Sashe 2
Ni Bora Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Hanan na k'arasawa wajen dataga Hajiya Hajjo a zaune ta durk'usa tana fad'in " gani Hajiya wanne aikin zanyi ? Hajiya Hajjo ta watsa mata Harara ta nuna mata cikin kitchen tace " kishiga ciki ki d'ora tukunya sannan ki kizo nan , cike da girma mawa Hanan tace to sannan ta mik'e ta nufi kitchen d'in , tana shiga tayi tozali da wata Babbar Tukunya tamkar a gidan biki , gawasu k'atun k'atun d'in dutsuna na wuta dakuma tarin ice a gefe , Nan take Hanan taji wani irin kuka yazo mata , wannan wacce irin Rayuwace zatayi ? yanzu ita taya zata iya had'a wuta a wannan murhu kuma har ta iya d'ora wannan tukunya ? tun tasowar ta a gidan su bata tab'a kunna ice ba , saboda daga ita sai Ammin ta suke rayuwa , girkinsu bashi da yawa dan watara na ma basayin girkin sai dai suyi d'an ciye ciyensu su kwanta , tana tsaye tana tunanin yadda zata iya had'a wuta har ta d'ora tukunya taji anshigo cikin kitchen d'in , juyowa tayi sukayi ido biyu da Nasma , wani sanyi taji aranta dan tasan zata taimaka mata , Nasma batace komai ba tahau saka ice cikin murhu kafin ta kunna ashana , Nan danan wuta taka ma Nasma ta ciccib'i tukunya ta d'ora akan murhu , duban Hanan tayi tace " kije kicewa Hajiya Hajjo me za'adafa , kuma karki nuna muna tare a cikin kitchen d'in nan , dan intasani wallahi kashin mu ya bushe nidake , kinga kitchen d'in nan duhu ne dashi koda tazo bazata ganni ba , Hanan tace " to Aunty Nasma nagode Sosai tafice cike da d'an saurinta .....
Nasma ta girmewa Hanan da kad'an shiyasa tafita wayo ,
Hanan tana zuwa gun Hajiya Hajjo ta sheda mata ta d'ora tukunya me za'a dafa ? saida Hajiya Hajjo ta bushi iska kamar bazatayi magana ba sannan tace " kice ki tsayar da ruwa sannan kizo ki anshi abinda zaki dafa , Hanan tace " to sannan ta mik'e ta nufi kitchen d'in....
Gayawa Nasma tayi yadda sukayi da Hajiyar , dama akwai diron ruwa a cikin kitchen d'in nan suka d'iba suka zuba , Nasma tana nunawa Hanan adadin Ruwan dazata dunga zubawa intatashi girkin , sannan tacewa Hanan " abinda yasa nake nuna miki yadda zakiyi saboda innakoma sch nasan ke kadai zaki dunga aikin nan , kuma kinsan yanzu kece zaki dunga aikin komai a cikin gidan nan bawanda zai tayaki , haka tsarinsu yake duk wacce Abbanmu ya aura to komai ita zata koma yi , Hanan idon ta yayi raurau tace " yaushe zaki koma sch d'in kuma ? Nasma ta matso ta dafa kafad'ar Hanan tace " saura sati biyu nakoma , amman ai in nadawo da wuri zandunga tayaki aikin , Hanan ta goge hawayenta tace " Nagode sosai Aunty Nasma , Nasma tayi saurin saka yatsa a baki tana cewa " karki k'ara cemin Aunty saboda nice yakamata Nace miki tunda ked'in Matar Baba nace , koda na girmeki ai kinriga da kinzama Auntyna kinji ko , Hanan tace " Dan Allah nidai kibarni nace miki Aunty kawai , Nasma tace " to shikenan na amince dukan mu mu girmama junan mu , Murmushi Hanan tayi tace "to nima na amince , Nasma tace " jeki ki anso abinda za'adafa kidawo , Hanan tafita fuskar ta a d'an sake dan Nasma tagama faranta mata rai.....
