← Book details Mutallab Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 16 OF 40

Sashe 16

Mutallab Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ka haka me ka yi masa?" Bai kula ta ba ya juya ta bi bayan shi kitchen taga ya nufa ba jimawa ya fito da kwanon abinci daidai nan wata mata ta fito tana ganin Mai dawa ta yi saurin sakin butar hannunta ta ce "Wannan tantirin anin naki uban ne ya zo yi mana a gida? Yaushe ma aka sake shi innalillahi wa'inna ilaihirraji'un mugun ji da mugun gani Ubangiji ya kare Allah wadaran an daba ya tsine musu albarka ya saka su fita a cikin ajalin su" matar ta fa a hawaye ya cika idanun Anty Hameeda ta ce "Baba ina laifin ki ce Allah ya shirya a fa na kowa ne bawa kuma sai me shi, ciki ne mai haife-haife baka san me Ubangiji ya oye ba suma fa addara ce ba wanda ya za i yadda rayuwarsa zata kasance" "Ai duk wani an daba arshe wula antacciyar mutuwa ce ko idan sun sha ta fa a musu babu da i su kashe kan su, ko kuma su haukace garin shaye-shaye ko garin fa an daban su a kashe su. Allah wadai" Moh dai bai yi magana ba abinci kawai yake ci hannunsa ko wankewa bai ba duk jini Anty Hameeda ta shige aki bayan ta share hawayen idanunta lemo ta akko masa da ruwa ta ajjiye tana kallon yadda kusan rabin fuskarsa ya yi tabo da yanka yaro ba ya kalle shi ihu zai yi ba annuri a fuskar nan. Duk yawan abincin ya cinye ta sha ruwa ya shanye lemon tas "Na Ammo yanzu kana jin abin da ka za awa rayuwarka shine daidai ka ji tausayin mu don girman Allah. Wallahi daka kasance cikin wannan rayuwar gwara ka dinga aikata abubuwan da kake a baya, jibi yadda ka yi muni ka zama azami sai warin dau a kake yi. Na je gida sun ce sun fi sati uku ko gilmawar ka basa gani wai malam aure zai ara kuma da yar idan ba Ammo zai saka ba, na rasa wake bashi ku i ya fi son ya yi ta auri saki ana haifa masa yara yana kasa kulawa da tarbiyyar su" Tamkar bada shi take ba haka ya yi ko gezau can ya mi e tsaye ta ciro ku i dubu aya ta bashi ya kalle ta ya kalli ku in idanun nasa a rine kamar gauta ya i amsar ku i ganin inda ya nufa hannunsa ri e da wu a ya saka Anty Hameeda ihu ta ce "Me za ka yi ka rufa mini asiri kar ka kashe mini aure na shiga uku" ko kallon ta bai yi ba, ya aga labulan akin Baba tana sujjada ya same ta. Tsartuwa ya yi ya fito da kunama ya cilla mata a cikin hijabi kafin ta ankare ta ago jin abu na bin bayanta kamar kunamar tsafi ta shige mata riga ya zaro askira ya daidaici uwawunta ya lafta mana wani uban yanka, baba ta saki ihu tana ta shiga uku ya yi saurin fita askirar na zubar da jini da. Yana fita su spider suka rufa masa baya. A cikin wani kango ya kwanta ya yi shiru cikinsa zafi saboda fa an da sukai da an cikin gari akan fita wajan kamfel da sukai kilashin. Ya rufe idanu zuciyarsa na bu ewa wani irin aci yake ji a cikin ma oshinsa wani a ya tokare masa kamar yanzu komai ke faruwa haka yaga magic in idanunsa ke hasko masa bidiyon komai ta ciki inda take tsaye. Yana zaune a gida a lokacin yana jin yadda karatun Almajirai ya cika masa kunne ya yi kicin-kicin da fuska. Ammo ta kalle shi ta ce "Yau kuma waya ta a jarumin Ammo?" Ya yi mata shiru don bai fiya cewa komai ba idan ran shi ya aci kafin ta sake magana wani yaro ya yi sallama ya ce "Wai bestie ya zo in ji bestie" "Waye bestie? Injiwa jeka tambayo" Mutallab a lokacin bai motsa ba ya hakimce kamar sarki kansa a asa yaron ya dawo ya ce "Wai in ji Safiyyerh matar Mutallab bestie" Baki bu e Ammo ke kallon Mutallab ta ce "Na Ammo yaushe ka yi aure bani da labari yau naga abin da ya fi arfina, yara ananu daku wacece Safiyya" ya mi e tsaye daga shi sai gajeren wando ta wata riga arama "ban san ta ba" "Ikon Allah" Fita ya yi yana shan kunu ganinta tsaye suna ha a idanu ta yi asa da kan ta. Ya dinga kallon ta yana jiran ya ji mene "meye ne?" Ya tambaya. Hawaye ya gani a idanunta fal "Ni a gidanku zan kwana" tar ya gama bu e shanyayyun idanunsa a kanta "wanne gidan?" Ta nuna masa gidan "sai ki ce ke wa?" Tana masa shagwa a wacce daman ya san hali "Matar Mutallab, baka zo makaranta ba yau ba kyau fashi" da wani irin arfi ya ce "Safiyyerh!" Gani an yi kanta. *** Safiyyerh ya walla kiran sunanta yana zabura kamar yanzu ne abin ke faruwa jikinsa duk rawa yake ganinsa shi ka ai a kangon ya saka ya kifa kansa zuciyarsa na wani irin