← Book details Masarautar Kaizur Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 8 OF 21

Sashe 8

Masarautar Kaizur Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

To ba abin da kake tunani bane,amma ina garga
inka da babbar murya ka fita a harkarta,idan ba haka ba tabbas za kayi nadama"bai rufe bakinsa ba damisar ya sake nufar inda Hayat take kwance da tsananin zafin nama fiye da na baya,wannan karon Kazuzi bai yi wata wata ba,yana dam
ar wuyan damisar ya ma
ure ta, ba tare da bata lokaci ba ya mur
e mata wuya,bai sake ta ba sai da ya tabbatar bata numfashi sannan ya yi jifa da ita
Sai a lokacin hankalin kuyangin da dakarun suka dawo jikunansu, ba tare da ya yiwa kowa magana ba ya wuce inda Hayat take kwance ko motsi bata yi, tamkar babu rai a jikinta,bai yi wata-wata ba ya dur
usa ya
aga ta ya sa
a ta a kafa
a,kai tsaye ya mi
e ya nufi cikin masarauta,sauran jama'ar suka biyo bayansu cikin mamaki da
imuwa,babu mai iya magana a cikinsu
Kai tsaye masarautar Tayaar suka koma,kafin su isa labari ya iske mutanen fada cewa damisa ta farmaki gimbiyar Tayaar,don haka kai tsaye sarkin dakaru Amjad ya yi musu umarnin su wuce zuwa fada inda sarki yake jiransu, ba tare da
ata lokaci ba suka nufi can
Gaba
aya ilahirin fadar kowa yana tsaye a matu
ar razane suna jiran isowarsu,fuskar sarki Iyaad
auke da matsanancin tashin hankali da ru
ani,kan Kazuzi a
asa,yana zuwa ya kwantar da ita a gaban sarki, kanshi a
asa ya ce"ta samu firgici ne shine ta suma,amma babu abin da ya same ta,a gafarce mu idan mun gaza a aikinmu ya shugaba na"yana kai wa nan ya mi
e a hankali ya fice daga fadar
*DAULAR KAIZUR*
"Amincin Allah ya tabbata a gare ki yake wannan baiwa mai tarin ji da kai"
aga kai ta yi a nutse tana
an murmushi,a hankali ta furta "amincin Allah ya tabbata a gare ku ruhin
asar kaizur"
an murmushi sarauniya Amna ta yi,sannan ta zauna kusa da Munaya tana kallonta,sarki Mu'iz kuwa bai ce kanzil ba,ya zauna a inda ya saba zama yana kallonsu
"Munaya!

Tsawon shekaru ashirin kenan kina kar
ar hukunci iri-iri, kina fuskantar
anci da wula
anci, menene dalilin hakan?
boda
atan abin da tun farko kin san ba naki bane, menene dalilin da ya sa ba za ki bayyana shi ba? ke a daina azabtar da jikinki?mu ma zuciyoyinmu su huta da azabtuwa?"
Kan Munaya a
asa, cikin rissinawa ta ce "gaisuwa gare ku ya shugabanni na,kuma ruhin gari mai albarka kaizur
Munaya baiwa ce mai amana,bata ta
a cin amanar wani ba,ko da ace Sarkin kaizur ne
Munaya bata salwantar ba,bata da riba a hakan"
"Na sani,amma menene dalilin da ya sa kika amsa ke kika fitar da shi daga
akinshi?"
"Saboda ni na aikata hakan ranki ya da
Shiru sarauniya Amna ta yi na
an lokaci kafin ta ce"to menene dalilin da ya sa kika aikata hakan?"
"Saboda soyayya ranki ya da
Sarauniya Amna ta ce"ba dai soyayya ba,an saka ki ne"
Shiru Munaya ta yi na
an lokaci, kafin ta ce"ba saka ni aka yi ba, amfani aka yi da ni,na gane hakan"
Zaro idanu sarauniya Munaya ta yi cikin firgici ta ce"amfani da ke?

Wanene ya yi amfani da ke?"
Ba tare da bata lokaci ba ta ce"ina son a ba mu waje ranki ya da
Wani mugun kallo sarauniya ta yi mata ta ce"a cikinmu wa zai ba ki wajen?ni ko Mai martaba?"
Kan Munaya a
asa ta ce"mai martaba ranki ya da
e,tunda maganar tamu ce ta mata"
A wani irin fusace sarauniya ta saukewa Munaya mari,sannan ta hau fa
a tana fa
in"kina matsayin baiwa
antacciya wadda take
ashin hukunci ko a gaban dubban mutane ba sai an ba ki izini za kiyi magana ba?har kike cewa wai mai martaba ya ba ki waje?"
ewa mai martaba ya yi,ya dubi sarauniya ya ce"ku yi magana,dama nima na gaji da jin maganganun tsinanniya irin ta,na gaji da ganin fuskar da ta fi komai muni a idanu na"yana kai wa nan a maganarshi ya juya ya fice daga
akin ba tare da ya sake kallon sashen da suke ba
Yana fita sarauniya Amna ta watsowa Munaya wani mugun kallo, Munaya ta yi
an murmushi, sarauniya ta ce
"Ya tafi,me kike so ki ce?

