← Book details Mutallab Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 11 OF 40

Sashe 11

Mutallab Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

wannan kanfanin. Md da kai da secretary za ku kai ni na duba ko'ina a wannan kamfanin yau in nan, kai kuma Director ka kawo mini record in komai daga watan daya shige zuwa yau in nan, ina bu atar statement yanzu a office nawa" ta sauke numfashi fuska a ha e sosai "An gama" secretary ne ya kalleta kamar a tsora ce yake ya ce "Manager akwai ba i da suke jiran ki" File ta auka ta mi e tare da ficewa daga cikin meeting hall in. Bata nufi office in ta ba inda suke ganawa da ba i ta nufa ta tura office in a hankali a hankali ta yi sallama ta shiga. Manyan mutane ta gani su biyu zaune a kan kujera kana ganin su ba sai an yi magana ba ta zauna kan kujera mai cin mutum biyu a ladabce ta ce "Ina kwanan ku? Welcome to FS WORLD INVESTMENT COMPANY i am Safiyya A. Marafa how can i help you?" Wani rushehen mutum ne daya Hakim ce a kan kujera ya dinga kallon ta kamar zai ha iye ta idanunta dai na kan system tana ta dannawa da aikin tura sa o can ta ago kai suka ha a idanu ta sake kame fuska ta ce "How can I you? Ta ya ya zan iya taimaka muku" "Ba ki gane ni ba" Sarai ta gane ko waye ta ce "Yau na ta a ganinka" "To ma sha Allah. Sunana Hon Ma atai zan saka hannun jari ne a cikin wannan Company" "Ok, me kake bu ata?" Ya gyara zama sosai ya ce "Za a dinga bani shinkafa, suger, wake a kan farashin yadda Company yake siyarwa ni kuma zan ora kaso 50 domin cin riba amma daga lokacin Company ba zai sake siyarwa da kowa kaya ba sai ni" Fiyya ta dinga kallon shi sosai a ranta tana mamakin son zuciyar wasu ya suke so talakawa su yi da ran su ne? Burin shuwagabanni talaka ya fa i ya mutu saboda yunwa? Ta yi jim sai kuma ta ce "Da wata ce matsayin Manager ba Safiyya A. Marafa ba do wata ila ka samu wannan damar a yanzu ina maka murna da cewar we're not interesting anymore, da wannan zai fi kyau ka bu e naka masana'antar ka nemi matasa marasa aikin yi wanda suke lalacewa ka basu abin yi" ya dinga kallon ta can ya ce "Kin san waye ni? an'mata ki bi a hankali fa" "Ai ba a yi wa Fiyya maimaici Hon Ma atai ba zamu baka hannun jari ba You can leave" ya mi e tsaye yana jin ba'a ta a yi masa wula ancin da yarinyar ta yi masa ba "Safiyyerh ko? Ki bi a hankali ha uwar farko ce wannan, zan tafi amma zan dawo" Ficewa ya yi rai ace zuciyarsa na zafi. Fiyya ta auki kayanta ta nufi office. A hankali take bin bayan Md da Secretary angaren kayan abinci aka kaita kana da mai daga can baya wajan shara inda ake ajjiye bukar kamfanin ta dinga jiyo wari da sauri ta nufi wajan Md ya ce "Manager sharar kamfani ce nan" bata kula shi ta nufi wajan sharar tana rufe hanci da f facemask kamar an ce ta juya idanunta ya sauka akan yatsun hannu guda hu u da suke a leda uda na bin su. Tunda ya nufu layin su tiger na biye masa baya hannunsa ri e da gora yara suke watsewa sai waje ake bashi hatta almajirin Malam sai da wasu suka bar wajan banda anyaro dake zaune yana danna sabuwar wayar daya siya sosai Malam yake ji da shi yanzu lokaci zuwa lokaci yake yi malam alheri na ku i ga nama da yake kawo masa, sai dai cikin dare anyaro zai lalla a ya gudu ba zai dawo ba sai safiya. Moh na arin shiga gidan Malam ya tare ofar ya ce "Na haifi yaro sunan shi Mu allabi amma yanzu bani da wannan yaron na bar wa an iska shi da an banza tunda ya zama shai ani ba zaka ja mini masifar da zan mutu a gidan an kande ba" Moh zuciyarsa ta fara tafasa har wani haya i ke fita ta cikin bakinsa ya dinga kallon asawan nasa ya kasa cewa komai ya le a surar gidan ko zai ga Ammo amma sai Inna Binta dake su e tukunya tana fa in "Matsalata aya a duniyar nan abinci idan na ci na oshi Mufee ta ci ni fa ko a jikina" Juyawa Moh ya yi kamar zai yafi sai kuma ya nufi saman katanga ya kama ya dire ta cikin gidan Inna Binta ta zabura tana fa in " ulna naru ulni bar dan wasalamun Allah Ibrahim, auzubillahi" jikinta sai rawa yake masifar tsoron Mai dawa take kamar ran ta sauran jama'ar gidan duk suka shige aki banda Mufee da ta yi tsaye tana kallon shi sosai idanunsu yake iri shi bai san wace ita a gidan ba, bai damu daya sani