Sashe 16
Masarautar Kaizur Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Me kuke cewa?kuma akan me kuke magana?"
A razane Jamal ya
ago yana kallon Zaffar, Zaffar ya yi wani miskilin murmushi ya ce"kar nake kallonka Jamal,a kowanne lokaci ka gwada zalunci a shirye nake na ga bayanka,sai an jima"ya mi
e ba tare da ya sake magana ba ya fice daga
akin cikin zafin rai, Jamal ya bi shi da kallo yana tunanin yadda zai fitar da kanshi
*DAULAR TAYAAR*
Yau an tashi da
imuwa da tashin hankali lokaci
aya, sakamakon buga gangar ya
i da aka yi,hakan ya nuna an kawo wa daular hari kenan, tunda in dai su za su kai hari suna zaman tattaunawa a san yadda za'a yi,amma yanzu tunda aka ji bugawar gangar ya
in hakan ya nuna an kawowa daular hari ne, kuma maharan suna kusa da garin
A yammacin ranar Alhamis,ranar da Kazuzi da gimbiya Hayat suka tattauna game da rayuwarshi ta baya da Malli
inshi,wanda a dalilin wannan tattaunawa gaba
aya jikin Hayat ya yi matu
ar sanyi,bata ta
a tunanin zata ji tausayin wata halitta ta d
amu da wani Kamar yadda take damuwa da Kazuzi ba,hakan ya sa ta
uduri aniyar dole sai ta ji labarin shi,kuma sai ta ribace shi ya kar
i Muslunci daga nan kuma ta lalla
a mahaifinta ya
anta shi,ko babu komai sai ya samu rayuwa mai da
i da farin ciki a cikin Tayaar
Tana cikin wannan tunanin a sashenta su kuma su sarki Tayaar suka samu ba
in sa
o daga wani
an aike daga
asar Haura,
asar Haura mutane ne masu bautar gumaka,a wasu watanni baya Tayaar ta ta
a ya
arsu,amma Sarkin da wasu daga jama'ar shi suka samu suka tsere,hakan ya sa suka
auka ko sun yi galaba akansu ne
Magatakarda aka kira don ya karanta wasi
ar da aka rubuta a jemammiyar fatar damisa, rubutun an yi shi da ba
ar tawada,ya zauna ya fara karatun kamar haka
Zuwa ga sarkin
asar Tayaar,
asar da shugabansu yake jin kanshi kamar wani ne shi
Ya kai Sarki Iyaad, wancan karon ka zo har daula ta ka samu nasara akai na,ka kunyatar da Ni a idanun duniya,an gaya min kana ya
i don
aukaka kalmar ku ta musulunci ne, to in dai ina raye,ni Al'as ibnu mugaar sai na dur
usar da wannan kalmar, yanzu haka tsakanin mu da garinku tafiyar yini
aya ce kacal,mun baka nan da gobe war haka ka fito,ko mu shigo har cikin garin naku, mu kashe ku,mu kwashi matanku a matsayin ribar ya
in mu
auki hakan a matsayin garga
i na
arshe, sannan magana ta gaba kuma ko da a ce kun yi shiri ko ba kuyi ba maganar dai
aya ce,dole mu ci nasara a kanku, saboda kyakkyawan shirin da muka yi
Daga Sarkin garin Haura, Al'as ibnu Mugaar
(Ga masu son VIP group ga number ta nan a
asa)
Nusy_bee
08125952284
MASARAUTAR KAIZUR
Nusy bee
Young talented writers association YOTA
(Under YOTA'S AMAZING PENS)
Page 13
Shiru fadar ta
auka na wasu
an da
u,kowa na kallon kowa,zuwa can sarki Iyaad ya katse shirun da fa
in "babu komai, Allah ya nuna mana gobe lafiya,in sha Allahu za mu tare su,kuma za muyi nasara akansu da izinin Allah"kowa ya yi na'am da maganar shi
Sarkin ya
i Ra'uf ya dubi sarki Iyaad ya ce "Allah ya taimake ka ya shugaba na,shin za mu iya yiwa Sadauki Kazuzi tayin zuwa ya
in?"
