Sashe 26
Matar Uncle Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
*CAPACITY CAPACITY CAPACITY NA CE INA MATA MASU CAPACITYN SUKE NA CE INA CAPACITY A WAJEN MACEN DA BA TA K’AMSHI*?📢 NA K’ARA DA CEWA INA AMARE DA UWAYEN GIDAN DA SUKA AMSA SUNANSU SHALELEN MAI HOUSE KAI HAR MA DA Y’AN MATAN DA SUKE KAN CIN LOKACINSU UWA UBA AMARE MASU NIYYAR SHIGA DAGA CIKI TOH GA BABBAN ALBISHIR GAREKU MANYAN MATA NESA TA ZO KUSA DOMIN HAD’ADDIYAR MAI KAYAN K’AMSHIN NAN WATAU *AREEJBYABEER* TA SHIRYA TSAF DOMIN GWANGWAJEKU DA TURARRUKA KO WANI IRIN LAUNI TUNDAGA KAN *TURAREN WUTA,NA KABBASA,HUMRA,OIL,HALUT OUD,KAJIJI,HUMRA’S GUMELIAN DA SAURANSU* KUNSAN KIMAR MACE DA DARAJARTA BA TA TAB’A CIKA SAI DA K’AMSHI,TURAREN @byabeer YA NA DA MATUK’AR SIRRIKA DA TASIRI GARE KU MASOYA MUSAMMAN WANNAN DA YA KASANCE NA MUSAMMAN DAGA WAJEN Y’AR MUTAN LARABAWA NA TABBATAR KIKA FARA AMFANI DA KAYAN K’AMSHIN arej by Abeer SAU D’AYA TO FA GASKIYA KIN GAMA NEMAN KO WANI IRIN TURARE DON MAI HOUSE DA KANSA ZAI DINGA MAGIYAR A NEMO WANI TA NA NAN A CIKIN GARIN KADUNA *Areej by abeer*
SANANNA CE A HARKAR K’AMSHI TA NA TURA KAYANTA KO WANI STATE CIKIN AMINCI UWA UBA HAR MA DA KASASHEN K’ETARE MUSAMMAN Y’AN UWA MUTANEN NIGER GA KAYANTA DA SAUK’IN KUD’i GA KUMA BIYAR BUK’ATA DA ZUCIYAR MASOYI KU TUNTUB’ETA A KAN NUMBER WAYARTA +234 816 492 1522 KO KUMA A SHAFIKANTA NA SADA ZUMUNTA DOMIN GANI DA IDO TIKTOK @areejbyabeer INSTAGRAM @byabeer SAYAN NA GARI MAIDA KUDI GIDA*
*KWALISA!!!!!KWALISA!!!!!KWALISA*
*INA MATA Y’AN KWALISA MASU JI DA GAYU HAFSAT COLLECTION TA MUSAMMAN CE WAJEN ZAKULO MABANBANTA HADAD’D’UN KAYA NA GAYU TUNDAGA KAN NA SAKAWA,KITCHEN, K’AWATA D’AKI DA SAURANSU ADO DA KWALLIYA SHINE CIKAR MACEN DA TASAN KANTA BA TA WASA DA KAYAN GAYU MUSAMMAN DA SUKA KASANCE NA DABAN DAGA FITACCIYAR Y’AR KASUWAR DA TA YI FICE A WANNAN FANNIN UWA UBA GA SAUKIN FARASHI BABU INDA BA TA AIKA KAYAN TA KUMA CIKIN YARDA DA AMINCI KAR KI BARI A BAKI LABARI Y’AR UWA DOMIN DUK MACEN DA TASAN KANTA BA TA WUCE HAFSAT COLLECTION BA TA NA SAYAR DA,
ATAMFA
LACE
CAMPY GWON
BAGS
SHOES
KITCHEN VTENSILS AND MORE
KAI TSAYE ZA KU SAMETA A ADDRESS D’INTA KAMAR HAKA
*KANO STATE KURNA LAYIN KUNYA STORE*
KO KUMA NUMBER WAYARTA KAMAR HAKA
*08131850861*
_*Miss Hajo ce*_🤙🏿
♠️♣️ *MATAR UNCLE* ♣️♠️
```MALLAKAR```
*HAJARA L SADEQ*
Miss Hajo✍🏾
*ADABI WRITERS ASSOCIATION*
*Marubuciyar*
👇🏾
Auren wata Tara
Ni da yaya arman
Khadijatul sabren
Ribar so
Najmat abiy
Mata tace
Komai mukaddari ne
And now
MATAR UNCLE
*LAST FREE PAGE*🤸🏼♂️🤸🏼♂️🤸🏼♂️
*KARKU MANTA GARAB’ASA 300 DAGA 26july TA K’ARE PRICE D’IN LITTAFIN YADAWO YANDA YA KE 500 domin turawa kai tsaye 7026166536 opay Hajara Abubakar Lawal tare da shaidar biya ta 07026166536*
🅿️……………………….*20*
Tare da sulalewa a jikin motar sumammiya wani shu’umi murmushi Waziri ya saki tare da cigaba da tuk’i cikin sauri.,
Bangaren su jawahid wasa wasa shiru ba Ayda ba labari ita kanta khairat sai ta tsure saboda sun lek’a ba kowa ga shi driver da ummi ta aiko ya zo daukarsu lurar da khairat ta yi cikinsu ba Wanda ya lura tare suka fita hakan ya sanyata itama k’in fad’a a ranta ta ce.
