← Book details Masarautar Kaizur Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 17 OF 21

Sashe 17

Masarautar Kaizur Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Allah ka tsamo shi daga
ata ya hayyu ya
ayyum "
Kallon farko da yawancin dakarun suka yiwa Kazuzi sai da zuciyarsu ta ka
a saboda tsorata,don ya fito a asalin Kazuzi
inshi da suka sani a filin ya
i, yana zuwa ya rissinawa sarki Iyaad,sannan ya kama ingarman dokinshi ya hau,babu
ata lokaci suka fara tafiya don barin cikin masarautar
Saboda yadda kazuzi yake ka
a dokinsa da azama ya sa ya yi gaba sosai, shugaban dakaru Amjad ya dube shi cikin tsananin tsana ya ce"ka ga!

Dakata mana!a tsarin tunkarar ya
i na musulmai sai an fara tsayawa daga baya an fa
i kalmar shahada, idan sun maimaita shikenan sai a janye ya
in,idan ba su fa
a ba kuma sai afka,kai yanzu idan ka yi gaba me za ka fa
a su maimaita?ko an gaya maka ya
in musulmai haka ake afkawa kamar fa
an dabbobi?"
Maganar ta zafafi Kazuzi,amma ya dake,ya ja linzamin dokinshi ya yi baya batare da ya yi magana ba,wasu daga cikin dakarun ba su ji da
in abin da Amjad ya yiwa Kazuzi ba,har suka yi masa magana akan hakan,wasu kuma musamman wa
anda suke jin haushinshi suka ce ai gwara a gaya masa,tunda gaskiya aka gaya masa
Shi dai Kazuzi bai ce komai ba,suka cigaba da keta dajin suna nufar inda maya
an Haura suka yada zango suna jiran su
Ba su yi wata doguwar tafiya ba suka isa,daga nesa suka hango tarin dakarun da sarki Al'as ibnu mugaar ya fito da su,sai suka ga dakarun nasu sun koma tamkar wani zomo a gaban Giwa, don da yawa daga cikin su ma har sun fara karaya
Suna tunkarar ya
i,amma ba su ta
a tunkarar dakaru masu tsananin yawa irin haka ba, Sarkin ya
i ne ya fara jan linzamin dokinshi ya tsaya yana kallon sarki Iyaad
Sarki Iyaad ya dube shi ya ce"Ra'uf ya dai?"
Ra'uf ya girgiza kai ya ce "ka gafarce ni ya shugaba na,amma wannan karon abu ne mai wahala mu haye makircin wannan fajirin"
Sarki Iyaad ya yi murmushi ya ce"nasarar Allah a kowanne lokaci a kusa take, Allan da ya bawa musulmai nasarar
aukaka kalmar Allah a ya
in badar shine zai ba mu nasara a wannan ya
Da ikonsa da izininsa nasara ta mu ce....."dukkan su shiru suka yi suna bin Kazuzi da kallo da suka ga ya tunkari rundunar kafiran nan a guje, ba tare da
ata lokaci ba su ma suka ka
a linzamin dawakansu suka bi shi
Sai da ya je daf da su ya ja linzamin dokinshi ya tsaya yana kallon su ba tare da wani tsoro ba akan fuskarshi,su ma su sarki Iyaad suka
araso suna mamakin Kazuzi,duk da cewa sun san wanene shi tun ba yanzu ba
Sarki Al'as ya kalli sarki Iyaad yana murmushi ya ce"gaskiya na da
e ban ga mara kunyar sarki mai ji da isa a inda bai isa ba irinka Iyaad,ba sai na gaya maka ba,ka sani,an fi
arfin ka da rundunarka,mai zai hana ka yiwa kanka karatun ta nutsu ka zubar da makamai?"
Sarki Iyaad ya yi murmushi,ya bu
e baki da zummar bayar da amsa Muryar sadauki Kazuzi ta katse su
"Taron yuyuyu ba shi bane nasarar ya
i ko
arfin maya