Tana zuwa Wajen Hajiya Hajjo ta tarar da shinkafa dawaya cikin wata roba , sai kuma wasu kayan miya 'yan kad'an a leda , sai maggi da mai dukansu bawani na arzik'iba , duba dayawan shinkafar da za'a dafa amman kayan had'inta 'Yan kad'an , Hajiya Hajjo ko dubanta batayi ba tace "d'auki kibani waje malama kin tsareni da idanuwa tamkar mayya , da sauri Hanan ta sunkuya ta d'auki kayan tabar gurin...
Nasma ce ta taimaka wa Hanan har suka kammala girkin , bayan sun kammala Nasma tadubi Hanan tace " Aunty Hanan yanzu kinsan yadda za'ayi ? Hanan tace a'a , to yanzu tashi zakiyi kije kigaya mata kin kammala girkin , nikuma zanyi k'ok'arin barin kitchen d'in tunkafin tazo rabo .....
Hanan tace " to Aunty Nasma , bari naduba naga tsakar gidan in babu kowa sai kifita , lek'owa Hanan tayi a hankali tsakar gidan wayam taganshi babu kowa , ta koma tayiwa Nasma nuni data fito babu kowa , Nasma a hankali tafito batare da kowa yaganta ba .....
Hanan taje har cikin d'akin Hajiya Hajjo ta sheda mata ta kammala abinci , Hajiya Hajjo ta dubeta shek'ek'e tace " zaki iya tafiya inna raba kyazo ki anshi naki , Hanan ta mik'e tafice tana Hamdalar tafita daga tarko na farko ...
Hanan komawa d'akinta tayi ta zauna tana tunanin rayuwar dazatayi a cikin wannan gida , Tayi Nisa a tunaninta taji andafa kafad'arta , a zabure ta juyo sukayi ido biyu da Nasma tana mata murmushi , Kwanukan Abincin dake d'aya hannun nata ta ajiye sannan tace " yakamata fa Kirage tunani karki kamu da hawan jini , Sauko ga abincinmu nan muci kibani labarinki da kuma yadda kika auri Abban mu , nima zanbaki labarin duk abinda gidanan yake ciki , Hanan ta sauko k'asa suka zauna akan capet suna duban juna , Murmushi Hanan tayi sannan tace " Tabbas zanbaki labarina da yadda akayi nashigo cikin gidannan aure....
Kuyi manegi Anyi mun rasuwa yanzu ina barar adduarku👏🏻👏🏻👏🏻
[1/29, 16:19] +234 704 610 7812: *NI* *BORA*
_Ce_ 👩🏿🦳👩🏿🦳
*Na*
_Zee_ _MD_ ✍🏻
*Hamdala* *Writer's* *Association* 💪
https://www.facebook.com/111403834371046
✨✨ *{{* *H.W.A* *}}* ✨✨
*Bisimillahir* *Rahamanir* *Rahim*
*Littafina* *Na* *Kud'ine* *Duk* *Meso* *Yamin* *Magana* *ta* *Wannan* *Number* 07046107812 *Kuyi* *k'ok'arin* *Mallakar* *Naku* *kukaranta* _Cikin_ _Aminci_ *Saina* *jiku* *Masoyana* 🤝🏻😍
🆓 page. 4
*Asalin* *Labarin* *Hanan*
Ni Hanan Haifaffiyar garin Jos ce , Mahaifina d'an asalin garin Numaiy ne can birnin Niger , acan iyayensa suke , su biyu iyayensa suka haifa a duniya dagashi sai K'aninsa , iyayensu sun rasu dukansu , hakan yasa Baffa wato Mahaifina ya d'auko k'aninsa suka baro garinsu , Sun sauka a garin Jos suka fara sana'ar saida kayan lambu , Allah yasawa sana'ar tasu Albarka suna samun kud'i ba laifi , lokacin Baffa na ya yanke shawar yasaka Kawu Idi wato k'aninsa Makaranta , Kawu Idi bayajin Magana sosai tun yana yaro , dan haka Baffa na yasakashi a Makaranta wacce in yatafi sai yamma yake dawowa , Akwana a tashi Baffa na yafara neman Aure , ita kuma Ammi ta Gidan dasuke haya anan Shagon Baffa na suke kwana , tunda Baffa yaga Ammi hankalinsa ya kwanta da ita , ahaka har shak'uwa me k'arfi tashiga tsakaninsu , Mahaifin Ammi na bashi da wani k'arfi , Matar sa d'aya itace Mahaifiyar su Ammi , su Uku iyayensu suka haifa suma , biyun duk maza ne sai kuma Ammi ita kad'ai ce mace a cikinsu , Baffa da Mahaifin Ammi jininsu yahad'u sosai , kusan kullum in sundawo daga wajen kasuwancin su zasu zauna k'ofar gidan suna hira , lokacin da Baffa ya nuna yanason Ammi bai sha wata wuyaba Mahaifinta ya amince dashi , dan tuntuni yake mata sha'awar auren sa ......
