← Book details Mutallab Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 17 OF 40

Sashe 17

Mutallab Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

tare da kusantata ga Ubangiji. Fiyya ta dinga kallon kanta cikin madubi sometimes tana jin kamar ba ita ba, she missed the old Safiyyerh. Bu ofar akai tare da shigowa "Zaman aki manager ta fara kenan?" Murmushi kawai ta yi tana juyawa ta saka hijabi "Yaya J, how are you?" Ya yi murmushi "Nothing without manager, ki fito daddy na kira an kaw o invitation card" ta ha e fuska ya yi baya yana aga hannu ya ce "cut me out Fiyya da kan shi ya saka akai yi komai" "wai dole sai an yi mini aure ko me daddy ke tsoro?" Shiru J ya yi sukai waje ta samu Dr Hash zaune ta ce "Dr good day, ina gefen kan mutum na ciwo yana ganin reflection na wasu abubuwa what was the problem?" Dr Hash ya ago kai haka J da kuma Marafa Ummi ma kallo Safiyyerh take daddy na zaune yana ji bai ago ba. Ta bu e musu manyan idanunta Dr Hash ya ce "Me kike gani?" Kawai ta ha e fuska ta ce "babu" wajan daddy ta arasa ta dur usa har asa ta kashe shi ya mi o mata waya Ummi ta ce "Ki za i furnitures in da kike so" ta yi sak tana kallon su dai daddy ya Aman wayar ya ce "Babu bu ata, zuciyata ta kasa nutsuwa zan yi requesting da an aura auren kawai Ashraf ya bar asar dake" da sauri ta kalli daddy "Daddy aikina fa?" "Za ki bar aikin" ta girgiza kai ta ce "ba zan maka musu ba daddy kai mahaifina ne ina yin biyayya a komai, amma don girman Allah ka bar ni daddy akwai binciken da nake yi a kamfani da zarar na kammala zan je duk asar da kake so idan ma are rayuwata ne a can zan yi" daddy bai kulata ba ya mi e ya bar wajan J yana jin babu da i Ummi ma ta yi shiru babu yadda za ta yi da daddy idan abu akan Maama ne sai dai a kalle shi ta jawo Fiyya jikinta ta dinga bata ha uri tana kwantar mata da hankali, Fiyya ta rungume Ummi tana kuka. Kamar kullum J Kalla ne yake sanar da an samu gawar wani babban mutum mai suna Alhaji Haladu da aka shiga aka kashe har gidan shi ana kuma zargin Scorpion ne saboda shaidar daya bari na sunan Scorpion a jikin bango. Ta dinga kallon screen in t.v sai kuma ta mi e "kin ci abinci?" Ta girgiza kai "na oshi an yi mini formatted folder a wayata Yaya J" "Formatted kuma ko dai kin shiga wani wajan ne" ta aga masa kafa a ranta duk a aci. Kwanciya ta yi sukai waya da Ashraf yana ta mata maganganun masu da i har ta yi bacci. **** Idanunta ya kalla muryarsa a hankali ya ce "There's something about you that make me feel like you actually use magic about me, many things I do because you, many things I don't even know or remembered when I started doing them. The love I have for you is so real baby. Yet, ban san me ya sa zuciyata take yawan bijiromin da kokwanton yiwuwar samunki a rayuwata ba. I love you Safiyyerh" I love you Safiyyerh A gigice ta farka daga baccin tana ihu da ame pillow jikinta na rawa sosai da ari da sauri Daddy ya bu ofa ya shigo haka Ummi da Yaya J wajan karfe biyu na dare "Fiyya mene? Maama mene?" Ta sakko daga kan gadon a gigice ta nufi wajan daddy bakinta na rawa ta kama hannun daddy ta ce "Mutallab daddy, Mutallab who is Mutallab?" For more information akan littafin MUTALLAB. Via 08164069385 WhatsApp only Na'ima Sulaiman Sarauta Assalama alaikum Hajiya muna da ingantaccen maganin gyaran nono wadda ya amsa sunansa magani Maganinmu ingantaccen maganine da yake tada jijiyon