← Book details Masarautar Kaizur Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 19 OF 21

Sashe 19

Masarautar Kaizur Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ku biyo al
alamin Nusy bee don warware komai
Likes da comments fa suna qaranci sosai yanzu,ko kun gaji ne
#Nusy_bee
08125952284
MASARAUTAR KAIZUR
Nusy bee
Young talented writers association YOTA
(Under YOTA'S AMAZING PENS)
Page 15
*SHEKARU ASHIRIN BAYA*
*DAULAR BARUDA*
Garin Baruda yana
aya daga cikin daulolin da suka kafu suka tsaya da
afarsu dalilin ya
e-ya
e, duk da cewa ya
i yana kassara daula kamar yadda ya zamo sanannen abu a duniya,amma ga Baruda abin ba haka yake ba
asar Baruda ta
auki shekaru sama da
ari biyar tana gina kanta don ganin bayan abokan gaba,ko kuma na ce don ta yi zarra ga duk wata daula da ke makwabtaka da ita
Ta yi nasara!inda daular ta shahara a
angaren horar da matasanta don zama maya
a,hakan bai yi ba sai da suka
ara da koyar da tsaface-tsaface,a ta
aice ma, daular Baruda tana daga cikin manyan dauloli uku da suka shahara da tsafi a duniya,sannan kuma aka zo fannin ya
i ba'a ta
a cin nasara akansu,idan ma basu yi nasara ba suna yin ragas da abokan gaba
Mafi akasari daular Baruda bata cika yin ya
i da
ananan
asashe ko wa
anda ba su da komai ba,suna ya
i ne da
asar da take da dukiya,su yi nasara akan
asar su kwashe dukiyar
Ba su da wani abin bauta a duniya sama da rana,sai kogin Baruda da suka
auka abu mai tsarki da zai taimaka musu ga ibada,tsawon shekaru aru-aru sun yi imani da hakan,kuma akan hakan suke tafiya har zuwa sanda daular Tayaar ta rusa su
Babban sirrin garin Baruda kuwa ba sa amsar ba
o,ba su yarda da ba
o ba duk tsanani,ko da kuwa ba
an kaza ne,ba su yarda
asar ya rin
a barin
asar yana
aukar lokaci bai dawo ba,a cewar su duk Wa
annan idan aka samu a Baruda za'a iya yi musu shigo-shigo babu zurfi,ko dai a yi amfani da ba
o mai shigowa ko kuma a yi amfani da
an gari da yake barin gari,hakan zai iya sakawa watan watarana a ci su da ya
A dalilin wannan tsatstsauran ra'ayi irin na su ya sa ko ba
o ne ya yada zango a Baruda matu
ar bai je ya nemi izinin Sarkin garin ba suke kashe shi a take da zarar sun kama shi,idan kuma ya nemi iznin sarki za'a saka masa abin da bai wuce kwana uku ba,ko dai ya bar garin ko ya bar duniya
Wannan kenan!!!

