Sashe 27
Matar Uncle Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Khadija ta ce”da ta San inda ta ke bazatayi wannan maganar ba tasan sai a tuhumeta muje mubar musu palourn don Allah “
suna barin Palourn jawahid ta rufe d’akin junansu suka cigaba da tuhuma amma amsar dai d’aya ce basu da masaniya domin khairat ta na tsoron fad’ar gaskiya bata San wani irin fasaara za a mata ba”
Bangaren Ummi sai goma da rabi Allurar ta saketa koda ta tashi tambayar an ganta ta shiga yi Amsar d’aya ce babu labarinta dafe goshinta ta yi ta na anbata hasbunallahu wani imal-wakim”
Ya zatayi da rayuwarta gashi police station ma maganar daya ce babu ita kuma ba ta k’araji daga Faruq da Abbansa ba “
kiramun Yaya Bukar Khadija”ummi ta fad’a ta na mikawa khadija wayarta daidai zata amsa Haidar Autan aunty Laila ya fad’o d’akin da gudu Cike da hak’i ya ce”
“ummi ga Aunty Ayda Chan muna waje wasu suka yaddota a mota jikinta duk jini kamar ma ta mutu”
“Innalillahi wa inna ilaihirajiun duka ilahirin d’akin aka kwasa kafin kowa ya fice A matukar guje sukayi waje kwance suka sameta kanta ba ko kallabi jini har ya fara bushewa a k’afafunta .
kallo d’aya Ummi tayi wa Ayda ta ji jinta da ganinta sun gushe tayi baya zata fad’i da hanzari Mamy tayi karfin halin rikota ta fada jikinta sai lokacin Mamy ta samu damar karanto “
“Innalillahi wa inna ilaihirajiun kafin ta ce mu hanzarta tafiya asibiti kunga ta na da hawan jini kar ta samu attack gaba d’aya sun rud’e lokacin tuni muhammad D’an Mamy ya fito da mota shi aka taimaka aka saka Ayda mota tare da ummi sai aunty Laila da Mamy suka nufi asibiti”
Allah yasa dare ne anguwar ba wanda ya fahimta halin da ake ciki.,
Gidan biki sai ya koma tamkar gidan mutuwa domin y’an matan da ke ciki koda suka koma kuka suka dingayi.,
tashin hankali ne ba k’arami ba ya nufi duk wani masoyin Ayda khairat ta San Ayda bazata tab’a yafe mata ba har abada amma waziri ya cucesu ita kanta ta shiga ukku ba shi ba“
Mufeda da har ta fara sikewa da kuka ta kalli aunty khadija da suma hawayen suke ta ce”Aunty rapping dinta akayi dagaske ko mafarki nake?
Kasa ba mufeda amsa tayi sai Bari dakin tayi ta na kuka wannan wani irin tashin hankaline ya ziyarci Family d’in nasu”.
Su ummi koda isarsu Asibitin Cikin gaggawa aka Karbesu tuni labari har ya kaiwa Faruq da Abbansa nan asibitin suka nufo cike da tsantsar tashin hankali faruq ya ke kallon jinin da ke jikin k’afar Ayda .,
rumtse ido yayi kafin ya bude ya gaskatar da abunda idanuwansa ke fad’a masa Baiyiwa kowa magana ba haka bai kula kowa ba da ke wajen ya juya ya bar asibitin tamkar zai tashi sama idanunsa har dishi dishi yake gani a yayinda zuciyarsa tamkar zata buga.,
ansamu an daidaita hawan jinin ummi a hankali ya fara sauka ta fara dawowa hankalinta a yayinda wata nurse ta shiga mata nasiha gami da lallashi ummi ta kalli nurse d’in ta ce .
“wani hali y’a ta take ciki likita ku kaini in ganta ta na raye”Nurse din ta ce”Ki kwantar da hankalinki hajiya Ta na Raye likitoci ne a kanta Insha Allah Za ta samu lfy”
Ummi ta ce “Ina hankalina zai kwanta ki barni naji sauki Ina son ganinta “
Nurse din ta ce”kiyi hakuri hajiya zaki ganta yanzu likitocine a kanta”
Hawaye na zuba daga idanun ummi ta koma ta na jinginawa jikin gadon tare da cewa”
“Wlh ko da kaf dukiya ta zata k’are sai na kwatar miki hakkinki wanda ya yi miki wannan bak’in zalincin Ayda bazan tab’a Bari ya ci bulus ba Ana gobe d’aurin Aurenki a keta miki Haddi ya subhanallah Allah ka sa ba gaske ba ne mafarki na ke ni maryama”Gaba d’aya ummi ta rude a matukar tashin hankali ta ke ciki ,
kafin ta maida kallonta ga nurse din ta ce “Da gaske abunda muke zargi ne ya faru da ita Fyad’e akayi mata da gaske likita……..✍️
Tirkashi Ana wata ga wata🙆♀️
Wacece asalin Ayda?
