Sashe 5
Ni Bora Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yanayin gudun da Zunnur yake yasa muka tsure kowacce cikin mu addu'ar cikawa da imani take , bud'e gate kawai mukaji anyi sannan mukaji ya kashe motar , muna cikin Motar dukan mu harshi daya had'a kai da sitiyarin d'in mota , sai da aka kwashi Minty 20 sannan ya juyo ya dubemu yace " daman Abinda kukeyi kenan ? Yaushe kuka zama 'Yan matan dazaku ringa had'uwa da Samari a wani wajen ? tunda naga yadda Afrahbke rawar kai akan tafiya aiken nan nasan da abinda kuke k'ullawa , wato kunyi da samarin ku zaku had'u a wani wajen kenan ? shuru mukayi inbada rawar jiki babu abinda jikinmu keyi , wata tsawa ya daka mana wanda fitsarin danake rik'ewa tuni saiga shi nasakeshi , aikuwa Afrah tace " Dan Allah Ya Zunnur kayi hak'uri wallahi bamu tab'ayin hakan ba sai yau , wani Mari ya d'auketa dashi har saida tayi wata k'ara , yace " ai kece mara mutuncin dakika d'auketa kuja tafi , inaso insanar muku wallahi wannan ne na k'arshe fita ma bazaku k'araba bare ku had'u da wasu 'Yan iska , kufice min daga cikin Motar tun ban zaneku ba wallahi , ya dubi Afrah yace " Bani wayar hannunki ke kuma ki tsaya ki wankemin motata saboda fitsarin dakikamin , wata kunya ce naji ta rufeni tamkar na nutse a wajen , Afrah kuwa tana bashi wayar ta fice da tana Kuka , nikam kasa motsawa nayi saboda Kunyar danakeji gashi jikina a jik'e yake da fitsari , Ruwa ya mik'omin a robar Faro sannan ya bud'e motar ya fice , yana fita nasaki ajiyar zuciya sannan nasaka ruwa a cikin jikina nafice daga cikin motar .....
Koda na shiga palor nayi sa'a babu kowa , dasauri na nufi d'akin Afrah na shiga , ina shiga toilet na fad'a nafara wanka , Bayan nagama na fito d'aure da tawul na nufi wordrup na d'auki wasu riga da siket na Atamfa nasaka , dawowa nayi na zauna kan Mudubi nafara shafa mai , ina cikin shafawa naji anturo k'ofar d'akin anshigo , ta cikin Madubi naga Zunnur tsaye ya goya hannuwansa a k'irji sai kallona yake , tuni na mik'e tsaye ina juyawa dukana ina kallonsa nima , dan wani tsoronsa nakeji tamkar dodo yazamar min , ganin tsoronsa k'irik'iri a idonta yasa yad'an saki fuska yace " kinyi wanka kenan to ita kuma motar tawa waye zai yimata wankan ? k'asa nayi da kaina sannan nace " sallah zanyi yanzu inna idar zanzo na wanke mska ita , Murmushi yayi sannam yace " inajiranki karki k'i zuwa kuma kinji , kai na gyad'a masa tamkar k'adangare ya juya yafice.....
Yana fita nabi Bayansa da Harara ina fad'in " mugu azzalimi kawai , wallahi bari naje nasamu Ammi kawai tashirya gobe mukoma gida , dan bazan iya zama da wannan mugun ba , ina cikin zancen zuci saiga Afrah tashigo fuskar ta tayi ja alamar tasha Kuka , dubanta nayi nace " kiyi hak'uri Sister gaskiya wannan Zunnur d'in mugune sosai , Ni wallahi har nafara jin tafiya zamuyi gobe mubar garin nan saboda shi , Afrah ta dubi Hanan tace "Dan Allah karkice zaku tafi saboda Zunnur , nasan hutun nan nasu badadewa zasuyi ba zasu tafi , duban ta nayi nace " to ko sudad'e ko kar su dad'e ai saura sati mukoma gida , Afrah tasamu waje ta zauna tana fad'in " wallahi shiyasa banason du dawo , musamman Ya Zunnur akwaishi da mugunta sosai , Nace " ai koni yau na tabbatar dahakan , yanzuma yafita daga d'akin nan wai yana jiran inje in wanke masa motar , dariya Afrah tafara tana fad'in " wai ke ya akayi kikayi fitsari ? kinsan kad'an yarage nayi dariya kawai sai naji ya mareni , Nima dariyar nayi nace " ke kuwa wannan Uwar tsawar dayake daka mana ai dole nayi fitsari , gaskiya Matar Ya Zunnur tashiga Uku da Muguntar sa , Afrah tace " irinsu ai basa yiwa matansu haka sai dai tarairaya da nuna Soyayya , Nan mukaci gaba da hirar mu wacce rabi duk akan Ya Zunnur ce.......
