , wacece Mamanta ma ita tunda ta taso batason kowa ba sai Hajiya Hajjo kuma itama daga baya ta tsaneta bata maidata 'Ya ba , Hajiya Asma'u ta dubi Nasma tace " samu guri kema ki zauna , Nasma tayi saurin goge hawayen idonta tana zama , Ammi ganin yadda jikinsu yake tasan ba zuwan dad'i sukayi nan tace su tashi suje suyi wanka suzo suci Abinci inyaso sai suzo a kuma gaisawa........
koda Kawi Idi yashiga cikin gida yasamu Safara'u da maganar da Alhaji Nasir yazo masa da ita , tuni ta mik'e tanajin wani dad'i na ratsa ta , cikin ranta ta fara furta " Allah yasa baza aga Hanan d'in ba daga can tayi can dan dama baso takeyi tayi gogayyar miji da itaba , dan tuni tagama yanke hukuncin shiga cikin gidan Alhaji ko tahalin k'ak'a , duban Kawu tayi tace "yanzu ina shi Alhajin yake ? Kawu Idi yace " gashican a waje yana jirana gaskiya Yarinyar nan bata kyauta ba tagama zubar min da mutuncina , Safara'u ta dubi Kawu Idi ta tab'e baki sannan tace " daman kai har wani mutunci gareka a gunsa ? yana baka abin duniya kana saka hannu ka karb'e kana rawar jiki har wani mutunci zakayi , ta turesa da duwawu tana fad'in ni gafara naje wajensa muyi magana , ko mayafi bafa rufa ba daga ita sai waya yololuwar rigar bacci duk jikinta a waje , da sauri Kawu ya bita yana kiranta tare da fad'in " ahaka zaki fita titi bakida Hankaline ? ko kallonsa batayi ba ta lek'a a haka tana sakarwa Alhaji Murmushi , Alhaji Nasir kallonta yashiga yi yana maida wani mugun miyau k'ut , dan iya mace Safara'u mace ce ita tanada dirin jiki , koda Kawu Idi yaga irin kallon da Alhaji Nasir keyiwa Sarafa' tuni ransa yayi mugun b'aci baisan sanda ya tsinka mata mari ba , aikuwa ta saki wata k'ara tana nufo Alhaji Nasir ta fad'a jikinsa duk dan taja hankalinsa , aikuwa Kawu Idi yashiga zaginta yana tsinemata shikuma Alhaji Nasir sai k'ok'arin tureta yakeyi daga jikinsa ita kuma sai k'ara shigewa takeyi tana goga masa na shanunta wanda suke tsaye tamkar bata shayar ba......
[1/29, 16:19] +234 704 610 7812: *NI* *BORA*
_Ce_ 👩🏿🦳👩🏿🦳
*Zee* *MD* ✍🏻
19.
Hanan cike da sarewa da rayuwa tace " shikenan Yau mungama Rayuwa a duniya , A dai dai lokacin Nasma tagama cire glass d'in k'ofar dukansa , rik'o Hannun Hanan tayi ta ciccib'ata tace " kizo ki fita tanan Hanan inaso ace koni bantsira ba to ke kitsira kodan Amminki da Yaya Zunnur , Rayuwarki tafi tawa Amfani Hanan , bani da Uwa banida 'Yan uwa damuke ciki d'aya banida Dangi dan gaka bani da wani amfani , Hanan tarik'e Hannun Nasma tace " kina da Amfani sosai Nasma sannan duk abinda kika lissafa kema kina dashi , bazan iya tafiya nabarki a wannan halin ba , bugu k'ofar da k'arfi da aka sakeyi shine yasa dukansu suka Razana , da sauri Nasma ta tura Hanan tace " to fara dira nima saina diro daga baya , Hanan ta tahau sannan ta lek'e wajen , duhu tagani sai hasken farin wata k'adan , direwa tayi aikuwa ta fad'a kan kwalba , wata k'ara tasaki datasa Nasma saurin d'ane wa itama zata haura , a dai dai lokacin Alhaji Nasir ya karye k'yauren tare da shigowa cikin Toilet d'in , Nasma ta juyo ta kallesa rik'e da wata k'warya sanye da wani Jan yadi a jikinsa , suna had'a ido yayi saurin nufu wajen da niyyar janyota tuni ta dire waje itama , dasauri ta mik'e tare da rik'e Hannun Hanan tace " tashi Hanan mutafi wallahi Daddy ya ganni , da sauri Hanan ta mik'e k'afarta sai zubar da jini take suka fara gudu.......