”na shiga ukku kar dai waziri yaudarata yayi guduwa ya yi da Ayda da na shiga ukku na lalace ni
Khairat “
tun hankalinsu bai tashi ba har takai ga baki dayansu hankulansu a tashe ya ke domin lungu da sakon wajen ba inda ba a duba ba ba Ayda ba labarin ta,
Sun Kai awa biyu Ana nemanta hakan ya sa driver cewa kawai ya saukesu gida tunda ba ta nan gashi dare na yi kowaccensu iyayensu sai Kira suke musamman ummi.
haka akayi kowa aka sauketa gidansu Cike da tashin hankali.,
Kafin ka ce me b’atan Ayda ya karad’e dukkanin Family din da ke cikin gidan ummi labari kuma har ya kaiwa Faruq ga shi wayarta na hannun mufeda bare akai ga fara bincike da wayar.
Cike da tsananin tashin hankali ya fito waya kare a kunnansaa lokacin karfe d’aya saura umma da Abba suka fito a tare Jin motsin bude kofa tare da tambayar “lafiya”
Tamkar zaisa kuka ya ce”Abba Ayda ce ta b’ata”subhanallah b’ata kuma yaushe bayan dazunnan kuna tare wajen kamu”
ya ce”abba bayan tafiya ta wai aka nemeta aka rasa ba ni na mayar da su ba “
“umma ta ce”hmm daman barewa tayi gudu d’anta ya yi rarrafe yanzu haka wajen wani D’an iskan nata ta tafi ka zo ka na tada jijiyoyin wuya yarinyar da daman bataji ko a makaranta anfad’a Banda yawon iskanci ba abunda suke ba wani b’ata iskancine yanzu haka da za a bibiya bata wuce hotels daman ai sauran k’arti Y’an iska za ka kwasa kad’anma ka gani shiyasa ka ga ba ruwana da sha’anin watsatsten bikin nan ko gayya banyi ba ko y’an uwana ba Wanda na fad’awa chan ku k’arata kowa sai rariya yasan zata zubda ruwa”
ta na gama fadar haka ta shige ciki ba tare da ta jira me zasu ce ba ga mamakina Abba ko Kala be ce mata ba
sai kallonshi da ya maida ga faruq ya ce”koma ciki ka kwanta yanzu dare ya yi zuwa safe sai muje gidan tare”amma abba “daga masa hannu ya yi ya ce “kayi abunda na ce”.
Daga sallar asuba abba da faruq Kai tsaye gidan ummi suka nufa da kusan kowa na gidan kwanan zaune ya yi Cike da zullumi da tashin hankalin wannan al’amarin da ya faru “
Ummi tun jiya ta ke kiran wayar Adnan ba ta shiga Har safe yanzu ma shi ta ke Kira amma switch upp ga shi ta je part dinsa alamun baya nan ba gidan ya kwana ba Nan aka bada report ga y’an sanda na b’acewar Aydar “
“Yanzu ya za ayi da bikin nan gobe daurin Aure amarya ta b’ata”cewar Aunty Laila “ummi ta ce”d’aurin aure ba abunda zai fasu Insha Allah ko ta na nan ko ba ta nan za a d’aura “
Faruq da maganganun ummansa ke tayi masa yawo tun jiyan daddaren ya fara gaskatawa da maganganun na ta tunda shima daman ya na zarginta ai ko indai haka ne “wlh bazai kwashi sauran wasu ba shekara da shekaru duk burin da ya ci ya tashi a banza bazaiyu ba”
kowa na fadar albarkacin bakinsa Banda faruq da ya tashi ma ya bar palourn gaba d’aya tare da barin gidan.”
