Sashe 2
Masarautar Kaizur Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
An gama ha
awa,a kawo ne?"ba tare da ya kalle ta ba ya ce "ba yanzu ba,za ki iya tafiya"ta sake rissinawa ta ce"ka huta lafiya ya shugaba na"ta mi
e don ficewa daga
akin
"Ki cewa yarima Zaffar ya shigo,ina son magana da shi"ta tsinkayi muryarshi
Sake rissinawa ta yi ta ce"an gama ya shugaba na"sannan ta nufi ficewa daga cikin
asaitacciyar turakar
aton katafaren masaukin ba
in da ke cikin gidan ta tarar da Yarima Zaffar da Yarima Jamal a zaune suna jiran fitowarta,ita kam zuwa yanzu ta daina mamakin duk abin da sarki Mu'iz ya yi, yadda yake ganewa a duk lokacin da Yarima Zaffar yake kusa da shi saboda tsananin
auna da soyayyar junansu
Kallonshi ta yi tana murmushi,ya rissina tana fa
in "Barka da fitowa ya shugaba ta!"
"Zaffar!
Yanzu mai martaba kuwa ya ce na yi masa magana da kai,ashe dai kana kusa,wannan
auna tsakanin ka da mai martaba dabam take"
Murmushi yarima Zaffar ya yi, cikin girmamawa ya sake kallonta ya ce"ranki ya da
e ai tasirin jini ne kawai, kin san an ce jini ya fi ruwa kauri"
Sarauniya Amna ta jinjina kai cike da gamsuwa ta ce"haka ne!
To yanzu dai ka amsa kira, don kamar ma baya cikin yanayi mai da
"An gama ranki ya da
e,ki huta lafiya"ya fa
a da girmamawa kamar koda yaushe,sannan ya mi
e ya nufi turakar Sarki Mu'iz
Yarima Jamal ya bi shi da kallo cikin takaici,a yayin da sarauniya Amna ta yi tafiyarta ta bar shi a wajen,ya mi
e tsaye cikin
acin rai,a ranshi yana jin dole ma ya kar
i kujerar daular kaizur bayan wucewar Sarki Mu'iz zuwa kushewa duk da kasancewar Yarima Zaffar ya girme shi,da wannan tunanin ya bar wajen zuciyarshi cike da ba
in ciki,da muradai kala-kala
Sarki Mu'iz ya yi masa iso daga inda yake kishingi
e a kwance akan
awatacciyar kilishin da ke shimfi
e a tsakar
akin, Yarima Zaffar ya
araso ya rissina a gabanshi yana fa
in"Barka da wannan lokaci ya shugaba na"
Kallonshi sarki Mu'iz ya yi, lokaci guda ya mi
e tsaye,ya dubi yarima Zaffar ya ce"mu je Yarima!"ba tare da musu ba Yarima Zaffar ya mi
e,kai tsaye suka nufi wata kusurwa a cikin turakar
Kamar ba a cikin dakin sarautar ba,wajen da duhu sosai,sarki Mu'iz ya saka hannu ya ta
a wani abu da shi kanshi Yarima Zaffar
in bai san da shi ba,take wata
ofar sirri ta bu
e,sai ga wani madaidaicin
aki ya bayyana
Ba yau Yarima Zaffar ya saba ganin
akin ba,shi yasa ya zama sanannen abu a wajenshi cewa duk lokacin da sarki Mu'iz yake cikin wani yanayi mara da
i to yana da ala
a da wannan
akin
Cikin rauni da sarewa sarki Mu'iz ya dubi
anin nashi Yarima Zaffar ya ce "Zaffar!
Ban san tsawon wanne lokaci zan
auka ina kuka da fargabar inda
ana SAHAL yake ba
Kai shaida ne,tsawon shekaru ashirin kenan da
atan shi,amma ban ga wani canji daga taurarin shi ba,sai dai kewarshi da fargabar halin da kujerar kaizur zata shiga idan na bar duniya
A kullum ina ganin taurarin Sahal da haske tamkar wal
iya,amma a yau na ga abin da ya ka
a hanji na"
Yarima Zaffar ya kalle shi zuciyarshi cike da fargaba, saboda wannan bayanin da sarki Mu'iz ya
auko akwai dalili, cikin fargaba ya ce"menene yake faruwa da Yarima ya shugaba na?"
