Sashe 19
Mutallab Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
tana jin confidence nata na ara hakan kamar wata dama ce aka haska mata na nuna cewa lallai akwai ullalliyya a wannan kamfanin, kuma ta shirya bu e faifai ko da za su yi zubaibai warya ne, ko da gaskiyar da take arin bayyanawa zai yi silar barin ta numfashinta daga irjinta. Ta yi Addison na cikin abubuwan da take arawa a binciken za ta yi komai ko hakan na nufin fito na fito da surukinta ne. Zama ta yi ta fara duba files na sabbin kayan da aka kawo can ta saka aka kira mata accouter bayan ya shigo ba tare data kalle shi ba ta ce "Accouter kana bu atar wani abu ne?" "Allah Ya taimaki manager kamarya fa?" Still bata kalle shi ba ta yi baya tana duba maganar da aka turo mata yanzu a waya ta ce "kawai ku i idan kana so na bu atun rayuwa" "Ina jiran lokacin albashi ya yi ai nasan za a sallame mu da wuri" ta ago idanunta masu sanyi ta zuba a kan shi sai ta cillo masa aramin file ta ce "na saka hannu ka yi signature as a accouter ka cire 1m a asusun kamfani na baka" da mamaki ya ce "Ni kika bawa ku in?" "E, ko baka so?" "To na ga ban yi wani aikin da na cancanci 1m ba kin sa na fara jin tsoro ba zan iya cin abin da ba ha ina ba" ta an yi murmushi ta janyo files in ta yaga ta ce "meye cikakken sunanka ma?" Rainin hankalin Manager mamaki yake bashi sai kawai ya ce Wazeer" da hannu ta ce ya je yana fita ta saka aka kira mata MD abin da ta yi wa Accouter shi ta yi wa Md cikin sauri ya ce "Yanzu kika akko hanya manager da za ki ha a ramin da za ki iya binne kan ki ciki ai duk sai na raina wayonki wallahi da ajin nan naki ko mene a asa ba ruwanki mind your own business rayuwar nan kana kallon wasu abubuwan kake yi kamar baka sani ba, to a haka cibiya ta rai ne mu kuma yanzu hankalin jama'a da yawa na kan siyasa, matasa na neman hanyar karatu, wasu na can suna bautawa an siyasa, wasu sojan baka wasu rayuwar social media wasu bangar siyasa wasu kasuwanci. Safiyyerh da yawa ana yin abin da ya samu ne ko yazo hannu ba wanda kake ganin cancnatar shi ba, ba a duba capacity na abu ko a siyasa kana ji kana ganin wanda ya dace amma kake rufe idanu ka auki baragurbi saboda yana watsa maka hatsi mu in kamar ka ji suka auke mu, think big Fiyya ke macace babu mai ce miki don me, akwai ku in da shi kan shi Alhaji Baiha i bai sani" "Kana son siyasa" Md ya yi murmushi ya ce "Safiyyerh siyasa yanzu ai kusan a jinin kowanne matashi take, kinga muna da jam'iyyu uku aya ce mai arfi saboda ita ke ri e da mu ami ma'ana asar a nan Hon Ma atai yake neman takarar kujera, sai jam'iyyar su Eng Ali wali sai last jam'iyya wacce mutumin cikin ta ya fi kowanne nagarta ku i masu dame shi ba, da yar aka taushi zuciyarsa yake mu amin kusan matashi ne matasa na son shi amma kasancewar yana cikin jam'iyya arama kusan sabuwa ya sa ba a yin maganar shi ma kuma da ba musulmi bane" Safiyyerh ta jinjina masa kai ta ce "Ka bawa accouter ya yi signature a baka 2m, enjoy yourself MD, but sunan wanda kake bani bayani yanzu?" Ya washe bakinsa ba aramin jin da i ya yi ba ya ce "Abraham Denial David, shine an takarar" "Yana da hannun jari a nan ne?" "A'a, i don't think zai saka hannun jari a nan gaskiya" a hankali ta ce "Me ya sa?" "Kar ki zurfafa a bar maganar, za mu yi aiki tare" sallamar shi ta yi tana jin zata yi amfani da Md da accouter Md zai taimaka wajan sanyawa ta san sirrin kamfanin cikin sau i accouter zai taimaka wajan bayyana komai. A gefe guda tana jin kamar ta shiga batun siyasar Abraham in kawai ta ji ya yi mata she just want to help him. **** Su da kan su sun kwana biyu basu saka shi a idanunsu ba, ba kuma su samu labarin inda yake ba sai yanzu da suka ganshi kamar wal iya kwance a asa idanunsa bu e yana kallon sama Darma ya ce "Sai godiya wanda ya ce zai bi sawunka ya wahala, an malam ya i halin malam dafinka arinka masifa ne idan ka ta a mutum da shi" "Darma" "Ka dake Mai dawa ka jima ka yi lastin irin na dabino, wa kake so a taka a kashe ko a yi masa fi a" Darma ya ce yana bu e hannu sama tare da karkatar da baki hannunsa ri e da ledar pure water ya nanna e a hannu yana kaiwa baki tare da zu a. Mutallab ya sake bu e idanu a sama ya