← Book details Masarautar Kaizur Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 12 OF 21

Sashe 12

Masarautar Kaizur Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Tabbas da tsafi aka raini Kazuzi,amma idan ka yi tunanin tsafi shine
arfin Kazuzi baka yiwa kanka adalci ba, kai ganau ne ba jiyau ba,ka ga asalin Wanene Kazuzi lokacin da ka tura damisa ta farmaki gimbiyar Tayaar
Maganar Malli kuma haka zancen ka yake,malli ita ce dukkan rayuwa ta,mutuwar ta daidai yake da rasa farin ciki na,ka yi nasara sosai da ka saka aka kashe min ita
Sai magana ta gaba,me ma ka ce? yadda ka ga bayan Malli sai ka ga bayan gimbiyar Tayaar ko?za mu gani idan za ka iya hakan,ban zo nan don bani da yadda zan yi ba,ko don ban san yadda zan yi da abin da ka yiwa
arinyar da bata ji ba bata gani ba,sai don ka san cewa ina sane da abin da ka yi,kuma idan ka cigaba kamar yadda na fa
a za kayi nadama mara amfani a rayuwarka
arshe,da alfahari nake fa
a cewa Ni Kazuzi ibn Murad tsintacce ne kamar yadda ka fa
a, wula
antacce a Baruda kafin na zama maya
i,kuma a
arshe bawan mace,ina alfahari da hakan tunda ban kasance maci amana ba a tsawon shekaru na rayuwa ta!

Ina yi maka jajen ranar da asirinku zai tonu ku ji kunya a bainar jama'ar da suka
auki yarda suka ba ku,kuma ba ku cimma mugun
udirinku akansu ba,don muddin Kazuzi yana cikin Tayaar har abada ba za ku cimma mugun
udirinku ba"yana kai wa nan ya juya da takunshi na isa ya fice daga
akin ba tare da ya sake saurarar abin da za su fa
a ba
(Ga masu son VIP group ga number ta nan a
asa)
#Nusy_bee
08125952284
MASARAUTAR KAIZUR
Nusy bee
Young talented writers association YOTA
(Under YOTA'S AMAZING PENS)
Page 10
Da kallo Amjad da matarshi suka bi Kazuzi da ya fice daga
akin babu alamun damuwa a kan fuskarsa,matar Amjad ta fashe da kuka tana ri
e hannun mijinta, cikin kuka ta ce"yanzu menene abin yi abu Huzaifa?

Ina tsoron kar wannan kafirin yaron ya tona mana asiri,mu ba muyi hakan don wani abu ba sai don zaluncin da aka yi wanda ya zama silar mutuwar yaranmu uku,ka je ku yi magana da shi"
Kallonta Amjad ya yi, cikin taushin murya ya ce "kar ki damu Layla,babu abin da zai iya,barazana ce kawai"
Layla ta girgiza kai ta ce "to ka warware abin da ka yiwa gimbiyar Tayaar,a tsorace nake da abin da zai faru, sarki Iyaad zai iya yanke mana hukuncin kisa akan wannan abu da muka yi"
Girgiza kai ya yi, cikin taushin murya ya ce"na gaya miki babu abin da zai iya,yanzu ba sai anjuma ba zan tsaface shi,babu abin da zai iya akai,mantawa ma zai yi da abin da ya gani,ki kwantar da hankalin ki"
Hankalin Layla ya kasa kwanciya
,ta dubi Amjad ta ce"ko ka manta ne Abu Huzaifa?

