Sashe 30
Mutallab Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ya oyewa kwalawa. He feels uncomfortable a cikin jama'a haka nan. Safiyyerh na zaune bayan ta dawo daga kamfani ko aki bata shiga ba idan ta tuna yadda Hon Ma atai ya sake matsa mata akan hannun jarin da yake son sawa a FS WORLD INVESTMENT COMPANY sai ranta ya sake aci, duk dukiyar da Ubangiji Ya bashi bai gode Allah ba, mutane nawa ne a wannan duniyar da basa ci, idan anci na safe ana fargabar na rana, idan na rana ya samu dare kuma sai dai a yi salatin Annabi a sha ruwa a kwanta, masifar rayuwa ta yi wa talaka dirar mikiya, yunwa na neman illata su ga lalura ga rashin aikin yi? Amma hon Ma atai shi dukiya yake nema idanu rufe an siyasa da yawa kansu kawai suka sani suke ginawa, mene amfanin talaka ya je ya yi za en? Gaba aya sabgogin dimokura iyya ya lalace son zuciya kowa yake bi. Ta yi tsaki tana jin ko zata rasa kujerar Manager in ba zata ta a bari Hon Ma atai ya saka hannu a kamfanin ba. ewa ta yi ta nufi bedroom bata auki wani lokaci ba ta fito sanye da wando da riga,wandon iya cinya kanta ko an kwali babu da mamaki take kallon Captain ganin ya ora afa aya kan aya yana danna mata system ga wayarta a hannunsa kafin ta arasu ya kashe system in ya ajjiye har wayar. "Yaya me kake nema a system ita kuma?" Ya yi mata shiru ta zauna kawai tana bu ewa bata sake kallon shi ba, ta shiga duba dukkan ayyukan da aka fitar yau da sauri ta kira accouter da number da take amfani da shi na kamfanin tana girgiza afa a hankali cikin fa a ta ce "Accouter me nake gani a haka? Ku i fa kimanin miliyan 500m yanzu sun shigo account na kamfani dana gani a bayanai, bayan tafiyata me aka fitar ne shinkafa ko me?" Fa a take sosai domin ta iya fa a ajin arshe ce a fannin. "Manager nifa kina tunawa accouter ne kawai, bani ke da alhakin saka hannu a fitar kaya ko shigowar su ba, kawai ni ke saka hannu a duk wani ku i da zai shigo ya fita, i am nothing but a Accounter" ewa tsaye ta yi tana ri ugu ta ce "Rubbish; ka tura mini ducoment na PDF via email na abin da aka siya har miliyan 500m yanzu yanzu accouter" "Ki yi magana da Md ni kawai ku in naga shigowar su babu wani file daya zo officer nawa, trust me manager ba zan oye miki, na san dai bayan tafiyarki Professor Abdu Marafa ya shigo kamfanin" "daddy!" Ta furta da arfi "E, mahaifinki shi" "Kamarya to?" "Shine ban sani ba" sai kawai ta kashe wayar ta ajjiye waje guda, ta sauke numfashi da yar ta shiga uku meke shirin faruwa ya ake arin amfani da ita ba tare data sani ba?" "Yaya" bai amsa ba idanunsa a afarta ta ce "Yaya bacci nake ji" "to ina ruwana" Sai kawai yaga ta ora kanta a cinyarsa maimakon ta juya masa baya sai ta juyo wajan cikinsa ta yi shiru tana kallon irjinsa dake bu e. Ta yi shiru tana sauke numfashi shi dai bai yi magana ba, bai auka haka take da masifa ba yana jin irjinta na agawa a hankali kuma bacci ya auke ta. Cikin baccin ta ji hucin numfashi ta bu e idanu kallonsa ta dinga yi yadda ya kifa fuskarsa a tata hannunsa aya tam e cikin nata "Captain" da sauri ya bu e idanun ya urawa cikin idanunta ido sai kuma ya auke fuska yana ha e rai. Fiyya bata ce komai ba ta mi e zaune shi kuma ya shige cikin part insa yana taku da sauri sai shafa kai yake yi. Notification ta gani kamar wancan lokacin sa o ne ta dm nata. Ta bu e ba wani magana mai tsayi bane sai dai maganar dab take da rusa tunaninta ta bi sa on da kallo inda ake cewa. bai ci a ce kin yi mantuwa mai nisan haka ba, ki tuna akwai hak in wani kan ki Allah Yana kallon ki TIGER _ ta dafe kan ta to hak in waye a kanta waye mai wannan sa on kuma? Tsaki ta yi ta mi e ta bar parlon. Bata sake ganin Captain ba har dare ta yi kwanciyarta. **** Cikin sauri take tafiya tana yi tana juyawa sauri take ta isa chemist amsar maganin ga dare ya raba mijin nata ya fita. Kamar daga sama taga mutane sun tsaya gabanta fuska rufe "Su waye ku? Don Allah ku rufa mini asiri magani zan siyo" muryarta na rawa ta yi maganar. Ha a idanu sukai sai suka aga ta sama tare da danna ta cikin napep in basu tsaya ko'ina ba sai wani kango a nan taga wasu mutanen kwance kamar basu da rai, kuka take tana duk addu'ar data zo bakinta "Don Allah kar ku cutar dani don Allah ku rufa mini asiri da yarana da rayuwarsu" Tana ji tana gani