← Book details Masarautar Kaizur Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 20 OF 21

Sashe 20

Masarautar Kaizur Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Ya aka yi ka san da hakan?"
Kazuzi ya ce "za kiji yadda aka yi na sani"daga nan ya cigaba ba tare da ya damu da yadda take kallonshi da tsananin mamaki ba
"Rayuwar Kazuzi a cikin garin Baruda rayuwa ce mai wahala tun yana jariri,Hasa bata damu da shi ba,bata kula da shi sai abin ya ba'a rasawa saboda ku
in da ake biyanta
A haka ya kai shekaru biyu, shi kanshi Murad ba damuwa ya yi da shi sosai ba,sai idan al'amuran asirin ko na tsaface shi da yake yi, bai ta
a damuwa ba idan ta ga yana kuka,bai ta
a jin ya kamata ya lallashe shi ko ya ji damuwarsa ba, ballantana kuma a kai ga yi masa maganin damuwarsa
Ga yara kuwa abin babu sau
i, sanannen abu ne a cikin Baruda cewa Kazuzi
an tsintuwa ne, ba'a san asalinshi ba,amma abu mafi rinjaye da ka iya yiyuwa shine Kazuzi ya kasance yana da ala
a da musulunci,shi kuma musulunci shine abu mafi zama abin tsana da
yama a Baruda
A dalilin wannan abu ko wasa ba'a barin Kazuzi ya yi da sauran yara,tun bai shekara biyar ba a duniya yake fuskantar tsangwama,har ta kai shi ga daina shiga yara shima
Tun Kazuzi yana
arami ya taso da izza,da ji da kai,da nuna isa,sannan bashi da tsoro ko ka
an,gashi baya
aukar raini,hakan ya farantawa Murad sosai,don a zatonsa aikin shi ne yake tasiri fiye da yadda yake zato
Tun Kazuzi yana da shekaru biyar Murad ya fara
aukarshi zuwa farauta, abin da shi kanshi Murad
in ya
imauta shi ya firgita shi shine kashe maciji mai dafin gaske da Kazuzi ya yi yana da shekaru shida kacal,wannan abu ne ya sa Murad jin alfahari,ranar da ya dawo daga farauta washe gari ya
auki Kazuzi zuwa fada
Bayan an yi masa iso cikin farin ciki ya sanar da sabon sarkin da aka na
a babu jumawa bayan murabus da sarki Jiyaaz ya yi,cewa yana son a fara koyawa Kazuzi al'amuran ya
i tun daga yanzu, saboda duba ga rashin tsoron shi da jarumtarshi tun yanzu,sarki bai yi musu ba,ya amince,aka kai Kazuzi wajen Sarkin yaki Anudu, don ya fara koya masa al'amuran ya
Ko a wajen koyon ya
in ma Kazuzi yana ganin rayuwa, saboda irin horon da ya kamata a ba shi ba irin shi ake ba shi ba,ba iyaka horon ya
i ba,ko laifi ya yi ake so a hukunta shi ana gana masa azabar da ta fi
arfin shekarun shi
Bai ta
aukar abin da aka yi masa a matsayin zalunci ba, asalima yana
arin ganin cewa ya kiyaye dokokin da aka kafa masa,sannan yana
arin ganin cewa ya iya abubuwan da aka koya masa a wajen horon ya
(Ga masu son VIP group ga number ta nan a
asa su yi min magana)
#Nusy_bee
08125952284
MASARAUTAR KAIZUR
Nusy bee
Young talented writers association YOTA
(Under YOTA'S AMAZING PENS)
Page 16
Kafin Kazuzi ya cika shekaru tara da haihuwa sai da ya zama ya iya abubuwa da yawa,ya koyi jure zafi da wahala,dama tuni ba shi da tsoro, yanzu rashin tsoron shi ya
aru, horon ya
i kuwa ya iya abubuwan da wani babban ma bai iya ba
A gefen mafarauci Murad kuwa yana ta iya bakin
arinsa don ya tsaface shi,yana cin nasara sosai,don zuwa yanzu Kazuzi ya zama wani
aramin matsafi,da yawa daga matsafan
auyen nasu ma ya zarce su,duk da kasancewarsa yaro
arami
A lokacin ne ya
i na farko ya tashi tsakanin wata daular musulmai TAYAAR da BARUDA, shekaru goma sha biyar kenan rabon da su gwabza,
asar Tayaar
asar musulmai ce, sannan shugabansu mutum ne mai adalci da daraja
an adam,bayan haka
asa ce mai tarin dukiya da
arfin runduna, wa
anda ba sa tsoro,kusan sau hu
u kenan ana gwabzawa tsakanin Tayaar da Baruda amma duk da
arfin tsafi da na makami sai dai a yi ragas
Murad ne ya bayar da shawarar a fara fita ya
i da Kazuzi,wanda a wancan lokacin shekarunsa tara kacal da haihuwa,shi kansa sarki Akaal ya ga wautar Murad,amma Murad ya
arfafe shi da nuna masa duk abin da ake bu
ata daga gwarzon maya
i a Baruda Kazuzi yana da shi,
arfin damtse,rashin tsoro,dabarar ya
i,iya farauta da
arfin tsafi,akan haka aka fara fita ya
i da Kazuzi "
Kazuzi ya
ago ya kalli Hayat da ta yi shiru jikinta a mace tana kallonsa,ya cigaba da fa
in"na fara fita ya
i tun ina da shekaru tara da haihuwa,
asar farko da na fara fuskanta ita ce
asar Tayaar,wato wannan
asar taku,duk yadda nake zaton ya
i ba haka yake ba,ni dai saboda yarinta a lokacin da aka ce zan fara fita ya
i murna na yi sosai,don na yi tsammanin zan je na ga irin yadda ake ba mu horo ne a ya
Ranar fita ya
in na shirya tsaf don na fita ya
i,tun lokacin da na saka dakarun Baruda a idanu na na fara jin karaya,amma da yake tsoro ba ya cikin
abi'u na sai na dake,wani dakare ya
aga ni ya
ora ni akan doki,aka buga gangar ya
i muka dumfari
ofar fita daga Baruda
A wani
aton fili muka dakata,babu
ata lokaci dakarun ya
asar Tayaar suka iso wajen, ba'a
auki dogon lokaci ba
azamin ya
i ya rinca
e tsakanin Tayaar da baruda
i na farko da na fara gani da idanu na, sai a lokacin na fuskanci ashe duk wani kwatance da ake koya min iska ne,duk yadda nake da jarumta da dabarun ya
i duk suna ne,tuni na firgice na fice a hayyacina,ban san lokacin da na zame daga kan dokin na fa
asa ba,daga nan kuma ban san me ya faru ba sai farkawa na yi naga
aya daga cikin
an tawagar Tayaar ya kawo ni inuwa,yana zuba min ruwa
A firgice na tashi,ya ri
e hannu na da kulawa yana fa
in "sannu ka ji yaro?

