← Book details Mutallab Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 14 OF 40

Sashe 14

Mutallab Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read

fa o masa cikin office in nasa da yake tare da manyan mutane sosai tun kafin ya yi magana ya ce "Kowa zai iya tafiya" duk suka fice ya aga kai ya kalli Mai dawa ya ce "Ka daina zuwa ina nake ni zan dinga neman ka" "Ka yi arya" "Ni nake maka arya Mai dawa?" Ya wani ha e fuska tamau fuskarsa auke da sabon yankan da aka yi masa jiya har yanzu ba'a gyara ba. "Kai ai ba Malam Abdullahi bane da ba zan ce kana arya ba" Eng Ali wali ya jinjina kai ya ce "Me ya kawo ka yanzu? Har cikin office nawa" "Ka saka ni aiki har biyu, da kamo maka awar can da nemo Scorpio" ya shagi ar da baki gefe ya yi fito wanda ya cika office in sosai "Na je gidan asawanta jiya" "Kana nufin gidan Abdu Marafa?" Ali wali ya ce yana mi ewa tsaye cike da tsoro Mai dawa ya aga afa ya ora a saman table in gaban Ali wali "shara in kawo maka ita barewar shi ne mallaka mini kamfanin FS WORLD INVESTMENT COMPANY, aikin Scorpio kuma ka saka cinnakunka cire hannu daga sabgar ka bar mini ni zan nemo maka shi, bana ha a aiki da wasu" Ali wali ya ce "Mene ha ina da kamfanin nan? Karka saka ni rigimar da tafi arfina da ka san ma'anar abin da FS WORLD INVESTMENT COMPANY yake nufi ba zaka ha a kan da shi ba, wannan Kamfanin ciwon idanu ne" Mai dawa ya ce "Ni Mutallab Tahhb an babana Abdullahi da inkiya Mai dawa bana harin abu na ha ura, wannan kamfanin shi ne burina" Ali wali ya goge zufa ya ce "baka san kamfanin ba shi ya sa a ba ki yake maka wahalar fa a ni Ali wali sabgar siyasa na sani na saka gaba, ka bar ni a haka ba zaka saka ni a masifa ba" "Waye mai kamfanin?" "Sannin hakan daidai yake da tunuwar asirin manyan mutane da dama, ka bar komai yadda ka sani" jinjina kai Mai dawa ya yi ya ce "Zan maka jahilanci ne, ka ri e amana ka bi sharu an da na ce zan maka komai ni an daba ne kai mai neman iko da mu a mi ni na sare na kashe mu bauta maka shi ne. Batun kamfanin zan yi bincike da kai na, kar ka zama butu don wallahi sai na yi maka da anci" "In sha Allah, daga nan har bayan zan yi maka komai" "Dar zan do a yanzu sai godiya" Yana fita Eng Ali wali ya auki waya ya kira Csp ya ce "Waye Mutallab yaron da ya fito daga wajan state cid kwanan nan bayan ya yi shekaru uku a wajan su" ta cikin wayar Csp ya ce "Sunan shi dai Mutallab ya kashe matarsa aka aka kama shi, daga baya kotu ta sake shi a zama na arshe ba wanda ya san dalili" Ali wali ya kashe wayar yana sauke numfashi a fili ya ce "waye MUTALLAB?" For more information 08164069385 WhatsApp only.[10/11, 9:21 PM] Nanameera: * MUTALLAB Page 7 *Bright pens... 2nd batch
Chapter 14 · 0% Book details