← Book details Mutallab Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 22 OF 40

Sashe 22

Mutallab Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

za kaga manja ganin idanunka, an wahalar yaro kawai" Mutallab dai idanunsa a lumshe tunanin da yake yi daban, kalmomin da mutumin ya fa a masa nata yawo a cikin kan shi. A.M.A Ya kasa fahimtar kowanne harafi me yake nufi sai kawai ya taune bakinsa irjinsa na bu ewa duk jikinsa tsami yake masa ya bu e idanunsa ya kalli sama yana ganin yadda gajimare ke gudu yana ha ewa tare da warewa muryarsa bata wani fito sosai can asa ya furta kalmar. "her eyes look alike, tiger". Washegari misalin 12 na rana Safiyyerh na saman bene cikin akinta ta dinga kallon Kinal bata da nutsuwa sosai da babu abin da zai hanata yin dariya. Kinal ta share hawayenta tana ata fuska cikin sanyin murya ta ce "Kalli yadda sukai mini da fuska daga tambaya na auka za su fa a mini ashe an wahala, ni bada wata munufar na je wajan su ba wallahi kawai su bani amsa na ara gaba" "To ga amsar nan ai" "Maama fuska ita ce kyan mace fa, yanzu idan tawa ta lalace waye zai aure ni haka? Sun kusa tsaga mini baki gashi yanzu ina da aiki a asa sosai har Hon Ma atai zan yi wa wa a" Safiyyerh ta yi shiru tana tunani so take ta fice daga cikin gidan secretly amma no way "wai ina magana kina ji ba zan shariyar nan naki damuna yake, na zo ebe miki damuwa da kewa na rashin Ashraf kamar yadda Ummi ta bu ata duk da ciwon da bakina yake mini ina da zuba ke kina ignoring nawa for God sake" "Idan ba i auro ba sai ki auri an daban kawai" Kinal ta yi tsaki ta ce "Kuma zan iya, mene a ciki" "Shi auren an daban?" Fiyya ta bu aci amsa tana kallon Kinal. Kinal ta ce "Deal, nama yi miki al awarin in dai ina da numfashi wallahi wallahi sai na auri aya daga cikin an daban nan, kamar ni mawa iya za su yi wa haka? Uhm" Fiyya ta lumshe idanu ta bu e deep down irjinta na bugawa sai ta ce "You most like them ma, an daban ai sun iya soyayya" "Ke ta ya kika san sun iya?" Shoulders kawai Fiyya ta aga ba tare da ta ce komai can ta sauke numfashi tana kallon Kinal ta ce "Kinal Ashraf ya rasu, mijin da zan aura ya bar ni Kinal ina cikin damuwa ina jin da old Safiyyerh ce ba zan ce ina cikin damuwa ba, gwara ta kashe ni haka nake ji" Kinal ta jinjina kai "Fiyya something is over doesn't mean your life is over, ki yi ha uri mu auki addara ki yi wa Ashraf addu'a Please kar ki saka damuwa wani abun ya zo yana damun ki daman ke idan kika birki ce kamar mai ar mero a ka, addararmu zata zama mai kyau muna tare da addu'ar iyaye ai" sun jima tare da Kinal har yamma kana ta tafi gida tana jin dole ta sake komawa wajan an kodin in nan. yar da daddare Fiyya ta sakko asa bayan tayi sallar issha tana sanye da hijabi har asa, fuskarsa looking ok ba yabo ba fallasa sai dai ta fa a idanunta ya fito akwai damuwa a tattare da ita. Inda ta yangi su J ta nufa ta shiga tsakiyar an mazan ta zauna a nutse ta ce "Sannun ku" Awais ya ago ya kalleta ya ce "Yawwa Manager ya arin ha uri?" Idanunta ya juya ta cije baki ta ce "Allahamdulilah,thank you" daddy dake kallon ta cike da tausayi ya ce "tashi a nan wajan Safiyyerh" "Daddy me ya sa?" "Ki dai tashi na ce ko?" A sanyaye ta mi e sai kawai ta yi sama ya bita da idanu a hankali ta ce "Sai yaushe zaka fa a mata batun auren?" Daddy ya ce "Da sai an kammala Visa in ta, na san wacce take da ita a baya ta yi expired, to Safiyyerh stubborn girl ce da na yi maganar visa zata kalli cikin idanuna ta fara mini turanci wayonta tsoro yake bani, kuma yanzu i feel very comfortable da Aliyu matsayin mijinta duk da basa shiri amma ba zai aga mata afa bana son dai ta yi rayuwa a wajan shi kamar Prisoner, za ta yi shakkar yi masa abu" "Kana ganin zata amince da auren?" Ya mi e tsaye yana haurawa sama ya ce "In sha Allah" daman daga sallah ya dawo shine ya zauna. J dai baya uhm baya uhm'uhm abubuwa da yawa ke yawo a asa wanda baya rasa nasaba da tunanin wace Safiyyerh waye Aliyu? Ummi ta kalli yadda ya shigo ba wanda ya kula kamar bai ga kowa ba ta ce "Aliyu tun safe ina ka je ne?" Ya bu e ido ya yi shiru ta ce "Kuma ka ci abinci ne? Kodayake ba'a tambayar soja ko ya ci abu da za'a bu e cikin ka duk ganye ne" kallon Ummi kawai yake kuma ya yi shiru "Yaushe zaka tafi goben?" "A'a, night Ummi" ya ce yana shigewa cikin