Sashe 18
Masarautar Kaizur Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
To ka cigaba,na yi maka al
awarin watarana sai ka samu mutuwa muddin ina raye"
"Kasancewar ka a raye ra'ayin Kazuzi ne,ba na shakkar kashe ka a bainar jama'ar da ka saka fuskar mutanen kirki kana yaudarar su suna yi maka kallon na gari, saboda ni ba munafuki bane, irinka"
Amjad ya ce"kai ba munafuki bane,sai kafirci ko?
Kai yanzu don Allah ba ka ji kunya ba muna sallah kana gefe kana kallon mu?"
"Da me sallah ta zata
are ka dattijo?"ya fa
a yana kallonsa,don tun
azu maganar da yake yi ko sashen shi bai kalla ba
Irin yadda ya tsare Amjad da idanu ya sa hantar cikin Amjad
in ta ka
a,wani kwarjini da kamala ta musamman ya ga ya
ara,hakan ya sa bai sake magana ba,shima dama Kazuzi tuni ya watsar da lamarin shi ya cigaba da abin da yake gabanshi
agawar hantsi suka bar wajen,bayan sun kwashe shahidansu sama da ashirin da rundunar Haura ta
arar musu
*DAULAR KAIZUR*
Tunda aka rufe kuyanga Munaya tsawon kwanaki uku kenan ana yi mata sabon horo,don abu
aya ake bu
atar ta fa
a,amma hakan bai yiwu ba,shine inda Yarima Sahal yake,amma har yanzu babu amsa
angaren yarima Jamal ma za mu iya cewa babu sau
i, saboda duk yadda su sarki Mu'iz suka so jin wani abu daga gare shi hakan ya ci tura,sai nanata musu yake yi cewa da MASARAUTAR KAIZUR da duk abin da ya shafe ta baya gabansa,ba shi da lokacin
atawa akan neman mulkin kaizur,wanda a bayyane yake,babu adalci da bin dokar addini yadda ya kamata a masarautar
Yau ma Yarima Zaffar ya ziyarce shi,sai dai yau ziyarar a fusace yake ba kamar farko ba, cikin
acin rai ya dube shi ya ce"Jamal!
Baka da hanyar ku
ucewa kamar yadda kake tunani
Wacce mace ce wadda kuke ha
uwa lokaci zuwa lokaci kuna tattaunawa da wani zaurance wanda ba'a ganewa?ko kana tunani babu mai ganinka a
atuwar masarauta irin kaizur?
ar gaskiya shine yiwa kanka da iyalanka adalci,akasin haka kuma kamar jefa kanka cikin masifa kake yi kawai,da
ara bar wa ahalinka abin fa
a a kaizur, yanzu gaya min, menene shirin ka na gaba?me ka shirya a baya? wacece wadda kuke ke
ewa da ita kuna magana?"
Kwarai da gaske yarima Jamal ya shiga tashin hankali fiye da tunani saboda bai ta
a tsammanin wani zai iya gano wani shirinsa har haka ba,amma hakan bai saka ya rissina ba,ya ce"kai ka san kana da wannan hujjar kuma ka zo nan ka turke ni?a maimakon a ganni a wajen rataya?"
Yarima Zaffar ya dube shi ya ce"ba zuwa na yi nan don ka yi min izgilanci ba,
an yayana da ka saka aka sace,ina aka kai shi?"
Yarima Jamal ya girgiza kai ya ce"ba za ka samu amsa ba, saboda nima kaina ban san abin da ya samu yarimanku ba,a ta
aice ma dai ba ni na saka a sace shi ba,ku cigaba da bincike ko ku
auki mataki akaina,ba wannan ne karo na farko da kaizur ta yanke hukunci cikin fushi da son rai ba,kuma ba sai ka maimaita min ba,na san Sarkin ku ba ya nadama"
Kalmar ta yiwa yarima Zaffar zafi,amma bai iya yin magana ba sai kallo da ya bi da Jamal da shi, Yarima Jamal bai damu ba,ya sake duban Yarima Zaffar cikin tsananin tsana ya ce"amma tabbas akwai ranar
in dillanci Zaffar, musamman akan baiwar da kuka kulle tsawon shekaru ashirin kuna gana mata azaba,don matsayi da iko yana hannunku,idan ba ka da abin fa
a za ka iya tafiya "
Bai yi musu ba ya mi
e yana kallon Jamal da rinannun idanunsa, Jamal ma
yar yake kallonsa,a fusace ya ce"za mu ha
u nan gaba,zan dawo"daga haka ya juya ya fice daga
akin fuuuu, Yarima Jamal ya bi shi da mugun kallo cikin tsana
*DAULAR TAYAAR*
Kamar yadda aka saba na al'ada idan aka yi nasarar ya
i ka
e-ka
e da masu tsaron
ofa suke ji daga nesa ne yake alamta musu nasarar ya
in da suka yi,hakan ya sa yau ma da zafi-zafinsu suka busa
arar sarewa, cikin
anin lokaci gari ya hargitse da tsananin farin ciki,duk da cewa bai kai na nasara akan Baruda ba,mutane da yawa suka gabato don taryar maya
ansu gwaraza
Da yawan mutane sai suka koma kallon Kazuzi da mamaki, musamman da wasu suka fara
yaso shine
arfin nasarar ya
in ba tare da an wahala ba sosai,an yi masa magani a gefen kafa
arshi an rufe ciwon,kanshi a
asa kamar yadda ya saba,kusan shine a gaba-gaba bayan sarki Iyaad,Sarkin ya
i Ra'uf,da badakare Amjad, shi kuma yana daga bayansu ,ya
