Sashe 13
Ni Bora Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
'Daukota Alhaji Nasir yayi cak a kafad'arsa yafito , karo sukaci da Hajiya Hajjo yadubeta yace " ki k'arasa aikin batajin dad'i , baijira amsar taba ya juya ya nufi d'akin Hanan d'in . .....
Wata harara Hajiya Hajjo ta rakasu da ita tare da furta " lallai wannan yarinyar wato ni zakiyiwa kissa , wallahi zakiyi bayanine ai Alhajin zai fita yabarmu cikin gidan sai kingane baki da wayo mtsss tashige kitchen d'in .......
Yana shiga d'akin ya shimfid'eta a kan gado tare da d'auko ruwa ya yayyafa mata , wata ajiyar zuciya tasaki tare da mik'ewa zaune , koda taga Alhaji Nasir sai gabanta yakuma fad'uwa tafara ja da baya , dubanta yayi na wasu Minty na sannan yace " meyasa kike matsawa baya saboda kinganni ? sannan kuma fasa k'arar da kikayi itama saboda meye ? Hanan jitayi hanjin cikinta ya ya mutsa wata gudawa taji tana niyyar zubo mata tuni ta matse k'afarta , wata dabara ce ta fad'o mata tacewa Alhaji Nasir " dan Allah karka ce zaka kwanta dani wallahi jini nakeyi kuma banajin dad'in jikina ga aiki inayi , share hawayen fuskar ta tayi tana sunkuyar da kai k'asa , Alhaji tsayawa yayi sosai yana nazarin maganganunta sannan yace " saboda kar na kusance ki shine kina ganina kika fasa k'ara ? Hanan ta had'iyi wani muyau k'ut sannan tace " badan hakan bane saboda kaina yana min ciwone sosai kuma lokacin daka shigo tsoro naji sanake Hajiya Hajjo ce , take Alhaji Nasir ya gamsu da maganar Hanan yace " inbaki da lafiya basai kifad'iba akai ki asibiti kya zauna da ciwo , kuma zanyiwa Hajiya Hajjo magana kwata kwata tadaina sakaki aiki anemo meyin aiki inyaso na dunga biya , tashi tsaye yayi yadubeta sannan yace " kishirya yanxu Nasma tazo ta rakaki ki ga likita yasa kai ya fita.....
Hanan bin bayansa tayi da kallo tana furta " Allah yafitar dani daga wannan bak'in gidan naka me tarin hatsari , kuka taci gaba dayi marar sauti tana Allah ya isa tsakaninta da Kawu Idi ....
Alhaji Nasir yana fita ya tsaya yana nazari sosai akan waye ya shigar masa d'aki , ganin Nasma yayi tazo zata wuce ya kirata , tana zuwa ta rissina tace " gani Daddy , dubanta yayi yace " kije d'akin Hanan tashirya ki kaita wajen Likitana yabata magani batajin dad'i , Nasma tace to sannan ta mik'e ta nufi d'akin Hanan d'in...
Nasma na shiga ta tarar da Hanan na zaune sai goge hawaye takeyi , Hanan naganinta ta mik'e ta rik'o hannun Nasma suka zauna nan tashiga gaya mata komai daya faru tsakaninta da Alhaji , Nasma tace " yakamata ki nutsu Hanan karya fuskanci mune muka shigar masa d'aki , wallahi yanzu mukayi waya da Aunty Suwaiba ita saida tasake gayamin akan inja kunnenki karki kuskura yagane munsan labarinsa , Hanan tace " wallahi a mugun tsorace nake a cikin gidan nan , gani nake tamkar Alhaji zai maidamu irin yadda yamaida su Aunty Hindatu , kuka tasaka sosai tana fad'awa jikin Nasma , ita Nasma Hawaye tashiga yi sosai tabbas tasan Hanan tafita shiga tashin hankali , domin ita taga abinda yake cikin k'waryar tsafin Daddyn nata dole zata fita shiga damuwa ......
