Sashe 1
Ni Bora Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
[1/29, 16:19] +10 7812: *NI BORA*
_Ce_ 👩🏿🦳👩🏿🦳
*NA*
__Zee_ _MD_ ✍🏻
*Hamdala* *Writer's* *Association*💪
https://www.facebook.com/14371046
✨✨ *{{* *H.W.A* *}}* ✨✨
*Bisimillahir* *Rahamanir* *Rahim*
_Inayiwa_ _'Daukacin_ _Masoyana_ _Fatan_ _Alkairi_ _wanda_ _Nasani_ _dawanda_ _Bansaniba_ , *Wannan* *littafi* *Nawa* *Mesuna* _Ni_ *BORA* _Ce_ _Banrubuta_ _dan_ _Rayuwar_ _wata_ _kowaniba_ _Narubutane_ _kawai_ _dan_ _nishad'i_ _kuma_ _k'agaggene_ , _Duk_ _wanda_ _yayi_ _Daidai_ _darayuwar_ _sa_ _toyayi_ _hak'uri_ *Allah* *yasa* *mu* *Amfana* *da* *darusan* *Dake* *ciki* _Ameen_
*Littafina* *Na* *Kud'ine* *Duk* *Mesan* *karantawa* *tabiya* _200_ *Kacal* _Zaki_ _Tsinci_ _Abinda_ _ko_ _Dubu_ _Dari_ _Biyu_ _Bazata_ _Siyamiki_ _Shiba_ _Bokomai_ _Bane_ _Face_ *Darasin* *Rayuwa* ✍🏻
🆓 page. 1
Zaune nake abakin gado inbanda kuka babu abinda nakeyi , wannan wanne irin aure nayi ni Hanan ? tambayar dana fara yiwa kaina kenan , tunda aka kawoni gidan Alhaji Nasir yau kwana na uku amman bantab'a tsintar farin ciki ko sau d'aya ba , Tabbas Nasan da Ammi tasan wanne irin miji Kawu Idi ya auramin da bata amince ba , Ashe haka gidan Alhaji Nasir yake ? Ashe daman matan sa Uku 'Ya'yansa Ashirin da Bakwai , Wayyo ni Hanan naga takaina Kawu Idi ka cuceni , Kuka take iya k'arfinta tamkar ranta zai fita , Shigowar Alhaji Nasir yasa ta sassauta da Kukanta , Dan wani mugun tsoronsa takeji , gakuma wata irin tsanar sa datakeji , yana k'arasowa ya Zauna kusa da ita tamkar zai shige jikinta , dasauri taja da baya tare da mik'ewa tsaye , dubanta yayi Ransa a b'ace yace " wai ke meye hakan da kikeyi ? nifa mijinki ne ba kwarto ba , sadaki na biya sannan kowa yasheda hakan, tunda aka kawoki cikin gidan nan nake fama dake , a yau inaso kisani wallahi ko kiso ko ki k'i jikinki saina mallakesa yazama nawa , sannan inaso kisani gidana duk matar da na aura bana rabuwa da ita sai dai in mutuwa tayi , mik'ewa tsaye yayi da hanzarinsa kafin ta motsa ya cafko ta , tuni ya wurgata kan gado yayi mata rumfa , ihu take tana kaimasa duka amman baisan tanayi ba , Sai dai me ? Maimakon taji ya kusance ta ta gaba sai jin Sab'anin hakan tayi , Dan jitayi yana tura gabansa ta wajen datake Bayan gida wato bayanta , Turk'ashi ai tuni wata azaba ta ziyarci duburar Hanan ta kwallah k'ara kafin ta sume ......
Shikuwa ko ajikinsa asalima wani irin gurnani yake tamkar mafaraucin zaki , ga wani miyau yana fitowa ta bakinsa tamkar wani k'aramun yaro , wani irin ihu yake yana sambatu har yajuye mata ruwan mararsa , d'agata yayi batare da yabi takanta ba yafice abinsa.....
