← Book details Mutallab Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 18 OF 40

Sashe 18

Mutallab Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

muryarta da yar take fita a hankali ta ji an an matsa hannunta, ta motsa yatsun hannun ta ji shi sar e dana wani ta rufe ido ta san cewa Yaya J "ni ka cika mini hannu" Ya bu e ido ganin yadda ta murgu a masa baki bai motsa ba a hankali ya zare yatsun shi ganin tana arin juyo da fuska zuwa ina yake ya mi a hannu da sauri ya kashe hasken aki the same time ya mi e ya fice yana rufe ofa ta bi door way in da kallo. **** Ammo na zaune a cikin aki kamar yadda ta saba kodayaushe Malam ya aga labule yana daga tsaye ya kalli Ammo ya ce "Ba dai tunanin wancan gantalallan kike ba? Kamar wacce aka ce na mutu kike takama ki yi ni aki kwana aki, to idan ma shine ki sawa zuciyarki ruwan sanyi da salama ki sallama shi, yanzu ke ba kifi samun nutsuwa ba da bakya ganin gilmawarsa yana saka miki fa uwar gaba" ita dai bata tanka shi ba ta cigaba da aikin da take yi. Ya sake duban ta da kyau yana furta "Aure zan ara na hango wata ar duma-dumar bazawara fara tas sakin wawa ku yanke shawara a cikin ku wa zan saka" a sanyaye ta ce "Allah ya sanya alheri, duk wacce ka saka babu komai ko ni in ce" Malam ya juya zai fita Anty Hameeda ta shigo idanunta zuru-zuru alamar ta yi kuka gaban malam ya fa i ya ce "mene kuma Hameeda?" "Malam wajanka na zo da Ammo don Allah ku saurare ni" ya yi jim sai kuma ya yi akin Ammo ta bi bayansa gaishe su ta yi kafin cikin sanyin murya ta ce "Ammo ke uwa ce kin auki cikin Mutallab watanni wajan 11 aya yake zaune kafin ki haishe shi, kin ji zafi da ra in na ida wajan haihuwarsa, kin shayar da shi kin goya shi a bayanki, kin bashi abinci, kin aunaci Mutallab sai dai aunar da yake miki kamar har ta ninka wacce kike masa, idan bashi da lafiya baya yadda kowa ya ta a shi sai ke ban san yaushe ne ko yaya ne ya zama haka ba, labarin da nake da shi akan Mutallab ba cikakke bane, zamana a Lagos ya saka ban san wasu abubuwan ba, kin i fa a mini yadda ya zama haka kin hana a fa a mini, shin bakya jin rauni irin na uwa? auna irin ta uwa da anta, duka bakya jin hakan kike barranta kan ki da autanki Ammo, hannunka baya ta a ru ewa ka yanke ka yar kar ki manta kalmar da ake cewa idan ka i naka duniya ta so shi, idan ka so naka duniya ta i shi, Ammo ga duniya da bakin jama'a na rige-rige kai Mutallab kabari idan kyautata zaton watarana za a kashe shi ko ya je inda ba zai ta a fitowa ba..," "Allahamdulilah da zai mutum ai da ya sawwa a mini da an'sanda Mutallab masifa ya zame mini ni na gode Allah da bana ganinsa cikin idanuna" kallo malam kawai Anty Hameeda ke yi da yar tana ha iye abu mai aci a ma oshi ta ce "Dukkan iyaye suna saka hannu cikin abin da ya fi gaban sanin mutane.Kowannen su yana ba da ka an daga jikinsa. Ta haka, abin da ya yi girma a cikin uwa ya zama mutum. Saboda haka, ba abin mamaki ba ne, sa adda da aka haifi jariri, mutane sukan ce _mu ujizar haihuwa_ , ha a, haihuwar yara ita ce hak in iyaye na farko. Da farko, jarirai suna dogara warai ga iyayensu, amma sa adda da suke girma, suna bu atar fiye da a mai da hankali ga abincinsu kawai. Suna bukatar taimako domin su yi girma a tunaninsu, a motsin rai, a a, da kuma a ruhaniya. Domin su yi girma da kyau, yara musamman suna bukatar iyayensu su yi aunarsu. Ko da yake yana da muhimmanci a furta kalami na auna, ya kamata ayyuka su tokara hakan. Ha a, yara suna bukatar misali mai kyau daga iyayensu. Suna bukatar ja-gora a a, mizanai da za su bi a rayuwa. Kuma suna bukatar wannan tun suna anana zuwa gaba. Abubuwa masu ata rai suna iya faruwa kuma suna faruwa sa adda da ba a taimaki yara ba har sai da ya makara" kukan da take dannewa ya ci arfinta "Ammo idan Malam bai fuskanta ba ki daure ki gane don girman Allah, shi ka ai autanki anki tilo aya namiji da Allah Ya ba ki idan babu ranku shi ne zamu kira da sunan uba, zai mana walicci a ko'ina bai kyautu don addarar Ubangiji ta kitta a rayuwarsa ku ce za ku juya masa baya ko wofitar da rayuwarsa har haka ba, akwai hak in iyaye akan yara haka akwai hak in yara akan iyaye shin kina bu atar Ubangiji ya tuhume ki da hak in Mutallab? Allah da kan shi cikin hadisi mai girma ya ce; anku amana ce kuma kiwo ne a gare ku, lallai