← Book details Ni Bora Ce Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 11 OF 23

Sashe 11

Ni Bora Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Su Hanan suna shiga cikin gidan su Suwaiba suka sameta a zaune jingine da pilo a bayanta, duk ta rame ta koma wata kala tamkar me cutar Hiv. Sallama sukayi ka yi musu iso sannan suka gaisa da Mahaifiyar ta suka zauna kan shimfid'ar datake kai , Bayan sungaisheta sukayi mata yajiki , dubansu Suwaiba tayi tana son sanin fuskokinsu sai Nasma tace " Aunty Suwaiba nice Nasma fa ko kin manta dani ne ? Suwaiba tanajin muryar Nasma tagane ta take ta tuno da Alhaji Nasir hawaye suka fara fitowa daga idonta , magana tafara cikin wata irin Murya wacce take nuni da tanajin jiki sosai , cewa tayi " Nasma yakike ya sauran 'Yan uwanki kuma ? Nasma tace " lafiyalau kowa yake Aunty Nasma , sannan ta cigaba da magana , daman zuwa nayi dubaki nida k'awata kuma Auntyna , Suwaiba ta dubi Hanan tace " Nagode kinji baiwar Allah , Hanan tayi d'an Murmushi tace "bakomi ai yiwa kaine , Nasma ta gyara zama tace " Aunty Suwaiba wannan d'in da kike gani matar Daddy ce , ya aurota ne bayan yarabu dake , ita auren k'iyayya akayi mata da Daddy dan basonshi takeyi ba , ke kuma naga kamar kedashi ba auren k'iyayya kukayiba , Dan Allah munason sanin meye yarabaku da Daddy harya sakeki kuma meyasa kema kika kamu da rashin lafiya tamkar sauran matan dayake saka kafin zuwanki , Suwaiba take tafara hawaye tana tuno irin zaman da sukayi da Alhaji , kallon Hanan tayi tace " tabbas kina cikin tashin hankali ba d'an kad'an ba , duk da nace bawanda zaiji sirrin Alhaji amman yau naji araina inason sanar daku waye Alhaji , duk cikin Matan Alhaji bawacce tasan me Alhaji yake yi kamar yadda nasani , Amman kafin nafara gaya miku inaso inyi miki tambaya ta kalli Hanan , Hanan data gama tsorata tace " inajinki . Suwaiba tace " Alhaji Nasir yana kusantar ki ta Baya ko ? tuni wata zufa ta karyowa Hanan tace ea yanayi , Murmushin takaici Suwaiba tayi sannan tace " wannan yana d'aya daga cikin Abinda Yarabani da Alhaji Nasir , kuma kema tabbas zairabaku dashi mutuk'ar zaki d'auki Shawarata .....

Dafarko dai Alhaji Nasir yaganni ya nuna yana sona , nima kuma na soshi tamkar yadda yasoni , sosai yakemin b'arin kud'i tamkar bayajin ciwon nemansu , a haka har mukayi aure nidashi , matsalar dana fara fahimta da Alhaji Nasir itace " duk lokacin da zaizomin kwanciyar aure to da tsakar rana zaizo , kuma sai yace ta baya yakeso muyi bata inda Allah ya halatta musu ba , tun ina bijirewa har nafara sakin jiki dashi , ganin nabashi had'in kai batare da ina gaddama ba hakan yasa yake sakarmin kud'i sosai , kuma duk wani aikin cikin gidan nan yahana abani ko d'aya , sannan kullum muna hanyar fita cin Abinci dan banacin girkin cikin gidan ...
Ana haka wata rana Alhaji yayi bak'i wato wasu Abokansa sukazo daga Kaduna , ranar girke girke masu dad'i akayi a cikin gidan dan kowa saida yaci ya k'oshi ina fatan kintuna da ranar ta dubi Nasma , Nasma ta d'aga kai alamar ta tuna , Suwaiba ta cigaba da magana " awannan ranar kamar a mintsineni natashi na nufi b'angaren Alhaji wanda duk yadda yakeson mace baya bari taje b'angarensa , kuma yasha gayamin cewa duk matan dayake saka saboda suna zuwa b'angarensa yake sakinsu , a lokacin na tambayesa meyasa bayason aje b'angaren nasa ?sai yacemin wata rana zai fad'amin , to a wannan ranar dayayi bak'i yasa na nufi b'angaren Alhaji cikin sand'a batare da kowa yaganni ba , ina zuwa nashige palor nasa naji alamar basa ciki shida bak'in nasa , ta cikin labule nake bi har nazl k'ofar bedroom d'insa , anan naji wani irin nishi yana fitowa tamkar na yanka wani Abu , a hankali na tura k'ofar batare da naji tsoroba , ina shiga na lab'e bayan labule ina lek'o kaina , a lokacin idanuwana sukayi arba da wani mugun gani , Alhaji Nasir ne shida Abokansa tsirara haihuwar Uwarsu da Ubansu sai Amfani sukeyi da junan su ta 'Duwawu , wato ta inda yake amfani dani , a gabansu kuma wata k'warya ce wacce wani gari yake acikinta , ina tsaye k'afata sai rawa take jikina sai kyarma yakeyi , nakasa daina kallonsu kuma nakasa ficewa daga d'akin ... ..
lokacin da Maniy d'insu yazo zuba nan naga sun zubashi cikin wannan k'waryar ta gabansu , anan take wannan garin yarikid'e wata irin halitta suka fara wasu surutai , tunda naga haka nayi saurin fitowa daga cikin d'akin batare da sun kula dani ba , tunda nadawo d'akina zazzab'i me zafi ya rufeni nadunga kyarma tamkar mazari , Bayan wasu a wanni saiga Alhaji ya shigo d'akina inajin muryar sa naji fad'uwar gaba , nan ya nuna yana buk'ata ta kuma ta bayan yakeso yayi , tuni nace sam bansan wannan zance ba tundaga wannan rana muka fara samun matsala sosai da Alhaji , dan fir nahanashi jikina saboda abinda nagani , kwata kwata cikin gidan Alhaji Nasir ya fice min akaina har saida yasakeni sannan naji sauk'i , sai dai kuma tunda nadawo gidan mu wasu irin tsutsotsi ke fitowa ta k'asana , gashi kullum cikin zazzab'i me zafi nake , ba kalar asibitin da bamuje ba amman sunkasa ganin cutar dake damuna , wannan kuma yasamo asaline daga Alhaji Nasir dan nasan bawanda zai sakamin wannan cutar sai shi , to kunji dalilina na fitowa daga gidan Alhaji Nasir ...........
[1/29, 16:19] +234 704 610 7812: *NI* *BORA*
_Ce_ 👩🏿‍🦳👩🏿‍🦳