Hanan tafi awa d'aya ahaka kafin 'yar gidan Alhaji Nasir tashigo d'akin , tana shigowa tayi tozali da Hanan da sauri ta k'araso wajen ta tana kiran sunanta , ruwa ta d'ebo tazo ta watsawa Hanan d'in a fuska , wata ajiyar zuciya tayi tare da bud'e ido , aikuwa tayi ido biyu da Nasma wacce ta kafeta da idanu tamkar mayya , dasauri ta yunk'ura zata mik'e sai dai wata Azaba data ratsata ta k'asanta tuni ta koma ta zauna , Kuka tasaka tare da cewa Nasma "Dan Allah ki d'aukeni kikaini gidan mu gurin Ammina wayyo zan mutu , Nasma wacce zasuyi sa'anni da Hanan ko tagirmi Hanan d'in ma taruk'o hannun Hannan tana cewa "Haba Matar Abba kema kinsan haka first Nirth yake sai hak'uri , Bari nahad'a miki Ruwan zafi zakiji dai dai , Daman Alhaji Nasir d'in ne yaturo ta dan tagyara Hanan d'in , Mik'ewa tayi ta nufi Toilet dan had'awa Hanan Ruwan wanka , ita kuwa Hanan Kuka take tana cewa "Allah ya isa tsakanina da Kawu Idi , wannan wacce irin rayuwa ce ta dabbobi ? ita ko alabari bata tabajin ana kusantar mace tabaya ba saikace wacce Dabba sai ita , tabbas dole tasan abinyi tun kafin Alhaji Nasir yakasheta, Maganar da Nasma tayi ita tadawo da ita daga tunanin datakeyi , K'arasowa tayi har kan gadon ta d'agota tana fad'in " muje ga ruwan can na had'a miki inkikayi wankan zakiji k'arfin jikin naki sosai , Hanan bata musa ba ta yin k'ura zata tashi sai dai me ? jitayi wani abu nafitowa ta k'asanta babu birki ga wani irin wari lokaci d'aya ya ziyarci cikin d'akin , da Sauri Nasma taja baya tare da toshe hancinta.........
*Tofah* *Yakukaji* *Salon* _wannan_ _littafi Yayi_ _Daban_ *Akwai* *Turka* *Turka* _kuyi_ _K'ok'arin_ _Mallakar_ _Naku_ _Akan_ *200* _Kacal_ _kukaranta_ _Cikin_ _Aminci_ 🥰
*Taku* *'Yar* *Mutan* *Kanawa*😍🌹
[1/29, 16:19] +234 704 610 7812: *NI* *BORA*
_Ce_ 👩🏿🦳👩🏿🦳
*Na*
_Zee_ _MD_✍🏻
*Hamdala* *Writer's* *Association* 💪
https://www.facebook.com/111403834371046
✨✨ *{{* *H.W.A* *}}*✨✨
*Bisimillahir* *Rahamanir* *Rahim*
*Littafina* *Na* *Kud'ine* *Duk* *Meso* *tayimin* *Magana* *ta* *wannan* *Number* , 07046107812 *kuyi* *k'ok'arin* *Mallakar* *Naku* _karkubari_ _Abaku_ _labari 🤝🏻🤝🏻 kusiya_ _kukaranta_ _cikin _Aminci_
🆓 page . 2
Dubawar da zatayi sai ganin kashi tayi yanata zubowa , wani tsoro ne ya ziyarce ta lokaci guda , nana take tafara Kuka tana fad'in " shikenan Alhaji kacucune wayyo Allah ni Hanan yazanyi da rayuwata , Nasma tana jin hakan tafara mamakin taya za'ace kashi na zubowa haka, mai makon ma taga jini kamar yadda tasaba ji a first nigth d'in Amare suna gani ? nan take tsoro yakama ta , to meye yake shirin faruwa da Hanan d'in ne ? Hancin ta na toshe ta taimaka wa Hanan sukayi cikin toilet , da k'yar tasamu kashin ya tsaya tafara k'ok'arin gyara jikinta , Nasma tunda aka kawo Hanan gidan su taji jininsu ya had'u , dan duk aure auren da Daddyn su yakeyi bata shiga sabgar matansa , dan duk wacce ya auro ta hud'u to ita yake saka yakuma auro wata , sauran mata ukun ne dai suka zamar masa cingum , shiyasa tunda taga Hanan taji ta shiga ranta kuma take tausayinta , yanzuma bataji k'yank'yamin kashin da Hanan d'in tayi ba ta nad'o zanin gadon tafara gyara mata d'akin ,
Hanan ta dad'e tana gyara jikinta tana gasa k'asanta wanda takejinsa kamar ana tsatstsaga mata shi , a hankali ta lek'o tana cewa Nasma "dan Allah kibude wodrop d'ina ki mik'omin kayana zansa , Nasma ta juya ta d'auko mata kayan ta mik'a mata ....
