Sashe 24
Matar Uncle Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Faruq ya ce”Toh umma sirrin ba a gabana ba za ayi”?
ta ce” a a a wannan sirrin na musamman ne wuce ka bamu waje idan na gama na kiraka ka maida su”
Faruq ya nufi kofa da zallar farincikin umma ta amshi Ayda hannu bibbiyu ya na barin wajen umma ta juya saida ta tabbatar da Faruq ya bar wajen kafin sauya fuska ta na had’e rai tamau ta mike tsaye tare da Kama kugu d’aya ta na dakawa ayda tsawa ta ce”
“Bud’e kunnuwanki da kunnan basira kiji me zan fad’a maki”
wani irin fargaba ne suka ziyarci Ayda ba shiri ta mike tare da komawa kusa da noor kamar mai Shirin gudu wa umma ta ce”
“ba bugu ba zagi amma fa na rantse miki da Allah kika kuskura kika auri d’ana kin shirya tarbar bala’i da tashin hankali a wajena domin ba na sonki ba na kaunarki bazan tab’a sonki ba Mayya kin kama mun kurwar d’a yo daman tsintacciyar mage ta na mage ne sunga ba me kwasa shine aka lakabawa d’ana to tun wuri wlh ki sakarwa d’ana kurwa idan ba haka ba sai na b’atar da ke shegiya Y’ar zina”
Cike da zallar rashin kunya Noor ta ce”idan Ayda mayya ce to shima mijin naki maye ne kuma duka y’ay’anki mayu ne “
“Ke karamar Marar kunya banzo ta kanki ba ta bangaren ubanta nake nufi yarinyar da bata da asali ba asan Waye ubanta ba ko Baki da labarin shegiya ce yau na fad’a maki Toh idan Baki sani ba ki sani shegiya ce idan kuma kin isa fad’a mini ubanta ko dangin ubanta d’aya da kika sani”?
“Innalillahi wa inna ilaihirajiun “noor ta maimaita ta na rumtse idanu kafin ta figi hannun Ayda da numfashinta yake kokarin barin jikinta da sauri ta fisgeta sukayi waje .
gaba d’aya Ayda ba ta cikin hayyacinta bin noor ta ke amma bata sanin wata duniya ta ke ciki.,
wata irin bugawa zuciyarta takeyi a yayinda take Jin numfashinta na sama-sama ya na sirk’e mata kafin ta daina fahimtar komai duhu ya mamaye ilahirin ganinta kurumta ta dadashe kunnuwanta daidai suna barin jikin get d’in gidan su faruq ta yanke jiki ta fad’i “
“tashin hankalin da noor ta shiga ba ya musaltuwa kuka ta sanya tare da rungume Ayda dake k’asa ta ce”
“karki mutu Sis wlh karya ta ke sharri ne ki tashi”Ko motsi batayi ba cikin kuka da rud’u noor ta d’ago wayarta tare da danna wayar Ummi.
cikin kuka da tashin hankali ba ta jira me daga ummin zata ce ta ce”ummi ki taimaka yanzu a zo a daukemu muna kofar gidan su Faruq Ayda ta fad’i ba ta numfashi “
“Innalillahi wa inna ilaihirajiun noor yaushe ma kuka fita wai ma me ya kaiku gidansu ne ya sameta har ta fad’i”ummi ta fad’a Cike da rud’u.
”ummi don Allah yanzu duk ba wannan ba kizo karta mutu a nan na shiga ukku”
Cike da rud’u ummi ta fice ba tare da ta saurari yan uwanta da ke tambayarta lafiya ba Kai tsaye d’akin Adnan ta nufa tare da fara knocking da sauri domin ko neman waya ba ta tsaya saurara ba ya bude cikin sauri ta ce.