Shima matsafi ne fa,babban matsafi kuma,ba ka tunanin zai iya
aukar matakin kare kanshi,kuma a karshe ya ce zai yi mana raddi?"
ar dariya Amjad ya yi, cikin nisha
i ya ce"a dalilin haka ya sa na saka Waleed ya yanke layar da aka
aura masa a dantsensa na hagu,duk wani sihiri da tsafi da yake ji da shi na karya alkadarin "
Murmushi Layla ta yi zuciyarta na sakewa,ta jinjina kai ta ce"na gamsu abu Huzaifa,mu yi
arin ganin bayan wannan azzalumin,ban ta
a tsanar wata halitta ba Kamar yadda na tsane shi,yara na hu
u ya kashe min uku ya bar min
aya "ta
arasa magana cikin kuka sosai"
Zuciyar Amjad ta girgiza,ya dafa kafa
arta, cikin taushin murya ya ce"ki kwantar da hankalin ki Ummu Huzaifa,nasara akan wannan fajirin kamar mun samu mun gama ne in sha Allah"
Yana barin
akin shugaban dakaru Amjad kai tsaye ya wuce
akinshi da aka ba shi bayan an fito da shi daga
akin duhu,
akin bashi da tazara da lambun gimbiya Hayat,a lokacin da aka ba shi
akin akwai kayan more rayuwa fiye da lokacin da yake rayuwarsa a Baruda,amma sai da gimbiya Hayat ta saka aka fitar da komai,aka bar masa
an mayafin da zai shimfi
a da wanda zai rufa
Yana zuwa ya zauna akan dandagaryar da
en da ke
akin,ya ha
e kanshi da gwiwa yana tunani,shi ba mutum bane mai yanke hukunci cikin fushi,amma tabbas ba don haka ba babu wanda zai kalli idanun shi da alfahari ya gaya masa shi ya kashe masa Malli amma ya rabu da shi,da sai ya
auke kanshi da takobi idan ya so komai zai biyo ya biyo daga baya
Bai ta
a jin zafin gorin rashin asali da aka yi masa a Baruda ba,amma bai san meyasa ba yau karo na farko sai ya ji zafin gorin da Amjad ya yi masa,ya sauke zazzafan numfashi, lokaci guda kuma ya mi
e zumbur kamar wanda aka tsikara ya fice daga
akin
Kai tsaye sashen gimbiya Hayat ya nufa,tunda yake a tsawon rayuwarsa bai ta
a shiga ba,ko da ya kasance a cikin masu yi mata hidima ba ya wuce aikace-aikace ko kuma kula da lafiyarta,amma yau kanshi tsaye ya nufi sashen
A bakin
ofa ya gamu da Huda, fuskarshi babu walwala ya ce"ina son ganawa da gimbiya"
an daburce ta ce"am.....um...

Gimbiya?dama....."
Wani mugun kallo da ya watsa mata ne ya sa ta matsa masa ya wuce jikinta yana karkarwa,bai sake kallonta ba ya kutsa kai cikin
akin gimbiya
A kwance ya ganta tamkar gawa,mai maganin gargajiya da aka kira yana ta
arin gano abin da ya same ta,amma yadda a tsawon kwanakin nan bai samo komai ba yanzun ma hakan take,gefe kuma ga kuyanginta guda biyu Humaida da Bil
ees, Kazuzi ya dube su gaba
aya fuska babu rahama, cikin dakakkiyar muryarshi irin ta mazan fama ya ce"ina bu
atar ganin kowa ya fita"
Mai magani ne ya
ago ya kalle shi,dama su Humaida da Bil
ees tuni jikinsu ya fara kyarma,mai magani ya ce cikin kwantar da murya
"Haba yaro!

Me za ka iya yiwa gimbiya?menene dalilin da ya sa kake so kowa ya fita alhalin kai baligin namiji kana
akin?menene dalilin....."
"Cewa na yi kowa ya fita,ba magana na tambaya ba"ya fa
a cikin tsawa
Da gudu suka fara fita a tsorace,suna daf da fita ya ce "ke!"cikin tsawa
A tsorace Humaida da Bil
ees suka tsaya jikinsu yana kyarma,da yatsa ya nuna Humaida ya ce"ke!

