Sashe 34
Mutallab Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
auren ba tsaf zata iya. Ta nemi kujira ta zauna sai nishi take yi na rashin lafiya. "Zo Aliyu" ya arasa wajanta ta nuna masa kusa da ita ya zauna, sai kawai ta rufe idanu ta kwanta ta yi shiru a hankali ya fara danna mata kanta Dr Hash shima ya auki afarta data kumbura ya fara danna mata sai a lokacin Daddy ya bu e idanu ya kalleta ya girgiza kai fatansa kafin ta farka Safiyyerh ta dawo gida. "Sp har yanzu ba wani kira da muka samu akan batun sace Safiyyerh, ina zargin anya issues na kidnapping ne?". "Za su kira ai sun sauya salo ina mai tabbatar maka cewa za a kira Safiyyerh zata dawo gida" daddy ya jinjina kai ya yi shiru. Wayar Aliyu ce ta fara ara yana dubawa yaga kamar private number har sai share sai ya yi tunanin ko masu sace Safiyyerh ne? Da sauri ya amsa kiran was the first abin da ya ji daya nemi bu e masa zuciya sautin kukan Safiyyerh asa asa ya runtse idanu can ya ji ya ce "Yaya Please help ants za su cinye mini fata Yaya za su kashe ni" "Safiyyerh listen" Karo na farko daya kira sunanta "Take a heart peanut, ke matar soja zama jaruma". "Yaya am scared wu e" ya bu e idanu ya ga duk kallonsa suke yi hadda daddy Sp Ghali ya yi masa alama ya saka speaker. "Kina ji na?" Kamar tana gabansa ta aga kai "Be strong Maama, daddy is here for you, Ummi kowa ma hadda ni am here for you an mata, hadda Ummimi" da wani irin sauri ta ce "Ummimi? Ummimita Yaya?" "Sure, ki nutsu wanne waje suka kai ki, za ki iya tuna suna ko wanne abu da zai bamu haske?" "Yaya sun rufe mini idanu ban san komai ba, don Allah ka taimaka mini daddy help me please" idanun daddy ya yi jajur already anyi connecting na wayar an fara bincke da arin tracking daga ina wayar ke zuwa. Shima kuma daga can ha akinsa da suke zube da kayan na'ura kamar hauka ya saka abu a kunne ya ora afa yana girgiza kai a hankali yana jin conversation in Safiyyerh da Aliyu yana yi yana duba time da cije le Abin da Aliyu bai ta a yi ba kenan arin jan Safiyyerh da hira da ya ji Ummimi zata motsa zai yi saurin girgiza afarsa "In sha Allah i will save you Safii, ki yi arin gane wani abu ki yi addu'a" tana arin sake magana suka ji ihunta da arar buga wayar da asa "Safiyyerh kina nan kina kan kayi baby?" Aliyu ya jere tambayar. Kafin sun an kare daddy ya sulale a wajan babu numfashi. ****Tunda su Goje suka fita yake abu aya kamar wanda za'a zarewa rai, sai buge buge yake yana fasa komai na gidan kumfa na fita a bakinsa ihun da ya yi da gurnani shi ya saka Safiyyerh sakin ihu tana yin cilli da wayar a gigice ta mi e har lokacin kayan bacci ne a jikinta, tana fita ta ganshi a tsakar gidan ya yi tumu-tumu wani irin mahaukacin tausayinsa ya ratsa zuciyarta ta duba babu kowa a gidan sai ta yi tunanin wannan opportunity ne da zata bar gidan hankali kwance, bata damu da kayan jikinta ba sai kawai ta nufi ofa da gudu tana arin fita ta ji muryarsa cikin mawuyacin hali kamar ana fisgar ransa abin da ta ji ya saka ta tsaya ta yi jim itama kanta na sarawa tana gani bibbiyu ta sake yun urin bu ofar ta ji ya ce "Safiyyerh....!" Ya fa a da arfi a gigice ta juya taga ita yake kallo yana arin tashi ya kasa yana mi o mata hannu... *MUTALLAB IS NOT FREE* We'll soon end the free pages. ka yi payment a yi naka a paid group. MUTALLAB. Book 1, 2 &3 500 Naira 0116886423 Union Bank Na'ima Sulaiman S a tura shaidar biya ta nan 08164069385 an Niger kuma ya gadda tsarin yake. 'Yan Nijar ku turo carte airtel ta 300fcfa saman wannan layin 84506476 [10/25, 11:14 AM] Nanameera: *This is not a love story,but a love that builds a story, and a love that destroys the story.* MUTALLAB Page 14 *Bright pens...2nd batch* *Author's books* Munafukin miji Moon Mijin malama Tsintacciya Idan ba ke Sirrinmu E.t.c Follow on Arewabooks Follow on telegram Remain 1 free page Jikinta rawa yake ganin ya kafe ta da idanunsa har lokacin kuma kakkarwa nasa jikin yake yana fesar da numfashi. Ina ya san sunanta? Take tambayar kanta. A hankali Moh ya lumshe idanunsa bayan ya janye su daga gare ta yana an ciccije bakinsa. Safiyyerh ta kasa fita, idan ta bar shi ya mutu alhalin zata iya taimaka masa Ubangiji zai kamata da laifin rashin tausayi da imani, ta salwantar da rai ta hanyar ganganci da son zuciyarta. "Safiyyerh taki rayuwar fa? Kashe ki za su suma fa, ya kamata ki bar wajan