“fito don Allah muje ka kaini gidan yaya Bukar dauko makullin motar da sauri wai Ayda ke kofar gidan ba lfy”bai tambaya ummi komai ba shima sai sauri yayi wajen dauko makullin tare da d’aukar ummin a mota ya tada motar a matuk’ar guje.,
noor ta cigaba da jijjiga Ayda ba ayi minti sha biyar ba motar Adnan ta faka daga shi sai ummi cikin rudu ummi ta fito ta na Kama Ayda kafin ta kalli noor ta ce kamomun ita taimaka muje asibiti bar kukan “
suna kakkame kaman d’aukarta suka ji Adnan ya d’auketa kamar tamkar jaririya ya na nufar bayan motar da ita…….✍️
*CAPACITY CAPACITY CAPACITY NA CE INA MATA MASU CAPACITYN SUKE NA CE INA CAPACITY A WAJEN MACEN DA BA TA K’AMSHI*?📢 NA K’ARA DA CEWA INA AMARE DA UWAYEN GIDAN DA SUKA AMSA SUNANSU SHALELEN MAI HOUSE KAI HAR MA DA Y’AN MATAN DA SUKE KAN CIN LOKACINSU UWA UBA AMARE MASU NIYYAR SHIGA DAGA CIKI TOH GA BABBAN ALBISHIR GAREKU MANYAN MATA NESA TA ZO KUSA DOMIN HAD’ADDIYAR MAI KAYAN K’AMSHIN NAN WATAU *AREEJBYABEER* TA SHIRYA TSAF DOMIN GWANGWAJEKU DA TURARRUKA KO WANI IRIN LAUNI TUNDAGA KAN *TURAREN WUTA,NA KABBASA,HUMRA,OIL,HALUT OUD,KAJIJI,HUMRA’S GUMELIAN DA SAURANSU* KUNSAN KIMAR MACE DA DARAJARTA BA TA TAB’A CIKA SAI DA K’AMSHI,TURAREN @byabeer YA NA DA MATUK’AR SIRRIKA DA TASIRI GARE KU MASOYA MUSAMMAN WANNAN DA YA KASANCE NA MUSAMMAN DAGA WAJEN Y’AR MUTAN LARABAWA NA TABBATAR KIKA FARA AMFANI DA KAYAN K’AMSHIN arej by Abeer SAU D’AYA TO FA GASKIYA KIN GAMA NEMAN KO WANI IRIN TURARE DON MAI HOUSE DA KANSA ZAI DINGA MAGIYAR A NEMO WANI TA NA NAN A CIKIN GARIN KADUNA *Areej by abeer*
SANANNA CE A HARKAR K’AMSHI TA NA TURA KAYANTA KO WANI STATE CIKIN AMINCI UWA UBA HAR MA DA KASASHEN K’ETARE MUSAMMAN Y’AN UWA MUTANEN NIGER GA KAYANTA DA SAUK’IN KUD’i GA KUMA BIYAR BUK’ATA DA ZUCIYAR MASOYI KU TUNTUB’ETA A KAN NUMBER WAYARTA +234 816 492 1522 KO KUMA A SHAFIKANTA NA SADA ZUMUNTA DOMIN GANI DA IDO TIKTOK @areejbyabeer INSTAGRAM @byabeer SAYAN NA GARI MAIDA KUDI GIDA*
*KWALISA!!!!!KWALISA!!!!!KWALISA*
*INA MATA Y’AN KWALISA MASU JI DA GAYU HAFSAT COLLECTION TA MUSAMMAN CE WAJEN ZAKULO MABANBANTA HADAD’D’UN KAYA NA GAYU TUNDAGA KAN NA SAKAWA,KITCHEN, K’AWATA D’AKI DA SAURANSU ADO DA KWALLIYA SHINE CIKAR MACEN DA TASAN KANTA BA TA WASA DA KAYAN GAYU MUSAMMAN DA SUKA KASANCE NA DABAN DAGA FITACCIYAR Y’AR KASUWAR DA TA YI FICE A WANNAN FANNIN UWA UBA GA SAUKIN FARASHI BABU INDA BA TA AIKA KAYAN TA KUMA CIKIN YARDA DA AMINCI KAR KI BARI A BAKI LABARI Y’AR UWA DOMIN DUK MACEN DA TASAN KANTA BA TA WUCE HAFSAT COLLECTION BA TA NA SAYAR DA,
ATAMFA
LACE
CAMPY GWON
BAGS
SHOES
KITCHEN VTENSILS AND MORE
KAI TSAYE ZA KU SAMETA A ADDRESS D’INTA KAMAR HAKA
*KANO STATE KURNA LAYIN KUNYA STORE*
KO KUMA NUMBER WAYARTA KAMAR HAKA
*08131850861*
*_Miss hajo ce*_🤙🏿
♠️♣️ *MATAR UNCLE* ♣️♠️
```MALLAKAR```
*HAJARA L SADEQ*
Miss Hajo✍🏾
*ADABI WRITERS ASSOCIATION*
*Marubuciyar*
👇🏾
Auren wata Tara
Ni da yaya arman
Khadijatul sabren
Ribar so
Najmat abiy
Mata tace
Komai mukaddari ne
And now
MATAR UNCLE
*Page d’aya ya rage mu kammala free page na littafin MATAR UNCLE a page 20 zamu tsaya zaku yi payment 300 kachal garab’asa kafin 26/July ya koma price dinsa na 500 ku tura Kai tsaye ta asusun Bankin nan 7026166536 opay Hajara Abubakar Lawal tare da shaidar biya ta 07026166536*
🅿️……………………….*19*
tare da bude bayan motar ya sakata tare da zagayawa ya shiga mazaunar driver noor ta shiga gaba ummi na baya.,
a matukar guje yabar anguwar *M & A CLINIC & MATERNITY LIMITED* na ga an rubuta a hadadd’en jikin madaidaicin private hospital d’in da motar Adnan ta kutsa ciki,.
