← Book details Mutallab Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 35 OF 40

Sashe 35

Mutallab Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

wani arfi haya i ya cinye shi" Goje ya ce "Wannan yarinyar ar wasa ce bayan ku i data iya sarrafawa har rashin kunya ta iya Allah kar ka rabu da ita" Shi dai Moh na tsaye yana kallon ta ita kuma ta kasa jure ganin wayar idanunsa ta yi asa da kanta tana murgu a masa baki, bata ankara ba ta ji ya cilla mata ba ar kunawa cikin riga ta zumduma ihu a gigice ta yi kansa zata ri e shi ya yi saurin baya yana ficewa daga gidan Goje yana ta dariya da buga afa "Kinga aikin Mai jeji gana Scorpion nan" ****Eng Ali wali yana zaune a gidan wutawarsa yana zantawa da wasu manyan mutane masu taimaka masa a harkar kamfel ya dubi P.a ya ce "P.A ina tunanin iya abin da ake bu ata kenan kuma na bada, ka sani ba ku i yanzu a asa kamfen ya cinye komai, you can manage ko?" "Ba damuwa amma muna da raguwar list na local government wajan biyar da bamu je ba yanzu haka, ga an media sun matsa kasan mutane babu amana gwara a fara watsa musu hatsi tun yanzu fa a yi maganin yunwar data addaba musu" Ali wali ya yi murmushi yana juya kai kafin ya ce "Ku je za mu yi magana zuwa dare ina da hira da an zuwa dare we'll talk" P.A ya kalli mutanen ya ce "Don't make any mistakes idan kun shiga gidan rediyon ku tabbatar kun yi abin da ya dace, kar kuma ku nuna wata ala a tsakaninmu da ku yadda na fa a muku haka zaku fa a" "In sha Allah, ai harma da abin da baku bu ata ba mu indai za a biya mu ai bu atar maje hajji sallah zamu farfa i ayyukan bogi da ya yi kuma ya yi mana" "Nice to hear this, you can leave ku je" Tafiya suka yi suna murnar ar dubu biyar biyar in da za a basu akan fa ar abin da ba haka bane. Ali wali na shirin mi ewa ya ji numfashi a bayansa ya juya da sauri, tsaye ya ga Moh fuskarsa rufe sai wayar idanunsa da take a fili ya cake yana muzurai. "ka bani tsoro amma" "Mara gaskiya ko a ruwa zufa yake" "Me na yi na rashin gaskiya?" Ya yi masa shiru yana wani irin fito ya auki afarsa aya ya ora saman kujera yana zaro kunama ya ajjiye saman kujerar wajan ta fara yawo tana aga ari sama ta kumbura sosai. "Yaushe ka shigo? Na ce ni zan dinga nemanka bawai ka dinga biyo ni duk inda nake ba, bana so a san ina mu'amala da kai" "Saboda annoba ne ni? Tunda ka jawo ni haka zaka shanye duk abin da na dama, na kwalo yarinyar mene next?" Murmushi Ali wali ya yi ya ce "Ai na san kun akko ta, tunda CSP ya yi mini magana akan case in kidnaping sannu namijin duniya" "Zan kawo ta nan" "Ina? A'a ka bar ta nan wajanku zan baka key in wani gida sai ku tafi can kwafi sararawa ni bani da gaske koda zaka dinga huta gajiyarka a wajanta kana rage zafi" Moh ya aga kai ya kalli Ali wali da kyau. "Wacce gajiyar, sanyi ne a jikinta?" "Kana abu kamar ba wayayye ba, mu bar maganar ka yi mini aiki na farko and i appreciate it. Sai batun Scorpion" daidai nan kunamar dake yawo a wajan ta shige hannun Moh ya matse ta ya yar waje guda Ali wali ya cigaba da cewa "Scorpion ba zai bar mu ba, Hon Ma atai yake hari a yanzu nasan kuma bayan nan ni ne a list, yana neman zame mana masifa yana kawo mana barazana a akan siyasarmu gwara Hon Ma atai ya samu dukkan abin da yake nema a mulki ya samu nasa rabon ni yaushe na fara? I will never let that happen ba zan bari ya yi galaba akai na ba" "Me za ka yi?" "Zan tabbatar an nemo shi an atar da shi, don ba haka kawai yake yin abin da yake ba akwai abin da ya taka yake ta ama da gadara dashi, ka yi arin nemo mini shi kafin hukumar FID su kama shi zan ru anya maka abin da duk na yi niyya" "To kuna da case da shi?" Ali wali yace "Pardon? Kamarya kenan" "Basar" Key in gidan ya basa, hadda na mota Moh ya i amsa wai he don't know how to drive ya basa ku in abincin Fiyya mai kyau da duk abin da take so. i fa a mini waye kai dai ban san komai dangane da kai ba Moh, sunanka kawai na sani Mutallab without surname and middle name, whatever shikenan dai" Moh ya ara aga afa zai fita Eng Ali wali yace "One more think Mutallab" "Ali wali ka kira ni da an daba ko an ta'adda sai mu yi magana" Ali wali ya yi murmushi ya ce "Sai godiya" ya tsuke fuska Moh. "Professor Abdu Marafa ya mini mummunan tabo a zuciyar