suka danneta tun tana ihu har ta kasa jini kamar an yanka rago babu imani suka cire wayar idanunta duk biyun tare da watsa su cikin aliju da gudu suka fice daga kangon. Bayan ta dawo daga wajan aiki ta shige gidan Anty Turai saboda kiran da ta yi mata, a parlo ta samu Anty Turai da yaranta da kuma wasu an mata zaune. "Ina yini Anty?" "Sannu matar Captain Aliyu Marafa?" Cewar Anty Turai ita dai Safiyyerh idanunta akan waya bata ce komai ba Waheeda ta ce "Mama wai shi Uncle captain in son ta yake yi ne? Ni banga abin so a jikin wannan zabiyar ba sam sam wallahi" Zahiderh ta yi saurin cewa "Ina fa? Captain ne zai ce yana son Fiyya never wallahi, kawai dai auren dole aka yi masa, wannan fari ko na lalura" Safiyyerh dai jinsu take Anty Turai ta ce "Sannu Safiyyerh, ya kamfanin yanzu ai Aliyun ya bar nan wajan Zahiderh ya zo ki dinga ha uri da shi ya jaddada mini baya bu atar ki cikin rayuwarsa bai san me zai yi da zabiya ba" mi ewa Safiyyerh ta yi ta ce "To Anty a aura masa aure da Zahiderh ni bani da wata matsala, zabiya kuma ina jira ku halitto irin kalar idan da sau i, so kuma ba abin da ya yi mini zafi da shi zan zauna da mijina haka tunda za in daddy ne, wallahi babu wanda ya kai level agawa Fiyya hankali" Anty Turai ta mi e tana nuna Fiyya idanunta ya rufe sam bata kula da shigowar shi ba, balle ankarar da ita da su Waheeda suke ta aga hannu zata mari Fiyya dake tsaye tana juya idanunta ta ji an ri e hannun. Tun zuwan shi ta ji amshin turaren nasa, ya tsaya a bayanta Anty Turai ta kalli Aliyu ta kasa cewa komai ya saki hannunta yana matsawa bayan Fiyya ya zagaye hannunsa a ugunta ya jata jikinsa daga baya yana sake kallon Anty Turai "Shekararki nawa Anty yaushe na zo gidan naki kuma? And who told you bana son ta?" Duk a dagule yake maganar yana sake ha e Fiyya da irjinsa kasancewarta duguwa sosai so ma sha Allah. "Aliyu ni zaka shigo gida ka fa awa haka?" Bai kalleta ba sai Fiyya daya kalla wacce take shirin juyawa idanunta cike da hawaye ya yi saurin ri o hannunta yana "Wait" sai kawai ta kifa kanta a irjinsa tana shasshe ar kukan da bata shirya saboda ganin idanunsa "Anty karki sake mini haka" "Idan na sake me za ka yi Aliyu na ce me za ka yi?" Ya girgiza kai ya rungume Fiyya tsam a jikinsa ya ce "Ban san me zan iya yi ba, kawai dai na fa a miki, kuma i love my wife" Fiyya ta yi saurin ago kai ta kalle shi ya age mata gira "Yes, I Iove You Safii" yana cewa haka ya kama hannunta suka fice. Suna zaune a dabarsu ya yi sauri ya mi e tsaye Goje ya ce "Sai godiya, ina aka nufa don shirwa kake baka jewar banza, auna mai tafiyar aukan rai jeji naka dabbobi naka, a lafiya mai dawa" jikinsa ya ji ya fara kakkarwa tsohon tsuminsa na neman tashi ya yi asa da kansa yana arin hana kansa yin kirari da amsar sa on Goje, ya bar wannan layin tuni. Da yar yana girgiza kai ya ce "Goje" "Sai godiya, wuya a ina wuya a daji kai ne mai dawa da jeji na Malam Abdu shalelen Ammo, anin Sa'adah da Bafullatana a lafiya aminin Hamida, auna taka mesa taka ba wani bayanka jan biro maganin da in yaro Allah Ya ja da ran mai dawa" gaba aya jikin Mai dawa ari yake yana dam e hannunsa wajan ganin mai aga su sama ba har can cikin kansa yake jin kirarin. Kawai ya juya ya bar wajan "Wai ina zaka ne kasan yanayin da ake ciki fa akwai cinnaku" "Baka haifan ba balle ka tambayan karka biyo ni" yana cewa haka ya bar wajan ya jima yana tafiya kafin ya arasu gidan sai ya saka ma ulli ya bu e ya shiga. angaren su Safiyyerh tunda suka bar gidan Anty Turai suka shiga mota basu ce komai ba ya kuma ha e fuska itama bata ce komai ba, daidai wani gida a bakin titi taga ya tsaya ya kalle ta "Kar ki fito jira ni nan" ta jinjina masa kai. Fita ya yi ta jingina tana aukan waya, abin da ta fara cin karo da shi a X picture in wani kyakkyawan yaro yana murmushi ya rufe idanunsa saboda hasken da ya yi masa yawa kamar ka ta a shi jini ya fito, ta dinga kallon picture in sai kawai ta yi skipping zuwa next tweet. A hankali ya bu ofar ya shiga idanunsa zube a saman tafkeken screen in computer dake jikin bango, gaba aya wajan nau'in kayan computer ne kala-kala. Ya an dafa kafa ar wanda yake zaune akan kujera yana juyawa a hankali, kallo aya zaka yi masa kasan mayen computer ne masanin hakin da duk wani sur ulle. Captain