Alhaji Nasir tuni yayo waje tare da nufar k'ofar gate , kwata kwata ya manta a yadda ya fito yana zuwa ya fara k'ok'arin bud'e gate ya fita , megadin gidan tuni ya mik'e ya d'au sandar sa yanufi Alhaji Nasir ya buga masa , shi a tunaninsa 'Barawone yashigo cikin gidan , wata k'ara Alhaji yasaki tare da sakin k'waryar hannunsa , wani ruwa ne dayake ciki ya zube a k'asar wajen , haske fuskar Alhaji megadi yayi aikuwa yaga Alhaji Nasir tuni jikinsa yafara rawa yana bashi hak'uri , ko kallonsa Alhaji baiyiba saboda jin zafin Abinda yayi masa , da sauri yadaka masa tsawa yace " kayi sauri ka zagaya bayan gida ka kamomin su Nasma yanzu yanzu , karka barsu su b'acemaka , da sauri megadi ya bud'e gate tare da ficewa da mugun gudu .......
Sosai su Hanan suke gudu har suka iso bakin titi , lokacin suka hango Garba me gadi ya nufosu da mugun gudu , ai tuni suka ci gaba da gudu iya k'arfinsu , Hanan k'afarta sai Jini ne yake fita saboda azaba , wani lungu suka shiga a nan suka samu wani k'ofar gida a bud'e tuni suka shige cikin gidan , suna shiga suka maida k'ofar gidan suka rufe tare da neman wajen b'uya , Bayan wani d'aki sukayi tare da shigewa cikin kayan wanki da suka gani shirgi guda , koda Garba me gadi ya shigo lungu rasa inda su Hanan sukayi yayi , take yafara wasuwasi wanne gida suka shiga a cikin gidaje biyun daya gani ? kowacce k'ofa turasu yayi yajisu duk a kulle , yadad'e a tsaye a wajen kafin ya juya yatafi.....
Alhaji Nasir tuni yakoma d'akinsa ya canzo kayansa tare da fitowa , nan Garba me gadi yake gaya masa baigansu ba amman yaga lungun dasuka shiga , take Alhaji Nasir ya d'auke Garba dawani mahaukacin mari sannan yace " Banza k'aton banza , yanzu ace wad'annan yaran sungagara kamuwa a wajenka , kashige muje karakani wajen dasukayi barinsu bankama suba hargari ya waye da matsala.......
Hanan da Nasma suna cikin kaya wanki Sai kuka Hanan takeyi , Nasma cike da k'asa da murya tace " kiyi shuru Hanan a yanzu addu'a itace zata zamar mana mafita , Hanan ta janyo wani zani a cikin kayan wankin ta yagashi ta d'aure ciwonta dashi , Nasma tace " ina ganinfa tashi zamuyi mubar wannan gidan shima dan da Alama ba gida bane na matan aure , Da sauri Hanan ta dubi Nasma tare da fad'in " gaskiya nidai babu inda zani kina kallon yadda k'afata takemin wani mugun zafi kuma in muka fita ina kike tunanin zamuje ? motsi sukaji tare da magana , kasa kunne sukayi tare da yin shuru suka daina motsi , Nasma ta lek'o da kanta dan ganin ko Daddyn nasune yakuma zuwa wajen nasu kawai sai ganin wasu maza tayi suna shaye shaye tare da wasu mata , cikin hirar da suke Nasma taji suna fad'in " gaskiya yau dawa batayi Nama ba kuna ganin da k'yar muka sha a wannan gidan , 'Daya daga cikin matan tace " ai saboda yana da kayan aiki shi megidan shiyasa amman akwai gaba dole sai munci rabonmu , fahimtar da Nasma tayi anan 'Barayine kenan , nan suka gama bushe bushensu sannan suka fara aikata iskanci da matan , ahaka suka gama sannan suka shige wani d'aki......
Nasma tacewa Hanan " yanzu kinfahimci gidan da muka shigo ko ? to kitashi mubar gidan nan tun kan gari ya waye mana , Hanan tace " idan muka fita yanzu bamu san inda zamu fad'a ba , kibari asuba tayi sai mufita tunda ba ganinmu zasuyi ba lokacin , da wannan shawarar Nasma ta yadda suka yi shuru suna addu'oinsu .......