Sashe 5
Mutallab Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
daga hall in ta zaga baya ta dur ushe a wajan tana fashewa da wani irin kuka kamar zata ha iye zuciya "Daddy na shiga uku ina son Mutallab" ame redion ta yi tana sake fashewa da kuka jikinta har jijiiga yake ta ce "Na shiga uku Daddy, ba zan iya ba I can't do it ina son shi. Kamar daga sama haka ya fa o cikin gidan, jikinsa duk li e da bandeji jini na iga ka an-ka an kwana biyu yana jinyar raunin bai san waye ya yi masa inki ba. Idanunsa jajur har lokacin saboda bai gama dawowa daidai ba sai muzurai yake yi ya ja ya tsaya yana kallon murhun da aka sauke abinci akai ya juya ya kalli anwaken dawar da Inna Binta ta yi ta shiga da akko magi ta barba a ko arzi in yaji bai samu ba, yaja kwanon da hur u-hur u yake tura anwaken kafin wani lokaci ya kammala cinyewa tas ya zube a wajan ya kwanta ya rufe idanu, wata nutsuwa yake jin daya kwanta a tsakar gidan mahaifin nasa. Ya yi kamar bacci yake yana jin Inna Binta ta lailayo ashar ta unduma ta ce "Wanne an abu takazar ne ya cinye mini abinci Mufee wanne mayunwacin ne mara godiyar Ubangiji" tsit ta yi ganin Moh kwance hannunsa duk manja taja baki ta tsuke ta auke kwanan tana su ewa a zuciyarta tana jan Allah Ya isa. Har ya shiga akin Ammo ta banka a labule ta ce "Wallahi abincin da an ta'addar anki ya cinye mini Allah Ya isa, kawai kin haifa mana jaraba ko ana anwaken ban yi bafa ya cinye" ta dinga zagin Ammo ta uwa ta uba ta shige aki tana sake su e kwanon da yar ta samu rancen ari biyu ta yi cefane da ledoji ta dafa. Tana shiga aki ba jimawa ta ji an banka o labule sai ta zuciyarta ta buga ganin shi tsaye hannunsa ri e da gora ya suke askara a gefen ugunsa ga gori a hannunsa, ya juya ya kalli Mufee da hannu ya yi mata alama data fita cikin sauri ta fice tana fita muryarsa a da ushe kamar dole ya ce "Tiger spider a yi mata aiki" manyan karnukan suka fa a cikin akin Inna Binta ta fara ihu tana ma ale jikin sif "Nafsi nafsi jama'a na shiga uku ya Allahu Ya Rahmanu, don Allah ka yi ha uri Mu allabi zan bawa Ammo ha uri ka rufa mini asiri kar Mufee ta zama marainiyya" Haushi kawai karnukan suke Tiger na kai mata cafka Inna Binta ta fashe da kuka fitsari na bin afarta ta ce "Hal' taka hadisul gashiya ni Binta na shiga uku" Moh ya ce "Sai godiya" gaba aya karnukan suka tsaya cak Inna Binta na haki ta ji e gaba aya da fitsari har lokacin tana ma ale jikin sif kamar ba zai magana ba ya ce "Bani udin nan" jiki na rawa ta mi a masa ari biyar in hannunta ya amshe ya yi waje ta sake sif in ta fashe da kuka tana fa in "Tsinannen yaro manta ganin yaron dake son uwarsa kamar mutuwa ba irin shi" Moh na fita ya le akin Ammo ta aga kai tana ganinsa ta auke fuska ya yi ta kallonta ya jima tsage kafin ya sauke labulan ya juya. Yana fita wani babur na tsayawa a gabansa aka cillo masa takarda da gudu aka ja babur in tare da barin wajan. Ya auki takardar ya bu e rubutu ne bai fi layi biyu ba a hankali ya fara karantawa. _Mai dawa baka gajiya? Sau dubu zaka kula mace sau dubu zamu kashe ta. Karo na uku kenan ga misali akan matarka nan_ da jan biro akai rubutun ya juya da sauri amma tuni babur in ya ace at waye wannan? Su duka shi ne silar mutuwar su kenan? Waya ya amsa hannun wani Almajiri ya kira wata number ana aga aka ce "Sai godiya" Ya numfasha "Duk inda an daba suke ka ha a mini su" ta cikin wayar aka ce "Mene ha inka da daba ko dai ka fara shaye-shaye a state cid in?" Moh ya cije baki ya ce "Zan fitini mutane, na ji da in zama can" "To me za su yi maka?" Wannan yaran da suka sare ni iyayensu za su auki sabbin ciki yau, an cikin gari ne a yi mini kan me uwa jawabi" yana fa in hakan ya kashe kiran ya goge number tas ya lumshe idanunsa ya bu e sai kuma ya cije le e zuciyarsa zafi take sosai ji yake dama ya yi kuka, amma ba a haife shi don ya zubar da hawaye ba ya aga idanu sama ya ce "Da gaske ni na kashe ta amma ba zaku ta a sani ba" daidai lokacin mafarauta suka kawo kai suna busa aho da buga gangaga suka zagaye Moh ana "Sai Mai dawa ina uban wasu ga namu wuya a ina wuya a daji, kai ne mai Tiger kai ne mai gadon tawada" Jikinsa ya hau ari da karkarwa tsumin shi ya