← Book details Masarautar Kaizur Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 10 OF 21

Sashe 10

Masarautar Kaizur Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Za ka amshi hukuncin ka,ka je,kar ka sake dawowa Sai nan da watanni shida,don haka ka tafi!!"ya
arashe da tsawa
Jiki na rawa uban shai
anu ya mi
e, ba tare da ya sake magana ba ya fice daga cikin kogon, duk wannan wahalar da ya sha ya zo wajen ba ita ba ce ta dame shi, damuwarshi shine yadda zai samu cikar burin shi cikin sau
Bai ji ko
ar ba, asalima ba wannan ne karo na farko da ya fara kar
ar hukunci daga boka lamzur ba, hukuncin ya
are a
ora daga inda aka tsaya
*DAULAR TAYAAR*
Izuwa yanzu kwata-kwata Hayat ta yi duk mai yiwuwa ta rabu da saka Kazuzi a idanunta saboda har yanzu tana jin zafin maganar da ya gaya mata,ko da a ce zata shiga lambunta Kamar yadda ta saba matukar ta hango shi zata aika masa cewa ya fito tana son shiga,bai ta
a nuna damuwa ba,sai ya fito
Tsawon sati biyu aka
auka a haka, kuma har lokacin abin da Kazuzi ya gayawa Hayat yana yi mata zafi,kuma har lokacin tunanin hanyar da zata
auki mataki akanshi take yi,amma ta rasa hanyar hakan
Yau tana zaune a lambunta tana shan
an itatuwan da wata kuyangarta ta ha
a mata,tana sha tana kalle-kallen tsuntsayen da suke shawagi a cikin lambun tana murmushi
Babu zato babu tsammani tana
aga kai ta yi arba da shirgegen kumurcin maciji ya fasa kai yana kallonta, gigicewa ta yi,ta kurma wani uban ihu a firgice,macijin bai yi wata-wata ba ya yi tsalle ya nufi inda take,ta dun
ule a waje
aya tana jiran mai afkuwa ta afku,don ta tabbatar kafin dakarun da ke tsaron bakin lambun su kawo mata agaji komai ya faru,gashi yau bata shigo tare da kuyanginta ba,da yake wasu lokutan ta kan yi hakan
Amma sai ta ji shiru macijin bai
araso inda take ba,a tsorace ta
ago da kanta tana kalle-kalle
Da tsananin mamaki take kallon Kazuzi wanda ya dam
i wuyan macijin da tsananin
arfi,a kallo
aya da ta yiwa macijin ta ga alamun galabaita saboda sha
ar da Kazuzi ya yi masa,a firgice ta yi kanshi tana fa
in "kar ya kashe ka!ka sake shi!!ba ka da hankali ne?maciji bai san da wani karfinka ba,mutuwa za kayi"
Duk
atun da Hayat take yi bai sa Kazuzi ya saki macijin ba,dakarun da suka shigo da gudu suka tsaya suna kallonshi, Amjad ya daka masa tsawa "saki macijin nan!

Ko ba ka ji abin da gimbiya ta ce bane?"
Ko kallonsu bai yi ba, sai kallon macijin da yake yi, cikin nutsatstiyar muryarshi ya ce"ya zama garga
i na
arshe,kar ka sake"yana kai wa nan ya mur
a wuyan macijin da
arfin tsiya,take ya raba kan macijin da gangar jikinshi
A fusace dakare Amjad ya yi kanshi yana masifa, Sarkin ya
i da ya
araso wajen ya daka masa tsawa,a fusace ya dube shi ya ce "a maimakon yabo da zai samu na ceton ran gimbiya har sau biyu sai ya samu sakamako irin wannan daga gare ka?"
Rissinawa Amjad ya yi,ba don ya so ba ya ce"ka gafarce ni ya shugaba na"daga nan ya juya ya fice daga lambun,sauran dakarun suka bi bayanshi,shima Kazuzi ya
auki jikin macijin nan ya bi bayansu
A sanyaye Hayat ta bi Kazuzi da kallo, yaushe ya iso wajen ma har ya ceci rayuwarta duk da wula
anci da cin mutunci da take yi masa?