ba yara ne kamar ya i wasu iyayensu basa cikin gidan. Labulan akin Ammo ya aga ya ganta zaune tana ninke kaya ya fi minti goma tsaye kamar zai juya sai kuma ya shiga cikin akin idanunsa akan kwanon abinci sosai yake jin yunwa idanunsa na rufewa ya mi a hannu zai auki abincin Malam ya ce "Kana ci zan maka Allah Ya isa ka tashi ka bar mini gida tsinannen yaro" da sauri Ammo ta kalli Malam sai kuma ta auke kai. Jikin Moh ya fara rawa jijiyoyin kansa na mimmi ewa jin uban daya kawo shi duniya na yi masa Allah Ya isa ya yi asa da kansa idanunsa kamar za su fito waje ya ji babu abin da yake bu ata sai wayar da Mangal ya bashi ya sha, ita kawai zata sauke masa abin da yake ji ya manta da komai, yaushe ne zai zama daidai kamar kowanne mai rai an ci zalin shi an lalata masa rayuwa. Ya mi e da sauri yana banko ofar ya yi waje "Sallamammen yaro Allah dai ya rabani da addara na huta" Kai tsaye Moh dabarsu ya nufa yana zuwa suka mimmi e Darma na fa in "sai godiya Mai dawa sarki mai jeji, wani ya ce ba kai ba yanzu mu fito mu yi farfesun hanjinsa" Yanayin fuskar Mai dawa a bar tsoro ce ya takure waje guda yana jin kamar zuciyata zata fito waje don ba in ciki. "A sama yake ku bashi sha fara kaga aljan" cewar Darma Mangal ya girgiza kai ya ce "Ba za ta yi masa ba, kawai a yi masa allurar fenta" "A'a ta yi masa girma yaushe ya fa o sabgar kar ka luda masa ya yi mana na jakuna yanzu" zaro sirinjin ya yi Moh ya urawa siririn idanu ganin yadda Mangal ke zu o ruwan ciki ya fara girgiza kai da yar ya ce "Kar ka yi mini Ka bar ni da tunanin bana son mantawa" kokawa suka fara yi da shi ya auki Darma ya buga da asa Mangal ya faki idanunsa ya caka masa allurar a gadon baya. Jinjiga ya fara sosai cikin aramin lokaci ya yi shiru yana jin shi kamar a samaniya yana yawo yanayin ya yi masa da i sosai ya ji zuciyarsa wasai a wannan yanayin bacci ya auke shi. Can cikin dare ya farka kam shi ya yi masa nauyi har yanzu bai dawo daidai ba, babu komai a cikinsa ya mi e tsaye yana layi kamar zai fa i Mangal ya ce "Mai dawa" Ya yi masa shiru yana aukar wu a ya soke ya auki fitila ya ri e "Dare ya yi ba, kana fita wa ancan ankokin za su iya kama ka gashi babu da goge a hannu ka zauna, kasan kuma an cikin gari sun shigo sun samu labarin mun yage musu poster bama wannan ba azo an ga gawar wani to ana tunanin mu ne kuma yaron an cikin garin ne fansa suka zo auka,na bibiyi abun shi yaron wacan abar magana ya yi jama'a kuma sun fara aukan doka a hannunsu suka rufe yaron da duka har ya mutu. Su Cokali kuma ba za su ha ura ba kar muna zaune su ci mu da ya "Sai godiya" Ya furta da yar daga nan sake yin shiru yana shirin barin wajan kamar zai kifa "Ina zaka ne? Ka dawo ka kwanta" "Kai fa ba Malam zan ha aka da Rainbow" "Shikenan ina zaka yanzu" ya cije le e zuciyarsa na ayyana masa abin da zai yi shi ne daidai allurar sai gaibu take fa a masa a hankali ya ce "Zan kashe Malam ya baza lahira" For more information 08164069385 WhatsApp only [10/9, 5:16 PM] Nanameera: * MUTALLAB Page 6 *Bright pens... 2nd batch* * for the adults and criminal side please just take it as a lessons* Goje daya farka daga bacci ya yi saurin mi ewa yana furta "Malam in zaka kashe mahaifin naka?" Ya yi shiru bai yi magana ba, yana sake ri e wu ar a hannunsa da kyau duk jikinsa rawa yake, ga wani irin ciwo da kansa yake yi masa sosai, idan ya tuna abubuwan da aka aikata masa sai ya ji zuciyarsa ta bushe ta kuma ashewa. Ya saka afa ya banga je Mangal dake tsaye zai shige Goje ya yi saurin shan gabansa yana aure fuska sosai ya ce "Saboda kana jin kanka a sama ta bakwai kake jin komai za ka iya yi? Me ya sa ba zaka yarda sarki sammai ke yin komai ba, mu fa ba haihuwar ta zubar bane ko yaya ne mun san abin da ya dace kashe mahaifinka ba shi ne mafita ba Mai dawa" ya aga jajayen idanunsa kamar zai ci babu yadda walwarsa take fa a masa ba daidai haka komai na duniyar yake yi masa babu da i ma oshinsa na yi masa zafi da ra i wani abu ya tsaya masa da yar ya iya bu e bakinsa ya ce "Ya zan yi?" Kai tsaye Goje ya ce "ha uri, ka bi komai a sannu mai dawa ita gaggawa aikin an annaru ce. Kashe Malam a yanzu ba zai rage maka kashi goma a cikin
Chapter 11 · 0% Book details