WAye Adnan?
Me ya faru da Rayuwar momyn Ayda a baya?
Waye mahaifin Ayda?
Wacece *MATAR UNCLE*
Ina labarin zahra ?
Me Ramadan da ummansa ke shiryawa Akan Adnan”?
Ya rayuwar Ayda zata kasance a gaba?
Me ya faru da ita?
Suwaye sabbin da zasu shigo labarin?
Hmmmmmm Da sauran rina akaba me akayi?kudai kawai ku gyara zama tare da cigaba da kasancewa da alqalamin miss hajo a wannan doguwar tafiyar mai
Cike da mabanbanta Salo da darussa!!
*Alhmdulillah a nan na kawo k’arshen Free pages na wannan littafin nawa mai suna *MATAR UNCLE* ga me bukatar cigaba da karatu Kai tsaye zai biya ta wannan asusun bankin 7026166536 palmpay Aliyu Lawal tare da shaidar biya ta number wayata kamar haka 07026166536 sai mun had’e Paid Grp Masoyan asali karkuji komai Wasa farin girki ba a fara komai ba a cikin littafin yanzu zamu Fara wannan din duk Sharan Fage ne kudai kawai ku kasance da Alqalamin miss hajo a koda yaushe🙏sannan ina hadaku da girman Allah kar ku saya da niyyar fitarmun da littafi hak’k’inane bazan yafe ba mu rikewa juna amana please*
🛍️Assalamu Alaikum – Hafsat Collection ce!
Kinason kayan masu inganci masu kyau kuma cikin sauƙin farashi? To ba ki da matsala! 🥳💃
📌 HAFSAT COLLECTION ta kawo muku: ✨ Kayan gyaran gida
✨ Kayan ado da kyalliya
✨ Kayan mata da maza masu kwalisa
✨ Kayan kitchen masu kyau da karko
🔥 Duk a cikin farashi mai sauƙi!
📦 Muna a Kano, amma muna aikawa zuwa ko ina cikin amincin Ubangiji! 🙏
Maza ki shiga group ɗinmu yanzu:
👉
📌 Kasance da Hafsat Collection – Sayan daidai, ko sari!
*CAPACITY CAPACITY CAPACITY NA CE INA MATA MASU CAPACITYN SUKE NA CE INA CAPACITY A WAJEN MACEN DA BA TA K’AMSHI*?📢 NA K’ARA DA CEWA INA AMARE DA UWAYEN GIDAN DA SUKA AMSA SUNANSU SHALELEN MAI HOUSE KAI HAR MA DA Y’AN MATAN DA SUKE KAN CIN LOKACINSU UWA UBA AMARE MASU NIYYAR SHIGA DAGA CIKI TOH GA BABBAN ALBISHIR GAREKU MANYAN MATA NESA TA ZO KUSA DOMIN HAD’ADDIYAR MAI KAYAN K’AMSHIN NAN WATAU *AREEJBYABEER* TA SHIRYA TSAF DOMIN GWANGWAJEKU DA TURARRUKA KO WANI IRIN LAUNI TUNDAGA KAN *TURAREN WUTA,NA KABBASA,HUMRA,OIL,HALUT OUD,KAJIJI,HUMRA’S GUMELIAN DA SAURANSU* KUNSAN KIMAR MACE DA DARAJARTA BA TA TAB’A CIKA SAI DA K’AMSHI,TURAREN @byabeer YA NA DA MATUK’AR SIRRIKA DA TASIRI GARE KU MASOYA MUSAMMAN WANNAN DA YA KASANCE NA MUSAMMAN DAGA WAJEN Y’AR MUTAN LARABAWA NA TABBATAR KIKA FARA AMFANI DA KAYAN K’AMSHIN arej by Abeer SAU D’AYA TO FA GASKIYA KIN GAMA NEMAN KO WANI IRIN TURARE DON MAI HOUSE DA KANSA ZAI DINGA MAGIYAR A NEMO WANI TA NA NAN A CIKIN GARIN KADUNA *Areej by abeer*
SANANNA CE A HARKAR K’AMSHI TA NA TURA KAYANTA KO WANI STATE CIKIN AMINCI UWA UBA HAR MA DA KASASHEN K’ETARE MUSAMMAN Y’AN UWA MUTANEN NIGER GA KAYANTA DA SAUK’IN KUD’i GA KUMA BIYAR BUK’ATA DA ZUCIYAR MASOYI KU TUNTUB’ETA A KAN NUMBER WAYARTA +234 816 492 1522 KO KUMA A SHAFIKANTA NA SADA ZUMUNTA DOMIN GANI DA IDO TIKTOK @areejbyabeer INSTAGRAM @byabeer SAYAN NA GARI MAIDA KUDI GIDA*
_*Miss Hajo ce_*🤙🏿