Kar dai ki manta ko me kika fa
a zai koma kunnenshi"
Munaya ta jinjina kai ta ce"haka ne!

Dama game da
atan
anki yarima Sahal ne"ta
aga kai tana kallon sarauniya da ta
agu ta ba ta amsa, kafin ta cigaba da magana sarauniya ta ce"me kika sani game da
atan nashi?"
Munaya ta sake duban sarauniya ta ce"Kamar yadda na gaya miki a baya cewa amfani aka yi da ni to haka ne, Urwa da Umayr da aka kashe akan wannan rigimar duka basu da laifi, ballantana Ya'a
ub da babu abin da ya sani a kai
Wasu manya ne a cikin masarautar nan suka sa aka sace Yarima Sahal,ban san niyyar su ta yin hakan ba,amma na fi tunanin saboda mulki ne"ta
arashe magana idanunta
yar akan sarauniya Amna
A wani irin gigice sarauniya Amna ta ri
e hannayen Munaya da suke
aure a cikin sar
a,muryarta tana rawa ta ce"manya a cikin masarautar nan?

Su wanene haka?kuma menene dalilin su na yin hakan?"
Munaya ta ce"Nima ban sani ba ranki ya da
e,amma Kamar yadda na fa
a da farko wata
ila shirinsu ne akan kujerar kaizur"
Shiru sarauniya Amna ta yi tana kallon Munaya cikin tsananin tashin hankali da
imuwa, kafin ta ce"wanene a cikin MASARAUTAR KAIZUR da yake jin zai iya samun mulki muddin ya ga bayan
ana Sahal?"
Shiru suka yi su duka biyun, kafin Amna ta ce"Yarima Zaffar ko Yarima Jamal?

Su ka
ai ne masu gadon sarautar wannan birni idan babu sarki Mu'iz
Amma ta yaya za su iya cin amanar sarki? musamman ma Yarima Zaffar,ke ma kin san
arya kike yi,hakan ba abu ne mai yiwuwa ba"
Munaya ta rissina ta ce"nima na san da hakan ya shugaba ta,ban tabbatar da su wanene ba,amma tabbas manya ne a masarautar nan,kuma su ma za su iya gadon masarautar "
Shiru sarauniya Amna ta yi tana jin tana sake shiga ru
ani,a hankali ta ce"tabbas zan yi bincike,zan saka mai martaba ya yi bincike akan duk wani mahaluki da yake da alhakin gadon MASARAUTAR KAIZUR, muddin na samu mutum da hannun shi a ciki tabbas zan
auki mataki mafi muni,ke kuma ki jirayi dawowa ta"tana kai wa nan ta mi
e da sassarfa ta fice daga
akin, Munaya ta bi ta da kallo tana murmushi wanda ita ka
ai ta san ma'anarshi
*DAULAR TAYAAR*
Yau kwana biyu kenan da faruwar tsautsayi ga gimbiyar Tayaar, wato Hayat, an samu ta farfa
o,kuma zuwa yanzu zabure-zaburen da take yi ma ta daina
Sai dai tun da aka gaya mata Kazuzi ne ya
auko ta tun daga dajin Lahur zuwa gida take jin haushin shi sosai, kwata-kwata bata yaba masa ba na cetar rayuwarta da ya yi, don haka ma ta
udurce a ranta sai ta yi masa garga
i mai
arfi
Kazuzi yana zaune a lambun gimbiya bayan ya kammala aikin da badakare Amjad ya saka shi na gyaran lambun, cikin nutsuwarshi yake
arewa ko'ina na lambun kallo,a hankali wani abu da ya shu
e ya gifta a idanunshi
"Sadaukin sadaukai!tsoro mai ban tsoro!wanda mutuwa take tsoro,takawarka lafiya abin alfaharin Baruda,kai ne sarki ko da ba'a yarda ba"
aga kai ya yi yana kallonta, murmushi take yi tana wasa da gashin kanta,ya gyara zama yana kallonta,ta
araso ta zauna a kusa da shi tana kallonshi tana murmushi,ya ce"kin fi taurari haske a cikin Baruda,ina ro
on abin bauta mafi haske ya rufe idanun wasu mazan daga ganin wannan haske,sai ni ka
ai,kar wani ya yi min shigar sauri"
Dariya ta yi da sautin muryarta mai da
i,ta kalle shi tana murmushi ta ce"a tunaninka a kaf
asar Baruda birni da
auye akwai wanda ya isa ya mallaki Malli?
Chapter 8 · 0% Book details