Take idanunta suka kawo
walla, Sarkin ya
i ya rissina ya ce"ki gafarce ni ya shugaba ta,zamanki a nan akwai ha
ari,zai kyautu ki koma sashenki saboda samun aminci"
Babu musu ta wuce ta fara tafiya jiki a sanyaye,dakarun da ke tsaron bakin
ofar suka raka ta har zuwa sashenta
"Menene matsalarka da macen da take wula
anta ka a kowanne lokaci? menene dalilin da ya sa lallai sai ka kare mata hari?

Hakan ya tabbatar min da mazantakar taka ta
arya ce tunda ta lalace a wajen
aukar wula
ancin mace"
Kazuzi da ke zaune yana gyara dogon gashin kansa da hannunshi ko
agowa bai yi ba ballantana ya dube shi,asalima hankalinshi yana wani wajen, tunaninshi yana wajen abar
aunar ruhin shi Malli, wadda da suna tare da yanzu ita ce take yi masa gyaran gashin
"A don haka ina mai jan kunnenka da ka tsaya a iyakarka,babu ruwanka da shiga sabgar yarinyar nan idan ba abu ta saka ka ba,da kana da zuciya da ka daina shishshigi da shiga shirgin ta don ka tsira da mutuncin da ya yi maka saura,idan kuma baka ji ba,duk abin da ya same ka kai ka janyo wa kanka,kafirin banza kawai "
Duk wannan
atun da yake yi ko
ago kai Kazuzi bai yi ba ballantana ya kalle shi,ya cigaba da gyara gashinshi cikin nutsuwa tamkar ba da shi ake ba,sai da ya juya,yana daf da fita ya ji muryar Kazuzi
"Mafi alkhairi a gare ka kar ka sake farmakar ta!"
Dawowa ya yi da baya yana kallonshi,ya kasa gaskata maganar da ya ji daga bakinshi,da
yar ya iya fa
"Ban ji abin da ka ce ba,ka san girma ya ta
a kunnen"
Ba tare da wata shakka ba Kazuzi ya sake fa
in "ka fita daga harkarta,ya zama karo na
arshe da za ka sake farmakar ta
Zuwa yanzu na san ka gane Kazuzi ba kanwar lasa bane, kasancewa ta a cikinku hakan ba yana nufin daidai nake da ku ba, muddin ina numfashi zan gani idan makircinka zai iya ta
a ko da silin gashinta "
Da tsananin mamakin yadda kazuzi ya gano shi ya dube shi, cikin matu
ar tsana ya ce"akwai abin da za ka iya yi akai ne?ka fara zama mai
ima a cikin masarautar nan tukuna, kafiri zindi
i kai har kana da zarrar da za ka gaya min wata magana na yarda?"
"Yarda ko rashin yarda wanna ra'ayinka ne
Amma shi Kazuzi baya maimaita magana,bana shakkar na kashe ka a bainar jama'ar
asar Tayaar,bana shakkar a kashe ni,idan har kana son ka ku
uta daga u
ubar Kazuzi to ya kamata ka
auke idanu daga kan yarinyar da bata ji ba bata gani ba
Idan kai namiji ne kamar yadda kake jin kanka fitowa za kayi ka gwabza da namiji kamar yadda kake jin kanka,amma idan ka la
e a bayan tsafi kana nufin cutar da mace hakan zai saka na zargi kai
in ba namiji bane,
an daudu ne "Kazuzi yana kai wa nan a maganarshi ya mi
e ba tare da ya sake bi ta kanshi ba ya fice daga
akin yana
arasa
aure gashinshi da ya gama gyarawa
Bin shi ya yi da kallo cikin tsananin razani da mamakin wannan abu,bai ta
a tsammanin akwai wani mahaluki da zai iya gano
anyen aikinshi a cikin Tayaar ba, dole ya san yadda zai yi ya gama da Wannan hatsabibin mutumin, kafin ya cigaba da yun
urin kashe gimbiya Hayat, so yake Sarki Iyaad ya ji zafi kwatankwacin wanda ya ji a shekarun baya
A tsawon rayuwar gimbiya Hayat bata ta
a ganin mutumin da har zuciyarta ta yaba da tsananin jarumta da sadaukantakarshi ba irin ta sadauki Kazuzi, jikinta ya yi sanyi sosai,a ranta tana tunanin duk mutumin da zai ceci tsayuwarta irin haka bai dace ta yi masa kallon ma
iyi ba
Na farko ya cece ta daga damisa,na biyu kuma maciji,duk da irin wula
anci da cin mutuncin da ta yi masa hakan bai ta
a sakawa ya kasa taimakonta ko girmama ta da bin umarnin ta ba
Tsawon kwanaki biyar da faruwar abin bata da sukuni sai tunanin wannan taimakon da Kazuzi ya yi mata,wata
ima ta musamman take ganinsa da ita a yanzu
Yau tana zaune da amintacciyar baiwarta Huda,hira suke yi sosai, kafin ta bijiro masa tambaya
"Huda! menene ra'ayinki game da wannan sadaukin da ya
i amsar Musulunci?"
Murmushi Huda ta yi, kafin ta ce"wai sadauki Kazuzi?

