Sashe 14
Masarautar Kaizur Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A matsayin shi na bawa,kuma wanda bai amshi musulunci ba?
a'idar Tayaar,ke ma kin sani da tuni ba ya raye,amma na saka aka
age hukuncin don kawai na nuna masa
auna,ya ji cewa duk da kasancewarsa wanda bai amshi addinin musulunci ba amma hakan bai saka na
yamace shi ba,amma sai gashi na ganshi a
akinki,ya kike tunanin zan ji?kuma me yake nufi da abin da ya fa
a kafin dakaru su fitar da shi?"
A hankali tana girgiza kai hawaye suna zubo mata ta ce"ba abin da kake tunani bane Abby
Da za ka ji abin da ya yi godiya za kayi masa,ba ka sa a kama shi ba, Abby kar ka manta a baya na tsani Kazuzi,amma nagarta da halayensa ya sa yanzu ina ganin
imarshi, Abby ko don darajar sayar da ran da yake yi a kaina duk da kasancewar sa bawa a wannan masarautar me zai hana a ba shi wata dama?
Maganar abin da ya gaya min kamar yadda ya ce zan ba wa masu laifin damar
arshe don su gyara kurensu,idan ba su gyara ba kuma zan
auki mataki,ko ma na gaya maka komai akansu"
Sarki Iyaad ya jinjina kai ya ce"to babu matsala
Na yarda da maganarki,zan saka a sake shi,amma zan saka a saka masa idanu"Hayat ta rungume sarki Iyaad tana murmushi da hawaye ta ce"na gode Abby
Amma ina ro
on alfarma daga gare ka"
Sarki Iyaad da yake cike da mamakin yadda ta damu da Kazuzi ya ce"ina jin ki
ata"
Hayat ta gyara zama ta ce"wa
anda za ka saka su su kula da shige da ficen Kazuzi ka ha
a da sarkin ya
i Ra'uf, badakare Adnan da kuma shugaban dakaru Amjad "
Bai yi wani dogon tunani ba ya ce"to
ata, idan na yi hakan ya yi Miki ko?"
Tana murmushi sosai ta ce"ya yi min Abby, Allah ya tsare ka daga dukkan sharri "ta sunbaci goshinshi sannan ta ce"Abby bari na je da kaina na fito da shi,dole na nuna masa ban manta sadaukar min da ranshi da ya yi ba har sau biyu"sarki Iyaad ya yi murmushi sosai,bai kawo komai ba a ranshi sai halayen mahaifiyarta da ta
auko na tsananin tausayi da girmama
an adam
A keken dokinta ta je har
akin hukunci inda aka kulle Kazuzi ana yi masa azaba iri-iri,ba iyaka badakare Amjad ba,har wasu daga cikin masu azabtar da shi suna matu
ar jin haushinshi,don ma wani lokacin Ra'uf yana hana wasu abubuwan,shi dama banda dalilin doka ce daga sama da so ya yi ya ji hanzarin Kazuzi,duk da cewa shima Kazuzin wani lokacin mur
e ne ba lallai ya fa
a ba
Tare suka tafi da amintacciyar baiwarta Huda,kanta tsaye ta shiga
akin hukunci bayan dakaru sun bu
e mata
ofa,tana shiga ta bi Kazuzi da kallo gabanta yana fa
uwa ganin yadda aka mayar da shi, muryarta na rawa ta ce"ku kwance shi"
Babu musu aka kwance shi,duk da halin da yake ciki sai da ya dur
usa a gabanta ya ce"Barka da wannan lokaci ya shugaba ta"
Bata iya amsa wa ba,sai zuba masa idanu da ta yi tana mamakin
arfin halinsa,suna cikin wannan halin ne badakare Amjad ya shigo
akin a gaggauce,labari ya same shi cewa gimbiya Hayat ta shiga
akin duhu, cikin girmamawa duk da yadda ranshi ya
aci ya dube ta ya ce
"Ya shugaba ta wannan umarnin mai martaba ne,shi ya ce a hukunta shi saboda abin da ya aikata a gare ki,ya shugaba ta kin san hukuncin mazinaci a cikin Tayaar, ballantana kuma wanda ya yi nufin aikatawa da gimbiya,a gafarce ni idan na fa
i abin da bai dace ba ranki ya da
Kallonshi take yi zuciyarta cike da matsananciyar tsanarsa,bata manta abin da ta ji ba,sannan ta sake titsiye Humaida ta gaya mata gaskiyar abin da ya faru na shirin da ya yi ba tare da ita kanta Humaida
in ta san niyyar shi ba,ba tare da tunanin komai ba ta
aga hannu a fusace da niyyar
auke shi da mari,amma ta ji an ri
e hannun
Da sauri kuma a fusace ta waiga, Kazuzi ne,ya sakar mata hannu sannan ya sake rissinawa ya ce"ina ro
on a yi masa afuwa ya shugaba ta,ina ro
ar masa alfarma a duba shekarunsa,komai ya yi a
aga masa
afa "
asa magana ta yi da farko,
walla ta cika mata idanu ta dube shi ta ce"ai ka san komai, menene dalilin da zai saka ka yi tunanin zan iya girmama tsufansa?"
