← Book details Nawaff Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 39 OF 51

Sashe 39

Nawaff Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Haka yayi daidai dakiran sallar asubahi, yamirgina gefe yana maida numfashi, itakuma tajuya tana kuka, jikinta sai tsuma yakeyi, jitake kamar ta tsaga 'kasa ta 6oye, yami'ke ahankali yafice, ďakinsa yanufa yana cije le6e, yawuce bayi yasakarma kansa ruwa tamkar wanda yay dauďar shekara guda, saida yaji ankira sallar shiga masallaci sannan yay wanka yafito, Aďaki yayi sallar danjin cikinsa ya kulle tamau.
itama yana fita tami'ke tasakama 'kofar key tana kuka, tazame ajikin 'kofar tana kuka mai tsuma rai,, na ce, "saikace wadda akace umma ta mutu, bayanma bai miki komaiba😡.
Har aka idar da sallar asuba tana awajen, saidaga baya tazame takwanta barci yay awon gaba da ita.
Shima daya idar da sallar saiya kwanta awajen dan baya jin daďin jikinsa, koda gari yawaye suka tashi, babu wanda yakula kowa, ita yasmeen tana tsoransane yanzu, shikuma yanajin haushinta, haka suka kullah kwana biyu suna 'yar wasan 6uya, amma Nawaf shi bashida lafiya, tun yana jurewa harya kira momcy awaya danjin zai halaka abanza, arikice momcy da umman yasmeen suka iso 6angaren nasu, dan tazo duba Nawaf ne itada ya seer, ďakinsa sukanufa kai tsaye, suka tarar dashi ri'ke da ciki yanata mirgina2.
Suka 'karasa da sauri suna tambayar lafiya??.
Batareda ya iya furta komaiba ya nuna musu cikinsa, waya momcy ta ďauka takira mas'ud, cikin 'yan mintina ya iso gidan,, bai tsaya neman ba'asiba yashiga duba Nawaf, yarage murya yanda momcy da umma baxasujiba, ya ce, "bro's kaga abinda kajawoma kanka ko??, kanada matarka amma kasaka kanka a wannan halin??, Nawaf yari'ke hannun mas'ud ahankali ya ce, "plz karka gayama su momcy kaga harda umman yasmeen.
Mas'ud ya fisge hannunsa yana harararsa, dallah malam sakarmin hannu saina faďa ďin.
Momcy ta ce, "mas'ud mike damunsa, mas'ud yay 'kasa da kai yana sosa gefen wuyansa saikuma yakalli Nawaf daketa ro'konsa wai karya faďa.
Momcy ta dakama modebbo tsawa ta ce, "saiya faďa ďin, mas'ud faďamana, Nawaf ya ce, "mom plz dan ALLAH basai ya faďaba kiyi ha'kuri,, harararsa ta yi ta ce, "bazaka yima mutane shiruba ko??, mas'ud ya ce, "momcy yasan bashida gsky shiyasa, dama yana bu'katar matarsane amma girmankai ya hanashi su zauna su dai2ta saboda wani dalilinasu mara tushe, to gashinan haryajama kansa ciwo saboda bazai iya daurewaba.
Momcy tazaro ido, mas'ud kana nufin yasmeen da modebbo basa zaman lafiya??, mas'ud ya ce, "hakane mom.
Momcy ta ce, "to miya haďasu??, mas'ud yami'kama Nawaf magani yana faďin mom bari yasha magani sannan.
Nawaf yakar6i maganin yasha yana hararar mas'ud, babu daďewa barci yay awon gaba dashi, mas'ud yazauna ya zayyanema su momcy duk abinda yake faruwa tundaga haďuwar su tafarko.
Umma ta ce, "aiishi baya da laifi, laifin yasmeen ne wannan, A'a wlhy karkice haka laifinsane tunda shine yafara tsokanarta, kuma dan mugunta yamareta.
Umma ta ce, "to wayace tayi masa rashin kunya??, waini tanama ina?, momcy tarakota har ďakin yasmeen, tana kwance duk ta canja kamanni saboda tsoro da kewar rashin ganin mijinta, ta mi'ke zumbur tana kallon umma,, wani lafiyayyen mari umma tabata , tashiga zazzaga mata faďa, bata ta6a ganin 6acin ran ummaba irinyau, momcy tashigo tana bata ha'kuri.
Umma ta ce, "kibar bani ha'kuri hajiya yasmeen batajin magana ko kaďan, tsiwarta tayi yawa wlhy.
Kuma tashirya taje tabashi ha'kuri inkuwa bahaka ban yafe mataba, umma tana gama faďa tafice.
Yasmeen tadur'kusa tana kuka tana bama momcy ha'kuri, momcy ta rungumeta tana lallashi damata nasiha, saidataga hankalinta yakwanta sannan fice wajensu umma.
Can ma momcy lallashin umma tayitayi harta sakko daga fushin datayi, sukaďanyi hira, sai bayan sallar axuhur suka tafi, yaseer yanatajin haushi baiga sisto ďinsaba da yaya Nawaf, momcy ta ce, "yayi ha'kuri zata turo a ďaukesa yayi weekend anan.