motsa idanunsa na afewa ya yi kururuwa tare da aga gora sama ya ja ya ame sai jikinsa dake rawa ya fara "La'ilahaillahu, sai ni an babana Malam Abdullahi an malam an gatan Ammo anin Sa'adah anin Bafullatana waye ce bani ba Mu allabi sarki Mai dawa da jeji" gaba aya suka zagaye shi suna sake zuga shi daidai lokacin kuma suka ganta kamar daga sama..... *In sha Allah za ku ji abin da baku ta a ji ba 08164069385 WhatsApp only [10/4, 9:17 PM] Nanameera: * MUTALLAB Page 3 Nimcyluv Bright pens....Second batch Da sauri ya nufe ta kamar zai kai mata cafka, ta yi saurin ja baya idanunta cikin nasa. Yana tanga i ya ja ya tsaya a gabanta tare da ura mata idanunsa da suke lumshewa, har yanzu jikinsa ari yake domin basu daina buga ganga da ahon da suke busawa ba kamar masu yin gangi. Hannunsa ya aga musu cikin sauri suka daina abin da suke, cikin izza da gadara ya basu umarnin tafiya har lokacin idanunsa yana kanta ganin yadda take kallon shi kamar ya ta saba ganin halittarsa. "Ban yi zaton a haka zan ganka ba, autan Ammo me ya sa?" Ya auke kansa yana ha e fuska sosai ba wargi banda cewa ita ce ba zai ta a tsayawa ba. Cikin raunin murya kamar za ta yi kuka ta ce "Me za ka yi da wu a haka?" Ya bu e ido sosai sai bai magana ba, a hankali ma ya bi gefen ta zai huce ta yi saurin ri e masa hannunsa tana fa in "Ni in ma? Yau za a ji kan mu da kai, kar ka fa a mini sauyin da ka yi ya zagayo har kai na?" ago kai ya kalle ta ya kalli hannun data ri e shi da shi, hannunta fari tas sa anin nasa da yake mai kauri kuma ba i irin na majiya arfin nan wanda suke tashe akan shekarunsu. "Don Allah ka tsaya mu yi magana, ni ko gidan ba zan shiga ba wajanka na zo" ya cije bakinsa ya mai da kai gefe cikin muryar mai kauri ya ce "Kin ci darajar an Amina, mene sakin?" Ta girgiza kai kawai tana duban gefe dakalin dake wajan ta gani ta je ta zauna akai, ta yi masa alama ya zauna amma ko motsi bai yi ba, ta san cewa yana jinta amma hankalinsa na kan hanya sai waige-waige "Mutallab ka kalle ni bafa wani zai kawo maka farmaki ba" ta nisa idanunta cike da walla ta ce "Don Allah kai ne ka kashe ta? Ba zargin ka nake ba Autan Ammo ni me iya rufa maka asiri ce idan ya zama kana da laifi ka fa a mini gaskiya na maka al awarin ko Ammo ba zan fa awa ba, ka kashe matarka ko ba kai bane?" Ya juya da wani irin sauri yana kallon fuskarta da take kallon shi cike da damuwa, idanunsa ya yi jajur naman jikinsa na motsawa ya kasa furta komai. Mi ewa Anty Hameeda ta yi tana girgiza kai kuka na cin arfinta "Ko minti ashirin ba mu yi da kai maka matarka ba, sai labarin mutuwar ta muka ji da kisan wula ancin da aka yi mata. Mutallab kai ne fa muka gani tsaye akan gawarta, kai ne fa ri e da wu ar da aka kashe ta da ita jikinka duk jinin matarka innalillahi wa'inna ilaihirraji'un na kasa yadda ka kashe ta, daman soyayyar da ka nuna mata na iya fatar baki ne?" Wani irin ihu Anty Hameeda ta yi tana kaiwa jikin bango ganin ya aga hannunsa ya yo kanta sai kuma ya tsaya cak, a hankali da baya da baya ya dinga ja yana are mata kallo sai kuma ya taune bakinsa idanunsa kamar zasu zazzago don girma kallo aya idan ya yi dasu sai an razana da yar ya iya ware la ansa biyu da sukai masa nauyi sosai asan zuciyarsa na ta fasa banda cewa Anty Hameeda ce tabbas da sai ya karya ta gida hu "Ni na kashe ta, ta cancanci haka ne" ya juya da sauri Tiger da spider da rainbow suka bi bayansa kamar zai tashi sama haka ya sha kwana. Zubewa Anty Hameeda ta yi a wajan tana rushewa da kukan ba in ciki, su waye suke da saka hannu wajan lalacewar Mutallab? Ba komai ta sani ba ita ba ma'abociyar zaman garin bace ita da mijinta ta dinga kuka da yar ta rarrashi kan ta, ta mi e tsaye kamar zata shiga gidan nasu sai kuma ta fasa tana arin barin wajan ta ji Malam ya ce "Hameedatu me kike anan ina mijin da yaran naki?" Kanta a asa ta ce "Suna gida, ina yini Malam?" Ya jujjuya yana kallon hannunta ganin babu komai ya ce "Ba za ki shiga bane?" Ta girgiza masa "Zan juya wajan Mutallab na zo" ya jinjina kai domin ba wannan ne a gabansa ba. "Ba wata mutalla da zan iya samu a wajanki na siyo wainar rogo?" Ta bu e jakarta ta zaro ku i tana irgawa ya yi maza ya fisge