Kafin sarki Iyaad ya yi magana dakare Amjad ya kalli Sarkin ya
i fuskarsa babu annuri ya ce"ya shugaba na maganar ya
ar kafirci ake yi, ta yaya za'a yiwa kafiri tayin ya
ar kafirci?ko ya amsa zai yi hakan ba ka tsoron ya je da zummar ya
ar abokan gaba ya
ige da ya
armu?"
Shiru fadar ta
auka da farko, kafin waziri ya ce"da gaskiyar Sarkin dakaru Amjad,ma
iyi yana iya yin dukkan wani shiri don ganin bayan ma
iyansa, musamman ma mutum irin Kazuzi wanda mun riga mun san ba don an fi
arfin shi ya kamu ba, kawai baiwa ce daga Allah ya ba mu nasara"
Sarki Iyaad ya katse jayayyar da fa
in"duk wanna jayayya da kuke yi har yanzu shi wanda ake yi don shi ma bai san kuna yi ba
A shawarce idan har ya nuna yana so a bar shi
in,mu je da shi,ko da ace ya nufi ya
armu muna tare da Allah,zai ba mu nasara akan dukkan wanda ya nufe mu da abin
i da izninsa da yardar shi "sauran al'ummar fadar suka yi na'am da maganar asalin sarki Iyaad,da haka fada ta tashi
Khidr,
aya daga cikin dakarun da ke aiki tare da Kazuzi, Wanda ya kasance shi ka
ai ne baya jin komai game da Kazuzi,wani lokacin ma sama-sama ya kan yi masa hira duk da cewa shi Kazuzi bai cika amsa shi ba,shine ya nufi
akin Kazuzi kai tsaye bayan sa
on ya isa gare su,har lokacin yana zaune inda gimbiya Hayat ta bar shi duk da ta
auki lokaci da fita
okance ya
arasa inda yake zaune, Kazuzi ya
ago yana kallonsa,ya zauna yana fa
in"da alamu baka san halin da gari yake ciki ba ko?
i za'a fita gobe fa,
asar Haura ne suka kawo farmaki "shi dai Kazuzi da idanu ya bi shi har ya gama zancen nashi ya fice daga
akin
A ranar Kazuzi bai yi bacci ba, saboda maganar ya
in nan ta ta
a shi,ga maganar da suka yi da gimbiya Hayat ya tayar masa da wani miki a zuciya wanda ya kasa mantawa da shi a rayuwar shi, washe gari yana jin su suka fara fita zuwa bakin masallaci inda suke ha
uwa,bayan sallar asuba za su
auki hanya
Har ya gama jin ha
uwarsu bai ji an yi masa magana ba,ranshi ya
aci, ba tare da tunanin komai ba ya mi
e ya fito daga
akin nashi,kai tsaye ya nufi inda suke tsaye cikin kyakykyawan shirin ya
Tun daga nesa wasu daga cikin dakarun suka nufi hana shi
arasawa bisa umarnin badakare Amjad,amma sarki Iyaad ya ce a bar shi ya
araso,yana zuwa ya zube a gaban sarki Iyaad, fuskarsa babu sassauci ya ce"Barka da war haka ya shugaba na"
"Barkanka dai jarumin jarumai, da alamu kana tafe da wani babban abu mai muhimmanci"
"Na zo ne don na ji dalilin da ya sa ba'a yi min tayin fita ya
i ba"
Shiru wajen ya
an yi, kafin badakare Amjad ya yi farat ya ce"
aukaka kalmar Allah za mu je yi,kuma musulmai ne ka
ai ke yi,tunda sune suka yarda da Allah"
Ko kallo bai ishi Kazuzi ba, Sarki Iyaad ma bai jin da
in abin da ya yi ba,amma kafin ya yi magana sarkin ya
i Ra'uf ya ce"za muyi ya
i ne saboda Addinin mu Kazuzi,idan muka tilasta maka,ko na ce muka katse maka hanzari da maganar fita ya
i akan son zuciyarmu kamar ba mu kyauta maka bane, shiyasa bamu yi maka magana ba"
Sadauki Kazuzi ya girgiza kai ya ce"a Tsawon rayuwar Kazuzi bai ta
a zama a gida tare da mata alhali maza sun fita ya
i ba,don haka nima zan bi ku "
Sarkin dakaru Amjad ne ya sake yin sauri wajen fa
ar"ko kuma so kake ka ce za ka samu yan'uwa da za ka ya
e mu tare da su ba?