Yasmeen ta tashi tayi wanka ta shirya tsaf kamar yanda umma ta shawarceta, dan kafin su tafi tasake shigowa, tayimata nasihohi, tagama gyara kanta tayi 'yar kwalliya ta feshe jikinta da turare, jiki a sanyaye tanufi ďakin Nawaf, bayanda zatayi dole taje tunda al'kawari ta ďaukarma umma zatayi duk abinda ta sakata.
Ta tura 'kofar tashiga, yana zaune kan abin sallah ya gama rama sallolin da'ake binsa bayan yayi wanka, ko inda take bai kallaba, tawuce tana gyara masa gado, bayan ta gama ta kalleshi, yagama addu'ar yana zaunene kawai.
Taje gabansa ta tsugunna ta ce, "dan ALLAH kayi ha'kuri bazan sakeba.
Baiko kalletaba yami'ke yakoma saman gadon ya kwanta dan baya jin 'karfin jikinsa amma babu inda ke masa ciwo.
Zuciya ta turnu'koma yasmeen danganin wula'kancin dayake mata danyaga tana bashi ha'kuri,, harta nufi 'kofa zata fita, saikuma ta tuna da batun umma, bataso iyayenta suyi fushi da ita.
Duk abinda take yana kallonta yana mamakin taurin kai irinna yasmeen, tazo bakin gadon ta tsaya tana faďin kanacin albarkacin iyayenmune kawai, shiyyasa nake baka ha'kuri, amma wlhy dako zamu mutu ahaka bazan baka ha'kuri ba.
Hannu yasa ya fincikota ta faďo jikinsa, dukda jikinsa babu 'karfi amma yafi 'karfinta,, birkiceta yayi yana faďin waike wacce irin mara kunyar yarinyace??, kodan kinga ina ďaga miki 'kafa shiyyasa kike neman kawo mini rainine??.
Yasa hannu yajamata la66a tasaki 'kara, ya ce, "banza matsoraciya yau ďinnan zan kawo 'karshen rashin kunyarki, yasa hannu ya yaga ba'kar doguwar rigar dake jikinta....................✍🏻
👇🏻

😆😆😳😳😜😜muhaďu gobe idan ALLAH yakaimu.

Kuyi ha'kuri yarane sukaimin sending batareda nagama typing ba.

Ina 'kaunarku aduk inda kuke fan's ďina, kamar yanda kuke 'ko'karin bibiyata,, ALLAH yabarmu tare, kuna 'karamin 'karfin gwuywa💋💋💋💋

©2017

💓bilyn Abdul💓
💓Mrs Abdus'salam💓
💓luv u oll my fan's😘💓
[1/12, 9:00 PM] mrs bilkisu: ☆☆☆☆☆☆☆☆
🎾 NAWAFF 🎾
☆☆☆☆☆☆☆☆

NA BILKISA IBRAHIM💓

Page👉🏻45 & 46

.....Bayyanar surar yasmeen afili ta ruďa Nawaf, yana mamakin dama haka yarinyar nan take?, cikin kuka ta ce, "wlhy idan baka ďaga niba zan cijeka.
Humm ki cijeni mana, koma kiyi abinda yafi cizo idan kinada dama.
Ta buďe baki zatayi magana ya tura harshensa cikin bakinta, da zafi2 yake sarrafata, tamkar Namijin zaki yaga abinci, to abinka da farin shiga,😜🙈.
Sai dukansa take tana mintsini amma ina wanda yay nisa bayajin kira.
Sum sum sum🚶🏼nafito falo dan karna wuce gona da iri.
Saidai komai yalafa sannan na koma.
ALLAH sarki yasmeen tabani tausayi, tayi lamo ko motsi bata iya yi, sai hawaye dasuke zirara a idanunta, Nawaf dake kwance agefenta yatashi ahankali ya zauna, kanta ya ďago ya ďora saman cinyarsa yana share mata hawaye.
Cikin taushin murya ya ce, "ALLAH yay miki albarka fancy face ďina, lallai ke abin alfaharina ce, kinzama wata tsoka mai daraja ajikina, yakamo hannunta ya sumbata, yakuma share mata hawayen da har yanzu suke kwarara daga idanunta, yay ďan murmushi, fateema xarah matar kwarai abin koyi da alfahari, nikam ayau nafi kowa sa'a.
Ahankali ya kwantar da kanta saman filo, yaja bargo ya lullu6eta sabida sanyin AC, yatashi yashiga wanka, yana faďin fancy face ina zuwa kinji 'yar albarka.

