← Book details Mutallab Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 29 OF 40

Sashe 29

Mutallab Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

a fili. "To ya auke ni ya yi mini me? Safiyyerh Abdu Marafa ai ba sa'ar yara bace, bata zama teddy ba, the whole manager anya ya san me yake ce mini? Ba sai ya sake ganin ko inuwar fiyya ba balle ya aiwatar da abin da ya yi niyya a kaina, aikin banza aikin wofi don ma dai ban san ya zaro wu ar bane zuwa gaba Captain zan lalla a ya ara mini bindigarsa problem solved" Ita ka ai take ta yin mita ta zubawa madubi idanu bayan ta mi e tsaye. Wanka ta yi tare da alwala bayan ta idar da sallah ta auki skin products mai kyau dake sa fatarta laushi ta yi ta yalli, tana son amfani da kayan Aisha s bayero skin care nd herbal medice, ta auki riga mara nauyi saboda ciwon jikin nata. Kasa bacci ta yi ta auki system inta ta fara dannawa hannunta ri e da ruwan zafi ta jima suna tattaunawa da Md da Secretary ta email kafin ta rufe system ta yi addu'ar bacci ta kwanta sai dai ciwon ya dameta da zafi har zazza i ya saka ta. Washegari da yar ta yi sallar asuba don bata yarda ta shige ta, ta rufe jikinta da duvet ta girgiza kai da yar baccin ya sake auke ta. Har 12 bata fito ba, sanin abin da ya faru da ita ya saka ba'a nemi ba'asin rashin zuwan nata kamfani ba. Wajejen arfe biyu ta bu e idanunta dalilin amshin da ta ji da kuma goshinta da ake murzawa a hankali, ta juya ta kalle shi taga waya ya ke yi muryarsa asa tana jin yadda yake magana one by one jin ana kallon shi cikin sauri ya ce "i will call you later" Ya juya suka ha a ido a hankali ta ce "Ina yini?" Ya yi mata shiru yana kallon kanta da sauri itama ta kalla sai yanzu ta lura kan nata yana cinyarsa ne shi kuma hannunsa na gefen fuskarta " aga ni" "Yaya bani lafiya fa" ya harareta kawai ya yi shiru shima ya ji zazza in ta juya masa baya tana sauke kanta idanunta rufe zafin zazza in na aruwa ji tayi ya ago ta zaune kamar wacce zai zaunar a cinyarsa ya faki idanunta ya dam e gefen cikinta ta yi ara tana ri e shi "Ki dai na yi mini sauti haka, za ki je zaman barrack lazy" ta ha e fuska tana ji yana ta a cikinta yaga wajan ciwon na jini ya saka hannu ya shafi ciwon ya ta o jinin da hannu can ya mi e yana juyawa. "Captain jini wajan yake yi ka fama mini na shiga uku" idan ba kuskuren ji ta yi ba, muryarsa ta ji ya furta "Allah Ya ara" Cikin dare ne yana tsaye ya fito daga cikin motarsa sanye da manyan kaya na alfarma da fuskarsa rufe da facemask ya dubi yaran da suke gabansa ya ce "Ina bu atar aiki cikin gaggawa bana son wani mistake idan aka samu akasi ina cikin taraddi, kuna kallo abu ya taho lokacin na neman cimmana" Ya bu e idanu yana sake dudduba inda yake tsaye gani yake kamar ana ganinsa za kuma a iya gane wanene shi. "Mai gida wanne kalar aiki ne ya fito da kai cikin duhuwar nan, fa a taka cikawa tamu sai da kai iya wuya ba wani shege a baya wallahi" ya an yi murmushin jin da i yana kallon mai maganar da kana ganin shi zaka san a buge yake cikin maye kamar kullum "Idanun mutane nake so, maza uku mata uku" ya ce yana kallon wanda yake fa awa maganar ganin yadda ya yi shiru kamar dai ban fahimta ba. "Aiki ja idanun bama na mutum aya ba? Akwai kuskure fa" "Yanzu akwai wani aiki da zan iya sakawa ka yi mini da zai fi arfinka? Kai in amintacce nane na kuma yarda da warewarka ina jin da in business da kai wallahi" ya zaro ku i masu yawan gaske ya mi a masa, ya sake zaro wata waya kala daban-daban masu kyan gaske da tsada kana gani kasan manya ne ke shan irin ta. "Ka fara ri e wannan ku in nasan kana bu atar caji a kanka kafi yin aiki yadda ya kamata, idan ka kammala ka sanar mini zan fa a maka inda zaka ajjiye ko?". "Ka yi arko irin na dabino sai da kai wallahi yau zam dani, ko kan mutum ka ce na kawo maka a yadda wayar nan ke bu e mini tunani kawowa zan, ba aramin ilimi ne dani ba da tuni fa ni zan yi ministan ku i nace na fasa, kaf asar waye bai sanni ba don uwar mutum" sambatu kawai yake na maye ya bugu arshen buguwa, shi mutumin dariya kawai yake basa hakan kuma na yi masa da i ainun. Mota ya shiga ya bar wajan shi kuma ya gangara ya shiga lungun titin da suke. Tunda ya tafi ya zauna cikin yan'uwansa mashaya yake tunanin ta ina zai