i,ka sa a ranka ya kai wannan raunataccen sarki,duk yawan
eraye kyanwa
aya ta isa ta tarwatsa su,ka
auki rundunarka a matsayin
erayen"
Gaba
aya dakarun suka waiwaya inda kazuzi ya ja tunga yana kallon sarki Al'as cikin idanu yana mayar masa da magana fuskarsa babu annuri,sarki Al'as ya ce"ku gama da shi,ku kawo min kanshi nan"
Kafin ya rufe baki dakarun sun afkawa Kazuzi sun rufe shi ruf,bayan yan da
u sai ga su sun
are tas,don tamkar mai wasa da takobi haka Kazuzi yake kashe su,hakan ne ya fusata sarki Al'as ya ce dakarun su afkawa rundunar Tayaar,kafin
iftawa da bismillah wajen ya rinca
e da
azamin ya
Ga duk wanda bai san wanene ainihin KAZUZI IBN MURAAD ba idan ya ga yadda yake ya
i a wajen sai ya
auka ba mutum bane,idan ya
aga takobi ya sauke sai dai a ga kawuna suna zuba kawai
Cikin
an lokaci
alilan kazuzi ya yiwa rundunar Haura illa irin wadda ba su ta
a tunanin wani mahaluki zai yi musu ba, sarki Al'as ya bayar da umarnin a kama masa Kazuzi, Kazuzi ya kalli dakarun da suka taho da zummar kama shi, cikin
anin lokaci ya
arar da su ya koma ya cigaba da abin da yake yi
Daga yamma da suka fara ya
in kafin ketowar alfijir Kazuzi ya yiwa dakarun Haura illa ta ban mamaki,yana gab da samun nasarar
arar da su wani dakare ya daka tsalle ya kai masa sara a wuya, cikin tsananin zafin nama ya goce, takobin ta yanke shi a gefen wuyanshi zuwa kafa
a,take jini ya wanke masa kafa
aga kai ya yi ya
arewa mai wannan
anyen aikin kallo ba tare da ya yi magana ba,ya
auke kanshi ya cigaba da kai farmaki har sai da ya
arar da kaso mafi yawa daga dakarun Haura,sauran babu shiri suka gudu,ganin Sarkin nasu ma yana shirin guduwa sai ya hau dokinshi ya take masa baya,suka kasa tsere, Kazuzi ya shammace shi ya jefo shi daga kan dokin
Daga nan
azamin fa
a ya sar
e tsakanin Kazuzi da sarki Al'as,sarki Al'as yana cikin lokacin fa
anshi ne kasancewar ko sau
aya bai yi ya
i ba,yayin da jini ya fara
ibar Kazuzi,ga gajiya kuma na tsawon lokacin da ya
auka yana fa
a,amma saboda tsananin jarumta da naci ya kasa ha
Fuskantar wahalar da ya yi ne ya sa sarki Al'as ya cigaba da wahalar da shi,sai da ya tabbatar
arfin halin nashi yana daf da
arewa sannan ya shammace shi ya jefar da shi a cikin
asa,kafin ya yun
ura ya tashi sarki Al'as ya
ora masa takobi a ma
ogwaro
#Nusy_bee
08125952284
MASARAUTAR KAIZUR
Nusy bee
Young talented writers association YOTA
(Under YOTA'S AMAZING PENS)
Page 14
Iya tsananin tashin hankali da firgici Sarki Iyaad ya shige shi lokacin da yake daf da
arasawa inda suke,don a bayyane yake cewa Kazuzi ya fara gazawa, murmushi sarki Al'as ya yi cikin
asaita yana kallon Kazuzi da shima yake kallonsa, cikin isa da gadara yake fa
in "gwara kawai ka saukar da kai yaro,don nasara kuwa mun gama yin ta a kanku,idan...."
Ba sarki Al'as ba,hatta sarki Iyaad da sauran dakarun shi da suka shiga tashin hankali sai da suka zabura ganin wani irin zafin nama da dabarar ya
i irin ta Kazuzi, tuni ya saka takobin shi da babu wanda ya kula da lokacin da ya