*To jama'a ya kuka ji tafiyar MASARAUTAR KAIZUR?ba mu saba irin wannan tafiyar ba ko? tafiya ta musamman kenan,ku biyo ni kawai!!!*
#Nusy_bee
08125952284
MASARAUTAR KAIZUR
Nusy bee
Young talented writers association YOTA
(Under YOTA'S AMAZING PENS)
Page 2
Cikin jimami sarki Mu'iz ya ka
a kanshi, lokaci guda kuma ya bu
e wani
aramin abu mai kama da akwati,take wasu taurari guda uku suka bayyana
anana,sai dai sun yi jawur da su
Yarima Zaffar ya
an bi taurarin da kallo cikin fargaba,idan ya fahimta hakan na nuni da cewa Yarima Sahal yana cikin tsaka mai wuya kenan,to a wanne hali yake ciki?kuma a ina?kuma me ya same shi?
A ta
aice ma dai a ina ya rayu tsawon wa
annan shekarun amma suka kasa gano shi duk irin yawon da suka yi?
Kallon sarki Mu'iz ya yi wanda ya damuwa ta gama bayyanar masa a fuska, cikin sanyin murya ya ce"to yanzu shugaba na menene abin yi?
Ya zamu yi?"sarki Mu'iz ya girgiza kai ya ce"nima bana ce ba,bana son sarauniya ta san da wannan batun,don ban san yadda zata yi ba,kullum ina gaya mata cewa
anta lafiya yake,amma a wannan karon ban san yadda zata
auki wannan maganar ba"
Kai tsaye yarima Zaffar ya ce"kar ka gaya mata ya shugaba na,ina fatan in sha Allahu watan watarana Yarima zai dawo cikin masarauta,har ma ya kar
i ragamar da take jiranshi tsawon shekaru"
Sarki Mu'iz ya dafa kafa
anin nashi, cikin raunin murya ya ce"ina fata fatan haka
an'uwa"
Jiki a sa
ule suka fito daga cikin
akin,sarki Mu'iz ya sake kwanciya a turakar tashi,yayin da Yarima Zaffar ya fice daga turakar cike da jimamin wannan abu
*DAULAR TAYAAR*
lokaci
alilan baya,
asa da sa'a guda da aka sallaci gawarwakin wa
anda suka yi shahada a ya
in da suka fita da daular Baruda,an raka su zuwa gidajen su na gaskiya cikin aminci, zuciyoyin masoya da yan'uwa cike da alhini da jimami,daga nan an dawo fada,don sauraren kiran sarki da jawabin da zai gabatar
Ba'a
auki lokaci ba sarki IYAAD ya bayyana cikin shigar ta alfarma,fadawanshi da suke tare da shi suka nunawa mutane wajen zama,mutane suka zauna,fada ta yi shiru suna jiran abin da sarki Iyaad zai fa
Tsawon wasu da
u ya
an yi shiru, kafin ya yi gyaran murya cike da salon izzar mulki,ya yi sallama cikin wani amo mai jan hankali,wanda yake tattare da mazantaka
Gana
aya fadar aka amsa,cikin nutsuwa da kamala ya fara bayani
"To alhamdulillahi!