fara? Ina zai samu mutane har ya wule idanunsu hankali kwance? Ya yi shiru yana kallon sama yana ta furzar da iska mai auke da warin sholi dana bakin gaba aya. ***** Mutallab ya tan washe afafuwansa kamar wani sarki ya kuma ora hannunsa saman cinyarsa cikin kowacce afa, kallon Abbasa yake tun azo take magana ya i cewa komai ko tari kuma bai yi ba, raunukan jikinsa ya kame sai saura, ido biyu za ka yi da shi ba zaka ara marmarin kallon nasa ba, babu rahama a fuskarsa nan zaka auka tunda Ammo ta kawo shi duniya bai ta a yin murmushi ba, ko ha a hanya da inda fara'a take. "Kalli nan" Ya dubi abin da take nuna masa, zanen kamfanin ne da photon jariran sai kuma kalmar A.M.A "Da fari mu fara gano ma'anar kalmar A.M.A, photon jariran kuma mai sau i ne ana nuna maka har jarirai da aka haifa yau ana siyar da shi a kamfanin FS WORLD INVESTMENT COMPANY, abu biyu ne wanda dole za ka yi ko kusan ukun, da fari sato ita wannan yarinyar ta yiwu a samu wani haske tattare da ita, na biyu kasan yadda duk ka yi ka mallake wannan kamfanin cikin sau i, na uku....," sai kuma ta yi shiru ta dinga kallon Moh ciki da bai "Waye Mutallab, waye kai, dole ka fa a mini asalin waye kai kana ji na?" "To na ha ura" Ya mi e tsaye a hankali a lokacin ras yake sai abubuwan da sukai masa tsaye a zuciya da ma oshi "Dole na san waye kai, ko ka fa a mini ko ba ka fa a ba, abu na uku sai ranar da asalin naka ya zo kunnuwana zan furta maka shi" bai dai yi magana ba, hannunsa zube cikin alijun kayan da Abbasa ta basa ya sauya da yar yafi arfin minti ashirin a tsayen yana harha a kalmomin abin da zai ce mata ransa duk a jagole. "Lalacewar Moh bai kai ya sato yarinya ba" "Kuma dole a yi hakan fa" Ya yi waje abinsa yana yana arin ficewa daga cikin bukkar ta ce "Baka da lokaci fa Mutallab, kuma baka da ikon ta a ta a waje idan ba kana shirin komawa gidan yari bane, kasan yadda za ka yi dai wish you all the Mutallab" Bai ara bi ta kanta ba, ya dinga ora afafuwansa a asa kamar mai tsoron taka asa sai ha e fuska yake yana kwa ewa duniyar ya ji ta yi maza zafi ta ko'ina, ya rasa ina zai je me kuma zai yi sai aga yatsun afarsa yake wanda suke zara-zara matar nan Abbasa ta fara takura masa ko waye ya ce ta yi masa gyaran farce? Yama a ka yi ta samu mai yin aski ya wani kwashe masa suma? Bakin bishiya ya samu ya zauna ya sunkuyar da kansa asa, zufa ta shiga tsattsafo masa ta tsakiyar goshi ya sa yatsa aya yana gogewa ya shafa jikinsa ba kayan garawa ko aya yana bu atar fita daga yanayin da yake ciki, baya son tunawa ko da wasa. One day i will leave you, duk son nan da nake maka Ya ji saukar muryarta a kansa ta sauka har asan zuciyarsa a an lumshe idanunsa da ya yi, ya juya zuwa gefe sai yake ganin bidiyon abin da ya faru bayan kammala assembly, at that time yana can baya zaune ya yi shiru yana kallon students bai san da zuwanta ba sai ganinta ya yi ta baya kamar zata shige jikinsa ya fiddo manyan idanunsa waje yana mi ewa tsaye hannunsa aya zube a aljihu ya dinga kallon ta da yar ya furta "And what is this Safiyyerh?" "Bestie shi ake cewa love mana" ta langwa ar da kai gefe yana sake kallon yaluwar fuskarta kamar zabiya. "To iskanci za ki mini?" "Iskanci kuma bestie? Me ya sa kake haka ne, son ka kawai nake yi fa why are you doing this to me? Kai ba'a gane maka sam? Ko murmushin masoya ne ka dinga yi mini mana, bafa ni na orawa kai na son ka ba" idanunta ya cika da waye tana jin zuciyarta na yi mata zafi bata ganin komai a idanunta sai fuskar Mutallab. "A love? Shine za a yi wa mutum fya e a soyayyar??" Ta bu e idanu tana rufe baki jikinta har rawa yake tana jin kamar ta idda abin da zuriyarta ke umartar ta "To ka yi ha uri idan dai na mutu ka huta, kuma idan baka zo gidanmu yau ba Allah a wajan Ammo zan kwana" fuskar nan a aure ya ja sirirn tsaki ya shige cikin class kafin ya arasa ya ara jiyo ta a bayansa tana sake yun urin ri e shi da sauri ta juya sai kuma ta auki school bag inta ta fice daga makarantar tana kuka. *** "i missed the hug" ya furta asan zuciyarsa lokacin da bidiyon abin ya auke daga kusa da shi, ya yi shiru yana tunani har yamma ta yi lis bashi da niyyar tashi daga wajan baya son shiga cikin jama'a yana jin nan in shine daidai da ina ya kamata
Chapter 29 · 0% Book details