Sashe 8
Mutallab Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
da Darma cikin hanzari Goje ya shiga buga gate in gidan kamar zai cire shi, sun jima kafin daga bakin ofar suji an ce "Waye?" "Bu e" Goje ya ce yana zare wu a tare da matsawa jikin ofar mai gadin a ru e yake sosai ya ce "Kamarya na bu e a wannan zamanin da muke cikin insecurity na sani ma ko an fashi ne?" "Sune" Darma ya ce yana yin muzurai shi ka ai ne a cikin su yake a buge shi Moh abin da Mangal ya bashi har yanzu bai gama sakin shi ba, shi ya sa ba komai yake ganewa ba. "Wallahi ba zan bu e ba, babu mamaki kun ji Alhaji Wada ya dawo gari shine za ku yi masa fashi" "Ko ka bu e gidan nan na rantse da an Amina na shigo sai na yi maka alli- alli" ai kowa mai gadin ya ce "Ka yi mini ari- ari ma amma babu abin da zai saka na bu e daman asa babu lafiya ga yaron can daya dawo abin tsoro ana ta surutu a unguwa ya kashe matarsa kuma ya shigo cikin al'umma zai lalata jama'a..." Kafin ya arasa fa a Moh ya saka afa ya daki aramar ofar nan take ta alle ya fa a cikin gidan, da sauri mai gadi ya ja baya ba wani sanin Moh ya yi ba kawai zancen ya dawo kunnensa da labarin kisan daya game ko'ina a shekaru uku da suka shige. Goje ya da o mai gadin ya falle shi ya fa i "Kai har ana cewa ka bu ofa kana "Goje" "Sai godiya" Moh ya numfasa yana dur osawa daidai fuskar mai gadin "Me ya ce a yi masa?" "Sai godiya ari- ari ya ce yana bu atar tsini" ihu mai gadin ya saka ya ce "Wallahi tallahi arya nake" aya" cewar Moh yana fito da askira ya ajjiye gefe ya sake fito da wata wu ar ya ajjiye ya jima a du e kamar mai tunani sai ya ce "Ko alli- alli ko an uku ko na jaki" alli- alli" mai gadin ya ce da sauri ya auka wani abun za a alle da idanu ya kalli Goje da Darma suka ri e mai gadin tare da juya shi yana ihu da komai Moh ya auki ankarar ya dinga tsaga masa a baya jini na fitowa shi kansa zuciyarsa ce kawai ke ingiza shi ya yi hakan kuma daidai gani yake yanzu daidai yake da tsarar kowanne mutum haka walwarsa ke karantar da zuciyarsa. Tun mai gadin na kuka har ya yi la was sai nishi yake fitarwa, suka yar da shi a wajan cike da tafiyar ta ama yana taku ai jikinsa na bu ewa cikakken namiji a tsaye matashi dake kan lokacinsa. Cikin sa'a ya samu ofar shiga babban parlon gidan a bu e ya kutsa kai yana kallon tangamemen parlon ya dinga kallon komai, iya ha uwa ya ha u sai arar a.c ya lumshe idanunsa ya bu e ya jima kafin ya ara shiga cikin aya parlon su Goje na biye dashi. Alhaji Wada na zaune shi da iyalansa basu da jima da sauka daga asar ba. Yana saman kujera matarsa na gefe sai yaransa guda biyu mace da namiji kayan ciye-ciye fal a gabansu bama su damu da cin abincin ba sai ice-cream dake hannunsu suna sha. Da sauri Alhaji Wada ya mi e tsaye yana kallon matasan da suka shigo ya juya ya kalli matarsa da yaran ya ce "Su waye ku? Me kuka zo yi mini a gidana a irin wannan lokacin?" Moh bai ce komai ya zaga ya zauna saman kujera ya jingina ya ora afarsa a saman table in yana kallon abincin Goje da Darma na tsaye sai muzurai suke yi cikin sauri Alhaji Wada ya auki wayarsa zai kira an'sanda "Ba wani abu da zai bani tsoro, yadda aka fara dakai dole a are da kai Alhaji Wada" "Waye kai? Me aka fara dani" fuskar Moh a rufe ya saka hannu ya zame abin da ya rufe fuskar da shi "Idan maye ya ci ya manta ai uwa ba zata manta ba, idan kare na yawo zabo na yawo za a ha e ya ranar" irjin Alhaji Wada ya buga ya yi baya da sauri ya ce "Kai ne? Me na yi maka" "Ba labari na zo baka ba, ba fansa na zo auka ba na zo ka ganni kasan ina raye ina numfashi ka san cewa na cika an babata Ammo Mai dawa nake sarki mai jeji, na gode an Amina da ka zama kai ne silar da ya saka na gano wasu abubuwan" Alhaji Wada jikinsa rawa kawai yake ya ce "Don Allah kar ka yi mini komai kar ka ta a yarana basu san abin da ya faru ba" "Idan zan yi mana jira, idan na yi sai ta aci. Ina je store in gidan nan?" Da hannu Alhaji Wada ya nuna masa hanya ita kam matar ta kasa motsi saboda tashin hankali bata ta a ganin fuska mai ban tsoro irin wannan ba, yaran sai takurewa waje guda suke yi ko ha a idanu da Moh basa