nonon da suka saki y'ar uwa breast dinki ko yakai silifas saboda kwanciya kikai amfani dashi in sha Allah zakiga amfaninshi acikin 1week maganinmu powder ne yana ciko da breast y gyarasu bashi da illa ajikin mutum munyi amfani da saiwoyi da magunguna gargajiya domin gyaran breast 08063114606 ina garin kano karki sanya y'ar uwa nono yana karawa mace martaba a gurin mai gida maganinmu kowa zai iya sha wadda zatai yaye ko gyara budurwa duk zasu iya sha breast dinki ya ciko yayi bull -bull [10/13, 10:53 PM] Nanameera: * MUTALLAB Page 8 *Bright pens... 2nd batch* "Daddy na ji kamar gangar jikina ta wanzu da wannan mai sunan, na ji irjina ya mini nauyi numfashina ya ta a gauraya da nashi daddy ina jina kamar bani ba, daddy who is Safiyyerh? Daddy tell me something about me, don Allah wallahi zuciyata bugawa take i missed something very important... Daddy!" Ganin duk sun yi mata shiru ya saka ta girgiza daddy da hannunta biyu "waye Mutallab daddy?" Duk suka sake yi mata shiru kamar basu fahimci me take nufi ba Dr Hash da bai jima da shigowa gidan ba saboda aikin kwana ya yi a asibiti ya nufi inda Fiyya take tsaye yana le a fuskarta ya ce "Mutallab kuma?" Ta kasa magana sai bin su take da idanu daddy ya yi namijin arin wajan kama kafa un Fiyya ya ce "Maama waye haka? Kinga irin abin da nake fa a miki akan muhimmanci da arfin addu'a kina sake da gaske kina wasa da azkar" Sakin daddy ta yi ta nufi wajan Ummi ta ce "daddy na san ke za ki fa a mini" nan ma Ummi ta kama hannun Fiyya ta ce "Mamaa ban san me kike nufi kowa kike magana akai ba, kamar mai iskokai ki farka kina surutai mene haka kike safiyyerh?" Da sauri ta saki Ummi ta nufi wajan Yaya J ganin ta nufu shi ya yi saurin juyawa ya fita da sauri yana dafe kan shi. Fiyya ta sake juyawa wajan daddy jikinta duka rawa yake da ari kamar mazari ta kama hannun daddy ta ora a saitin irjinta idanunta na cika da hawaye bakinta na rawa da yar ta ce "Ni ban bu aci sanin wani abu bayan hakan ba, ban ce dole na san wani abu ba ka yi mini alfarma ka fa a mini waye shi waye Mutallab? Daddy please...!" Kasa magana ta yi jin an tsira mata sirijin allura ta runtse idanunta ta saki daddy ta juya a hankali ta kalli Dr Hash ta sake nutsa ganinta cikin idanunsa ta kalli allurar hannunsa sai kuma ta yi murmushi ta sake juyawa ta kalli photon daddy dake gefen gadonta "why? Me ya sa ake mini allura daddy i love you" sai kuma ta lumshe idanunta jikinta ya saki ta ji kanta ya mata nauyi tunaninta na ru anya gudun zuciyarta na aruwa, kamar wacce ake yi wa updating haka take jin walwarta ganinta zata fa i ya saka daddy ya ri ota ya jima bai ji tausayin abu ko wata halitta a duniya irin Fiyyarsa ya dinga kallon fuskarsa cike da so da auna a hankali ya kwantar da ita saman gado ya ora kan ta a saman cinyarsa ya dubi Dr Hash ya ce "Hashim ya zan yi da Fiyya ta fahimta me zan yi Hashim, Awais ya ya zan yi da Maama?" Ya fa a yana kallon Marafa duk suka kasa magana Ummi idanunta ya yi jajur baccin da basu koma ba kenan sukai spending sauran lokacin wajan Fiyya sai addu'a yake yi mata. Dab da asuba ya mi e ya fice daman shi ya yi saura ya kulle ofar. Duk da nauyin da kanta ke mata bai hana ta motsa ba saboda kiran sallah wanda hakan alama ce ta cewa kai musulmi ne da zarar lokacin asuba ya yi dukkan wani rai a duniya daya kasance musulmi sai ya motsa, bakinta auke da addu'a ta ce
Chapter 17 · 0% Book details