Jarumin jarumai kenan,ban ta
a ganin jarumin namiji mai zuciyar maza da sadaukantaka irin nashi ba
Har yanzu ina iya tuna yadda ya yi dambe da damisa,kuma ya kashe ta,kwanakin baya kuma cikin wani irin zafin nama ya
araso ya dam
i wuyan maciji,mu da muke bakin lambun ya riga mu shiga har ya kawo miki
auki"
Hayat ta ce"duk na ji wannan, menene ra'ayinki game da halayensa?"
Kai tsaye Huda ta ce "mutumin kirki ne ya shugaba ta, yana da tausayi da sanin darajar
an Adam,amma sam baya
aukar wula
anci,kuma hakan ya dace da duk wani
an Adam mai daraja kanshi,ko da yake shi Kazuzi bawa ne"
Hayat ta girgiza kai ta ce"duk ba Wannan ba,kin san yadda yake fa
ar magana babu girmamawa,hakan ya dace yana a matsayin bawa?nagartaccen mutum zai iya haka kuwa?"
Girgiza kai Huda ta yi,ta ce"ya shugabata yana fa
ar gaskiya duk dacinta ni a gani na mai zai hana a duba maganarshi kafin a yanke masa hukunci?

Zuwa yanzu dai mun fara gane kyawawan halayensa "
(Ga masu son VIP group ga number ta nan a
asa)
#Nusy_bee
08125952284
MASARAUTAR KAIZUR
Nusy bee
Young talented writers association YOTA
(Under YOTA'S AMAZING PENS)
Page 9
Wani murmushi ya kubcewa Hayat,ta ce"Huda kina yabonshi da yawa fa
Kar fa ki manta ba musulmi bane ballantana na ce za'a yi
ar gida"
Huda ta
yale da dariya ta ce"ya shugaba ta ai ko da ace na so shi ya cancanci a so shi
in, kyakkyawa ne ajin
arshe,sannan gwarzon jarumi ne,kuma shi namiji ba'a san shi da tsoro ba, sannan mafi girma kuma ya ceci ran shugaba ta har sau biyu,dole na girmama shi na mutunta shi"
Bata san menene dalilin ba,amma haka kawai ta ji gabanta ya fa
i,kuma sam bata yi farin ciki da maganar Huda ba,amma sai ta dake tana ya
e,ta dubi Huda da take ta
ara ta
arewa tana fa
ar kyawawan halayen Kazuzi,ta ce"to yanzu ta ina kike ganin zan iya mayar da shi kamar ku?
Chapter 10 · 0% Book details