matasan jihar nan,ya ata mini suna na ji ina son ana masa kwatankwacin abin da ya yi mini ta hanyar ramuwar gayya wacce ake cewa tafi ta gayya da i, kamar yadda ya ata ni shima haka nake so a ata tarihin tarbiyyar gidansa da sunan da yake ta ama da shi, a dinga masa kallo a matsayin wanda ya gaza" Ya yi shiru yana sauke numfashi yana duba wayarsa ganin shugaban jam'iyya na kiran shi ya mi e tsaye. "Bayan sato budurwar arsa da kuka yi har gida, ina son ka yi Safiyyerh Abdu Marafa fya e, ina son ka yi wa Safiyyerh Abdu Marafa ciki kaga tana da auren wani, wani kuma daban ya yi mata ciki wanin ma an daba, an daban da basu san waye shi ba, kaga Safiyyerh zata haifi an zina ko" an zina?" Moh ya maimaita a fili Ali wali ya ce "To an mene? Yayinda da wani wanda ba mijin yarinyar ba ya ke e da yarinya har ta samu ciki wannan cikin ya sunan shi? Cikin shege ba haka lissafin yake, idan na ce wani zan bawa wani aikin lissafin Eng Ali wali bai gama cika ari over ari ba, dole kai zaka aikata haka Mutallab dole kai zaka yi wa Safiyyerh ciki domin dau ar gora ciki kan shata" "Wanne zunubi ita yarinyar ta aikata, gyatuminta ne kamar batun nan ba zan ba, shi kuma daman cikin yinsa ake yi? Ba kawai girma yake ba?" "Au baka san yin ciki ake ba? Shekarar nawa?" "Koma mene ba za a yi ba" Ali wali ya yi murmushi ya ce "Dole zaka yi, ka rubuta kuma ka ajjiye sanda za ka yi baka sani ba jeka" bai wani auki maganar Eng Ali wali da muhimmanci ba ya fice daga gidan. ***Safiyyerh ta rufo ofar bayan ta gama dubawa ta kalli Goje ta ce "Kawai ku siyo mini kayan abincin na dinga dafawa sai ina san muku?" "Kin iya wato ne?" "Mene wato?" Ya ce "Shi girkin nake batu" ta jinjina masa kai ya mi e tsaye ya ce "Da kin yi dabara daman ba ki da wani amfani. Ita mamaki ta yi ganin kitchen hadda tukunya plates da spoons ga risho da sauran tarkace. Babu jimawa Goje ya dawo hannunsa ri e da Indomie guda biyar da wai guda goma hadda kayan miya da magi ya bata ya ce "Ta yi musulmin da i kin ji Manager" Ta samu kanta da yin murmushi a ranta kuwa dabara take yi ta samu hanyar guduwa. Suna tsaye ya fa o cikin gidan sai ya yi turus yana kallon Goje ya i yadda ya kalle ta, ta asan idanu ita kuma take binsa da idanu mamakin yadda jikinsa yake a mur e take har asan zuciyarta ta ji tana shakkarsa. "Barka da antayowa mai jeji ya arin ha uri" banza ya yi masa ya shige ciki Safiyyerh ta ce "Au rashi ma aka yi masa?" "Yayarsa aka sace sai jiya aka kanta an wale mata idanu" Safiyyerh ta zare idanu tana dafe irji sai tausayinsa ya kamata a raunace ta ce "Kuma bai je gida ba? Anya yana son yayar tasa kuma kun tabbatar wannan ba mahaukaci bane?" Shi dai tuni Goje ya bar wajan. Ta gama dafa Indomie wacce ta ji azabar Attahiru rabon da ta shiga kitchen a rayuwa ta manta fuskarta ta yi jajir da wani irin ro i-ro i idanun sukai micin-micin ta dinga mata ayi fuskar saboda zafin wuta ta nemi ka an ta juye musu a faranti. Moh yana kallon yadda ruga lauma kamar mayunwata sai jan yaji suke yi ya kalli Indomien ya kalle su can ya mi e ta ce "Kai baza ka ci ba? Ni ina son yin sallah fa" duk suka share ta, suna gama ci suka fice tare da rufo ofar ya rage sai ita ka ai ta ha e kai da qwwia ta dinga kuka kamar ranta zai fita har bacci ya auke ta a wajan. Cikin bacci ta ji an cillo mata abu ta mi e da bu e idanu tsaye ta ganshi ya juya baya leda ce ya cillo ta bu e taga duguwar riga guda biyu da hijabi da takalmi ta yi ta mamakin yadda ya san size inta ta mi e tsaye yana jin zata zo wajansa ya nufi hanyar fita ta sha gabansa ya yi turus ta dinga kallonsa shima yana kallonta "Wai kai baka yin magana ne, ko ar dariya babu kafin na tafi mu ulla mu zama abokai" ta mi o masa hannu ya kalli hannunta mai auke da siririn zobe sai yatsunta zara zara da su "Am Safiyyerh Abdu Marafa You?" Ya sake yin shiru ta langwa ar da kanta gefe guda ta ce "Ina son zama awarka fa, zan maka labarin daddyna da yadda yake so na, da labarin kamfanin da nake aiki hadda labarin Ashraf wanda zan aura ya mutu aka aura mini captain labarin Ummimi da Kinal awata i will tell you everything, abota Frist?" Ta sake mi a masa hannun a karo na uku. Gefenta ya bi ya shige yana rufe ofar gidan ya bar ta
Chapter 35 · 0% Book details