← Book details Mutallab Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 26 OF 40

Sashe 26

Mutallab Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

bai kai ga dingowar ba yana zaune saman katangar shima in ita yake kallo babu iftawa... MUTALLAB PAID BOOK ne a jerin littafan bright pens. We're still on free pages kar ki bari a yi bake. MUTALLAB. Book 1, 2 &3 500 Naira 0116886423 Union Bank Na'ima Sulaiman S a tura shaidar biya ta nan 08164069385 via WhatsApp only. DOMIN INGANTA NONO Assalama alaikum Hajiya muna da ingantaccen maganin gyaran nono wadda ya amsa sunansa magani Maganinmu ingantaccen maganine da yake tada jijiyon nonon da suka saki y'ar uwa breast dinki ko yakai silifas saboda kwanciya kikai amfani dashi in sha Allah zakiga amfaninshi acikin 1week maganinmu powder ne yana ciko da breast y gyarasu bashi da illa ajikin mutum munyi amfani da saiwoyi da magunguna gargajiya domin gyaran breast 08063114606 ina garin kano karki sanya y'ar uwa nono yana karawa mace martaba a gurin mai gida maganinmu kowa zai iya sha wadda zatai yaye ko gyara budurwa duk zasu iya sha breast dinki ya ciko yayi bull -bull [10/18, 9:23 PM] Nanameera: * MUTALLAB Page 11 *Bright pens.. 2nd batch* ura mata idanu yana daga zaune saman katangar a hankali yake girgiza afarsa, fuskarsa rufe da ba yalle a lokacin duniyar ya ji tana masa da i yana jinsa kamar a cikin jirgi ana juyawa dashi, shi ya sa ya i sakkowa asa daga katangar, shi kansa bai san wacce irin waya Mangal ya kawo masa ba. Fiyya ma shi take kallo ganin shi ka ai ne ya rufe fuskarsa Goje da Darma da Mangal suka zagaye ta, ta juya ta kalli securityn da yake on duty ranar ta nuna masa Goje "Su kuma wa annan fa security?" Kai tsaye ya bata amsa da "Ban san su ba, amma Hajiya akwai hatsari bamu san me suka zo nema ba" Goje ya matsa kusa da ita yana kallon ta "Mai dawa wannan ce uruciyar? A hotun kamar bata kai haka girma ba, ar firit da ita kamar benu, nan kuma an ci ku in jama'a an sha madara da milo an yi ul" sai arewa Fiyya kallo yake ita kuma ta yi tsaye tana jin yadda warin wiwi ke dukan hancinta kamar za ta yi amai amma ta i matasa saboda taurin kai irin na Safiyyerh Abdu Marafa da rashin tsoro. Tsaki ta yi kawai asan zuciyarta kuma tsoro ne fal ga irjinta dake bugawa kamar zai fito waje sai bu e manyan idanu waje take yi. "And what is my business with you? Me kuke nema a wannan kamfanin kun zo sai warin ganye kuke mini" Mutallab ya sake bu e manyan idanunsa jin sautin muryarta za wai a cikin kansa ya kalli bakinta dake motsawa cike da masifa duhun dare ne amma kamfanin haske tar tar ko'ina. Mangal ya lailayo ashar ya dannawa Safiyyerh "ke dan aniyarki mune muke warin ganyen, su waye sila idan baku ba, ar wahalar yarinya idan ban bawa tiger namanki anye ya cinye ba" Safiyyerh ta juya ta kalli tiger daya hauro ya zauna kusa da Moh, yana zaro harshe waje ta nuna karan da hannu ta ce "abin da ya fi namana anye, banda rainin hankali jikin nawa zaka auka ka bawa shegen karan naku, idan ku i kuke bu ata na baku don nasa na yin caji kuke nema, stupid" Goje ya juya ya kalli Mai dawa ya ce "ba zamu rage wa yarinyar nan tsayin harshe ba kuwa? Kau inta ya yi over, ka je ka zauna matsalar idan ka sha wannan wayar baka gane komai yanzu babu mamaki jinka kake a saudia" Moh ya lumshe idanunsa ya sake bu e su a kan Fiyya duk motsin da take yi a kan idanunsa sai dai ba wani fahimta yake ba muryarsa a cunkushe mai ban tsoro ya shafa kan tiger ya ce "shiit" Tiger ya diro shima ya diro ya tsaya a kan afafuwansa hannunsa aya yana murza gashin kansa wanda ya zama wani iri ba kyan gani na shegun shahararrun an daba in nan. "Mai jeji irit ka ankare ba lokaci ka kota a kafa a mu fece kafin kwalawa su kawo kai dan akwai kimini a nan wancan mai fararen kayan" ya nuna securityn wajan wanda shi ka ai ne kawai ya rage. Safiyyerh ta ja baya tana juya idanunta ta ce "ban gane ya sa o ni kafa a ba kamar wata ar iska ko mara gata, kai naga alamar kai ne shugabansu ko? To wallahi ba wu a ba ko bindiga ce bana tsoro kana ta a ni sai na raba ai an ce ba wani wari ne daku ba" ta are maganar tana kallon cikin idanun Mutallab wanda tun azo shi take kallo shi kuma ya i furta komai. "Ki iya harshenki ar kanzagi ko na fitar miki da jini yanzu na shata miki bille a wannan fuskar kamar gwada" juyawa ta yi ta ce "Baba wai where are the securities? Where are the rest ka kira