Sashe 25
Mutallab Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
sai kuma ya nemi waje ya zauna fuskarsa kamar kodayaushe babu walwala ya jima a haka kana ya aga kai ya kalli Dr Hash "Akwai wani abu da kake son fa a ne Captain?" "Ka daina yi mata allurar da kake mata" "Me ya sa?" "Haka dai na ce, idan kuma ka yi zaka sha mamaki" Dr Hash ya ce "Wannan kam ai daddy zaka fa awa shine ke bada umarni" "Wa kake da suna, ka da ka sake ka kuma yi mata idan ba haka ba kuma wallahi zaka kwana akin duhu" yana cewa haka ya mi e tare da barin wajan. ***** Hon Ma atai na zaune gabansa zube da fastocinsa yana magana da wani yaronsa wajan ke antacce ne kamar lambu haka yake bai san da zuwan mutum ba sai huci da ya ji ta bayansa ya juya da sauri sau kuma ya bu e idanu waje kafin ya ce "Ya zaka fa o mini kamar arawo?" "Da an siyasa da arawo uwa aya ta haife su, waye kai?" "Baka san waye ni ba a garin kake nufi?" "Ba'a haife ni da na sanka ba, ka aika akawo ni ina fatan sa ona ya iske ka?" Hon Ma atai ya kalli mutumin gabansa da wani ya ce "Wa a ta yi, da ita za'a fara fita yawon kamfel a biya a dinga sawa a gidajen rediyo" ya ciro ku i miliyan biyu ya bawa mawa in ya ce "Ga sadakin ka, ina fatan wa ar gaba tafi wannan akwai wata zabiya wai ita Kinal A Awaya" cikin jin da i mawa in ya amshi ku in ya ce "Na san Kinal ai ta iya wa a, ba dai ta shahara sosai bane" "To sai mu saka ta shahara na ji ta yi Ali wali wa a, ta yi sosai ta zuba kalamai na fikira harshen nata akwai za i dani kuma kawai ya dace a nemo mini ita" "zan kawo ta in sha Allah hon, ka yi ka gama ka karya kujerar dambu mai hawa uku Allah Ya kare ka an Majilisa kai ne da nasara Hon" "zaka iya tafiya sai na jika" "Akwai taliya da atamfa da su Omo suger, a tabbata duk local government in da aka je kamfel an basu, a kuma auki photo da bidiyo za a bawa an social media su baza shi ko'ina. Sai sauran magana na siyan uri'u za ku yi da p.a you can leave Musbah" Musbah ya mi e tsaye ya fice sai a lokacin ya juya ya kalli Moh dake tsaye fuskarsa duk rauni "Nan ai ba jeji bane, ni kuma ba naman jeji bane ba have a seat" "Bana zama" "Saboda me?" "Tsaro, yi magana" "Shi wanda kakewa aikin baya kula da lafiyarka ne dubi fuskarka Mutallab" "Ka kira ni da Moh ko Mai dawa sai mu yi magana" Hon Ma atai ya jinjina kai ya ce "Ina son sanar maka na ha a hannu da Dr Abraham, ta yiyuwa ya janye mu amin da yake nema ashin jam'iyyarsa idan haka ta gaske zamu kai Ali wali asa ne, ka ha a hannu dani lallai za ka ji da "Me ka shirya yi wa matasa idan kaci za en?" Hon Ma atai ya aga kai ya kalli Moh sai kuma ya yi murmushi ya ce "Inganta ilimin su, rage musu ku in makaranta samar musu da ayyukan yi cusa musu ra'ayin noma da muhimmanci yinta" "Su kuma an daba fa? Wanda kuke anfani da su wajan cimma burikan ku, bayan yaran ku na ke e kuna tattalin tarbiyar su ba ruwansu da sabgar siyasa sai mu an talakawa an wahala kuma an daba mashaya mune an bangar siyasar ku a yau, a gobe a manta damu jibi kuma a neme mu shine ko?" Hon Ma atai ya yi murmushi ya ce "Mutallab kenan, duk wata nasara da muka samu ai daku zamu rabata ni mulki da siyasa tamkar don su ne aka haifan, ina da kyakkyawan tanadi akan ku ba za a bar rayuwarku haka ba" "Me kake bu ata" "An saka ka kamo Manager ta kamfanin FS WORLD INVESTMENT COMPANY ko?" "Wanne kiminin ya fa a maka?" Hon Ma atai ya mi e tsaye yana zagayawa ya auki fasta insa ya dinga kallon kansa ta ciki can ya ce "kai yin aikin ne a gabanka, mu an siyasa da idanu aya muke bacci mun raba kunnuwanmu ko'ina, ka dai sani a siyasa babu masoyi na dindin haka ma ma iyi, iya ruwa je fidda kai kowa ya iya allonsa ya ce wanke kuma ni da Ali wali ai sahun qiwa ne ya take na ra umi kowa da abin da yake bu ata, idan ka yi kidnaping yarinyar ka tilasata maka ta saka mini hannu domin na saka hannun jari a wannan kamfanin shine abin da nake bu ata" Jin Mutallab ya yi shiru ya saka ya ce "Ko baka ji ba?" "Na ji" "Mene ala ar ka da makarantar FGC?" "Ban sani ba, maganar ku in aikinka sai na yi aikin zai sanar. Sai godiya" yana cewa haka ya bar wajan. Kasancewar Monday ce Safiyyerh ta shirya da