Rarrashin ta tayi tace " kuka bazai zamo mana mafita ba Hanan , kawai dagewa zamuyi da addu'a Allah yakaremu da kariyar sa , Yanzu tashi zamuyi muje kiga likitan karya shigo yasamemu a hakan.....
Safara'u sosai ta canzawa Kawu Idi , kullum cikin neman rigima take dashi saboda yasaketa , tariga ta k'udurta a ranta mutuk'ar tana numfashi sai tayi rayuwa a gidan Alhaji Nasir ko tahalin k'ak'a , yauma tunda tatashi take cika tana batsewa , can wata dabara ta fad'o mata akan tasan yadda zatayi tasamu Number Alhaji Nasir , lokacin Kawu Idi na kwance cikin d'aki Safara'u ta shiga , wani murmushi ta k'ak'alo na kissa ta nufi wajensa , tuni Kawu Idi yafara murna cikin ransa sayake Safara'u ta sauko yanzu , da jikinta ta rud'esa har saida ya gamsu da ita sannan ya mik'e ya nufi toilet yin wanka , yana fita tayi sauri ta d'au wayarsa ta nemo Number Alhaji Nasir ta kwafa , tana gama kwafa ta ajiye sannan ta tashi tafita daga cikin d'akin.....
A b'angaren Ammin Hanan kuwa tunda ta tare gidan Alhaji Murtala bata da wata matsala , kawai dai kullum cikin tunanin Hanan take da yawan mafarkinta , zaman su lafiya lau da Abokiyar zamanta da kuma mijinsu , Hajiya Asma'u bata da damuwa ta d'auki Ammi tamkar 'yar uwarta sun had'e kansu , 'Ya'yan Hajiya Asma'u hud'u dukansu bawasu Manya bane , kamar kullum yauma suna zaune su uku a palor suna hira Alhaji Murtala yace " wai Hadiza yaushe zamuje Jos muga 'Yar tamu ne ? Ammi itace Hadiza , k'asa tayi da kanta tana murmushi batare da tabawa Alhaji Murtala amsa ba , Hajiya Asma'u jin an ambaci Jos saida k'irjinta ya buga , ko kad'an batason sunan garin bare wata k'addarar ta maidata , kallon Alhajin tayi sannan tace " wai dama Hanan A jos ake rik'onta ? Alhaji yace " a can ake rik'onta wajen k'anin Babanta , Hajiya Asma'u tace " yakamata ace kuje kuganta daga nan kunga kwataho manada ita muma muganta , wani dad'i Ammi taji cikin ranta yadda taga suna son 'Yar tata wacce ko ganinta basu tab'ayi ba , Nan Alhaji Murtala ya tsaida maganar k'arshen sabon wata zasuje suganta , sosai Ammi taji dad'i har saida tayi murmushi , nan suka shiga tsokanar ta kafin Alhajin yatashi ya fita .......
Hajiya Asma'u take zuciyarta tafara tunano mata rayuwar datayi a jos , haka kawai taji zuciyarta duk ta dagule mik'ewa tayi tacewa Ammi zataje ta kwanta....
Bayan Hanan sunje Asibiti Likita yadubata sannan yabata Magani , bayan sunfito daga asibiti a hanya Hanan ta dubi Nasma tace " Nifah inajin bazan koma gidan kuba , daga nan zanwuce duk inda Allah yakaini , dubanta Nasma tayi a tsorace sannan tace "haba Aunty Hanan wanne irin maganace wannan haka ? kinsan abinda kikeson yi kuwa ? ko kinmanta waye Daddy tsafi fa yakeyi kinga kuwa duk inda kikaje saiya dawo dake garesa , ko kinmanta da labarin da Aunty Suwaiba ta bamu , ko kuma kinaso kikamu da ciwo irin na Aunty Suwaiba ne ? dan Allah kiyi hak'uri mukoma gida inyaso sai musan ta inda zamu b'illo wa lamarin , Hanan ta tsaya tana duban Nasma sannan tace " Nasma kinaso muma a waye gari damu munkoma tamkar su Aunty Hindatu ? koda yake banga laifinki na rashin damuwa da halin da muke cikiba , ke kinsan bazai tab'a yi miki komai ba , sannan kina sane da ta inda Daddyn naki yake kusanta ta , inhar zanci gaba da zama wallahi sai narasa raina koda azabar mu'amala dani ta baya , Nasma tace " karki manta da cewa 'Yayansa ma Alhaji ba k'yalesu yayi ba , ko kinmanta su Abbas daya badasu suma , inaso kisani guduwar da zakiyi itace zata janyo yayi miki wani mugun abun , kinga kenan wanda ki zauna muci gaba da addu'ar neman mafita .......