Kuyi maneji 😔
*'Yar* *Mutan* *Kanawa* _Ce_ 🌹😍
[1/29, 16:19] +234 704 610 7812: *NI* *BORA*
_Ce_ 👩🏿🦳👩🏿🦳
*Na*
_Zee_ _MD_ ✍🏻
*Hamdala* *Writer's* *Association* 💪
https://www.facebook.com/111403834371046
✨✨ *{{* *H.W.A* *}}* ✨✨
*Bisimillahir* *Rahamanir* *Rahim*
*Littafina* *Na* *Kud'ine* *Duk* *Meso* *Yamin* *Magana* *Tawannan* *Number* 07046107812 *kuyi* *k'ok'arin* *Mallakar* *Naku* *Akan* 200 *Kacal* *Kukaranta* _Cikin_ _Aminci_ 🤝🏻🥰
🆓 page. 9
Dasauri Ya Haidar ya bud'e dan ganin waye meyi musu wannan bugu , nikuwa nida Afrah daman munsan kwanan zancen , tuni Afrah ta kama Hannu na tace " inkin shirya kibuyoni dan wallahi da gudu zanfita ba tsayawa , nima kai na gyad'a mata alamar na shirya , aikuwa muka bud'e murfin k'ofa ta b'angaren da ba anan Ya Zunnur yake ba , tuni muka kwasa da gudu cikin gida muka bar Ya Haidar da Ya Zunnur suna cacar baki......
Muna shiga maka tarar da Umma da Ammi suna hira , suna ganinmu sukace " kukuma meye hakan kuke wannan gudu tamkar wasu k'ananun Yara ? Afrah tace " wallahi Umma muda Ya Zunnur ne wai dan munje unguwa da Ya Haidar , Ammi tace " ai kunyi laifi tunda baku gaya masa zaku fita ba yana matsayin Babba a cikin gidannan nan , mudai bamu tsaya ba muka nufi cikin d'aki muka saka key abinmu ......
Wanka kowaccen mu tayi sannan muka saka kaya marasa nauyi , sai lokacin muka fara jin cikinmu na kiran chiroma , Afrah tadubeni tace " Hanan kije ki d'ebo mana Abinci dan wallahi ni tsoron fita nake nahad'u da Boss , duban Afrah nayi nace "Tabd'ijam wato nikuma inje ya ritsani a hanya yamin dukan tsiya , muna zaune muna ta jayayya mukaji ana buga k'ofah , da sauri na haye saman gado ina duban Afrah , dariya tahau yimin tana cewa " Sannu farar kura irin wannan gudu haka , k'ofar d'akin taje ta tsaya tana tambayar waye ? muryar Umma taji tana cewa " bansaniba yau ku bakwajin yunwa ne tund'azu kun k'ule a d'aki kunk'i fitowa ? da sauri Afrah ta bud'e d'akin tana fad'in " Wallahi muna ji Umma , tsoron Ya Zunnur yahamu fitowa , tasowa nayi muka fito palor dan cin Abinci , aikuwa Ya Zunnur suna tare da Ammi sai hira sukeyi tamkar bashi ba , wucewa mukayi sai sinsik'e kai muke tamkar muna fukai , shikuwa gogan ko kallon mu baiyi har muka wuce kan Dinning......