kasa cewa komai tunaninsa ya tafi wani wajan. Goje ya ce "Sai godiya matsalar goge ce ko wato ka kayan lantarki" "Zaman gidan yari ba da i,amma na ji da "Ka ce ka tuna na jakuna nan cinnaku tsakaninmu da su sai arfe ba ma'ana ka tuna na jakin da suka ha a maka kenan" "Ina jin zafi a irjina farcuna na da suka cire mini sun i fitowa, zan auki fansa Goje" Kafin su yi magana an yi sallama an arasu cikin sauri Mutallab ya rufe idanunsa jin muryar zabuwa. Goje ya dinga kallon wacce take tsaye "Bayin Allah sallama nake muku fa" Mangal ne ya kalleta sosai ya ce "Yi batu" ta an rausayar da kai gefe ta ce "Amma dai ku musulmai ne amsa sallama wajibi ce" "To alaiki, mene sagin aiki kike so a yi miki?" Kinal ta fito da littafi da biro ta ce "Sunana Kinal ni mawa iya ce, har zan shige na hango ku na ji ina son tambayarku na ji ina son na yi wa a akan ku kasan mu da mu da marubuta kusan aikin mu aya muna da son bin wafi" Goje ya ce "To ina ruwan mu? Fece kafin na yi miki lahani" "Ku ba an shaye-shaye bane? To akan shaye-shayen zan muku tambaya ina yin wa ar zan kawo muku ku ji, idan kun yi shaye-shayen me kuke ji mene dalilin daya saka kuka fara shaye-shaye kuma kuke harkar daba" Moh na jin su ya juya musu baya zaka auka bacci yake, ransa duk a ace saboda jin muryar mace da ya ji ya san daya juyo zai iya kashe ta tsaf don bashi da wani business da mata. Darma ya ce "Yanzu yadda muke ji za mu fa a miki kenan?" Kinal ta yi saurin cewa "E, wallahi na iya wa a ina da murya sosai babu mamaki idan na yi wa ar na saka a YouTube ta je viral na saka a tiktok ta yi trending" Darma ya ce "To ni dai tun daga sanda a gida na yi...,"Da sauri Goje ya tsayar da shi yana cewa "Kai amma an tsinanniya ne kai, ba haka ake bayani ba" ewa ya yi ya ce "bari na fa a miki" wu a ya zaro a ugunsa Kinal ta zare idanu tana yin baya cikin sauri Mangal ya tare bayan jikinta na rawa ta fasa ihu jin yadda Goje ya yanke ta da wu a a fuska,ya danna mata ledan wiwin a baki ta fara zare ido tana ihu. Sai a lokacin Moh ya juyo yana kallon yarinyar ya cije bakinsa tare da juyawa exactly irin ihun da Safiyya ta yi lokacin zata mutu. "Gani ya kore ji, idan kin rero wa ar muna dakon ki a nan sata ar munafuka" Darma ya dinga tuntsira dariya sosai yana ri e ciki "Amma Goje baka da imani kamar fa fitsari ta yi a wando gaskiyar kurciyar nan akwai jan ido ga bayani nan kin gani ganin idanunki ai" ya juya ya kalli Moh ya le a ga wata cukurku diyya takarda yake karantawa shi ba wani karatu ya yi ba "Wai wannan takardar mece kamar ta asiri kodayaushe tana wajanka, kamar numfashin sha a ka fa a mana ta mece" cikin sauri ya oye yana dam e ta a hannu Goje ya ce "Nima sai fakon farar nake na mata karatun makarantar allo, na rasa wacce tsiyar ce a ciki" "Goje" "Sai godiya" "Zan saka maka tsini idan ka ta a takardar nan ko na saka su tiger cinye ka anye, wallahi zan iya kashe ka akan takardar nan" Kafin su yi magana an zo da babur an cillo wata takarda da sauri mai babur in ya juya, Mangal ya mi e tsaye ya akko ya bu e cikin sauri ya kalli Mai dawa dai kuma ya mi a masa amsa ya yi ya duba, photo na gudu biyu ne aya zanen fuskar wata kamar dai mahaukaciya sai kuma photo jira-jirai, photo me mai magana ga wanda yake da cikakken lissafi a gefe an rubuta FS WORLD INVESTMENT COMPANY. **** Kwana biyu Safiyyerh ta yi busy duk wani family sun zo saboda gobe ne ake aura auren, kamar auren munafurci ba wata gayya ko shagali aurin aure ne kawai ana yi kuma Ashraf zai auki matarsa su tafi. A daren ranar Safiyyerh ta riga data gama accepting auren Ashraf ta yarda bata da wani miji sai shi zata sawa zuciyarta yadda zata zauna da shi tunda tana son shi ko ba can ba. Waya suka yi da Ashraf ya dinga tsokanarta "Har na hango idanun Maama a akin miji, mijin na kuma Ashraf ta yi nasarar samun kyakkyawan saurayi" ta murgu a masa baki ta ce "Zan fasa" ya yi saurin cewa "Idan ki kaga ba ki auri Ashraf to mutuwa na yi ko ke kika mutu, da gaske Fiyya ina son ki Allah shine shaida duk da ina dalilin auren ki ko saka ni akai na yi hakan amma na yi you're my life partner har janna in sha Allah" "Kamarya? Mene dalilin auren?" "Ke ba ki da wani favourite words ne