A can cikin gida kuwa Hajiya Hajjo ita ce uwar gidan Alhaji Nasir , ta kasa ta tsare tana jiran Hanan tazo tayi musu girki , tunda itace da miji dan haka ba wanda zai mata girki , tana nan zaune tana k'wafa ta cika ta batse , dan duk cikin gidan bawacce takai Hajiya Hajjo masifa kowa shakkar ta yake , Ganin Yamma nayi yasa Hajiya Hajjo nufo d'akin Hanan d'in ido rufe da masifa har tuntub'e take , tana zuwa ta buga k'ofar d'akin da k'arfinta na gaske , tafara k'walawa Hanan kira tamkar wacce tayi mata wani mugun abu , Hanan dake taka k'afa a hankali tamkar 'yar kaciya saboda azaba , tanajin kiran da Hajiya Hajjo takeyi mata sai da taji k'irjinta ya buga saboda tsoro , ita a yanzu kowa ma tsoronsa takeji a cikin gidan , shurun datayi ne bata amsa ba yasa Hajiya Hajjo shigowa cikin d'akin , lokacin Nasma tagama wanke komai ta fito , Hajiya Hajjo ta dubi Nasma tace " Munafika daman kina cikin d'akin kenan , to inaso ki zaunar da ita kigaya mata dukkan sharud'an cikin gidan, sannan inaso kisanar da ita wacece ni a cikin gidan sannan ya halina yake , kafin sannan yanzu yanzu inaso kifad'a mata tatashi taje ta d'ora mana girki dan muna da buk'ata , juyawa tayi tafice daga cikin d'akin tamkar kububuwa , Nasma taja ajiyar zuciya tana jinjina kai , saboda tafi kowa sanin wacece Hajiya Hajjo , kallan Hanan tayi tace "tashi kiyi sauri kije kiyi abinda Hajiya Hajjo tasaki , rashin yin wannan girkin zai jawo miki abinda yafi wanda kike cikin yazu , kiyi hak'uri ki daure kije kiyi insha Allah komai zaiyi sauk'i , Hanan ta goge Hawayen dasuke gangaro mata tace " Nagode sosai 'Yar uwa , indai kinsamu lokaci inaso kizo kigayamin k'a'idojin cikin gidan , sannan kuma inaso insan sunanki dan indinga kiranki dashi , Nasma tagaya mata sunan ta sannan tace " in anjima da daddare nasan Abban mu baya dawowa da wuri zanzo dan nabaki labarin cikin gidan nan namu dakuma dokokin , suka mik'e dukansu suka fita daga daga cikin d'akin gudun jarabar Hajiya Hajjo......
Kuyi maneji😜
*Littafina* *Na* *Kud'ine* *kisiya* *kikaranta* *cikin* *Aminci* 🤝🏻🤝🏻🥰
*Taku* *'Yar* *Mutan* *Kanawa* _Ce_ 🥰🌹

_Zee_ _MD_ ✍🏻

*Littafina* *Kud'ine* *Duk* *Meso* *Yamin* *Magana* *ta* *Wannan* *Number* 07046107812 *kuyi* *k'ok'arin* *Mallakarsa* _kukaranta_ _cikin_ _Aminci_ *Sai* *Najiku* *Masoya* 🤝🏻😍
🆓 page. 3