Koda isarsu Kai tsaye d’aukarta ya yi ya na nufar Cikin ainahin Asibitin da ita bai jira daga su ummin ba’
emergency aka amshe ta ummi na biye da su taimakon gaugawa aka shiga bata Adnan ya ki barin wajen tamkar shima likitan ne ga wani respect na musamman da ma’aikatan ke basa har k’asa su ke dukursawa don gaishesa amma Sam hankalinsa ba ya kansu.,
baka tab’a fahimtar yanayin da yake ciki amma fuskarsa ta bayyana damuwa k’arara a cikinta.,
sunkai minti talatin kafin su samu daidatuwar dawowar numfashinta da saituwar bugawar zuciyar na ta bayan sun tabbatar wa da su ummi Insha Allah lafiya qlau za ta tashi ta had’u ne ko ta ga ko kuma ta saurari wani Abu da kwalwarta ta kasa d’auka hakan na faruwa kafin a basu gado bayan sunyi mata allurar bacci.
ummi da noor suna zaune gadon da ke kallon na Ayda a yayinda Adnan ke kan gadon da take Kai idanunsa a kanta ba ko kiftawa.
”wai dr din sun fada maka abunda ke damunta”?
ummi ta fada damuwa karara a fuskarta “har lokacin hankalinsa na kan Ayda ya ce.
” sun ce firgici ne da tashin hankali suka haddasa suman nata akwai abunda ya daki zuciyarta “
“Ikon Allah to ke noor kema kinyi zaune sai kuka kike kin kasa fadamun me ke faruwa tukwana ma me ya kaiku gidansu faruq da Daren nan Ina aka tab’ayi”
noor kasa bawa ummi amsa ta yi sai cigaba da kuka da tayi don ita kanta Cike ta ke da fargabar maganganun umman idan hakan ya kasance gaskiya ya Ayda zataji ita kanta gabanta da zuciyarta bugawa suke ina ga wacce abun ya faru da ita“”
shikenan ai tunda bazaki fad’a ba saikiyi ta kukan”
ummi ta fada hankalinta duk tashe idanunta itama Akan na Ayda,
sai karfe sha biyu da rabi na dare ta tashi dakyal ta iya bud’e manyan idanuwanta da takejin sunyi mata matuk’ar nauyi ga kanta da take Jin tamkar an daura mata gammo da kaya.,
cikin tsananin furgici da tashin hankalin da ya dira cikin zuciyarta ta na shirin mikewa ya rike hannunta gam fusgewa take Shirin yi da karfi ya Kara mayar da ita tamkar mai rad’a ya ce.
”kina son jima kanki ciwo”wani irin kuka ta fashe dashi bata San lokacin ta ta fad’a jikin uncle ba Tana cigaba da fashewa da kuka ta kasa furta kalma koda guda shafa bayanta ya ke a hankali ya na Jin saukar numfashinta ya na sama saboda kuka cikin kuka da tashin hankali ta ce.
“Uncle don Allah ka fad’amun Waye mahaifina nasan kai bazakayimun karya ba da gaske ni shegiya ce kamar yanda umma ta fad’a uncle karka boyemun don Allah ka fadamun gaskiya da gaske bani da uba”
“Innalillahi wa inna ilaihirajiun hasbunallahu wani’imal wakim Kai amma Allah ya tsinewa habiba tayi asara “
cewar ummi da ta Kai bangon b’acin rai jin abunda bata zato da tsammanin zai fito daga bakin Ayda ba.,
Kafin ta mik’e hankali tashe ta isa ga Ayda ta na taso da ita daga jikin Adnan da ya kasa kwakwaran motsi ta na zama gefenta tare da dafa kafad’arta ta ce”