akin shi dake part in mazan. Fiyya ta ci kuka a aki kamar rai da sauri ta bu e system inta taga sa o a e-mail nata tun sanda sukai last called da Ashraf bayan hakan ta minti ashirin da wajan biyar. Maganar daya tura mata ya saka ta bu e idanu sosai. _Safiyyerh daddy ya zo ya fita yanzu, ko ma dai menene ki tabbatar ba ki bawa wani damar mallakar FS WORLD INVESTMENT COMPANY ba Fiyya mutane biyar sune mamallakan wannan kamfanin mutane masu ha ari ko ni ban san su ba, da ina da yadda zan yi a yanzu zan fa a miki komai domin sau a miki, ki fara nemo ma'anar FS shine key in binciken, don't cry when you miss me i love you"_ Safiyyerh was shocked, thinking me ya saka Ashraf ya yi mentioned sunan daddy a lokacin, meke shirin faruwa ne gaba aya kan ta ya auki zafi da gaske ta yi rashin Ashraf sai yanzu ne take jin gudun zuciyarta na ru anya aikinta a kan Ashraf in. Ta kwanta tana rufe idanunta arar notification na wayarta ta saka ta bu e idanu tana janyo wayar a hankali, rubutu a ta aice mai auke da azanci da oye manufar abin da ake so a bayyana. laifi akan laifi again? Kodayake shi laifi tudu ne Safiyyerh ke inuwar wani ce ki yi ari kar a saka ki shiga wuta A gigice ta ce "Na shiga uku ni Safiyyerh" **** Cikin dare ne wajan biyu da arba'in motarsa na gefen titi cikin duhun daren ya saka facemask ya rufe fuskarsa tsoro da fargaba ya gaba gitta masa zuciya a hankali ya zuge glasses in motar babu mai cewa shine a ciki, yana bu ewa ya fa o cikin motar ya ce "Kira cikin dare? Ban fiya son ina tsaka da wani aikin kuma ana kira na wani ba, ya akai?" Photo ya fito masa da shi na wani kyakkyawan yaro fari tas da shi idanunsa bu e ya shagwa e fuska tare da mi a hannu alamar a bashi wani abu, yana sanye cikin wasu ananun kaya ba e. "Na gani photon waye? Wannan yaron fa?" an gidan Safiyyerh ne" ya furta yana lumshe idanu tare da yin baya ya jingina da kujerar zuciyarsa na bu ewa sosai tsoro da fargaba na cika shi "What! Safiyyerh yaronta kuma?" "E, idan kaga Safiyyerh ka gan shi kamar an yi kaki ban san ko ta san da yaron ba a tabbatar an gano mini inda sa Safiyyerh take" Kwanakin wajan biyar da rasuwar Ashraf daddy bai fa awa Fiyya batun auren ba, haka ma Aliyu Fiyya kullum sai ta fita wajan aiki ba kuma ta dawowa da wuri. Yamma wajan magariba take driving a gajiye take sosai fahimtar ana bin bayanta ya saka ta arawa motar giyar da sauri ta akko waya number J ta fara kira amma bai auka ba, ta shiga kiran ta daddy amma a kashe duk wanda take tunanin kiran number shi a gidan ta kira bata samu ba, ta kalli madubin taga har yanzu motar na biye da ita, tare da wasu babura biyu bata iya hango fuskar mutanen amma kallo guda ta yi musu ta san an daba ne, ko dai masu satar mota ne ko satar waya ta shiga uku. Baburan guda biyu suka cimma ta aya ya saka hannu ya daki glasses motar nata, ta yi gefe tare da arawa motar gudu suma suka take mata baya a lokacin tsoron da ya yi mata yawa ya saka ta fara gani dishi dishi kan motar na neman kwace mata, cikin sauri tana ame steering ta shiga lalubar numbersa bata da tabbacin ko tana da ita cikin sa'a ta gani ta danna kiran sai da ta yi kiran biyar bai auka ba, gashi hanya babu mutane a kira na shida ya aga cikin aga murya da fitar hayyaci ta ce "Yaya na shiga uku Captain wasu ne" Ya yi mata shiru can ya ce "Who are you?" "Yaya Safiyyerh ce wasu an daba suka biyo ni gashi titi babu kowa, Captain suna da yawa wasu a babur wasu a mota na kira number kowa a gida basu auka ba gashi ciwon kaina kamar zai tashi bana ganin hanya sosai kan motar wace mini yake" ta cikin wayar Captain ya yin siririn tsaki can ya ce "Ina ruwana?" "Captain kashe ni fa za su yi innalillahi wa'inna ilaihirraji'un!" "Allah Ya ji an ki" littafin MUTALLAB Na ku i ne we're still on free pages. Ka biya a yi adding naka a paid book before mu yi cutting free pages in. MUTALLAB. Book 1, 2 &3 500 Naira 0116886423 Union Bank Na'ima Sulaiman S. A tura shaidar biya ta nan 08164069385[10/17, 8:12 PM] Nanameera: * MUTALLAB Page 10 *Bright pens..2nd batch* "Kamarya Allah Ya ji ai na, Captain ina fa a maka biyo ni ake yi za'a kashe ni, kana cewa Allah Ya ji ai na, i called you saboda na rasa wanda zan kira Please help me" ta cikin wayar Captain ya yi tsaki ya ce "Kee, ina ruwana idan sun kashe ki who cares
Chapter 22 · 0% Book details