← Book details Mutallab Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 38 OF 40

Sashe 38

Mutallab Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

idan yana da rabo. "Allah Ya shiryarka idan kana da rabo" ago kan shi ya juya ka an suka ha a ido, ba aramin gigita ta yi da ganin idanunsa a haka ba, ya ura mata ido a ransa girman nacinta yake ara jinjinawa duk da bai yi mamaki bai kuma zama sabon abu ba, bai fiya son takura ba wani lokacin. Safiyyerh ta har e hannayenta a irji ta ce "Ko yunwa kake ji na daba maka abinci? Ko shayi?" "To na zo na yi maka shira? Ko wa "Get out..." Ya ce a hankali muryarsa asa ta bu e ido jin ya yi turanci ta ce "Wow ashe a an san wani abu, nifa ba zan fita ba bakina ciwo yake na rashin magana gaskiya" kafin ya yi magana ta shiga cikin akin ya yi saurin tashi da yar ya nufi kujera ya kwanta afarsa aya a armchair aya a can saman kujera hannayensa ya har e a irji idanunsa rufe. Safiyyerh ta zauna a asa ita kanta bata san me ya sa take son yin magana da shi ba, ta ji kuma tana barin wajansu zata ha a Kinal da shi ita take son auren an daba a hankali muryarta a nutse ta ce "Sunana Safiyyerh Abdu Marafa, ni ce auta a gidanmu..." Ta an yi shiru bata ga alamar yana ma jinta ba kamar bacci yake yi haka yanayinsa ya nuna bata karaya ba ta sake matsawa ta ora da fa "Mahaifina professor ne ya koyar a jami'o'i da yawa a wannan asar cikakken lakcara ne matasa na son shi sosai saboda yana taimaka musu da shawarwari. Ina da yayyi hu u babban yayenmu sunansa Aliyu muna ce masa Captain shi soja ne, bashi da kirki gaba aya baya dariya kamar kai in nan amma shi ba ba i bane fari tas, yana da ilimi he is educated, sai mai bi masa Dr Hash likita shi a angaren kwakwalwa Neurologist, shi rayuwarsa ba sawa ba hanawa sai my favourite Yaya J sunansa Junaid shi aiki biyu yake yi aikin banki da business, ina son shi sosai kamar yadda yake so na, rayuwarsa abar sha'awa ce wallahi. The last one Awais Shi kuma angaren siyasa yake so amma daddy baya so yanzu dai ya ce yana son zama shahararren an kasuwa ne, sai kuma ni Safiyyerh nima na yi karatu ina aiki yanzu matsayin Manager a FS WORLD INVESTMENT COMPANY, ina da saurayina da nake so kuma yake so na Ashraf sunansa an mai kamfanin da nake aiki ne, akwai wasu abubuwa da bana ganewa a kamfanin..." Shiru ta yi da sauri kuma ta kalle shi taga har yanzu idanunsa rufe yake bai motsa ba "Kodayake shikenan, saura kwana aya auren mu da Ashraf ya rasu, Ashraf died ya mutu ya bar ni cikin tsoro da fargaba, a ranar daya rasu a ranar ne aka aura mini yayana Aliyu, da dai bana jituwa da shi sam amma addara ta ha a kuma Ubangiji ka ai ya san dalilin hakan, wannan shine labarin Safiyyerh Abdu Marafa" Ta le a fuskarsa taga idonsa still a rufe ta tura bakinta gaba "Nima sai ka bani labarinka ai muna zaune waje guda bai kamata bamu san juna ba" mi ewa taga ya yi ya nufi ofa kafin ta bi bayansa har ya fice daga cikin gidan. ****Eng Ali wali ya dinga kallon Moh da yake tsaye kafin ya ce "Ina wayar daka amsa wajena? Mene amfaninta ina kira baka auka wai?" "Ba gani gabanka ba?" Moh ya ce yana kame fuskarsa kamar kodayaushe. "Yarinyar nan tana wajanka ko Mutallab?" Moh ya yi tsaki a fili da arfi kuma ya ce "Ni a tarihina sau aya ake fa a mini magana na haddace ka yi batu kawai" ya arasa maganar yana jawo flask in shayi ya tsiyayi ruwan zafi ya saka madara da su milo ya nemi waje ya zauna ya janyo biredi da plate wai ya fara ci duk zafinsa da taurin kan shi a nutse yake cin abinci sai dai baya laumar wasa "Daman kai aka kawowa abincin karin Mutallab? Ai shikenan magana nake so mu yi very important akan yarinyar nan daka akko" ya yi shiru can ya ce "magana nake maka fa ka yi shiru" "Kunne ke ji" "Professor ya raina mini hankali wai ko kashe yarinyar nan zan yi ko a jikinsa yana nufin bai damu da ita bane ko mene? To wallahi ni Ali wali zan bashi mamaki, yarinyar nan kafin ya ganta sai ikon Allah don haka ka yi yadda na ce a kanta, ka yi mata fya e ka yi yadda ka so da ita har ta samu ciki yadda zamu watsa labaran yarinyar professor Abdu Marafa ta yi cikin shege ya kore ta daga gida ni kuma na auke ta na kula da ita har zuwa haihuwa,kaga daga nan hankalin jama'a zai yi kan Professor Abdu a bar batuna ni kuma na