su yanzu" kafin baban ya motsa Mangal ya saka afa ya kwarfe shi zuwa asa, ya sake saka afa ya danne masa baki. Darma ya zaro wu a ya ce "Ke fitsararriya ce ko? Ba wata uwar muke nema ba ke muka zo auka, don ke muka cikin wannan kamfanin ke za mu yi kidnaping yanzu kin fahimta kin gane ko, ki shige salin alin ko na auke ki yanzu na haura dake wallahi" Fiyya ta bu e idanu tana kallon wu ar dashi kansa Darma in ta yi murmushi zuciyarta kuma bugawa tsoro ya shige ta, arin danna recoding take a wayarta hannunta ya shiga rawa ta dake a asan zuciyarta tana kiran sunan Allah da yar ta furta "kidnaping kuma ni, ni Safiyyerh Abdu Marafa za ku sace, ni Safiyyerh matar soja guda kuna hauka ne ko kuna tunanin mijina zai bari hakan ta kasance?" Jin furucin Safiyyerh ya saka Moh sake kallonta da sauri yana hana zuciyarsa abin da yake ji, haka kawai ya dinga jin tafasar zuciya ya nufi wajan Safiyyerh jikinsa na rawa idanunsa suka fito waje kamar zasu fa o da muryar mai ban tsoro mafi muni ba muryar ba ita kanta fuskarsa abar tsoro ce tsaf mutum zai dinga mafarkin ta. Hannunsa ri e da wu a yana kallon cikin idanunta da kyau dab da ita ya ce "Ba mijinki ba ko ubanki Abdu Marafa aka bani umarnin da owa ko kashewa sai na yi balle ke" ya cije bakinsa ya feshi ya cilla mata atuwar ba ar kunama ta shige irjinta kai tsaye, zufa ta dinga yanko mata saboda tsananin azaba ta kasa ihu ko kuka ga warin da yake yi yana neman kashe ta, idanunta ya juye ya yi ja ta zuba masa idanu tana kallon fuskarsa data yaye,ta mi a hannu da nufin shafo fuskarsa ta ji ya caka mata wu ar a gefen cikinta ta yi wata ara tana bu e idanu duk yadda jikinta ke rawa ga jini na zuba mai hanata sake kai hannunta ta shafo fuskarsa ba, daidai nan ya yun ura zai sa ata a kafa a suka ji shigowar motoci na jami'an tsaro, bai niyyar barinta ba yadda Goje ke jan shi da arfi ya saka kawai ya sake ta a wajan yana furta Mutallab aya bayan aya suka kama katangar suka haure daman kuma kaf kamfanin ita ce aramar katanga wacce babu kwalabe jikinta. Securities kala biyu ne dana fararen kaya da masu uniform sai shi da yake sanye da wando three qauter da farin takalmi da riga ba a ko p.cap in kansa babu, ya nufe ta sauran suka nufi wajan baba suka fara aukan statement "Baba kwantar da hankalinka babu abin da zai sameka in sha Allah, bayan wa annan an daban da suka zo, an bamu tabbacin a daidai yanzu Scorpion ma yana wajan nan ko kuma ya zo" a hankali Aliyu ya juya ya kalli baban jin tambayar da ake masa, sai kuma ya auke kai ya saka hannu ya auki Fiyya zuwa cikin mota bayan ya kwantar da ita ya tsaya yana kallon wanda ke aya motar a tsaye da yake ce masa "Ya akai kuka barta ta fito cikin dare haka? Macace ita fa" "Sir uruciya, thanks for the call" "Anything for you Captain Aliyu" suka shiga mota duk suka bar wajan ya rage sai jami'an F.i.d kawai da suke tambayar baba. Su Goje cikin kwalabati suka shige suka oye suna zare idanu da muzurai a hankali ya ce "Akwai matsala jami'an tsaro ne fal yasin, baka dai bar sheda ba kuma me ya saka ka caka mata wu a idan ta mutu fa?" Moh ya yi shiru can ya ce "Ba zata mutu ba" "A ciki ka soka mata wu ar fa? Baka kalli yadda jini ke zuba bane da zaka ce wai ba zata mutu ba?" Kai tsaye Moh ya ce "ba zata mutu ba" "A buge kake shi ya sa, askira ka caka mata fa na auka tsoratar da ita kawai za ta yi" A firgice ya kalli Goje idanunsa kamar za su fa o "Goje, idan ka sake maimaita mini cewa na saka mata wu a zan maka jahilci yanzu wallahi zan iya kashe ka" "Kashe ni mana daman ai daba babu wata amana a ciki dole na fa kota aka ce kawai ka yi ba kashe ta ba" Mutallab ya wani juya cikin zafin nama ya dam o wuyan Goje cikin sauri Darma ya shiga tsakiya ya ce "Sai godiya kar a yi haka akwai amana, kai Goje ka iya bakinka idan ba farkawa kake so ka yi ka ganka a iyama ba" Moh ya cije bakinsa kansa na wani irin sara masa yana girgiza kansa ya kalli sama "duk sanda na sake ganinta sai na kashe ta don uwarka" duk sukai masa shiru sun da e a wajan kafin jami'an tsaron su bar wajan suka fito tare da barin wajan suma kallo aya za ka yi wa Moh ka auke kai saboda yadda yake huci ya fiddo da arin jikinsa neman inda zai sauke kawai yake. The following days. I. Qasim ya ce "Tunda ta bar I.c.u ai Allahamdulilah, she will soon recovering" "Dr Qasim ba dai abin ku kuke mana na likitoci ba, ya jikin Maama don Allah
Chapter 26 · 0% Book details