Zo nan,ke kuma fice ki ba ni waje"a guje Bil
ees ta juya ta fice daga
akin kamar zata kifa don tsoro
A razane Humaida ta
araso wajen da Kazuzi yake, tana zuwa ta zube a gabanshi,tana shirin fara gaishe shi cikin tsawa ya ce"
auko min abin da shugaban dakaru Amjad ya ba ki ki
oye a
akin nan"
ara firgita ta yi,tana shirin fara rantse-rantse ya daka mata tsawa,take ta fashe da kuka,tuni fitsari ya kubce mata,ya sake cewa cikin dakewa "fito min da abin da Amjad ya ba ki,kar ki bari na sake tambaya"
Cikin kuka Humaida ta ce"ka yi min aikin gafara,na rantse bai ba ni komai ba"
arya kike yi!

Tunda kika ji na fa
i haka ya kamata ki san na san komai,don haka ba ni kawai"
Tana kuka ta ce"na gaya maka ban san komai ba akai,ka gafarce ni don...."dam
ar gashin kanta da ya yi da tsananin
arfi,hakan ya sa ta yi ta
wala uban
ara, cikin kukan azaba ta ce"zan
auko,ka yi min afuwa zan
auko maka"
Sakinta ya yi yana kallonta,jiki na rawa ta mi
e ta nufi bayan
ayataccen gadon gimbiya Hayat ta zaro wani
ulli,ta
araso ta dur
usa ta mi
a masa,bai amsa ba ya ce"kwance
ullin "
Babu musu ta kwance jikinta yana rawa,wani dun
ulallen abu ne a cikin tsohon tsumman da aka
ulle ya bata umarnin ta fasa shi,babu musu ta lalubo abin fasawa ta fasa,take gimbiya Hayat ta kama wata iriyar jijjiga, Kazuzi ya mayar da idanunshi kanta amma bai yi yun
urin zuwa inda take ba
Sake mayar da kallonshi ga Humaida ya yi, wadda take dur
ushe jikinta yana ta rawa, hawaye wani na korar wani,cikin kakkausar murya ya ce"wuce ki rufe
ofar
akin nan"
A gigice ta mi
e tana fa
in "in tafi?"
Wani mugun kallo ya watsa mata,a gigice ta ce"ka yi min aikin gafara"sannan ta wuce bakin
ofar ta rufe,ya mayar da kallonshi ga Hayat da ke kwance a
asa, zuwa yanzu ta daina jijjigar,tana kwance ta yi shiru,a kausashe ya fara magana
"Daga yau bana bu
atar
ara ganinki a duk wani abu da ya shafi gimbiya,ki san me za ki gaya wa mutane,amma na haramta miki zuwa inda take,idan kuma kika kuskura na ganki ko a kewayen
akinta ne,kar dai ki manta nine KAZUZI IBN MURAAD,ina nan a yadda kika san ni ko na ce kike jin labari na, bambancin wajen zama kawai na samu,don haka tashi ki fice daga
akin nan"
Babu musu ta mi
e jikinta yana kyarma ta nufi
ofar
akin,a kausashe ya ce"zo ki kwashe tarkacenki"babu musu ta dawo ta dur
usa ta kwashe abin da ta kwance, sannan ta koma bakin
ofar ta bu
e ta fice, Kazuzi ya mayar da kallonshi ga gimbiya da ke kwance
Bai yi mamakin ganin idanunta a bu
e ba tana kallonshi,don ya san zuwa yanzu abin da aka yi mata ya sake ta,ya rissina a gabanta kanshi a
asa kamar yadda ya saba, cikin taushin murya, Kamar ba shine ya gama daka tsawa yanzu ba ya ce"fatan tsawon rai mai albarka da lafiya mai amfani ga gimbiyar Tayaar "
"Kazuzi ibn Murad!ba ka san sunana ba?"ta fa
a cikin sanyin murya tana
an murmushi
Kallonta ya yi a ranshi yana mamakin murmushin da ya ga ta yi,kafin ya yi magana sai ga sarki Iyaad da Sarkin ya
i da dakare Amjad sun shigo a firgice, Amjad ya nuna Kazuzi da ke dur
ushe gaban Hayat yana fa
in "ka gani ya shugaba na!
Chapter 12 · 0% Book details