wuri zuwa office har yanzu jikinta bai warware ba dole amma ya zama sai taje. Ba jimawa Md ya shigo bayan sun gaisa fuskarta dai a kame ya shafa kai ya ce "Manager gari ya ci wuta fa" idanunta akan wani ducoment tana juya kujera a hankali kamar ba za ta yi magana ba sai kuma ta ce "Nawa kake bu ata Md?" "Ko dubu ari biyar ne zan yi maleji" "Zan saka accouter ya baka miliyan aya" ya dinga mata godiya sosai ta yi murmushi kawai ta ce "Mene ma'anar FS ni kam Md?" Tsam ya yi da ransa sai kuma ya ce "Ba zan iya ba ki wannan amsar ba Safiyyerh, zan dai fa a miki abin da ba ki sani ba" ta sake juya kujerar hannunta a ha arta tana murmushi mai kyau "Ina ji Md" "Yatsun da kika gani kwanaki gaskiya ne, ana siyar da odar mutane a wannan kanfanin tare da jarirai, ana kuma dillacin wayoyi, sauran abun ki yi bincike da kan ki za ki iya dacewa" yana cewa haka ya fita. Kasa motsi Safiyyerh ta yi numfashinta ya tsaya cak da yar ta mi e ta auki ruwa ta sha ta dawo saman duguwar kujera ta zauna zufa ta dinga yanko mata a hankali ta ware rolling na kanta ta rufe idanu tana kiran sunan Allah. Knocking aka yi da yar ta ce "In" Ta bu e idanu da mamakin ganin wanda ya shigo, ya arasu cikin office in "Ba dole ki bu e idanu ba Safiyyerh, idanunki kenan?" Ta yi murmushi tana gyara zamanta "I. Qasim kai ne" "Ni ne Safiyyerh" Ya nemi waje ya gaisa ta ce "Yaushe gari kuma?" Ya yi murmushi ya ce "Zama likita a garin nan is not easy Fiyya, ya batun ciwon kan ki kowa?" Ta ce "Yana nan" "Ayya sorry, akwai maganganu da zan ba ki in sha Allah da allura, gudun kar ki dinga sha ba daidai ba zan dinga zuwa dasu kina sha a gabana na yi miki allurar, za ki samu sau i in sha Allah" "Thank you I. Qasim na gode sosai" wayarsa aka kira ya kalleta sai kuma ya mi e tsaye tare da yi mata alama da yana zuwa. Ta bishi da idanu har ya fita. ***** Safiyyerh ta dinga kallon daddy kamar mahaukaciya saboda rashin fahimta ta ce "Daddy, aure da Yaya Aliyu ka ce dani kuma Safiyyerh, mu duka anka ne fa" hawaye ya fara suntiri a saman fuskarta ta saka hannunta ta toshe kunnuwata tana girgiza kanta gaba aya ta ji a hijabin da ta yi sallah da shi da hawaye "ru anin da kake sani a kullum yana shirin haukatar dani daddy, ba auren ne ban yi na'am da shi ba na kasa fahimta ne dani da Captain waye wanda ka haifa waye ba anka ba" "Ku duka yarana ne Maama, idan har kin yarda ni uba ne a gare ki kuma kina so na da aunar farincikina ki amince da auren Maama, ba zan ta a cutar dake ba ni ubana ne, uban warai kuma yana za awa yaransa abun warai ne ki yi mini biyayya Safiyyerh, kin ji ko?" "Na amince daddy zan amince da abin da ya fi wannan ma, Allah Ya sa shine mafi alheri a gare ni" ta fa a tana rushewa da kuka da sauri kuma ta yi waje ta nufi akinta ta fa a saman gado ta dinga wani irin kunjin kukan kamar ranta zai fita wai wanne irin abu ne haka? Ta shiga uku meke faruwa aure fa, auren ma da Captain innalillahi wa'inna ilaihirraji'un addu'a take Allah ya yafe mata komai ta fahimta da yar bacci ya auke ta ko abinci bata ci ba. Cikin dare ta farka ganinta ta yi rufe da bargo ta yi saurin bu e ido don bata san kwanciya a duhu gashi an kashe mata hasken akin babu mamaki Yaya J ne. Gani ta yi wajan aya da rabi ta mi e ta auki an makullin mota da wayarta ta saka hijabi har asa, ofa ta bu e ta sauka downstairs ba kowa ta bu ofa ta fita mota ta shiga mai gadi ya bu e mata cikin sauri ta nufi kamfani gari shiru sai hasken fitilo na titi ta dinga duban hanya ba wanda ke biye da ita a haka ta isa kamfanin ta ajjiye motar a waje, ciki ta shiga wajan mai gadi sun jima suna magana ya ce "Ana shigo da mata cikin dare ana kuma fita da su, na yi bincike abin da ya saka ke iya angaren abinci kika sani to akwai asibiti a cikin wannan kamfanin" ta ce "Ka auki number motar ko haddacewa?" "A'a ranki ya da "To shikenan na gode Baba, ga wannan" ta auki ku i ta bashi a cikin aljihun rigarta. Tana arin bu e gate in kamfanin ta fita kawai ta ji arar dingowar mutane, ta juya da sauri suka ha a idanu da Darma da kuma Goje da Mangal wani irin mummunan faduwar gaba ne ya sameta lokacin da idanunta ya shige cikin nasa shi