Ya kake jin jikin naka?ka samu sau
Karo na farko kenan a rayuwa ta da wani ya nuna ya damu da ni,har yake tambaya ta don ya ji matsala ta,a take na ji ashe duk wata jarumta da rashin tsoro da nake da shi a lokacin da ina Baruda na rashin gata ne,a take na ji ni a matakin yaro mai shekaru na, wanda yake bu
atar kulawar wani babba,yake bu
atar mai son shi da damuwa da rayuwarshi,a take na ji raunina da bai ta
a bayyana ba ya bayyana a karo na farko,a take na fa
a jikin wannan badakare na fashe da kukan da yake fitowa daga
asan zuciya,ya rungume ni sosai yana shafa kaina, cikin kwantar da murya ya ce"gani na yi ka fa
o daga doki ana cikin ya
i, shine na zagaye na
auke ka na kawo ka nan don ka huta,ko baka da lafiya ne"
Cikin kuka na ce masa"Ni bana son nan wajen,ka
auke ni daga nan, tsoro nake ji,kar a kashe ni,bana son ganin jini ka taimake ni ka
auke ni daga nan wajen"
Dakaren cikin tausayawa ya fara bubbuga baya na yana fa
in "kwantar da hankalin ka,in sha Allah zan
auke ka daga nan wajen,ba za ka kara ganin jini ba ka ji
ana?

Kwanta ka huta saboda......"daidai nan maganar ta yanke,kafin
iftawar idanu jini ya wanke min jiki,a take kuma jikin dakaren ya saki,na
ago daga
irjinsa a firgice ina kallon Sarkin ya
in garinmu Anudu da ya
aukewa wannan dakaren kai a cikin
an da
ar irin gigicewa da
imaucewa da ta same ni a take ma
ata baki ne,take na yi suman zaune ina kallon Sarkin ya
i da yake kallona cikin wani irin fushi da
acin rai, kafin na yi wani yun
uri ya finciki gashin kaina ya ja ni a
asa mun koma inda ake gwabza ya
in,amma kuma ya kai ni wani waje
an nesa da wajen ya
aure ni tamau a jikin wata bishiya "
Kazuzi yana zuwa nan gimbiya Hayat ta kasa jurewa,ta fashe da wani irin kuka mai tsuma zuciya,ya yi shiru kawai yana kallonta ba tare da ya ce komai ba
Sai da ta yi mai isar ta sannan ta
ago tana kallonsa,cikin rawar murya ta ce"amma iyayenka ba su yi maka adalci ba!

Ba su kyauta maka ba,wanne laifi ka aikata kana jariri da har ka cancanci a yasar da kai,gashi irin wa
annan azzaluman mutanen sun
auke ka?

Tun da nake a rayuwata ban ta
a jin kalar zalunci irin wannan ba,wa yaro
arami wanda bai san menene duniyar ba,kawai saboda wata manufa ta zalunci da son zuciya
Wallahil Azeem a duniya mutanen Baruda sune ma
iyanka na farko,masu biye musu kuma sune wa
anda suka sa aka jefar da kai,ko da ace iyayenka ne,amma ya aka yi ka kawo war haka?har ka zama gwarzo wanda ake alfahari da shi a Baruda?
Chapter 20 · 0% Book details