← Book details Masarautar Kaizur Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 6 OF 21

Sashe 6

Masarautar Kaizur Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Ya rage naka ka za
i izza ta halaka ka,ko ka saukar da kai,ka
auki hakan a matsayin garga
i na
arshe"tana kai wa nan ta mi
e a fusace tana take
afarshi,ta yi waje, suma sauran dakarun suka bi bayan ta
Sai da ta fice daga cikin
akin Kazuzi ya bu
e lumsassun idanunshi yana bin hanyar da ta bi da kallo,bai ta
a jin zafin maganar da take gaya masa ba ko ya saka ta a rai ta dame shi,asalima tun daga sanda ya rasa wadda yake jin don ita yake rayuwa gaba
aya duniyar ta fice masa a rai,amma yana ganin zai yi maganin wannan yarinyar da take damunshi da hayaniya
Ita kuwa gimbiya Hayat garga
i mai
arfi ta yiwa kuyanginta da dakaru akan su kiyayi sanar da mahaifinta abin da ta yi,don tsanar Kazuzi ce dai babu wanda zai iya hana ta yi,kuma muddin tana numfashi sai ta ga bayanshi, shiyasa bata fatan ya amshi musulunci ma
Da yamma aka gudanar da gagarumar liyafa ta nasarar wannan gagarumin ya
i,da addu'ar Allah ya haska zuciyar sadauki Kazuzi shima ya amshi musulunci Kamar yadda sauran dakarun Baruda da aka kama suka yi
Ita dai gimbiya Hayat bata halarci taron ba,ta aika a gayawa sarki Iyaad cewa bata jin da
*DAULAR KAIZUR*
"Barka da wannan lokaci ya shugaba na!"
aga idanu sarki Mu'iz ya yi yana kallon sarauniya Amna da ta du
ar da kai
asa tana jiran amsa,a hankali ya furta "Barka da zuwa sarauniyar kaizur"
Sauke numfashi ta yi tana gyara zama a gabanshi,daga yadda ya ga fuskarta ya tabbatar da cewa akwai damuwa, cikin kwantar da murya ya ce"da wani abu ne sarauniya?"
Jan numfashi ta yi, lokaci guda rauninta ya bayyana, cikin rawar murya ta ce"na yi mafarki da Yariman kaizur ne ranka ya da
a yarima yana cikin wani hali mai wuyar fassarawa"
Gaban sarki Mu'iz ya buga,dama ya yi tunanin hakan zata faru,a duk lokacin da wani mummunan abu zai samu yarima Sahal sai sarauniya ta ji a jikinta ko ta gani a mafarkinta,hakan kuma yana tasiri sosai a gare ta
Cikin kwantar da murya ya ce "baya cikin kowanne hali sai alkhairi da izinin Allah
Nima na yi mafarki da shi yana cikin kyakykyawan yanayi,har ma ya sanar da ni a tsammaci dawowarshi nan kusa zuwa sarautar shi in sha Allah "
Murmushi sarauniya Amna ta yi, hawaye suka cika idanunta, cikin sanyin murya ta ce"kwantar min da hankali kake yi ya shugaba na?

Hankalina ba zai iya kwanciya ba har sanda zan ga yarima na ya dawo cikin masarautar nan, ka san yadda nake ji,ina jin zafin cin amanar da aka yi min aka fitar da Yarima daga cikin masarautar nan"zuwa yanzu kuka take yi sosai
Dafa kafa
arta Sarki Mu'iz ya yi, cikin ban baki da lallashi ya fara magana "kowacce rayuwa ta
an adam akwai jarrabawa,ki
addara haka tamu jarrabawar take, shekaru ashirin kenan da
atan yarima Sahal,a tsawon wa
annan shekarun ban ta
a fitar da rai cewa zai dawo gare ni ba,
Na hukunta dukkan masu laifi,na yanke hukuncin kisa ga wa
anda na kama dumu dumu da aikata laifin,amma hakan bai bayyana min yarima ba,dole na bar wa Allah komai,damuwa da tashin hankali babu abin da za su
ara yi sai dagula lissafi
Babu abin da nake tunawa na yi ba
in ciki irin waccan ba
ar azzalumar"sarauniya Amna ta
ago kai a sanyaye ta ce"wacce azzalumar?"
"Wadda take amsar hukunci tsawon shekaru ashirin,amma har yanzu babu abin da ya sauya zani"
Sauke numfashi sarauniya ta yi,a hankali ta ce"Ni kuma sai nake ganin kamar babu laifinta, saboda dole zata yi raunin da ba zata iya hakan ba"
Girgiza kai sarki Mu'iz ya yi, ya ce"ta amsa da bakinta cewa ita ce,amma a yadda na fuskanta akwai wa
anda suka saka ta,su nake so na sani kafin na yanke hukuncin "
Gimbiya Amna ta jinjina kai cike da gamsuwa ta ce"fatan nasara ya shugaba na, Allah ya dur
usar da ma
iyanka ya
antar da su a gabanka "
Sarki Mu'iz ya yi murmushin bayar da
warin gwiwa, sarauniya Amna ta rissina ta ce"na bar ka Lafiya ya shugaba na"daga haka ta mi
e cikin nutsuwarta ta fice daga
akin,bayan sarki ya sallame ta
*Ga masu sha'awar VIP group an bu
e,ku tuntu
e ni a number ta gata nan a
asa*
#Nusy_bee
08125952284
MASARAUTAR KAIZUR
Nusy bee
Young talented writers association YOTA
(Under YOTA'S AMAZING PENS)
Page 6
Tana daf da sauke takobin a tsakiyar kan Kazuzi,wanda yake zaune kawai ba tare ya yi wani yun
uri don kare kanshi ba,kuma har yanzu ko kallon sashen da take bai yi ba,kawai ta ji an ri
e hannunta
A hargitse ta juya don ganin wanene ya yi mata wannan shishshigin,da tsananin mamaki da ka
uwa take kallon mahaifinta sarki Iyaad da fuskarsa take a matu
ar ha
e tamkar hadarin da ya gangamo yake daf da fara zubar da ruwa, ba tare da ya yi magana ba ya fincike ta, bai yi wata-wata ba ya
aga hannu da niyyar sauke mata mari,amma ya ji an ri
e masa hannun
Da tsananin mamaki ya
ago yana kallon Kazuzi da ya ri
e masa hannun,ba shi ba ma,duka ilahirin dakarun da kuyangin da ke tsaye kallon Kazuzi suke yi da tsananin mamaki,ya dur
usa a gaban sarki Iyaad yana fa
"Ka gafarce ni ya shugaba na!mace ce,duk inda mace take ana son a
aga mata
afa saboda rauninsu"ya fa
a kanshi a
asa
A hankali sarki Iyaad ya sauke hannunshi,a wani irin fusace Hayat ta ce"ina ruwanka da abin da ya shafe ni da abbana?

