← Book details Masarautar Kaizur Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 9 OF 21

Sashe 9

Masarautar Kaizur Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Ai ko da ace mutuwa ce ta raba mu kowa ya san Malli matar Kazuzi ce abadan,babu wanda ya isa ya mallaki wannan Malli
in sai sadauki Kazuzi "
Janyo ta ya yi jikinshi yana murmushi sosai,ya ce"na san da haka nima
Ke ce
warin gwiwa ta a cikin daular Baruda,duk wani farin ciki da walwala ke ce sila
Muddin akwai Malli a gefena bana damuwa, komai na duniya ba komai bane akan Malli
Ki zama ba kya kusa da ni bani da maraba da bawa"
Igiyar tunanin shi ta yanke a daidai nan saboda ruwan da ya ji an watsa masa,ya
ago da sauri yana kallon Hayat da take kallon shi ranta a tsananin
ace,cikin hargowa ta fara fa
"Shai
ancin da ka saba a cikin garin naku za kayi min?"
Kallonta kawai yake yi ba tare da ya yi magana ba,ta
ara fusata sosai, cikin
acin rai ta fara masifa tana kai masa duka,amma ko gezau, sai kallonta kawai da yake yi, dakarun da suke tsaron lambun suka taho da gudu don jin ba'asi, idanunta a rufe ta ce"ku kira dakare Amjad!"babu musu wani badakare ya juya don kiran shugaban dakaru
Bayan sun iso ta dubi Amjad idanunta suna ka
awa ta ce"ku tafi da shi,ku azabtar da shi,har sai ya fa
i dalilin da ya sa ya
ura min idanu yana kallo na a yayin da nake wanka,kar a ba shi ruwa da abinci sai sau
aya a rana,a tabbatar an
ora shi a SIRA
IN U
UBA irin wanda bai ta
a hawa ba tsawon rayuwarsa"shi Kazuzi sai yanzu ma ya ji laifinshi, Amjad ya rissina ya ce"an gama ya shugaba ta,sannan ya finciki Kazuzi, Kazuzi bai yi musu ba ya bi shi suka tafi
Duk da hukuncin da ta saka ayi wa Kazuzi hakan bai saka ta huce ba,cikin tsananin
acin rai ta nufi sashenta, kamar yadda ta saba idan ranta yana
ace sai da ta kori kowa a sashen sannan ta kwanta akan gadonta tana sauke numfashi cikin
acin rai
Ta rasa me zata yi wa wannan
antaccen bawan ta ji sanyi a ranta,gaba
aya ya raina matsayinta,ba ita ba ma,ya raina dukkan wani mai matsayi a Tayaar,amma zata yi duk mai yiwuwa ta yi maganinshi
Da gasken gaske su Amjad suke ganawa Kazuzi azaba iri-iri,kuma ko sau
aya bai ta
a yun
urin kare kanshi ba,hakan ya bawa dakarun mamaki,kuma ya yi musu da
i, wa
anda suke jin haushinshi suka samu damar rama duk abin da ya yi musu
A cikin kwanaki uku sun yi nasarar galabaitar da Kazuzi irin yadda suke so,sai dai babu alamun rissinawa ko tsoro a tare da shi,kuma sam babu alamun damuwa a kan fuskarsa
A wannan ranar ne gimbiya Hayat ta saka aka fito da shi,kai tsaye aka nufi lambunta da take zaune ita da amintattun kuyanginta kamar yadda suka saba,suna nan a zaune dakare Amjad ya shigo da Kazuzi da taimakon wasu dakarun,suna zuwa suka jefar da shi a gaban gimbiya
Murmushi mai kyau Hayat ta yi tana kallon Kazuzi, kafin ta ce"a kwance masa igiyar"babu musu aka kwance masa igiyar,ta dubi dakarun ta ce"za ku iya tafiya"suka rissina suka juya suka fice daga lambun
Cikin isa Hayat ta kalli Kazuzi ta ce"na san baka yi nadama ba yanzu ma,don da alamu kana da girman kai da
aukar kanka wani,bayan kai
in ba wata tsiya ba ce illa bawa
antacce
Ko babu komai zuwa yanzu ka gane ni ba kalar matan da kake kalla bane lokacin da kana garinku na zalunci,ba zan ce ka daina ba,amma hukunci yanzu aka fara
auka a kanka"
Gyara zama ya yi yana yin
asa da kai,ya ce"ki gafarce ni ya shugaba ta,ban san me kike magana akai ba,amma a duk lokacin da kike shirin
aukar mataki akaina a shirye nake na amsa ya shugaba ta
Amma ina so ki sani cewa,babu wata mace a idanun Kazuzi sai MALLI!duk wata mace koma bayan Malli namiji ne a idanun Kazuzi!!!"
Da tsananin mamaki take kallonshi,da farko kasa magana ta yi, kafin ta ce "har ni?Nima kana nufin namiji ce?"