son yi" ganin har lokacin Moh bai tashi ba ya saka Alhaji Wada cewa "kar ka ce zaka mini komai" shi dai Moh kallon Alhaji Wada kawai yake zuciyarsa na tuna masa irin zaluncin da ya yi masa da hannu ya nuna masa yaran cikin kakkausar murya ya ce "Ko dan wa an nan, ba zan so su zama abin da na zama ba" ya juya ya kalli Goje ya yi masa fito da inkiya suka nufi store n kayan abinci kamar hauka haka suka dinga fito da buhun shinkafa katon na taliya da maroni su magi da galan na mai suka jide waje guda. Yana bada fa i ya mi e tsaye ya nuna kayan abincin "Ka raba a masallaci ka ha awa mutane da haushin kare guda goma-goma, ka kai har gidanmu" Ya juya zai fita sai ya tsaya ya saka hannu a aljihu ya zaro kunama atuwa ba irin da ita ta aga ari sama ya dam i hannun Alhaji Wada ba tare da yaran sun gani ba, ya cilla kunamar ciki ya dam e hannun. Aza a ta saka Alhaji Wada zubar da hawaye zufa na yanko masa sosai da sosai a hankali cikin asa da murya ya ce "Ka kira cinnaku an'sanda kenan ka fa a musu an yi maka fashi, idan sun tambayi waye karka yadda ka ce Mai dawa, ka ce SCORPIO" yana kaiwa nan ya kashe kunamar ya soke jikin bango da sauri ya fice kamar wal iya, su Goje suka mara masa baya. Fiyya na dur ushe a gabansa kanta a asa ji take dama tana da arfin yin kuka a yanzu, ta kasa fahimtar sai yaushe ne komai zai daidaita ya tafi daidai? Tana ha iye abubuwa da dama ba tare da kowa ya sani ba bata bari a san rauninta amma yau ita aka saka gaba akan abin da sam bai kai ya kawo ba? Ita zaiwa haka?. "Safiyyerh A. Marafa" Ya kira sunanta a karo na uku sai a lokacin ta ago kai ta kalli Daddy dake zaune saman kujera hannunsa ri e da car i fuska ba wasa ya lura sai ya dage sosai akan Safiyyerh. "Ya kuka yi da Ashraf me neman auren ki?" A hankali ta ce "Ba komai Daddy" "Ba komai Daddy, na gaji da jin wannan daga bakin ki Safiyyerh ke kina nuna mini ke mai wayo ce kuma kin girma kin isa ki yi handling dukkan wasu matsalolinki ko? Ke jaruma mai experience akan aikinta Managern FS WORLD INVESTMENT COMPANY? na yarda kina da wayo tunda na kasa sanin damuwarki tsayin shekaru na yarda kina da experience hakan ya sa cikin aramin lokaci kika zama Manager but amma.." ya yi shiru yana kallon ta sai kuma ya ce "Safiyyerh kina bu atar aure shine cika da imar kowacce mace, me kike bu ata a rayuwa da ba a yi miki ba, wanne gata ban yi miki ba da kika ce kin fasa auren Ashraf?" "Daddy ya ce na za i aiki ko aure" "Sai kika za i me?" "Aiki" Daddy ya dinga kallon ar tasa shi ya rasa gane wani mataki zai auka a kanta. "Ba za ki yi auren ba kenan, ba in cikin jikoki kike mimi Maama? Sai na fa i na mutu za ki yi auren me ya sa kika kasance stubborn ne, ko don kinga ina biye miki?" Fashewa ta yi da kuka sosai ita kanta bata san kukan ya wace ba, kalmar mutuwar da Daddy ya fa a ya firgitar da ita sosai idan Daddy ya mutu ta shiga uku. "Daddy gasu Yaya J, su Marafa, su Captain Daddy me ya sa sai ni za a yi aure ne? Ni ce arama fa nawa nake gaba aya ko aure za ka mini ka ara mini lokaci Ashraf zafin zuciya ne dashi baya fahimta ta a kodayaushe" "Maama kuma taurin kai, ji da kai while zafin zuciya, Safiyyerh dole za ki yi aure" runtse idanunta sosai kenan duk abin da take ya tashi a banza? Innalillahi wa'inna ilaihirraji'un me ya sa Ashraf zai yi mata haka me ya sa zai ha ata da mahaifinta? Ta kasa cigaba da kukan abu ya tsaya mata a wuya sosai. Har Daddy ya je bakin ofar shiga sashinsa ya tsaya ba tare daya juya ba ya ce "Cikin satin nan zan aura miki aure da Ashraf in sha Allah" Dum! Haka ta ji zuciyarta ta buga da arfi har tsakiyar kanta kuma ta ji hakan, ta runtse idanunta sosai take arin jan numfashi ta kasa ta yi saurin ri e wuyanta da take jin kamar an soka mata abu a ciki saboda zafin da yake. Cikin sauri J ya arasu parlon daman ya shigo da nufin yiwa Daddy sai da safe ya nufeta yana ri o hannunta ya ce "Manager lafiya? Mene?" Kafin ta bashi amsa Marafa shima ya shigo ya nufe ta, haka Dr Hash gaba aya suka zagaye ta suna tambayarta lafiya kasancewar suna mugun son anwar tasu kamar rai. Hannun J ta ri e gam tana nishi hawaye na zubu mata