aure gashinsa ya sake shi bayanshi
Da yawan mutane musamman yan matan da suka fito da kallo suka bi Kazuzi da ya wuce bai kalli sashen da kowa yake ba,sauran dakaru suka bi bayanshi, dama haka yake? kyakykyawa ne,ga cikar zati da kamala,kuma dama sun ji labarin ko da ya kasance bawa har yanzu bai yarda ya rissinawa wani an wula
anta shi ba,dama a bayyane yake Kazuzi baya tsoron mutuwa
Ana sauka kai tsaye Kazuzi
akinsa ya wuce ransa yana
aci,ya yiwa gimbiya al
awarin kar
ar musulunci kafin ya dawo daga ya
in nan,amma sanadiyyar Amjad ya fasa,bai ta
a zama ya yi tunanin
aukar wani mataki akan wani ba sai Amjad
Bayan ya yi wanka ya sauya kaya yana jin ana ta nemanshi a fada amma ya yi banza,har zuwa lokacin da abokinsa khidr ya shigo yana nemansa,amma sai ya yi kamar barci yake yi,dole khidr ya juya ya koma, saboda masarautar Tayaar masarauta ce da take da tsananin bawa wanda yake
ashinta ha
insa
Yana nan kwance ya lumshe idanu
amshin gimbiya Hayat ya ziyarce shi,da sauri ya bu
e idanu ya zauna,idan ya ce bai yi kewarta ba ya yi
arya,kai tsaye zai iya cewa tana
aya daga cikin wa
anda suka shiga rayuwarsa wadda ba zai ta
a mantawa da ita ba, tunaninsa ya yanke a lokacin da ta shigo
akin da sallama
aga kai ya yi yana kallonta, fuskarta
awace da murmushi, sai dai jikinta ya yi sanyi ganin ciwo a jikinsa,ta
araso ta zauna tana kallonsa, kafin ta ce"an ce kai ne gwarzon wannan ya
in,kai ne ka jagoranci wannan tafiyar, saboda kai ne
arfin ya
in,na yi farin ciki sosai,amma kuma na ji babu da
i da na ganka da ciwo"
an murmushi ya yi,ya ce"Barka da zuwa ya shugaba ta!
Ina fatan mun same ku lafiya
A yi min aikin gafara ya shugaba ta, ban samu nasarar sauke al
awarin da na
auka ba"
Shiru ta yi tana bin shi da kallo, kafin ta ce "ko dai wani abu ya sake faruwa tsakanin ka da dakare Amjad?"
Kanshi a
asa ya jinjina kai a hankali
Gimbiya Hayat ta harzu
a,a fusace ta ce"menene dalilin da ya sa ba za ka
auki mataki akan shi bane?
arfinka ya fi ne?
To tunda kai ba za ka
auki mataki akanshi ba zan sanar da Abby komai,idan ya so shi sai ya
auki matakin da ya dace"
an murmushi Kazuzi ya yi,ya
ago yana kallonta tana
arin tashi tsaye,ya ce"
Ya shugaba ta yaushe kika shirya jin labarin soyayyar Kazuzi da Malli ne?
Ni kaina na
osa na ba ki tarihin"
Komawa ta yi ta zauna ta ce"ko a yanzu ma a shirye nake,amma na ga a gajiye kake,ga ciwo,zan bari sai gobe da safe,ya yi?"
Jinjina kai kawai ya yi ba tare da ya yi magana ba, gimbiya Hayat ta cigaba da magana "bari na saka a kawo maka abinci"Kazuzi ya rissina kai ya ce"godiya nake ya shugaba ta"
Har ta kai bakin
ofa sai kuma ta juyo tana kallonsa ta ce"wai ka san suna na ma kuwa?"bai amsa ba ya yi murmushi kawai, ita ma murmushi ta yi ta fice daga
akin,ya bi ta da kallo yana lumshe kyawawan idanunshi
Washe gari da wuri ta tashi,bata san menene dalili ba amma ta
agu ta ji labarin Kazuzi,ko da yake ta san dalilin ba zai wuce yadda ta fuskanci irin
uncin da ya shiga a rayuwa ba,da kuma irin yadda ya rasa Malli
inshi da yake ganinta a matsayin komai nashi
Bayan ta kammala karyawa da
afa ta taka har cikin lambunta, kuyangarta Huda tana biye da ita,bayan ta isa zuwa rumfar da take zama take hutawa Huda ta shimfi
a mata kilishin da take zama,ta zauna sannan ta kalli Huda ta ce"ki yiwa dakare
aya magana a cikin wa
anda suke gadin lambun nan ya kira min Kazuzi,ke kuma ki je na sallame ki"Huda ta rissina ta ce"an gama ya shugaba ta, Allah ya
ara miki iymani d tausayi"daga haka ta mi
e ta fice daga lambun
Jim ka
an Kazuzi ya iso,a
an kallon da ta yi masa ta fuskanci ya
ara jin sau
i akan jiya,ya
araso cikin lambun, Kamar yadda ya saba ya rissina ya gaisheta,bata amsa ba ta umurce shi ya zauna,sannan ta dube shi ta ce"na kasa ha
ura akan batun labarin nan, saboda na
agu na ji me ya faru da Malli
inka har ta rasa ranta"
an murmushi ya yi,yana matu
ar girmama gimbiya Hayat,yana jin ta a ranshi saboda yadda ta damu da Malli,a hankali ya ce"na yi Miki al
awari,kuma tabbas zan cika ranki ya da
e,to ga labarin Kazuzi da Malli;
*Menene a cikin labarin Kazuzi da Malli haka ne?wanene Kazuzi ibn Murad? menene a
oye a rayuwar shi a Baruda wanda muke hasasowa?