ago ta,ya daki ta sarki Al'as da
arfin tsiya,har sai da tartsatsin wuta ya tashi,sarki Al'as ya yi baya taga-taga kamar zai fa
i saboda tsananin
arfin dukan,kamar kuma wanda yake aiki da aljanu zumbur sai gashi a tsaye cikin tsananin zafin nama kamar ba shine wanda jikinsa ya fara gazawa ba
Da mahaukacin gudu sarki Al'as ya taho don ya
auke masa kai da takobi,amma Kazuzi ya sare hannun,a wajen ya fa
i yana malelekuwar azaba yana kallon hannunsa da ya fa
i can gefe cikin tsananin mamakin wannan Sadauki,bai gama dawowa hayyacinsa ba Kazuzi ya sare masa kai a fusace,hatta da rundunar Tayaar sai da suka razana,ya
auko kan sarki Al'as ya ya taho zuwa gaban sarki Iyaad ya rissina ya ajiye yana fa
in "fatan nasara da cigaba mara yankewa ya shugaba na!"
"Sannunka da
ari gwarzo kuma jajirtaccen maya
i sadaukin sadaukai!"a cewar sarki Iyaad cikin tsananin farin ciki da mamaki,bai yi magana ba, sai su Sarkin ya
i Ra'uf ke ta maimaita kabbara
Babu jumawa suka gabatar da sallar asuba da ake cikin lokacinta,duk da kasancewar akwai wa
anda suka raunata nasarar ya
i bata ba su damar jimami ba
Shugaban dakaru Amjad ne ya jagoranci sallar,kafin ya tayar da sallar sai da ya aikawa Kazuzi wani kallo,shi kam Kazuzi abin ma dariya ya so ba shi,ya matsa kusa da
aton kogin da yake kusa da filin da suka yi ya
in ya fara wanke duk inda jini ya
ata a jikinshi
Bayan an idar da sallar Liman ya mi
e ya yi jawabai sosai,na nuna tsantsar farin ciki da godiya ga Allah da wannan nasara da ta samu fiye da yadda suke tsammani a rayuwa,da godiya da yabo da jinjina ta musamman ga sadaukin sadaukai Kazuzi wanda ya bayar da kaso mai yawa don samun nasarar ta su,ba shi ka
ai ba,da yawan dakarun ma sun nuna jinjina da yabo ga Kazuzi da yake gefe ka
an da su, kanshi a
asa ba tare da ya kalli kowa ba
A nan ne liman ya sanar da mutane Kamar yadda aka saba bayan
agawar rana za'a nufi komawa cikin Tayaar,amma kafin nan za'a duba maya
an da suka ji ciwo a yi musu magani
Hakan kuwa aka yi,a cikin maya
an da aka yi wa magani har da Kazuzi, wanda aka yanke shi a gefen kafa
arshi,mai maganin ya tsorata sosai, saboda ya ga alamun akwai dafi a jikin takobin da ta yi wannan
anyen aikin,amma saboda jarumta da juriya ba lallai a gane hakan daga yanayin Kazuzi ba
Yana zaune yana
arasa cin abincin da aka kawo masa, kamar wanda aka ce
aga kai,ya hango dakare Amjad yana isowa inda yake,
auke kai ya yi kamar bai ganshi ba,ya cigaba da cin abincinshi,dakare Amjad ya
araso wajen ya zauna,amma kafin ya ce komai ya ji muryar Kazuzi yana magana
"To yanzu yaya ka ji?wacce nasara kake samu idan ka kai min hari?

Menene ribarka idan ka yi makirci ka kashe Kazuzi?"
Duk da Amjad ya girgiza da yadda ya gane shine ya yanke shi,don ya canja kaya lokacin,kuma ya rufe fuskarshi,amma ya dake ya ce"har yanzu kana jin za ka cigaba da zama a cikin garin Tayaar tare da mu?

Har yanzu kana nufin shishshigin da kake yi kana samun mummunan sakamako bai ishe ka ba?
Chapter 17 · 0% Book details