← Book details Mutallab Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 15 OF 40

Sashe 15

Mutallab Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

The door is open... Ga masu bu atar ayi musu tallah. Na hango wasu wailaye a conversation group da Mikiya writers Maman Sayed ta ce a fa a muku akwai maganin gargajiya cikin sati guda komai zai kankama ha an maganin da Fiyyar Ashraf ke amfani da su ta ce a baku numberta ba... 08063114606 Washegari da safe Fiyya na arin bu ofa ta fito da nufin zuwa office ya rigata bu ofar, kallo aya ta yi masa ta auke kan ta zuwa gefe a hankali kuma can ta ce "Ina kwana?" bai amsa ba sai cewa da ya yi "You told Abba za ki wajan wata, amma kin yi arya ina kika je?" Manyan idanunta ta ago ta kalle shi ta ce " arya kuma?" Ya rufe ofar ya tsaya "Idan kina yi mini kamar ba ki gane ba, kwa a miki mari zan yi maybe it will help you to understand it very well" ita mamakin shi take yi "Ni fa Manager ce business zai iya fitar dani ko'ina" ya bu e mata manyan idanunsa sosai sai kuma ya ce "ina kika je" ta tura baki gaba sosai ta yi gefensa za ta shige ya saka hannu ya fisgota kafin ta yi motsi ya ago fuskarta ya wanka mata mari wayar idanunsa tamkar zata fito waje yana ihu a saman kan ta ya ce "Idan na sake maimaita miki tambayar sai na tabbatar yatsun hannuna sun kwanta fuskarki" "Sai dai ka kashe ni" ta yi maganar ko gezau gefen fuskarta ya yi jajur dakakkiyar zuciyarta kuma ya saka ta nuna ko a jikin ta, asan zuciyarta kuma wani zafi da ra i take ji "ni kike cewa na kashe ki?" Hannu ta saka zata wace nata hannu idanunta cikin nasa ba tsoro ta ce "Me kake so na yi maka? Ka shigo kana tambayata abin da ban sani ba, ka saka hannu ka mari fuskar da kullum nake shafa mata mayuka masu tsada, ni ka mara ban maka komai ba, tunda ka tsane ni ka kashe ni kawai" da yar ta iya are maganar saboda muryarta dake rawa Captain ya saka hannu ya sake auke fuskar Fiyya da mari yana huci ya ara aga hannu zai mare ta cikin sauri ya tsayar da hannun nasa ganin hancinta na fitar da jini sosai kuma ya i tsayawa. Ta yi masa uri da idanunta da ruwa ya kwanta a ciki, jinin kuma bai fasa zuba ba daidai nan aka bu ofar tare da shigowa ciki da sauri Fiyya ta nufi wajan Daddy ta ri e shi tana fashewa da kukan dake cin ran ta jikinta har wani irin rawa yake yi da ari jinin dake fita a hancinta kuma ya shiga ata masa farar rigar jikinsa. Daddy ya juya ya kalli Captain daya ha e fuskarsa "Aliyu me ka yi mata?" "Ni kuma?" Ya tambayi daddy irin bai ma san me ya faru ba "To ita da waye haka ji bi yadda take kuka hancinta na jini kuma kai na gani a akin, dole kasan mene ya faru" cikin damuwa daddy ya yi maganar wacce sai da ta bayyana saman fuskarsa ya ago Fiyya yana duban ta sosai ya ara kallon Captain "Maama wannan jinin fa? Daman kina yin ha o ne wani abun Aliyu ya yi miki?" Ita dai Fiyya ta i cewa komai sai shasshe ar kuka take yi numfashinta na yin sama, Daddy duk ya rikice baya wasa da al'amarin daya shafi Maama ko ka an a asan zuciyarsa yake jin soyayyarta ya kuma tabbatar ita ce rauninsa Fiyya kawai za a ta a a iya nakasta rayuwarsa. "Ya isa daina kukan haka nan, Allah Ya nuna mini sati mai kamawa ki tafi gidan mijinki ni ma zan fi samun nutsuwa da hakan zan fi samu nutsuwa idan kikai auren nan Safiyyerh" "I love you daddy" Fiyya ta ce a hankali tana rungume daddy ya shafa kan ta cike da soyayya "daddy love Safiyyerh" tuni Captain ya fice daga cikin parlon. Anty Turai da zuwan ta gidan kenan ta ce "Ikon Allah. Yaya kai ne kake aurewar yarinyar nan gindi wallahi ka lalata da soyayya take yin abin data ga dama, ko Aliyu baka tambaya abin da ta yi masa ba ta wannan figaggiyar yarinyar kake" "Fita daga akin nan Turai" rai ace Anty Turai ta fice tana zabgawa Fiyya harara ranta duk a ace. Daddy ya kalli Fiyya sosai kamar zai yi magana sai kuma ya ce "jeki wanke fuskarki I'll drop you" "Daddy daman i missed your drive wallahi" murmushi ya yi mata a duk santa zai kalli Fiyya sai gabansa ya fa i ya juya a hankali ya dubi picture inta dake gaban madubi sanye da kayan graduation ta yi wani kyakkyawan murmushi ta rungume hannunta tana kallon gefe guda. Ya arasa ya auki photon ya shafa a hankali "Maama na ni kamar na yi ba daidai ba, bani da wani za i ne i am sorry Safiyyerh Abdu Marafa" ya lumshe idanu ya bu e a kan photon "kina tunanin