Bayan wasu kwanaki har munwuce lokacin da zamu koma gida , lokacin Su Ya Zunnur hutunsu ya k'are suna shirin komawa Sch , A lokacin Daddynsu tafiya ta taso masa zuwa Dubai , har an samar min komai da komai zanfara zuwa sch d'insu Afrah , Duk da ina kewar Garin Jos da kuma k'awayena , Ya Zunnur tunda ga randa mukaje wannan party da Ya Haidar bai k'ara shiga sabgar muba , muma kuma duk abinda zai had'amu dashi bama nema , Ana Gobe zasu tafi muna zaune nida Afrah a cikin kitchen tana ta bani labarin yadda sch d'in su take , ganin mutum mukayi a tsaye kofar kitchen rungume da hannunsa a k'irji sai kallona yake , Tuni na dabarbar ce nakama 'Yan kame kame , Afrah kuwa yankan salad d'inta taci gaba dayi batare da tak'ara magana ba , sai da ya dad'e a haka sannan yace " Hanan kizo yanzu inason ganinki , saura kuma injiki kink'i zuwa kiga yadda zanyi dake , a hankali na furta masa to ganinan zuwa , shigewa yayi yafita yabar mu , Afrah tana ganin ya fita tafara doka tsalle tana murna wai yau zataji kukana , Hararar ta nayi ina fad'in " ai dayake yace miki dukana zaiyi , Tace " kikama hanya kije wallahi karki janyo wa kanki wani laifin , ficewa nayi batare da nayi magana ba ......
'Bangaren su Ya Zunnur na nufa ina sand'a tamkar muna fika , ina zuwa k'ofar d'akin nayi sallama cikin murya me sanyi , shuru naji ba'a amsa minba , sake wata sallamar nayi akaro na biyu ina d'an d'aga murya , daga ciki naji ance Yes Coming . Bud'e k'ofar nayi a hankali mukayi ido biyu dashi zaune kan d'aya daga cikin kujerun d'akin nasa , ina shiga nasamu kan Cafet na zauna ina fad'in " Ganin Yaya , kallo na yayi nawasu mintyna sannan yace " intaso in zauna kan kujera , mik'ewa nayi na zauna kan kujera ina sunkuyar da kaina , dan ni ko idanun Ya Zunnur tsoron su nakeji , sai da aka kwashe mintyna sama da biyar sannan yace " Inaso inja hankalinki sosai dan naga kanku yana rawa keda wannan yarinyar , Abinda nakeso dake zaki fara zuwa Sch d'insu Ranar Monday , duk da bahaka nasoba naso ace arraba muku Sch kowacce da tata Amman Daddy yak'i , inaso kisani karatu aka turaku ba kula samarin banza dana wofi ba , inhar naka maku da wannan halin wallahi dukan ku jikinku sai yafad'a muku , dan karkuga bana gari kuji dad'in sakewa kuna rashin hankali wallahi zuwan bazata zandunga yi muku yadda zanfi ganin me kukeyi , Fad'a sosai Ya Zunnur yayi min akan na maida hankali nayi karatu , a k'arshe yace min Akwai wata magana yanaso ya fad'amin Amman sai yakuma da wowa , Nan yaduba hannuna yace " naga hannunki ko a zurfa babu dan haka ki shirya muje yanzu insiya miki , nace masa to sannan na mik'e nafito.....
'Daki nashigo dan shiryawa kamar yadda yace min , Afrah na ganina tace " meyace miki kuma ? na harareta nace " meyahana ki kibiyoni kiji , nafara shiryawa batare da nace mata komai ba , sai da nagama nace mata mudai munwuce nida Ya Zunnur sai Allah yayi mana dawowa , Dariya Afrah tasa tana fad'in " Ah lallai had'in naku yayi Allah yabar k'auna , niko lokacin ban fahimci maganar ta ba nafice Abina.....