Kai tsaye ya ce"har ke,ki gafarce ni ya shugaba ta"ya
aga kai ya kalle ta ya ce"an sallame ni?zan iya tafiya?"
(Ga masu son VIP group ga number ta nan a
asa)
#Nusy_bee
08125952284
MASARAUTAR KAIZUR
Nusy bee
Young talented writers association YOTA
(Under YOTA'S AMAZING PENS)
Page 8
Hawaye ne suka zubowa gimbiya Hayat,wani irin kuka ya
wace mata, tunda take a rayuwa ba'a ta
a ci mata mutunci irin na yau ba, kallonta Kazuzi ya yi,a hankali ya ce "ki gafarce ni ya shugaba ta,ban fa
i hakan don na
ata miki ba,na fa
a ne don na wanke kaina ban yi tsammanin abin zai yi miki zafi ba
Abin da nake so na fahimtar da ke shine ni ba ma'abocin kula mata bane,mace
aya na so a rayuwa ta,kuma a kanta na
ora dukkan burina,da ban same ta ba shine na cire dukkan buri na akan wata mace,amma idan ba ki gamsu ba za ki iya
aukar mataki akaina"
"Tashi ka ba ni waje"ta fa
a a tsawace
ewa ya yi ba tare da ya sake magana ba ya fice daga lambun, ta bi shi da kallo zuciyarta tana yi mata zafi
Ita da kanta ta sani tana cikin mata uku da suka fi kowacce mace kyau a kaf ilahirin
asar Tayaar,sai dai sam maza ba sa gabanta,amma yau wani
antaccen bawa, kafirin banza yana kiranta da namiji,ita kuwa zata so ta ga wannan Malli
in da yake cewa ita ka
ai ce mace a idanunshi,don ta gani da me ta fi ta
ewa ta yi ranta a jagule ta nufi sashenta da yake jikin lambun,a ranta tana
ara jin tsanar wannan
antaccen dan wula
ancin,a cewarta
*DAULAR KAIZUR*
Cikin wata duhuwar dokar daji yake tafiya,mai cike da ababen tsoro da firgitar da bil adama, sanye yake da wasu ba
en kaya wa
anda ba su bayyanar da komai nashi ba,sai
wayar idanunshi da ta bayyana daidai wajen da aka shata a jikin yankin da ya yi amfani da shi ya rufe fuskarshi, tafiya yake nutsuwa da kwanciyar hankali babu alamun tsoro ko firgici a tare da shi
Sam halittu masu ban tsoro da kukan dabbobin da yake arba da su ba su ba shi tsoro ba, cikin nutsuwarshi ya cigaba da tafiya har ya isa wajen wani
aton kogo a tsakiyar dajin
Tun daga bakin
ofar kogon mutum zai gane wannan ba wajen zuwan mutane masu iymani bane, saboda tun daga bakin kogon ake fara cin karo da
asusuwa dabam dabam na sassan jikin
an adam, ba tare da tunanin komai ba ya danna kai cikin kogon
Halittu masu razanarwa da iface-iface kala-kala na wasu nau'in halittu masu tsananin ban tsoro,amma ko kallo biyu baya yiwa halittun ya mi
e ya cigaba da tafiya har ya kai
uryar kogon
Gaban wani dattijo ya rissina kanshi a
asa, cikin tsananin girmamawa ya furta "gaisuwa gare ka ya babban matsafi, ishashshen da babu kamarshi,sarkin aljanu da mutane,uban duk wani matsafi, raina fansa ke a gare ka sarkin bokaye lamzur dodo a cikin matsafa"
Tsohon, wanda ya kasance abin tsoro ga duk wanda ya fara arba da shi a kallon farko,idan mutum mai raguwar zuciya ne ganin wannan hatsabibin tsohon ya isa ya halakar da shi saboda tsananin munin siffar halittar shi
Dattijo ne sosai,don a
alla zai iya kai wa shekaru
ari da ashirin,farin gemunshi an raba su gida biyu an kitse su gefe da gefe,an yi musu kwalliya da wasu jajayen duwatsu marasa kyan gani,kanshi
wal babu gashi ko
aya,sai wasu zane zane da suka canjawa kan kamanni,daga goshinshi akwai wani tambari mai kama da tsayuwar wata,kunnuwanshi sanye suke da wasu
an kunnaye marasa kyan gani
Gaban dattijon wuta ce take ci sosai, dattijon bai ba shi amsa ba sai da ya
auki wata kaza mai rai a gefenshi ya jefa a cikin wutar,bayan wasu yan da
u ya
ago yana kallon shi
"Uban shai
anu!ka sa
a al
awari!

Ba haka muka yi da kai ba"kan uban shai
anu a
asa ya ce"ina neman afuwa ya shugaba na"
"Amma menene dalilin da ya sa tun da farko ba ka gaya mana ba sai yanzu?"
"Kuskure ne da
atan basira ya shugaba na,amma ina neman afuwa"
"Babu afuwa!
Chapter 9 · 0% Book details