Bayan tsawon lokaci Allah mai kowa mai komai ya cika mana burin mu
Kamar yadda muka sani Daular Baruda daula ce da ta
auki tsawon lokaci tana rainon azzaluman maya
a, wa
anda suke tarwatsa dukkan wani gari da suka gani da aminci
Daular Baruda bata tsaya iyaka nan ba,tana ya
i da Muslunci da musulmai, kusan na ce daula ce da aka yi amfani da zalunci da
arfin tsafi aka gina ta don a rusa musulunci
To amma da yake Allah shine mai iko a bisa komai a yau ya ba mu iko mun dur
usa daular azzalumai ta Baruda"take ilahirin fadar ta ru
e da kabbara da muryoyi mabanbanta,wasu har da kukan farin ciki
Sarki Iyaad ya cigaba da bayani "bayan mun yi nasarar lalata wannan azzalumar daula,mun yi nasarar hallaka sarkinsu,da sarkin matsafan wannan daula,da duk wani badakare da ake amfani da shi ake cin nasara akan musulunci "take aka sake ru
ewa da kabbara,da
ananun
an maganganu
asa-
asa da ke cike da farin cikin fa
ar ra'ayi,sai da aka nutsa sarki Iyaad ya
ora da bayaninshi
"Nasararmu bata tsaya anan ba,har sai da muka kama babban badakaren da ya mayar da ya
i tamkar wasa,sadaukin da idan bai
auki rai ba baya jin da
i,jarumin da kisa tamkar ma
on ruwa ne a wajenshi,wanda duk girman runduna bata ba shi tsoro,duk
arfin runduna baya razana shi, duk shiri da tumbatsar runduna a
ankanin lokaci zai iya tarwatsa shi komai yawanshi,jarumin da ya
i da
aukar rai tamkar wasan yara ne a wajenshi,wato Sadauki KAZUZI!"
if fadar ta yi, tamkar babu wani mai numfashi a cikinta ba don komai ba sai don ambaton sunan kazuzi da sarki Iyaad ya yi, sarki Iyaad bai damu ba ya cigaba da jawabi
"Don haka muna cike da murna da farin ciki na wannan Gagarumar nasarar, wadda muka tabbatar da cewa ba wayon mu ko
arfin mu bane ya bamu,sai iko da buwayar Ubangijin talikai,muna mai mi
a godiya a gare shi"
Gaba
aya mutanen fadar suka ru
e da kabbara,har da wa
anda suka firgita da wanzuwar Kazuzi a cikin Tayaar,sarki Iyaad bai damu ba,ya cigaba da jawabin farin ciki da suke ciki,a
arshe ya
ara da fa
in"muna yi wa iyalan shahidanmu gaisuwa, musamman ma jarumi WALEED,wanda shine ya sau
a mana hanyar da muka samu nasara akan azzalumi Kazuzi,duk da cewar da kuskure a hakan
arshe ina mai farin cikin sanar da ku cewa za'a yi babbar liyafa ta wannan nasarar da muka yi a bakin fada,zuwa gobe da hantsi,na sallami kowa"
Haka taron fada ya tashi,mafi akasarin mutane suna cikin matu
ar farin ciki,yayin da wasu daga cikinsu suke cikin fargaba saboda wanzuwar Kazuzi a cikin Tayaar,wanda sanannen abu ne a wajen jama'ar garin,ba ma su ba,har da ma
wabtansu na yadda yake da ha
ari
Sarki Iyaad ya dubi wazirinsa da yake zaune kusa da shi,ya ce"waziri!
Allah ya yi,mun yi nasara a ya
in nan da daular Baruda,har ma mun kawar da damuwar da ta addabi gaba
ayanmu, wato Kazuzi,yanzu ya kuke ganin za'a yi da shi?"
Waziri ya
ago kanshi a nutse, cikin girmamawa ya ce"ya shugaba na babu abin da ya rage sai a sake la
ana masa kalmar shahada,idan bai kar
a ba kawai a kashe shi kamar yadda aka yi wa sauran yan'uwan shi"
Sarki Iyaad ya dubi sauran fadawan ya ce"to kun ji,ki me kuke gani?"Sarkin ya
i ya girgiza kai ya ce"wannan ba mafita ba ce ya shugaba na
Abu ne sananne a wajenmu cewa Kazuzi ba zai amshi addini a haka ba,kuma muna bu
atar mutane irin Kazuzi a wannan garin,ni da nake cewa mai zai hana mu ja shi a jiki,mu fahimtar da shi musulunci, idan ya so ba ma sai an yi masa dole ba zai shiga da kanshi?"
Sarki ya jinjina kai ya sake mayar da dubanshi ga waziri, kafin ya kai ga magana sarkin fada ya
aga hannu,sarki Iyaad ya ba shi damar magana,Sarkin fada ya gyara zama yana duban Sarki Iyaad, cikin girmamawa ya ce"ya shugaba na,da alamu su Sarkin ya
i sun manta wanene Kazuzi!