nan tunda kin samu dama, shi kinga kamar mahaukaci ne maybe" zuciyarta ta bata shawara cike da gamsuwa ta jinjina kai tare da kama handle in zata fice. a idanu suka sake sanda ta juyo ya dinga kallon ta rinannun idanunsa sai ta saki hannun ofar tana aga afa zata nufe shi. "Run Safiyyerh, run away run Safiyyerh" Ta sautin muryar zuciyarta a cikin kunnenta ta sauka har tsakiyar kanta irjinta ya dinga agawa tana son tafiya bata kuma san meke janta zuwa gare shi ba. Ta girgiza kai "Save him frist" ta furta a iya harshenta. Yana ganin ta nufo inda yake ya rufe idanu kafin ta araso ya juya baya yadda ba zata ga fuskarsa ba. Jikinta a sanyaye ta dur usa cike da tsoro ta kasa magana can ta yi arfin halin furta "Ina ke maka ciwo?" Ya mata shiru ba bacci yake ba, domin tana hango yadda irjinsa ke agawa sosai yana arin ganin ya hana kansa yin abin da walwarsa ke umarta shi. "To fa a mini inda maganin yake na akko maka" Jin shirun ya yi yawa ta matsa tana le a fuskarsa suka ha a ido ya zaro mata manyan jajeyen wayar idanun ta yi saurin auke nata idon "Tab kalli idanunka fa, ko asibiti zaka je?" Ta yi maganar tana arin kai hannu zata ta a shi ya mirgina gefe yana ha e fuska kamar ya ce ya shiga uku, da zata gane to tabbas ita in ce baya son gani ko jin muryarta ta kura masa hakan yake yi sosai ya tsuke fuska yana rufe idanu Safiyyerh ta mi e gaba aya hopefully ya bu e ido ko ya bata amsa ba sarewa ta sake mi a hannu dukan da ta ji ya kaiwa jikin bango ne ya saka ta yi baya tana zaman an bori,shima ya tashi zaune yana zazzaro idanu daidai lokacin su Goje suka shigo ya kalli Safiyyerh da take yarfe hannu saboda bugewar da ta yi ya dubi Moh daya mi e tsaye yana tanga i ya shige aki yana rufo kansa a ciki. "Ke me kikai masa?" ato da shi me zan masa?" "Abu a duhu na san matan yanzu ba kunya ce da su ba, idanu rufe suke afkawa maza" da mamaki Safiyyerh take kallon Goje zuciyarta babu da i ga takaicin rashin guduwa gana wancan da ko inda take bai kalla ba duk maganar da ta yi masa, ta matsa tana takure jikinta waje guda sai yanzu ma take jin kunyar shigar jikinta sosai, ita Safiyyerh yau ita ce take rayuwa a wajan an daba mashaya kuma an ta'adda hawaye ya cika idanunta sosai mutanen da sam basu suwaye su ba, basu san kansu ba basu da wani amfani a wajan al'umma. "Ke kina ji ko?" "Safiyyerh sunana" "Mene ya daman kuma warning zan miki kar ki kuskure ki sake zuwa wajan shi idan kina son tsira da ranki ba, ba kema ko Abdu Marafa bane a nan wallahi zai iya ganin bayansa, ki yi abin da ya shafe ki kawai ki tsaya iya matsayin ki na wacce akai garkuwa da ita kuma arayin gwamnati". "Shi wa?" Ya nuna mata ofa "kin gane ai" "A'a" wu a ya zaro yana gwalo idanu waje ya ce "Idan na cire miki yatsa aya za ki gane ai" "Ni mu yi magana ta fahimta daku, me kuke bu ata zan baku koma mene amma ku rabu dani don Allah ina kyakkyawan fata da muradan da nake son cimma a rayuwa naga ku babu inda kuka saka gaba rayukan ku ma sam baku damu dasu, wallahi ina bu atar rayuwa mai tsayi da zan bar baya mai kyau ba zaku ata mini rayuwata ba, kuma warin sigarin nan juya mini kai yake da yar nake sha ar numfashi, ni macace mai hankali da ilimi wacce iyayena suka bawa tarbiyya daidai gwargwado in da ilimin addini sa anin ku da ba lallai ko ummul kitahhb kun iya ba, an daba ne ko masu laifi rayuwarku a gur ace take ba a yi muku tarbiyya ba" hatta Moh dake cikin aki idanunsa a sama yana kallon rufin kwano sai da ya waro ido yana sauraren maganganun da take cewa, Mangal ya yi mata uri da nasa idanun haka Goje "Wuyanki ya isa yanka ba laifinki bane za mu yi maganinki" "To me na ce na ba daidai ba, don Allah ku ba an daba bane an ta'adda kuma ga tantirin can shine shugaban naku da alama asalin da i ne ajin arshe sai wari dau a dana rana ga na shaye-shaye wallahi...," saurin ha iye maganar ta yi ganin shi tsaye a kanta yana huci ta mi e tsaye hannu ya aga kamar zai kwa a mata mari ta kurma ihu tana ame jikinta "Don Allah ka yi ha uri arya nake yi wayyo daddy wayyo captain" sai idanunsa suka sake jirkicewa ta bu e idanu taga ya zuba mata nasa idanun fuskarsa dab da nata sai juya wayar idonsa yake a saman fuskarta kamar mai son tantancewa wani abu. Ta tura baki cike da tsiwa ta ce "Kana kwa a mini mari zan rama tunaninka rabuwa zan yi dakai ka ci bulus? Bayan an ce duk wani an shaye-shaye bashi da