Kan Kazuzi a
asa ya ce"wani lokacin ma
iyi shiru shine yake firgita shi, musamman idan ya gaza nasara akanmu,a jarraba hakan ya shugaba ta"goge
wallar idanun nata ta yi ta ce"haka ne,to biyo ni,ina son mu yi magana da kai"daga haka ta juya ta fice daga
akin,sauran dakarun suka bi ta da kallo,kansu a
aure saboda maganganun da suka yi da Kazuzi yanzu,wanda ke nuni da wata a
asa tsakaninsu da badakare Amjad
Shi kuwa badakare Amjad ji ya yi kamar ya nutse saboda kunya da tashin hankali,a zuciyarsa tsanarsu ta ninku,amma sai ya dake,ya juya ya fice daga
akin ba tare da ya kalli kowa ba
Kai tsaye
akin Kazuzi suka nufa,yana shiga ya samu waje akan da
akin ya zauna,a ranshi yana
oye mamakinsa ganin an sauya masa kayan kwanciya,ya nuna mata makwancin nashi ya ce"Barka da zuwa ya shugaba ta,ga waje ki zauna"
Girgiza kai ta yi ta ce"ba zama zan yi ba,kawai tambayarka zan yi,ya aka yi ka gane cewa dakare Amjad ne yake neman rayuwa ta?"
A hankali ya lumshe kyawawan idanunshi ya sake bu
ewa,ita dai Hayat ta shagala da kallon ikon Allah, saboda zata iya cewa a tarihin rayuwarta bata ta
a ganin namijin da ya amsa sunan kyakykyawa mai cikar zati irin wannan sadaukin ba,a hankali ta ji muryarshi yana fa
"Babu wani tsafi da za'a yi wanda Kazuzi bai san yadda yake ba,bai san makarinshi ba
A iya tsawon rayuwata ilmi uku na samu daga wajen babana, shine ilmin tsafi,ilmin ya
i da na farauta,na koyi ya
ar duk abin da ya sa
a da tsarina,na koyi farautar dabbobi masu ha
ari tun ina
aramin yaro, kazalika na koyi ilmin tsafi don kariya,da kai farmaki
Babu wani kalar tsafi da za'a yi na kasa ganewa,da damisa da macijin da suka farmake ki duk ba na gaske bane, dukkansu tsafi ne,kuma da an bar su wajenki kawai za su zo ba za su cutar da kowa ba, tunda dama don ke aka turo su
Da ya ga na yi nasarar rusa shirinshi har sau biyu shine dalilin da ya sa ya sake shiri,ya yi amfani da kuyangarki Humaida ya ba ta ajiya ta ajiye a
akinki,a
arshe kuma da na yi masa magana don ya warware aikin ya
i har ya shirya min makirci
Ya so ya yi nasarar ya
a ta da tsafi,sai dai shi a ilimin tsafin babu abin da ya sani,don a bayyane yake babu tsafi a musulunci,ba kamar namu addinin ba da ya zama tamkar ibada,shi bai san haka ba, shiyasa ya yi tunanin ya tsaface ni,amma ha
anshi bai cimma ruwa ba"yana kai wa nan ya lumshe idanunshi kawai ba tare da ya sake magana ba
Shiru ya biyo baya na
an lokaci,tuni gimbiya Hayat ta samu waje ta zauna tana kallonshi, kafin ta katse shirun da cewa "to yanzu ta yaya kake ganin za'a hukunta shi?"
e idanu ya yi,kanshi a
asa ya ce"lokaci ne zai hukunta shi ya shugaba ta,ina ganin a ba shi dama ko zai gane ya dawo hanya
Babu abin da hukunci cikin fushi yake haifarwa sai nadama da danasani,da ace zan yi masa hukunci cikin fushi da yanzu ba ya duniyar "
Girgiza kai ta yi a sanyaye ta ce"ba laifinsa bane kama ka da azabtar da kai,abbana ne,ka yi masa aikin gafara ya yi ne a rashin sani da son yin kishin tilon
arshi,daga gare ka kam na tabbatar Amjad ba zai iya yin nasara ba"
A hankali Kazuzi ya girgiza kai ya ce"azabtar da Kazuzi ba shi da bambanci da sanya
arfe a wuta,duk juyin da zai yi sai dai ya canja na
an lokaci
ani,amma ba za'a kassara shi ba
Sai dai tuni Kazuzi a kassare yake,kuma ba kowa bane ya kassara shi sai Amjad "ya yi
an shiru yana sauke numfashi cikin damuwa,kafin ya sake fa
in"ya kashe Malli!
Ita ce farin cikin Kazuzi,amma a yau babu ita, tabbas rayuwar Kazuzi bata da amfani,bata da al
ibla muddin babu Malli a cikinta"
#Nusy_bee
08125952284
https://chat.whatsapp.com/Is0HqhjNITL3VZIagV42u7?mode=gi_t
MASARAUTAR KAIZUR
Nusy bee
Young talented writers association YOTA
(Under YOTA'S AMAZING PENS)
Page 12
Shiru ya sake yi yana jan numfashi a hankali,har yanzu idanunshi suna
asa,ita kuwa Hayat
amewa ta yi a inda take zaune tana kallonshi cike da tsananin mamaki da tausayin da suka daskarar da ita a inda take zaune, Malli
in da yake fa
a,yake bege a koda yaushe, wadda ta zama muradin ranshi bata raye dama?
Tunaninta ya yanke a lokacin da ta ji yana fa
in "da ace Ni mai yanke hukunci cikin fushi ne babu abin da zai saka Amjad ya kwana a duniya ranar da ya kalli idanuna da alfahari yana gaya min shi ya sa aka kashe min Malli,kashe ta bashi da bambanci da kashe dukkan farin ciki da burin rayuwa ta kamar yadda na gaya miki,kafin shigowar Malli rayuwa ta bata da wata ma'ana,zuwan Malli cikinta shine ya sa na fara yiwa kaina kallon mutum"
A hankali gimbiya Hayat ta ja numfashi mai nauyi ta ce"kenan kana nufin Malli bata raye?