Mafarauci Murad mazaunin
asar Baruda ne,a wani
aramin
auye da ake kira da kalaar,ya shahara sosai akan sana'ar shi ta noma,sannan kuma babban matsafi ne wanda a duk
auyen nasu har ma da
auyukan ma
wabta babu wanda ya kai shi
arfin tsafi
Saboda
arfin tsafinsa da yadda yake sarrafa aljanu yana iya barin
asar ya je wata nahiyar ya dawo a yini guda ko kuma a cikin dare,sannan kuma gwani ne a fannin farautar manyan namun daji,kama daga kura,kyarkeci,kada,damisa, da sauran su, dama ba'a maganar maciji da wa
anda ba su kai shi ba, Wa
annan ma bai
auke su wani abu ba
Abu
aya ne tawayarshi a rayuwa, tsawon shekaru sama da ashirin da aurenshi har yanzu bai ta
a haihuwa ba,duk dabara da surkulle na tsafi ya yi,amma babu wani cigaba, matarsa Hasa,bata gajiya da yawace-yawacen wajen bokaye da malaman tsibbu ba don su samu haihuwa,amma amsar
aya ce,ba shi da rabon haihuwa
A dalilin haka ne Hasa ta canjawa mijinta,ya daina gane kanta,ta tayar da rikicin ita lallai sai ya sake ta, hakan ba
aramin
aga masa hankali ya yi ba,amma ya cigaba da lalla
a ta ko don shekarun da suka
auka suna zaman tare
Sanadin haka ya sa ya
an mayar da hankalinsa kan farautar shi ta
an lokaci,sau tari idan ya bar nahiyar ta su bisa umarnin da yake bawa aljanunsa sai ya kwashe kwanaki bai dawo ba, musamman da Sarkin lokacin wato Jiyaaz ya yarje masa, kasancewar ana amfana sosai da farautar shi,har Giwa ya kan farauto ya fe
e ta, ba'a maganar su damisa,kura da sauran dabbobin daji,yana kawo fatocin dabbobi iri-iri a duk lokacin da aka bu
ata a Baruda, hakanan kuma ya iya ha
a dafin macizai kala-kala musamman wa
anda ake shafawa makamai da wanda ake yiwa abokan gaba izaya
Tsawon lokaci bai ziyarci dajin kalaar ba, saboda akwai isassun namun dawa a dazukan kewayensu,amma yau yana son ziyarar yankin
Dajin Malug yana a wani yanki ne wata daular Musulmai mai suna JASUS, saboda yadda Baruda bata shiri da musulmai ya sa ko da ace Murad zai ziyarci wannan dajin sai cikin dare,ya je ya yi uzurinsa kafin ketowar alfijir ya dawo Baruda
Yau ma kamar yadda ya saba ya kammala farautarsa,
auna ya samo, saboda ita yake bu
ata yana son amfani da fatarta,ya dafa kujerar tsafinsa don ya koma Baruda kenan ya fara jin kukan jariri
Ba yau ya saba shiga dazuka ba,yana iya bambance muryar jaririn mutum da ta aljani idan suka kwaikwaye shi, don haka ya yi matu
ar mamakin samun mutum mai rai a cikin wannan
ungurmin dajin,mutum mai rai
in ma jariri,don haka ya bazama yana duddubawa
Ai kuwa ya yi dacen samun jaririn a cikin wani buhu,an yasar da shi a bakin hanya,ya yi saurin
aukar buhun ya kwance yana
arewa jaririn da ba zai haura watanni uku ba a duniya kallo
Tsananin kyan jaririn ya shagaltar da shi ya yi ta kallonsa,daga baya ya yi tunanin nemar masa abinci,don da gani yunwa yake ji,bai yi wata wata ba ya koma baya inda ya gano wasu masu kiwon ra
uma a daf da dajin,suka ba shi nonon ra
umi ya ba wa jaririn,sannan ya hau kujerar tsafinsa don komawa Baruda
Ya riga ya san dokar Baruda,ko
an tsako ne muddin ba nasu bane ba sa
aunar ya ra
e su ballantana
an mutum,shi kuma yana da tunani mai kyau akan jaririn,ya san tunda ya ganshi a gefen daular Jasus to tabbas
an cikin garin ne,tunda su musulmai ba sa sonshi shi zai raine shi ya koya masa ya
i,ya nuna masa soyayya ya ba shi makami ya ya
i Musulmi
Iya wannan tunanin da ya yi kawai ya saka shi murmushi,a ranshi ya fara wassafa yadda zai mayar da wannan jaririn,ya yi nasara akan dukkan abokan hamayya,da
arfin tsafi da
arfin tuwo
Kai tsaye daga nan fadar sarkin Baruda Jiyaaz ya wuce,duk da kasancewar shi sananne a fadar,kuma ana girmama shi da mutunta shi amma sai da ya jira aka yi masa iso,sannan ya shiga
Bayan ya gaida sarki Jiyaaz kamar yadda ya zama al'ada,ya gabatar da jaririn da ya tsinta a dajin kalaar
if fadar ta yi,wannan ya kalli wannan,wancan ya kalli wannan, Yarima Akaal,
an sarki Jiyaaz a wancan lokacin ne ya fara hasala,ya dubi mafarauci Murad a fusace ya ce"kai tsoho!