Me ya kai ka shiga tsakani na da uba na tunda kai ka yi silar barin mahaifiya ta duniya?

Kai musiba ne,kuma ibtila'i ga rayuwa ta! menene dalilin da ya sa za ka rin
a shiga abun da babu ruwan ka?zindi
i kafiri azzalumi?? menene......"
"Hayat!!!"sarki Iyaad ya daka mata tsawa,ta kalle shi da rinannun idanunta,sannan ta sake mayar da hankalinta ga Kazuzi da kanshi yake
asa har yanzu,babu alamun ya san abin da take cewa a kan fuskarshi,bata damu ba ta cigaba da fa
in "karo na farko kenan da mahaifina ya
aga hannu da zummar duka na, karo na farko kenan da mahaifina ya daka min tsawa,kuma duka a gaban hadimai na!!!

Saboda kai,kai dai,na yi maka al
awarin sai na wula
anta rayuwarka,tabbas hakan ba zai tafi a banza ba"tana kai wa nan ta juya ta fice daga
akin tana hawaye,hadimanta suka rufa mata baya,sarki Iyaad ya bi ta da kallo yana
an murmushi
Shima bai sake magana ba ya juya ya fice daga
akin,ragowar dakarun da suke tsaye a
akin suka bi bayanshi, suka bar Kazuzi a zaune kanshi a
asa
Kai tsaye
akinta ta shige bayan ta kori kuyanginta,ta fa
a kan gadonta tana kuka sosai,bata ta
a jin ta tsani wani mahaluki a rayuwarta ba kwatankwacin yadda take jin tsanar sadauki Kazuzi,kuma al
awari ta
aukarwa kanta tabbas sai ta ga bayanshi
Tana ta kuka bata san da shigowar sarki Iyaad ba ma,sai da ya sanya hannu ya
ago ta,tana kuka sosai,ya zaunar da ita yana magana cikin taushin murya
"Allah ya huci zuciyar gimbiyar Tayaar, albarka kuma alfaharin Tayaar,kuma jinin sarki Iyaad,ki yi ha
uri ki daina kukan nan,za muyi magana"
Ba tare da ta tanka ba ta kama goge hawayenta,sai da ta goge hawayen sannan ta kalli sarki Iyaad cikin raunin murya ta ce"Abby na tsane shi tsana mafi muni
Menene dalilin da ya sa tunda ya shigo cikin Tayaar na daina farin ciki ne?

Abby ka yanke masa hukunci, idan ba za ka yanke masa hukunci ba ka kore shi ya bar garin nan,na tsane shi,na tsani ganinshi,bana
aunar na tuna cewa akwai wata halitta da ta wanzu a cikin masarautar Tayaar wadda take amsa sunan Kazuzi"
Murmushi sosai sarki Iyaad ya yi yana ri
o hannunta,a ranshi yana sake yarda da maganar Kazuzi da yake cewa mata suna da raunin da ya cancanci a
aga musu
afa saboda shi,ya ce"tashi mu yi magana
ata"
Babu musu ta tashi zaune tana goge idanu,sarki Iyaad ya dube ta sosai ya ce"yanzu wacce shawara gare ki da kike ganin za'a yiwa Kazuzi?
Chapter 6 · 0% Book details