Sashe 15
Masarautar Kaizur Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Na kasa yarda da wannan maganar"
Kallonta ya yi, kamar a mafarki sai ta ga ya yi murmushi,duk da cewa murmushin mai ciwo ne sai ta ga ya
ara
awata kyakkyawar fuskarsa, musamman da ya kasance bata ta
a ganin murmushin shi ba,a hankali ya ce"Malli bata raye,a dalilin barinta duniya ne ya sa nake a wula
ance a nan,don bana jin har abada zan iya yafewa kaina, saboda gani nake yi kawai nine na yi silar mutuwar ta "
Da sauri Hayat ta girgiza kai,ta ce"ko da ban ta
a soyayya ba na san ba
arya ba ce,na tabbatar a yadda kake sonta ba za ka ta
a bari ko tsinke ya soke ta ba ballantana har ta rasa ranta,
addara ce kawai"
"Idan haka ne kuwa
addara bata yi min adalci ba,a lokacin da nake tunanin zan zamo mutum mai daraja sai ta jefar da ni na zama abin
yama"
addara abu ce mai kyau,ba kamar yadda ka fa
a ba,wani lokacin ta kan takura zuciyar bawa har ya yi zufa,don ta sanya zuciyar a ganiyar farin ciki, saboda......"
"Ki gafarce ni ya shugaba ta,amma ni ban ga ta inda farin ciki zai ziyarce ni ba,ko na ce ni a tsawon rayuwata ma ni ban sanshi ba sai shigowar Malli cikinta
Duniya cike take da abubuwa masu yawa,amma ababen
i sun fi yawa a cikinta "
Gyara zama Hayat ta yi tana kallonshi, a hankali ta ce"zan so na ji labarin Malli,ban ta
a ganinta ba,ban santa ba,amma na ji ina
aunarta "
aga kai ya yi da sauri ya kalle ta, murmushi sosai ya bayyana a fuskarsa,bata yi mamakin ganin hakan ba,a hankali ya ce"a tsawon rayuwa ta na ga mutane da yawa da suka tsani Malli saboda ta nuna Kazuzi a matsayin abin da take so,amma karo na farko kenan da na ga wadda ta so Malli saboda yadda ta so Kazuzi "
Murmushi ta yi ta ce"wata
ila ba su ga kirkinka da na gani ba, shiyasa suka tsane ka"
Kazuzi ya ce"halayena da
abi'u na ba su ta
a canjawa ba ranki ya da
e, yadda nake mu'amalantar mutane a nan haka nake mu'amalantar mutane a ko'ina,sai dai mutane suna mu'amalanta ta da dabi'u dabam-dabam,ba na damuwa da hakan saboda
abi'ar
an adam ba ya zama
aya
"Kai ba abin
yama bane, mutum ne mai daraja,babu wani a duniya da yake tsallake tarko da gwagwarmaya face ya kasance mai daraja,kamar kai
Musamman ma ya kasance ya zama macecin al'umma, darajar shi ta dabam ce"
Shiru ya yi ba tare da ya yi magana ba,a hankali ta ce "zan iya tambayar wani abu?"
aga kai ya kalle ta ya ce "komai kike so ki tambaya kawai ya shugaba ta"
"Labarin MALLI nake so ka ba ni,ko na ce, labarin ku kai da Malli, rayuwarku da irin soyayyar da kuka yi a Baruda
Da alamu soyayyar ku ta dabam ce"
Jinginar da kanshi ya yi a jikin bango yana sauke numfashi a hankali, cikin wata iriyar raunananniyar murya ya ce"Labarin soyayyar mu da Malli ba mai da
i bane,ba labari bane da zai saka ki farin ciki kamar yadda kike tunani ya shugaba ta"
Gimbiya Hayat ta ce"na fahimci da wani zafi ko na ce tabo a rayuwarka,amma tabbas na san soyayyar Malli,ko na ce tarayyarku da Malli ya yi maka maganin ciwon,idan na canka daidai zan iya cewa tsawon zamanka da Malli babu wata damuwa da take yi maka tasiri,amma menene gaskiyar hasashe na?"
Shiru ya
an yi na yan da
u, kafin ya ce"zan iya ce miki eh,kuma zan iya ce miki A'a,a tsawon rayuwar Kazuzi bai san wani abu farin ciki ba,amma kasancewar Malli a rayuwa ta hakan ya bayar da ma'ana da a baya babu a rayuwata"
Hayat ta mi
e tsaye ta ce"shikenan, yanzu lokacin shiga ta na huta ya yi,amma zuwa gaba ka
an zan sake nemanka,don tabbas na
okanta da jin labarin Malli "Kazuzi ya rissina ya ce"a sauka lafiya ya shugaba ta"Hayat ta fice daga
akin ba tare da ta sake magana ba,duk jikinta a sanyaye
*DAULAR KAIZUR*
A cikin
asa da kwana
aya da yini
aya kaizur ta hargitse gaba
aya,sarki Mu'iz ya dage babu ji babu gani sai ya yi bincike akan
atan
anshi Sahal,zuwa yanzu an kama yarima Jamal, kasancewar shine abin zargi na farko saboda
abi'ar da ya nuna jiya a gaban mutane,sarki Mu'iz ya bayar da umarnin a rufe shi don tuhuma
Sarauniya Amna kuwa rufe kanta ta yi a
aki,sai da
yar ta bu
e, saboda gaba
aya hankalinta ya kai
ololuwar tashi, izuwa yanzu ta fara sarewa akan batun Yarima Sahal,ta fara cire rai da bayyanar shi, saboda akan binciken da ya fito wasu sababbin al'amura kawai ake tonowa,amma babu batun bayyanar shi
A killatacciyar kurkuku ta manyan mutane masu manyan laifuka aka kulle Yarima Jamal da ya firgice da tashin hankali,tsawon kwana uku ana hukunta shi cikin ruwan sanyi,duk wannan lokacin Sarki Mu'iz bai bi ta kanshi ba ko sau
aya, Yarima Zaffar ma hankalinshi yana kan
an'uwanshi wanda ya fi kowa zama abin tausayi, saboda cin amanar da yake zargin
an'uwanshi na jini ya yi masa
A hankali Yarima Zaffar yake taku zuwa
akin da aka rufe Yarima Jamal,dakarun da ke gadin
akin ya saka suka bu
e masa
akin, ba tare da
ata lokaci ba ya shiga
Yarima Jamal yana zaune,ya jingina kanshi da jikin bango,gaba
aya kanshi ya kulle,bai ta
a shiga ru
ani irin wannan ba,ya
ago yana duban Yarima Zaffar da yake kallonsa shima,kafin ya yi wani
an murmushi ya samu waje ya zauna yana kallonsa
"Yarima Jamal!