Da alamu ka rikicin tsufa ya fara mantar da kai dokoki da iyakokin
asar Baruda ko?

Na san ka sani,kuma ka tabbatar babu wani ba
o da yake zuwa Baruda ya zauna a matsayin garinsu,kai kuma ka kawo jariri,a wanne dalilin?"
Rissinawa Murad ya yi, cikin ladabi ya ce"abin bauta ya albarkaci zamaninka ya shugaba na,ina da kyakkyawar niyya da cigaban Baruda a zuwan wannan jaririn
Niyya ta na tsaface shi, tunda musulmai sun yar da shi ba sa so,ni zan raine shi,na koya masa al'amuran ya
i da tsafi,idan ya so sai mu rin
a amfani da shi yana yi mana ya
i,da zarar ya kai shekaru goma zan kai shi wajen Sarkin ya
i ya koya masa al'amuran ya
i,Ni kuma na cigaba da koya masa al'amuran tsafi,idan ya kai wasu shekaru a fara fita ya
i da shi,amma ya ka gani?"
Tuni fuskar Sarki Jiyaaz da ta fadawanshi ta washe,suka jinjina wa wannan shiri na mafarauci Murad
Bayan Sarki ya sallame shi kai tsaye gida ya wuce,Hasa tana zaune tana sa
ar tufafin da yake sana'ar ta Murad ya shigo rungume da jaririn fuskarsa a washe
Da kallo Hasa ta bi shi tana mamakin inda ta samo jariri,ya mi
a mata shi ya ce"maza yi masa wanka Hasa,ki ba shi nonon akuya bayan ya
oshi ki zo za muyi magana "
Babu musu ta yi duk yadda ya ce,don so take
yi su yi magana ya gaya mata inda ya samo wannan yaron
Bayan ta gama shirya shi,har ya koma bacci,ta dawo wajen mijin nata da jaririn, Murad ya amshe shi yana murmushi, sannan ya ce"tsintarshi na yi a dajin Jasus,sai na
auko shi,kin ga dama bamu da
a,ga shi kuma ina so ya zama maya
i tunda ni ban zama ba"daga nan ya yi mata bayanin yadda suka yi da mutanen fada da kuma niyyarsa akan jaririn
Sam bai kula da irin mugun kallon da take aika masa ba sai da ta ya gama bayani,tana yi masa kallon banza ta ce "yanzu duk yaran da ake haifa a Baruda Babu wanda ka tsinta sai wanda aka haifa a wata duniyar?

To gaskiya ba zan iya ba,ni ba don ma ka ce Sarki ya yarda da zamansa ba da babu abin da zai hana ya ba
unci lahira yau
in nan"
Murad ya ce"ai ba kyauta za ki kula da shi ba, za'a biya ki,har sai ya kai shekaru goma"
Sai a lokacin ta sassauta fuska tana kallonsa ta ce"me za'a biya ni da shi?"
Murad ya ce"duk wata za'a biya ki dirhami biyu"
Hasa ta yatsina fuska ta ce"gaskiya bai yi min ba,dirhami. ......"
"Zan
ara miki da mudun alkama biyu"
Hasa ta yi murmushi ta ce"yanzu na san ka shirya na yi maka rainon yaro"
Murad ya yi
an murmushi sannan ya ce"a don haka na za
i suna na nasara a garin Baruda,na sanya masa suna KAZUZI,daga yau har zuwa ranar da zai bar duniya zai amsa sunan KAZUZI IBN MURAAD!"
Wata iriyar zabura gimbiya Hayat ta yi tana nuna Kazuzi da yatsa amma ta gagara magana,ya yi
an murmushi kawai ba tare da ya yi magana ba,da
yar ta iya fa
in"dama kai ba
an mafarauci Murad bane?

A'a,dama kai ba haifaffen garin Baruda bane?
Chapter 19 · 0% Book details