Sashe 37
Mutallab Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
addar "Mene?" "Ban kira ka ba wallahi" ya zuba mata idanunsa masu kaifi ta janye nata "sunan wa kika kira to?" "Tahhb" "Sunanki ne? Ko na Abdu Marafa?" Ta girgiza kai "Mafarki na yi a mafarkin na ji sunan, amma ban sani ba ni na manta komai na mafarkin ma kai na ciwo yake i have a headache" aga addar ya cake ta tsakanin afafuwanta sai she i take yi ya ce "Ko dai ki fa a mini waye Tahhb in da kika dame ni da kiran sunansa yanzu ki na ula miki cinya" "Don Allah ka yi ha uri wallahi ban san shi ba" "Ke wace?" Moh ya tambaya "Safiyyerh sunana" ya cije bakinsa sosai ya ce "Matar soja ko?" Ta jinjina masa kai "To ni waye? Kuma ya nake a wajanki?" "Wallahi ban san ka ba, kai ba kuwa bane a wajane" idanunsa har ruwa yake ya daka mata tsawa a gigice ya ce "Waye ni? Waye ni waye tell me.... 1 page remain ba zan ta a bu e komai ba shafi 15 is nothing nothing ku biya you'll never regret sai mun yi nutsu za ku fahimci labarin MUTALLAB bai ha a hanya da kowanne kalar labari ba, idan za ka yi kuka ka fara tun yanzu ba kuma zan ta a sauya labarina a yadda nake ba, you better shut up... MUTALLAB. Book 1, 2 &3 500 Naira 0116886423 Union Bank Na'ima Sulaiman S a tura shaidar biya ta nan 08164069385 'Yan Nijar ku turo carte airtel ta 300fcfa saman wannan layin 84506476 [10/27, 4:07 PM] Nanameera: *The story of a thug husband MUTALLAB, as a good parents za ku bada auren yarinyarki ga an daba an ta'adda? Ban ce ku fara kuka tun yanzu ba,ban ce ku ji soyayyar ciki kamar a irjinku ake wanzar da ita ba.* *The story of TIGER and MOH The destiny of CAPTAIN and FIYYA. Finally the eternal love* *between..The love that separate them and back them together MUTALLAB Page 15 last free episode *Bright pens.. 2nd batch* For more updates follow Mutallab on Arewabooks in sha Allah Page 15 shine last free pages na labarin, kar ka yi tunanin ganin wani page in a waje ka yi payment a yi naka into paid group akan 500 kacal, love in da kuke showing yanzu ne zai yi aiki MUTALLAB. Book 1, 2 &3 500 Naira 0116886423 Union Bank Na'ima Sulaiman S a tura shaidar biya ta nan 08164069385 'Yan Nijar tsarin biyan zai kasance ta *Stock na airtel*. Ku yi wa wannan layin 84506476 magana sai ta ba ku lambar da za ku turo mata stock in. Kafin orawa da inda muka tsaya zamu auki hutun zango na sati aya tal maybe har a yi albashi ko masu mining ta fashe musu. Godiya ga Hajja Aisha Abubakar Khadhfsum data biyawa mutane 8 ga masu business zaku iya badawa a tallata muku idan kun auki nauyin page in sha Allah. Ba zan manta da BESTIE ba I so much love her wish you all the best Aunty Nazeefah Sabo Nashe ta ce HADARIN GABAS yana hanya. Ina son ta sosai Gaisuwa ga ha arina uwar gidan Viper tunda mun amince Nabila ce amarya Ayushercool masoyiya. My beb Zee kumurya sai tallafe irji muke muna sata a addu'a gashi zata fara yi mana ZAYTOON a watan Nuwamba i love them sosai Conversation bana ce kuci kanku ba, saboda ina aunarku Sarautar's library Mutallab fans, Nimcy paid group my ArewaBooks people. Mikiya writers Association Mikiya fans AUTAR MANYA Ubangiji Ya bar auna. Page 15 Last free pages *What if I tell you, I love you?* "kar ki ce ba ki sanni ba, kar ki ce haka dole ma tarihin rayuwarki ba zai ta a cika ba sai da sunana, dole a same ni a cikin rayuwarki sai dai idan za ki cire wani sashi na cikin tarihin" ya furta yana huci da gwame numfashi Safiyyerh was shocked and speechless at the same time ta kasa kallon shi wani irin tsoro shi take ji mai girma ya ratsa zuciyarta. A hankali ta ago kanta zuwa gare shi hawaye na taruwa cikinsu yana sauka akan fuskarta ura masa ido da sauri kuma ta girgiza kai ta ce "Wallahi da gaske ban san ka ba, ban ta a ganin ka ba sai kwanakin nan, i don't even know your name balle kai,me ya sa zan sanka to?" za ta sakar masa kuka ya ora yatsarsa a baki ya ce "Shhhh" ba shiri ta yi shiru tana sauke ajjiyar zuciya shi dai har lokacin fuskarta yake kallo yana murza tsinin wu ar a asa. "To kai ka sanni ne? Ni ka cire mini wu ar nan ka ji an ba i" ta furta tana juya idanu ta langwa ar da kanta gefe guda. "Ki daina kiran sunana daga yau" "Sai na dinga ce maka me to? Ka fa a mini ban ma