tsalle tana huci jijiyin kansa sun fito sun yi kwance saman kan shi. wayar Rohypnol ya alle ya ha iye har hu u ya yi shiru jikinsa ya yi weak yana ganin kangon na jujjuya masa lokacin gudu yadda idanunsa suka gane masa cikin jini kwance saman gado ya sake fa o masa, ya dinga jujjuya kansa walwarsa ta tsaya cak kamar wacce ta yi hooking da sauri ya zaro takardar daga cikin aljihu tsoron ara kalla yake ya yi saurin dam e ta cikin hannunsa sai kuma Ammo ta fa o masa a rai bai damu da jinin dake fita a wuyansa ba ya yi kwance a asa shi ka ai kamar maraya. Yammaci li is yana zaune gaban ta, ya kalleta a karo na farko ya ce "Me ya sa kika bu aci na ce ina son company?" Abbasa ta ajjiye abin hannunta ta kalli cikin bukkar ta ce "Sanda ka fa a mini waye Mutallab, ka bani labarinka zan fa a maka hujjata tare da dalilin cewa ka cewa Ali wali kana son kamfanin FS WORLD INVESTMENT COMPANY" "Bakya tsoro na kashe ki?" Ta dube shi ta saka hannu tana goge masa wajan ciwon "ba zaka iya kashe ni ba babu abin da zaka iya yi wa Abbasa. Ya batun zama mata mazan? Mene dalilin daya saka kake so ka zama?" "Bana son ha a danganta da kowacce kurciyya, ba idan aka yi baru aure kenan ana wani abu ba, to bana so ba wacce za ta yi sha'awar zama dani mata uku kenan babu su saboda ni ki mayar dani mata mazan" "baka watarana zaka iya bu atar lafiya ko kasancewa da mace" "Sai godiya kafin lokacin na cika muradaina na baza iyama ki mayar dani" ta dinga kallon shi ta ce "Ka tabbata ka yi tunani" "Ki aikata kawai" "An gama, ri e wannan" abu ta bashi ya amsa ya sha ba jimawa bacci ya auke shi. Bai san lokacin daya shafe ba sai farkawa ya yi ya gan shi an wanke masa ciwon an saka audiga ya yi shiru yana jin he just missed something very important. Message in Eng Ali wali ya gani kan yana son ganinsa da gaggawa ya tura masa address in wajan. Mai dawa na tsaye yana kallon Eng Ali wali da ya yi badda kama ya zame facemask in fuskarsa yana kallon Mai dawa ya ce "Mai dawa" bai magana ba sai fito yake yi. "Abdu Marafa ya shiga gidan rediyo yau da safe ya sake jaddada ra'ayinsa akan in takara ta yana kuma janyo hankalin matasa da su farka a daina amfani da su, domin yanzu matasa sunw siyasar wannan mazanin. Gwara youth su ha ungiya suna fitar da wanda suke ganin ya cancanta ya zana shugaba ba irina ni Eng Ali wali ba. Mutallab a fara shirin akko yarinyar nan yadda zamu saka harshen Abdu Marafa ya yi laushi dole zai kawo kasa ya yi mubaya'a a gare ni Eng Ali wali" Mutallab dai ya yi shiru abin shi. "Mutallab ina magana ka yi shiru?" "Yau kake so a kawo ta ko gobe? Kai yanzu tukun mene ra'ayin naka akan matasa?" "Bangane ba" "Ka gane mana, ka zama an halak cikin gyatuma idan ka i cika mini al awari bayan cin za e zan maka jahilci. Jinin malam Abdullahi ke guna a jikina idan na so dole na janyo maka farinjini amma na daina wannan sabgar yanzu. Na rantse da an Amina ka yi mini ba daidai ba za kaga ba daidai ba an malam nake ka daina ganina haka" Ali wali yace "Ai kai anina ne, amma waye kai? Zan so jin tarihinka ka fa a mini waye kai Mutallab?" Nan da nan Mutallab ya sake ha e fuska tamau ya yi shiru. "Shikenan zan maka komai ka tabbatar ka sato mini yarinyar nan babu lokaci ban san me Hon Ma atai yake shiryawar ba amma shirun da ya yi yana nufin komai. Sai batun nemo Scorpion" "Zan tafi zan aiko Mangal anjima" yana fa in hakan ya fice kamar wal iya. Kwana biyu da faruwar abin da Captain ya yi bata ta auke walwala daga gidan kodayaushe tana sama, tun lokacin bata sake jin motsin shi ba. Abubuwa da yawa ke damunta yadda ciwon kai ke damunta tana jin kamar ana jona mata wani abu, bata iya bacci. Ga matsalar kamfani da kullum manyan ku e ke shigowa cikin asoson kamfanin an rasa daga ina? Ta yi duk binciken daya kamata ta kasa gano bakin zare masu gadi sun tabbatar mata da cikin dare manyan motoci na zarya a kamfanin hakan ya saka ta auki niyyar dole yau zata saci hanya ko wajan arfe aya na dare ta fita tana jin hak in kula da kamfanin yana kanta ne. Ta ara adding number cikin jerin numbersa in abubuwan da take bu atar sanin abu kai ma'ana hadda hujjar daddy na hanata yin wasu abubuwan. Mi ewa ta yi tare da yin wanka ta tare da alwala ta gabatar da sallar issha ta yi addu'a sosai da azkar wanda ke sanya mata nutsuwa
Chapter 16 · 0% Book details