kin yi girman da za ki iya kula da kan ki, ki kuma yankewa kan ki hukunci? Maama ba kin san komai ba a rayuwa you're nothing but a stubborn girl" Ya ajjiya photon ya auki wayarta babu wani password a kai dudduba abu ya fara a nutse yana yi yana kallon ofar ban aki can ya sauke ajjiyar zuciya ya ajjiyar wayar daidai nan ta fito. Ya yi waje yana "Ki same ni a asa" Suna tafe a hanya daddy na driving a nutse ta ce "Daddy" bai kalleta ba yana dai sauraren ta domin program in da ake yi da Eng Ali wali a redio shi ne ya auke masa hankali. "Zan raka Kinal FGC" Wani burki ya ja a kusan tsakiyar titin Fiyya ta dafe kai tana "Subuhanallahi" "Mene ha in ki da FGC Maama?" "Daddy Kinal zan raka suna yin taro na makarantar zan bita idan na tashi aiki" zufa har fitowa daddy take a saman goshi sunan FGC ba aramin gigita masa lissafi ya yi ba. "ba za ki ba" shagwa e fuska ta yi "don Allah daddy wallahi na ji ina son zuwa" "Wallahi mistakenly kika je shegiyar makarantar nan sai ranki ya aci kuma sai kin daina fita hatta aikin sai kin ajjiye. Wallahi Safiyyerh Abdu Marafa idan kika je za ki san waye Abdu sai na zane miki jiki da carbi ko bulala" ta yi asa da kanta zuciyarta duk babu da i idanunta na cika da hawaye tun tana arama take yin biyaya a komai akan abin da ya yi crossing da bu atar daddy. Hannunta ri e da jakarta aya hannun wayarta data kara a kunne suna magana da Kinal, duguwa ce hakan yasa bata fiya saka takalmi mai tsayi ba suit ce jikinta as always fara tas mai riga da wando ta yi rolling da black in mayafi idanunta sanye cikin wani shade glasses mai kyau a hankali take tafiya tana an jinjinawa mutanen kamfanin kai with so much respect tana da girmama mutane kawai rainin hankali ne bata auka "Kinal ki je kawai idan na koma gida za mu yi magana, daddy ya hana" yadda ta yi furucin ya bayyana ainihin abin da take jin a zuciyarta. "To shikenan nima na zo studio ne zan yi wa a idan na koma gida zan shirya za mu yi video call na nuna miki cikin FGC in" Fiyya ta an ta e baki daidai lokacin da take isa bakin ofar office nata security ya matsa ta bu e ta shiga ta bu e idanu ganin Ashraf zaune a office in "Kinal mu yi magana anjima" ta cire wayar tana kallon Ashraf daya mi e tsaye yana mata murmushi "Kuma da permission in wa ka shigo?" "Wake neman permission idan ana batun ganin mata, na zo ganin matata ne" ta ajjiye jakar hannunta tana zama saman duguwar kujera "Sannu mai mata" ya mi e ya dawo kan kujerar yana le a fuskarta "Miji aya gare ki a duniya kuma nine" cikin wasa ta ce "Ai kowa ba zan aure ka don ka ji" "Funny Fiyya" a yanayinta na rashin damuwa da soyayyar ta ce "How are you?" Yana kallonta yana ji wani abu sosai game da ita "Fiyya na yi kuskure wallahi bana sanin ina shige limit ina sai na yi wani abu. Ni na san ba wani sona kike ba amma idan kika yi ha uri watarana za ki ji son nan ko yaya ne kullum kina ara nesanta kan ki dani yayinta zuciyata ke ara kusanto kanta gare ki. Komai da lokacin shi idan mukai aure muka rayuwa inuwa guda I'll definitely be honest to you, ina jin kishin ki a irjina ne a nan nake ji kina mini motsi Fiyya" ya nuna irjinsa saitin zuciyarsa sai ya an juya gwanin tausayi "Amma bakya so na" "Who told you that?" Ashraf ya bu e idanunsa "When are you gonna tell me you love me?" Tana kallon shi tana murmushi ita tana son shi sosai kawai bata san ya zata nuna bane sometimes rigimarsa ke sawa ta bijire itama ta mi e tsaye tana danna kiran number messenger bayan ya aga ta ce "Call Md for me, ka kira mini Md da Secretary hadda accouter" ta ajjiye ta ce ta ha a shayi a cup guda biyu ta saka cokali tana mi awa Ashraf aya idanunta cikin nasa ta ce "San da aka kai ni gidanka matsayin mata" ya lumshe idanu ya bu "I'll wait as far as you're with me. Abin da kawai nake bu ata shine ki so ni. Ki so ni ko da ka an cikin yadda nake sonki ne" ***** Anty Hameeda na sunkuye a madaidaicin parlon gidanta tana duba jarkokin lemon ginger in da take siyarwa ta ji hucin mutum da sauri ta mi e sai kuma ta yi baya a razane ganinsa tsaye a gabanta yana waige-waige kamar wanda aka biyo ga wani irin yanka a ashin wuyansa da alama yanzu akai masa jini ja zuba, ya yi zuru-zuru sai huci yake yi naman jikinsa musamman na irjinsa na motsawa " an autan Ammo wannan hucin fa kamar an biyoka wani abun ka yi? Wane ya yanke
Chapter 15 · 0% Book details