san sunan ba ai" arin biye mata yake wajan ganin ya samu abin da yake bu ata amma a duk kalma aya daya furta ko kafin ya furta sai ya fama hautsina kan shi kafin ya san me zai furta mata. Wu ar ya auke ya cilar gefe guda ya juya ya kalli Goje jira ya ke yi safiya ta yi ya fara tunanin yadda zai samu likita ya ji ta ce "Kai ne ka yanke su ko? Ba kyau wallahi ka mutu a haka wuta zaka tafi babu fashi kana kallo za mu shige aljanna muna jiyo ihunka a cikin lazza ko sa ara tunda baka da wani aiki a rayuwarka sai daba da bushe-bushe cikinka ba komai sai waya da haya i, gaba aya gudanawa kake daka za i wannan rayuwar ne an ba i? Bayan rayuwa akwai mutuwa fa karka bari ka mutu cikin wannan halin ba zaka ji da kyau wajan Mala'iku ba" "Kina da an'uwa mala'ika ne?" "Subuhanallahi, kai ko wa'azin baka so kamar jinin fir'auna ni tausayinka kawai nake ji tunda baka gani shikenan" ta ha e fuska irin ta ji haushin nan har asan zuciyarta ita yamar shi take yi rayuwarsa a gur ace take babu wani abu na birgewa ko ban sha'awa a ciki deep down kuma tausayin rayuwar tasu take ji tana jin da tana da iko tabbas ba zata ta a gazawa ba wajan ganin ta taimaka musu. Ya rufe idanunsa yana daga zaunen saman kujera ya auki afa aya ya ora akan aya ya fara yin fito wanda ya cika akin a hankali kuma ya zaro sigari zai kunna ta yi saurin cewa. "Matsalar da i kenan a rayuwa, shi da kansa bature ya ce tana lalata lafiya dake babu arabi ba boko ba'a gane komai ai shikenan, goodness Safiyyerh what exactly wrong with you, that's not your business" ta fa a lokaci guda kuma tana mi ewa tsaye sai dai bata kai ga zuwa inda ta yi niyya ba ta gan shi tsaye a gabanta hannunsa ri e da sigarin yana zu a da fesarwa, ta saka zata rufe hancinta ya sa hannu ya tukare jikin bango ya sata a tsakiya sigarin a bakinsa yana binta da jajayen idanu bakinta na rawa ta girgiza kai ta ce "Mene haka wai?" Ya yi shiru yana du awa fuskarsa dab da nata har lokacin ita in da yake kallo "Iskanci ne wannan matar aure ce ni fa, saboda walwarka bata fa a maka daidai ko? Idan ka sato ni a gidan mijina shine yake nufin me? Zan barka ka yi yadda ka so ko azamin jikinka ya ta a fatar Safiyyerh ba zan ta a yafewa kai na ba, da babbar murya ina fa a maka ni Safiyyerh matar aure ce ka ji ko? Kana jin Hausa ai?" Ya zare sigari haya in daya zu a ta cikin bakinsa ya dinga fesa mata a fuska ta fara tari tana auke kai, ya ara zu ar sigarin a baki ya matsa dab da fuskar tata ya sake fesa mata lokacin ta bu e baki za ta yi magana gaba aya ta ha iye haya in, a gigice ta fara tari tare da kakarin amai ganin da gaske aman za ta yi,ya matsa a wajan tare da shigewa wani akin. Safiyyerh ta dur usa tana ri e ciki saboda wani irin ciwo da yake yi mata ga amai dake ara hautsina mata kayan ciki ta rasa yadda za ta yi ta kwanta tana ri e cikin da dinga rusa kuka. Duk abin da ya fara Goje na jinsu kawai yana cikin wani hali ne tsautsayi ya saka su fita a daren sukai karo da an daban cikin gari sun shigo aukar fansar wani fa a da aka yi can kwanaki shine suka rufar musu, a cikin an daban cikin garin wanda yake jagorantar su me suna Bakin wuta shine ya sare su shi kuma Moh sai da ya sari wajan mutum goma a yaran Bakin wuta wanda kuma shine fa an su na farko a rayuwa ba wanda ya san wani, a cikin yaran ba sai da aka bu ewa wani ciki kuma duka aikin Moh ne yana da tabbacin kuma Bakin wuta ba zai bari haka nan a ci bulus akan shi ba. Goje ya juya ka an ya kalli Safiyyerh dake kuka sosai kamar ranta zai fita itama yarinyar naci gare ta ga bakin tsiwa da Moh na ta a mace da tuni Safiyyerh bata duniya ya san ba zai iya kashe ta ba amma zuwa gaba zata gane bata da wayo idan ta cigaba da kai shi bango. Tana kukan a haka bacci ya auke ta bata ji kiran sallah ba amma tunda ta motsa bakinta auke da addu'a ta san asuba ta yi ta mi e da yar ta nufi ban aki ta yi alwala ta jima tana azkar kafin ta yi raka'atul fijr kana ta yi sallar asuba. A hankali ta dinga le a shi abin da ya bata mamaki bai shige ganinsa dur ushe a kan qwiwinsa ba yana kallon gabas ba kuma sallah ya yi ba, kan shi a asa ya yi shiru kamar zata shiga sai kuma ta fasa ta tsaya cak ta samu kanta da yi masa addu'a samun sau i da mafita a rayuwarsa da shiriya