Mu mun wace yaudararka yaro!"
Wannan karon cikin idanu Kazuzi ya kalli shugaban dakaru Amjad ya ce"cin amana da zamba cikin aminci ba
abi'ar namiji ba ce,sharri da makirci,sai mata,ko maza
an daudu, Kazuzi kuma namiji ne!!!"
A zafafe shugaban dakaru ya kalle shi saboda ya san me yake nufi da maganarshi, sauran dakarun kuma abin ya yi matu
ar burge su, Sarki Iyaad ya dafa kafa
arshi ya ce"muna matu
ar alfahari da kai sadaukin sadaukai,maza shirya,fatan Sa'a jarumi na"Kazuzi ya rissina sannan ya mi
e ya koma cikin rukunin
akin bayi inda nashi
akin yake
Da shirinsa cif ya fito don fita ya
i,,takobinsa a rataye a bayansa,hannunsa ri
e da garkuwar ya
i,sai sauri yake yi don ya cimma sauran dakaru,don baya son a jira shi,kar ya shiga ha
in mutane
Tsayawa ya yi da mamaki yana kallon Hayat da take tsaye a bakin sashenta,ya
arasa gabanta ya rissina ya ce"Barka da wannan lokaci ya shugaba ta"
Kallonsa take yi kawai, saboda wannan tashin ya
in ya
aga mata hankali sosai,a hankali ta ce"har da kai za'a fita?"
Jinjina kai ya yi,a hankali ya ce"haka ne ya shugaba ta"
"Me yasa za ka je?"ta tambaya da damuwa
arara a fuskarta
Kallonta ya yi,a hankali ya ce"ke ma kina zargin zan ci amana ne na ya
i mutanen Tayaar ko?"
a idanu ta yi da mamaki ta ce"menene ya kawo wannan maganar?
Na ga mun yi da kai za ka bani labarin Malli,kuma yanzu na ga ka shirya za ka bi su Abeey"
"Ba
abi'ar namiji ba ce zama a gida a lokacin da maza suka fita ya
i fa ba gasa ba ce Kazuzi, musamman namu na musulmai,ana yi ne don
aukaka kalmar Allah,abin zai yi wani iri idan aka fita da kai a matsayin ka na wanda ba musulmi ba"
Kamar daga sama ta ji ya ce"to babu laifi idan nima na zama musulmi?
Zan iya zuwa idan na sauya zuwa musulmi?"
"Za ka zama musulmi ne don za ka je ya
i ko za ka zama musulmi ne don Allah?"
"Ina son na musulunta idan an ba ni dama,na
auki lokaci musulunci yana burge ni,har ma na kasance ina aikata wasu ayyukan na musulmi,wasu lokutan ma ba tare da na sani ba,ban san wanda zan tunkara bane,daga baya kuma na so na same ki amma kika kwanta jinya,kuma
arshe ga jarabtar da ta same ni "
Kabbara mai
arfi gimbiya ta yi idanunta suna cika da
walla,ya mi
e yana
an murmushi ya ce"na yi miki al
awarin dawowa Tayaar a matsayin musulmi ya shugaba ta"yana kai wa nan ya wuce da sassarfa inda dakaru suke jiranshi
Gimbiya Hayat ta bi shi da kallo, hawayen farin ciki suka zubo a kan fuskarta,a bayyane ta fara fa
in"alhamdulillah! alhamdulillah ya Allah!
Allah ga bawanka!