Ba'a d'au lokaci me tsayiba aka saka ranar auren Ammi da Baffa , Kawu Idi lokacin yanuna farin cikinsa amman bawani shiri suke da Ammi ba , Baffa yana ta k'ok'ari sosai wajen shirin Auren su da kuma neman wajen zama , Allah yasa kasuwa ta bud'a masa sosai yasamu kud'i yasai musu k'aramin gida me d'aki Biyu da shago , Bayan anyi aurensa da Ammi suka tare a gidan nan nasa daya siya , lokacin yacewa Kawu Idi yadawo shagon gidan yadunga kwana aikuwa haka akayi yadawo shagon gidan yana kwana .....
Bayan Bikin Ammi da Baffa na dakusan wata hud'u akatashi da rigima a cikin garin Jos , a lokacin aka kashe Iyayen Ammi dukansu da Yayanta guda d'aya , shikuma dama d'aya Babban Yayan nata yana lagos yana sana'ar sa acan , lokacin Ammi tayi kuka tamkar ranta zai fita , dayake su gidan da Baffa na yasiya ba a'cikin gari yakeba , shiyasa fad'an mesa mesuba , Haka Baffa yai ta rarrashin Ammi tare da bata baki harta hak'ura tayi shuru ta fawwala wa Allah ......
Haka Rayuwa ta cigaba da tafiya har Allah yabawa Ammi na ciki , Baffa sosai yayi murna da samun cikin Ammi na , haka suka cigaba da rainon cikin jikinta har Allah ya sauketa lafiya , tasamu 'Yarta Mace kyakkyawa tamkar kasace ta , Kowa yaga jaririyar saiyayi santinta , Kawu Idi lokacin yana neman aure shima , haka sukazo da Budurwar sa sukayi wa Ammi Barka , Baffa kullum yana d'auke dani a hannunsa , dan yana fad'ar cewa nida Mahaifiyar sa kamar mu d'aya , Ranar Suna aka samun Suna Hannatu wato sunan Mahaifiyar Baffa na , shine ake cemin Hanan , ansha suna sosai sannan kowa ya watse , Bayan wata hud'u da haihuwa ta Kawu Idi yayi aure , inda yatare shima acikin gidan mu , farkon zamansu lafiya k'alau da Ammi da Safara'u , dan itace ma take raino na koda yaushe , Bayan shekara biyu Safara 'u ko b'atan wata batayiba , sai hankalinta yatashi tafara shiga Malamai , Anan ne ake cemata wai Ammi ce tayi mata Asiri shiyasa bata haihuba , tundaga nan Safara'u ta canza halinta takoma rashin mutunci a cikin gidan , lokacin Innazo gunta saita tureni ko ta dokeni , Abinka da Yaro gobe ma haka zan koma bazan gajiba , Da abinci ma tare sukeyi da Ammi amman tace sai anraba , Ammi tayi mata tambayar duniya akan wanne laifi sukati mata Amman ko kallon ta batayi ba , Ammi tafad'awa Baffa duk yadda Safara'u ta koma , yayi jim kad'an yana nazari sannan yace Allah ya kyauta......