Momcy takalli agogon dake falon papa 'karfe 5:48pm takalli papa tana faďin Alhaji bari naje naduba ko modebbo yatashi??.
Papa ya ce, "dama kin 'kyaleshi tunda shiya jama kansa, danni ko sannu bazata haďani dashiba.
Momcy tayi murmushi to Alhaji yaya zamuyi, aii hannunka baya ru6ewa ka yanke kayar, injiku hausawa.
Papa yay dariya lallaikam, amma kema aii kinzama bahaushiyar.
Momcy tayi dariya to yazanyi tunda ka maidani bahaushiyar,,, hhhh kin amince kenan??, eh na amince,, to kije kidubashi, amma ba kince matarsa tana taredashiba??, hakane? ? tana wajensa, aifaďa sosai ummanta tayi mata, shima jira nake yatashi yasha nasa faďan.
Gskyr kine kuwa dolene mu zaunar dasu muyi musu nasiha dansu rungumi juna kamar kowanne irin ma'aurata.
Momcy ta ce, "toshikenan Alhaji ina zuwa, to kiyi masa sannu.
Momcy tashigo ďakin da sallama lokacin Nawaf yana wanka, da sauri ta'karaso gaban gadon dan ganin yasmeen 'kudundune abargo, ga shashshekar kuka tanayi ahankali, momcy tazauna bakin gadon tana tambayar ďiyata lafiyarki kuwa??.
Yasmeen taďago idanunta dasukayi jajur saboda kuka, tana kallon momcy, dasauri Nawaf yabuďe 'kofa yafito, jikinsa sanye da farar rigar wanka.
Momcy taďago tana kallonsa, ta ce, "modebbo miya faruda yasmeen??, Nawaf yaďan sosa gefen wuyansa yana wani sadda kai 'kasa, cikin in ina ya ce, "babu komai momcy kawaidai...........saikuma yayi shiru.
Momcy ta girgiza kai kawai dan ganin alamomin rashin gsky sun bayyana tareda Nawaf, ta maida kallonta ga yasmeen dataketa kuka har yanzu, ga kunyar momy datakeji.
Momcy ta ce, "sannu kinji ďiyata, yanzu zaki iya tashi??, yasmeen tai saurin kaďa kai Alamar eh.
Okey to inazuwa, momcy tami'ke tara6a ta gefen Nawaf tashiga bayi.
Da sauri Nawaf ya 'karasa wajen wardrobe ďinsa yabuďe wani akwati riga maiďan kauri yaďakko yanufo gadon, hawowa yayi saman gadon ya ďagoda yasmeen zaune, taisaurin ri'keshi tana faďin wayyo zafi, ya rungumota zuwa jikinsa ya ce, "sorry my dear bari nasaka miki riga kinga momcy tana nanko.
Yasaka mata kayan cikin hanzari, tana rungume ajikinsa momcy tafito tana faďin yauwa yasmeen daure kitashi kinji.... yasmeen tayin'kura zata tashi daga jikinsa, tai saurin cije le6e tana fitarda huci da'kyar.
Momcy tari'keta da sauri tana faďin sannu kinji, Nawaf ya ce, "momcy konazo na ďauketane??, harararsa momcy tayi suka shige bathroom ďin.
Nawaf yasaki wani murmushi tareda faďawa saman gadon zuciyarsa fal farinciki da nishaďi,, afili yafurta yaudai an wuce wajan, yafaďa yana shafa gemunsa na gayu.
Momcy tafito fuska aďaure ta ce, "kaje ka taimaka mata tayi wankan, Nawaf yashi zaune da sauri, kansa na 'kasa ya ce, "to mom batayarda kin taimaka mataba ne??, momcy ta harareshi tana faďin ai ita tanada kunya bakamar kaiba, tana faďa tafice daga bedroom ďin.
Nawaf yami'ke zuwa bathroom ďin, yasmeen dake tsaye tana cire kaya, tayi saurin 'kudundune jikinta waje ďaya, yay ďan murmushi yana ta6e baki, ya'karasa wajenta yana faďin oh, xarah na, ai ta6oye ye ta'kare kuma, zokiga nayi miki maganin kukan nan.
Cak yaďauketa yasaka acikin rawan da momcy ta haďa, yasmeen ta ri'keshi tana kukan shagwa6a, yashiga shafa kanta yana lallashi cikin hikima da lalla6a yagasa mata jikinta, itakuma tana zuba masa shagwa6a, ya ce, "kin iya wankan tsarki ko??.
Cikin gatse ta ce, "ban iyaba,, shikam bai fahimci gatse take masaba, dan haka yashiga koya mata, yanaďota a tawul yakawo ďaki.
Chapter 39 · 0% Book details