Da wannan shawarwari Nasma ta shawo kan Hanan suka koma gida .....
Alhaji Nasir yana tare da wani Abokinsa suna aikata tsafinsu kiran wayar Safara' u ya shigo , baid'aga ba har saida aka bashi umarni dodon tsafinsu sannan ya d'aga , Kashe murya Safara'u tafara tare da shedawa Alhaji tanason magana dashi , Alhaji Nasir yace " kiyi hak'uri ina aiki zankira zuwa wani lokacin , katse wayar yayi batare da yajira amsar tana , nan dodon tsafinsu ya kawo hoton Safara'u tare da cewa Alhaji Nasir ya amince mata dan suna son amfani da jinin mace irinta.........
[1/29, 16:19] +234 704 610 7812: *NI* *BORA*
_Ce_ 👩🏿🦳👩🏿🦳
✍🏻 *MD*.
16.
Muryar Nasma taji tana cewa " me ya kawoki Hanan kinsan irin hatsarin da muke ciki kuwa ? sai sannan Hanan tayi ajiyar Zuciya tare da fitar da wani gauron numfashi , jiyowa tayi ta dubi Nasma tare da fad'awa jikinta tasaka wani kuka marar sauti , cikin kukan take cewa " Aunty Nasma dan Allah kifitar dani daga wannan gidan , kinsan meye acikin k'waryar can kuwa ? to wallahi kawunan su Aunty Hindu ne a ciki dukansu jini nafitowa ta idanunsu , da sauri Nasma tad'ago da Hanan tana fad'in " dagaske kike Hanan su Hindatu ne cikin waccan k'warya ? kai Hanan ta gyad'a mata batare datayi magana ba , wani tsoro ne yakama Nasma a hankali ta nufi wajen zata lek'a , motsin shigowa sukaji da alamar anshigo cikin d'akin , da sauri Nasma tayo baya tare da jan hannun Hanan wacce tuni tafara sakin fitsari saboda tsoro , Bayan labule suka shige tare da d'auke numfashinsu.....
Alhaji Nasir ne ya shigo tare da wani Matashin saurayi wanda bazai wuce 25 year ba , suna shigowa Alhaji yafara cire kaya shima saurayin haka , Nan sukayi wannan d'an lungun suka fara aikata Mad'igo abinsu , su Hanan mutuwar tsaye sukayi dan komai akan idonsu akeyi , Hanan kuwa hawaye tuni ya kuma wanke mata fuska , wata k'ara Saurayin nan yasaki shida Alhaji sannan suka juye Abinsu cikin k'warya , Sake komawa sukayi suna surutai tare da fara wani zance , Nasma tuni tarik'e Hannun Hanan suka dunga bin labule harsuka k'araso k'ofah , dasauri suka bud'e zasu fita a dai dai lokacin Alhaji ya kallo wajen jin ana motsi , giftawar mutane yagani sunfita da gudu aikuwa tuni hankalinsa ya tashi yad'aga wannan saurayin sai dai lokacin da yataho k'ofar tuni su Hanan sun fice daga ciki .....
Alhaji cikin ransa yake fad'in " wato daman ana shigo masa d'aki har ana ganin sirrinsa , to suwaye da irin wannan k'ok'arin ? tabbas saiya nemo ko suwaye dan dole a cikin gidan nan suke.......