✍🏻 *MD*.

15.

Fitowa sukayi da gudu dan ganin meyake faruwa , ashe Hindatu itama ta Mutu tana cikin d'akinta a kwance , kamar yadda mutuwar Yaran Alhaji ta kasance haka ita tata takasance , Alawaiyya ce tashiga d'akin dan ganin me yahana Hindatun fitowa anyi mutuwa a cikin gidan , tana zuwa taga ashe ita rai yai halinsa shine tasaki Uban ihu , Nanfa kuka ya kuma zama sabo musamman yaranta , aikuwa nan danan aka kira Alhaji a waya amman shuru baya d'agawa har aka kira 'Yan uwanta aka fara had'ata , sai gab daza akai su gidan su na gaskiya sai ga Alhajin yazo .....

Nunawa yayi yafi kowa jin mutuwar dan harda kukansa wiwi , musamman dayazo kan gawar Hinda tu , tuni aka tafi aka kaisu gidan su na gaskiya akabar makusan tansu da jimami , Hanan tunda takaga Hindatu ta mutu kuma takaga irin mutuwar datayi tuni hankalin ta yakuma tashi , tabbas tasan wannan mutuwar da sukayi wallahi akwai lauje , Nan ta k'udurta a cikin ranta tabbas saita shiga d'akin Alhaji taga irin aikin dayake aikatawa , kuma wannan zuwan da zatayi ko Nasma bazata sanar waba , dan inajin ma su Hindatun ba mutuwa sukayi ba tsafi yayi dasu...
Ranar sadaka gida ya cika taf da 'Yan uwa sai zuwa gaisuwa akeyi , Alhaji yana Harabar cikin gida shida Abokansa sai karb'ar gaisuwa yake , Kawu Idi sunzo shida Aunty Safara'u suma , Aunty Safara 'u tana zaune a d'akin Hanan ta dubi Hanan d'in tace " gaskiya gidan Alhaji yana da kyau sosai ga kud'i ga cima me kyau , inama nina samu gidan nan wallahi lafiya lau dani , Hanan yanzu duk wannan kayan d'ad'in da akeci a mutuwar nan haka kukecin wanda yafishi ko ? Hanan duban ta tayi cikin Ranta tana fad'in " dama ace baki da aure ki gwada auren Alhajin wallahi dasai kinyi bayani , zama cikin rufin Asiri yafi zama cikin daula , dan wani kud'in wallahi bana kwanciyar hankali bane , shurun da Hanan d'in tayi ne yasa Safara'u jin haushi " wato nizakiyiwa Banza ina magana ? ba shakka Hanan kin k'aro wulak'anci , dan kina auren me kud'i shine zaki fara wulak'an tamu to wallahi kiyi a hankali dan wallahi insaka yasakeki ba k'aramin aikina bane , Hanan da sauri ta dubi Aunty Safara'u tace " Dagaske zakisa yasakeni ? wallahi ni inaso yasakeni dan Allah Aunty kisaka yasakeni , Safara'u ta d'auka raina mata hankali Hanan takeyi tuni ta mik'e ta fice Fuuu daga cikin d'akin.....
Hanan ta biyota tana fad'in " dan Allah Aunty kisaka yasakeni , Safara'u k'ara fusata tayi wato ita hanan zata tozarta dan tazo gidan ta ? to tabbas tayi da 'Yar halak dan saita nuna mata ta rigata shak'ar iskar duniya.......
Nasma ce ta fahimci Hanan bata cikin hayyacinta tayi saurin tareta tana jan Hannunta ta komar da ita cikin d'aki .....

Zunnur tunda yashiga cikin Hotel yake tunanin Hanan , inama bai saka face mark ba yasan dasai taganesa , itace kenan tasaka Nik'af ta zauna a kusa dashi ? tabbas jininka duk inda yake saikaji acikin jikinka , lokacin da duka tsayar da Napep d'in har zaiyiwa me Napep fad'an meyasa zai d'auki wasu alhalin Drop d'insa yayi ? bai kai dayin magana ba yaga sun shigo da alamar sauri ma sukeyi , tana zama kusa dashi saida yaji zuciyarsa ta harba ashe Hanan ce , Tabbas gobe da safe sai yakuma komawa inda aka ajiyesu ko zai sake ganinta......

Washe gari ma saida ya koma unguwar su Hanan amman ko mai kama da ita baigani ba , haka ya gaji da zaman jira tamkar wanda aka ajiyeshi , lokacin daya mik'e zai tafi lokacin aka wuce da gawar su Hindatu har addu'a yayi musu sannan yabar Unguwar , Yana komawa Hotel ya shirya yafito dan komawa Sch da niyyar nan da sati biyu zai kuma dawowa Neman Hanan d"in kuma dole Kawun ya nuna masa ita....
Chapter 11 · 0% Book details