za mu tambaye ku wannan amanar da kiwon idan an ce ki fa i inda yake a yanzu ba za ki fa a ba wannan abun da kuke kun bashi dama da lasisin ara lalacewa ne idan yaro ya ko hanyar kangara jawo shi aje jiki a nuna masa auna da soyayya" ewa ta yi tsaye tana share idanunta "ya zo mini jikinsa duk sara kamar korarre mara iyaye a duniyar nan har na yi na gama magana bai tanka wani kuskuren iyaye ke haddasa shi" Tana kaiwa nan ta fice abin ta inda ta shige Inna Binta da Mama Zaituna na kokawa akan wani anzon tuwon da aka baza ya bushe sai ya yi gwanin sha'awa tana antara da kaiwa baki ta ce "eh, kya yi kya gama wannan anzon sai na bawa Mufee ke ni fa akan abinci ba wani kirki gare ni ba, ba zan zauna yunwa ta yi ajalina a gidan nan ba, tunda mai gidan zuciyarsa a mace take bai san fus na hak in iyali ba sai auri saki da tare yara kamar eraye kowanne kana kallonsa yunwa zata fara maka sallama a jikinsa haba me ake da hali na..." Da sauri ta yi shiru ganin malam tsaye ta yi mamaki da bai tanka mata ba ya shige. Safiyyerh ta sakko daga saman bene tana yi tana duba wayarta ganin sa on da Ashraf ya tura mata cewa ya an yi tafiya ba ta yi reply ba ta ri e wayar. Yaya J ta gani zaune ta juya masa manyan idanunta da suka sake fitowa farare tas ta ce "Office in kenan?" "Ina ni ina zuwa office banga yadda little sis ta farka daddy's favourite" ta girgiza kai tana an murmushi iya le e ta ce "Yaya J kenan, good morning" "Kin tashi lafiya sai ina?" "Office, ina da meeting kuma Yaya J ka yi mini addu'a Please da wannan kyakkyawan harshen naka, zan baka labari mai da i" ya ware hannunsa ya ce "To ina jira ko na kai ki office in?" Ta girgiza kai ta juya tana nufar sashin daddy dake asa. Fiyya tuni ta manta abin da ya faru ta manta wani Mutallab fresh take jin kan ta, tana ar wa arta ta turanci tama manta ta shigo parlon daddy dake zaune ya zuba mata idanu ta yi saurin rufe ba ki ta ce "Ka yi ha uri daddy i enjoying when i sing a song, don Allah ka yafe wa Maama" "Sai an yi magana idan kin yi laifi kina bu e manyan idanunki kinawa jama'a turancin yaran zamani ke ba kowa naki da yake bature" "To babana babban laccara ne wanda ake alfahari da shi dukkan matasa ke son shi saboda ari da iyawar shi" Fiyya ta ce tana zaman asan afafun daddy "Tiger" sak ta yi jin sunan da ya kira ta da shi, lallai an ta a donganta ta sa wannan sunan na Tiger ta share kana ta gai da daddy. Ya amsa cikin kulawa duk motsin da take akan idanunsa Fiyya na da mugun wayo dana da wani experience da Qualities bata yin abun da za a iya following footsteps in ta, she is a clever girl fa anta har tsoro yake bashi ga taurin kai da miskilanci har addu'a yake Allah ya sassauta mata sai gashi Ubangiji ya gyara komai a lokacin da bai zato ba. Ya auke kai yana kallon wani gefen "Aliyu yaushe ka dawo?" Idanunsa a kan waya yana dannawa, wandon uniform na sojoji ne jikinsa sai fara t.shirt tas wacce ta kama damtsen hannunsa ya saka p.cap ta sojoji fuskarsa kamar ya ce ya shiga uku can ya ce "Da daddare" "Dare da yaushe? Aliyu kai kana son shigowar dare kamar mara gaskiya?" Captain ya an kalli daddy ya ce "Tun 12" "Kuma baka shigo ba me ya sa?" "Kawai daddy" ficewa ya yi yana cilla wayar a aljihu yana jin Fiyya na gaishe shi ko inda take bai kalla ba. "daddy ni ba zan iya aukan wannan halin ba wallahi bai ishe ni kallo ba zan daina ko gaishe shi ina dalili, Safiyyerh Abdu Marafa na da class babu mai aga mini shoulder, duk wannan abun da ya yi aure a waje ne yake soja" Ranta duk a ace ta mi e tana cewa daddy ta tafi ya ce "Allah Ya tsare Manager ya shirya safiyyerh Abdu Marafa". Kasancewar sauri take yi ta saka ta yi driving kamar zata tashi saman bata wasa idan tana kan titi, tana isa ta bu e office ta shiga fahimtar da sabuwar envelope a table in ya saka ta sa hannu ta auka tare da bu ewa ta aitaccen rubutu ne mai auke da jan biro wanda ke nuna rayuwarta na cikin matsala. A hankali ta fara duba consent in da takardar ke auke da shi tana ajjiye waya. Jarumtarki bai kai ki tsaya bincike akan FS WORLD INVESTMENT COMPANY ba, kina iya aukan rubutun matsayin wasa amma garga i ne da jan kunne ga yara masu rawar kai irin ki. Ki tsaya da binciken da kike you're nothing but a manager Ta dinga juya takardar a hannu
Chapter 18 · 0% Book details