Barkanka da wannan lokaci
a ga sarki Ammar ibn SUHAIF BIN YASSAR!!!
Amma na yi mamakin abin da ka aikata, saboda sanannen abu ne wannan jini mai daraja basa cin amanar kowa,ko da ace ma
iyinsu ne a filin ya
i kuwa,amma sai gashi kai ka ci amanar
an'uwanka da kuka fito daga tsatso
aya,me hakan yake nufi?
Babu yadda zan yi,dole na zargi mahaifiyarka, dama na ji
ishi-
ishin sarautar mahaifinta da cin amana ya same ta,to gashi kuwa an samu a tsatso
Duk da haka ina tantama,don in dai kai jinin SUHAIF BIN YASSAR ne babu kai babu cin amana,sai dai idan an samo ka a wani wajen ne don ka gaji abin da ba naka........"
"Zaffar!"Jamal ya daka masa tsawa, jikinshi har rawa yake yi saboda
acin rai"ina garga
inka da ka iya bakinka Zaffar, mahaifiya ta ta fi
arfin dattin tunaninka,ko da ace na yi fa
a akan kujerar kaizur na isa ne, saboda nima ina da ha
in gadarta "
Wata dariya Yarima Zaffar ya yi,ya ce"babu shakka!
Ashe har zuwa yanzu kana da
arfin hali kuma ba ka rissina ba,na jinjina maka,wannan ma
aya daga cikin
arfin hali ne irin na jinin SUHAIF BIN YASSAR
Amma yanzu tambaya
aya ce zan yi maka zuwa biyu,ina ka kai Min
an'uwana? menene manufarka ta yin hakan?kuma me ka cimma zuwa yanzu?"
Kai tsaye yarima Jamal ya ce"baka da isar da za ka iya saka ni a gaba da tuhuma Zaffar!
Ka fara zuwa ka gayawa shi
an'uwan naka wanda mahaifiyar taku babu abin da ta iya sai haifar annoba irinku,cewa ya daina zaluntar wa
anda ba su ji ba ba su gani ba,kuma idan zai hakura da batun
an shi gwara ma tun wuri ya cire rai
Don ba zai ta
a dawowa ba"
Da kallo yarima Zaffar ya bi shi kanshi har yana juyawa,kafin Jamal ya ankara Zaffar ya sauke masa wani mari ya cakumi wuyan rigarshi,sam Jamal bai damu ba,sai da Zaffar ya cika masa wuya yana huci,sannan ya kalle shi yana wani murmushin
ularwa ya ce
"Daga kai har sarki Mu'iz tunaninku ragagge ne,duk da cewa ina son Sarautar kaizur amma a halin yanzu babu dalilin da ya sa zan yi wani fa
a akanta,da zan yi fa
a akan sarauta da na yi tun lokacin da sarki Ammar ya bar duniya
A yanzu na bar wa wawaye rigimammu sarautar da babu komai a ciki sai zalunci da son zuciya,dangin mahaifiyata ni ka
ai ne magajin sarautar su,don haka ku rabu da ni haka nan"
Wani mugun kallo Zaffar ya watsa masa kafin ya ce"kai ba ka isa akan wannan
antacciyar masarautar ta su mahaifiyarka ka ciwa Sarautar kaizur mutunci ba, sanin kanka ne kaf nahiyar nan babu wata masarauta da ta kama
afar ta kaizur a girma da daraja, ballantana wata Sarautar su mahaifiyarku wadda bata wuce matsayin mai unguwa ba a kaizur
Ban da wannan ma,ka san da hakan kenan amma ka shiga ka fita ka
atar da magajin garin nan ko?"
Murmushi sosai Jamal ya yi,sannan ya ce"za ka iya fa
ar komai yadda kake so, lokaci ne Zaffar,amma ni bani da lokacin
atar muku da abin da nake da ninkin shi sau babu adadi,yara ne?maza ko mata?kaf MASARAUTAR KAIZUR na tabbatar babu mai yawan
ana,don haka ka tashi ka fita salin alin,kar allura ta tono harma"
Bin shi da kallo Zaffar ya yi na
an lokaci kafin ya ce"me kake nufi da maganarka jamal?"
Jamal ya kalli cikin idanunshi ya ce"ina nufin surutunka ya fara hawa min kai,bana bu
atar hayaniya,ka tashi ka fice daga nan"
Murmushi Zaffar ya yi yana kallon cikin idanunshi ya ce"kana so na mi
e na fice daga
akin nan?
To ka gaya min, menene ala
arka da Nayyab da nake ganin ku wasu lokutan cikin dare kuna tattaunawa?