yi amfani da wannan opportunity wajan cin nasara a za en da yake gabatuwa, don this time ba zan ta a barin Hon Ma atai ya yi nasara a za e ba zan yi duk abin da zai tabbatar dani ne na ci za e ko a can hukumar za an inec na shirya tsaf ba gudu ba jada baya siyasa sai an siyasa, harkar siyasa da zama wani a harkar asar nan sai ka nuna ba wani shege ka cire tausayi da imani, ba ri ka ji Mutallab duk wani an siyasa kan shi kawai ya sani" ya numfasa yana aukar ruwa ya sha. Moh dai har lokacin shayin yake sha hankali kwance abin shi. Ali wali ya du a ya ce "Dole ka yi wa Safiyyerh fya e dole ne ka yi wa yarinyar nan ciki, samun cikinta shine plan ina na farko da zai kai ni matakin hawa kujerar an majalisa" "To ya ake cikin?" "Baka san yadda ake yin ciki ba, ciki na haihu fa?" "E, ban sani ba" "Mutallab, da ake cewa ka yi aure a ranar an kashe maka matarka da me za ka yi da auren da ka yi" "Bayan a yi wa mutum girki ya ci ya yi bacci akwai wani abu ne? To ni ban iya yin ciki ba, sara da soka kawai na sani a rayuwa da shiga jeji, ka bar batun hakan bani ba ko waye ba za a yi mata wani abu ba" "Moh" "Ali wali" Mutallab ya ce yana yin kyatsa yana mi ewa tsaye kuma. "Mutallab yadda aka fara aikin nan da kai, to da kai za a ora kuma a arashe dole zaka yi wa Safiyyerh fya e i am telling you this, za ka ce na fa a maka" "To ka fara bani matarka na yi mata ai kana da ita, sai kace Professor inne ya yi mata" Ali wali ya dinga kallon Moh ganin how serious he is da maganar kuma da gaske yake. "Ni zan shige zan na ji kira idan ka shirya bani matar taka tunda yarinyarka Noor bata asar" "Ina kasan ina da yarinyar Noor?" "Ali wali kenan" Hanyar fita ya yi kamar wancan karan ya ara jin sauti mai kama da ihu ya dinga kallon ofar kafin Ali wali ya arasu har Moh ya bu ofar ya shiga cak ya tsaya ganin wata mahaukaciya zaune sai ihu take ita ka ai gashinta ya rufe mata fuska ya juya ya kalli Ali wali ya ara kallon matar bai yi magana ba ya saki ofar zai fita Ali wali ya ce "Ka manta kaga wannan, sirrina ne" Ko magana Mutallab bai yi ba ya kwashi ku i ya yi waje abinsa yana rufe fuskarsa. Bayan ya fita Ali wali ya auki waya ya yi kira ana auka ya ce "an samu matsala P.A yau wani yaga ajjiyata, fitar maganar nan daidai yake da zuwana gidan yari" ta cikin wayar P.A ya ce "Kafin ka je gidan yarin ka fara tura wanda yaga ajjiyar taka can" "Mutallab ne" "Tab, matsala kenan ina ruwan ciwon idanu wannan yana matsala kuna samun akasi za kaga ba daidai ba" Ali wali ya yi murmushi ya ce "Ina da tsari P.A idan na tabbatar na ci wannan kujerar zan yi tuggun da za a yi wa Mai dawa aurin rai da rai a gidan yari, ka zo mu yi magana wai kasan har batun a ta Noor ya sani, uhm sai ka zo dai" Yana gama wayar ya duba interview in da za a yi da dukkan wani an takarar an majalisa daka mabanbanta jam'iyyu wanda BBC ke shiryawa hakan yana nufin za su ha u waje guda da Hon Ma atai da Dr Abraham Denial David yana da bu atar ya zauna ya rubuta dukkan abin da zai fa a a wajan. ***Yana zaune ya zubawa yaron idanu gaba aya ba zai shige shekaru biyu da watanni ba a duniya ya yi wayo gwanin sha'awa duk wanda yaga yaron sai ya burge shi akwai shiga rai da yar yake bu e idanu saboda farin da yake da shi ya sauke ajjiyar zuciya yaushe zai rabu da damuwar ran shi sai yaushe zai ga Safiyyerh ya nuna mata abin da Ubangiji ya bata, daga samun cikin har haihuwar ba wanda ta sani. A fili ya ce "Come back please Safiyyerh, where are you ina kika shiga haka me ya sa hakan? Jininki fa Safiyyerh haba my innocent Mahmah" "Ka dinga yin addu'a komai zai daidaita ya zama tarihi Ubangiji yana gani kuma yana kallo ba zai bar addu'ar ta tashi a banza ba, zata dawo ta damu an ta, zata dawo a fa a mata gaskiya, mu ma muna da namu laifin" "I missed Safiyyerh dear, ki bar ni na koka" ya arasa ya auki babyn ya rungume a jikinsa hatta farinsa irin na uwarsa ne sak yaushe zai ga Safiyyerh ne? Wayarsa ya auka ya yi kira ana auka ya ce "Har yanzu ba wani information akai ko?" Ya yi shiru can ya ara cewa "Ka san komai ba, ka san yadda na samu na tsira da raina bana sha'awar komawa kuma ni da aikin lauya har abada, komai namu a can muka baro bani da picture in Safiyyerh ko guda wallahi zan yi arin neman
Chapter 38 · 0% Book details