Abu kamar wasa har la’asr ba Ayda ba labarin ta daman ranar walima ce za ayi kasantuwar juma’a sai fasa walimar akayi hakan sosai ya k’ara d’agawa ummi hankali kar dai ace yarinyar nan guduwa ta yi Amma da ta kunyatani a idon duniya da wani ido zan kalli jama’ar da na Tara .”,
Ga shi duk inda ya dace a Kira a ji ta na nan an tambaya ba ta nan Aunty Laila ta ce “gaskiya a tuhume k’awayen nan nata ban yarda da su ba Ina tunanin tuntuni sun shirya tunda daman shekaranjiya ta na bata son Auren”
“Mamy ta ce “Nima Ina zargin haka d’aki guda aka Tara mafi kusan kawayen nata dukannsu da sunanan al’amarin ya faru don tun safe suka zo gidan ummi cikin kwantar da murya ta shiga musu nasiha da lallashi Akan idan da sa hannunsu a b’atar Ayda su fad’a”kowacce cikinsu ta rantse da ba ta da masaniya”
Mufeda ta ce”Toh wai garin ya ma ta sille daga cikinmu lokacin fa muna tare”?Ummi ta ce “shine abun tambayar zargina ya tabbata kenan guduwa ta yi da gangan ko ga shi harda barin wayarta alamun kar ma ta bada kofar da za a ganota Innalillahi wa inna ilaihirajiun Maryam ta kunyatani ya zanyi da jama’ar nan da na tara ta Ina zan bullowa al’amarin nan”
Khairat da har lokacin kuka ta ke tabbas ko me ya faru da Ayda itace sanadi ga shi kira ya fi d’ari tayiwa waziri wayarsa switch up banda dukan tara tara ba abunda gabanta ya ke ,
A haka dai har magrib y’an uwanta da Wanda suka San faruwan al’amarin nan dukakkaninsu da ka kalli fuskarsu kasan ba walwala.,
Jawahid da ta zuba uban tagumi ta kalli Mufeda ta ce”wai da gaske kin duba wayarta ba Wanda ta yi waya da shi kafin b’acewarta?
Mufeda da har lokacin ta na Hawaye ta ce”ga shi ummi ce karshen wayarsu suna gama waya ta miko mun kuma na duba tun yau ma babu Wanda ta yi waya dashi namiji bayan Faruq”
“Innalillahi wa inna ilaihirajiun Allah ubangiji ka mana maganin masifa wannan wani irin tashin hankali ne amarya ta b’ata gobe daurin aure”
Noor ta ce “Allah sa ma guduwa tayi da gaske da wannan masifaffen Auren ai gwara fasasa don fa bakuga irin abunda mamansa tayi mana ba wlh ko ni ce guduwa zanyi da in auri d’anta ai gwara in shiga duniya”
Fatima da ke jinsu ta ce”yiwa mutane shiru a wajen nan stupid da Chan ai tasan da hakan ta yarda saida biki ya rage kwana d’aya wannan ai cin fuska ne da wulakanci tayi “
Aunty Khadija ta ce”babba ma kuwa ni wlh Ummi ta fi ban ma tausayi “Fatima ta ce “ke ta ba tausayi ko ni Khadija Yanzu haka DR ya ke dubata jininta ya hau allurar bacci ma aka mata najima banga ummi a cikin tashin hankali kamar na yau ba “
Mufeda da ke hawaye ta ce”ni fa banajin Ayda zata gudu da gangan akwai dai abunda ke faruwa”
Noor na tab’e Baki ta ce”Allah sa ma guduwa ta yi ni wlh da ta yi ma shawara da ni da na bata mab’uya ko na rakata guduwar “
Fatima ta Kai mata bugu tare da zaginta ta ce don uwarki to kina sane a tuhumeki kinsan inda ta ke”
ta mike Tana harararta ta ce”
“karki sake dukana haihuwata kikayi k’arewar Ina sane sai najini a prison sai na fada inda ta ke mtwsss”“
Ta ja tsaki ta fita fatima ta mike zata bita Aunty khadija ta kamo hannunta ta ce”ba girmanki ba ne”ta ce”wlh sai naga ubanda ya tsaye mata a k’asar nan ni sa’artane ni wlh banma yarda da ita ba tasan inda ta ke”