← Book details Masarautar Kaizur Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 5 OF 21

Sashe 5

Masarautar Kaizur Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Tabbas na yi kuskure, don ban san da wannan tsarin da kuka yi ba,nima kamar ku ina farin cikin samun
aruwar musulunci,sai dai Abba ina neman afuwarka
Idan bai kar
i addini ba ya kamata a
addamar masa da hukuncin kisa kamar yadda aka yiwa sauran
an uwanshi "
Dan murmushi sarki Iyaad ya yi,ya ce"ina fatan ya kar
i addinin ma,
aruwar musulunci yana sama da komai"
an murmushi ta yi ta ce"haka ne, Allah ya ba ka nasara abbana"
Dafa kanta ya yi yana murmushi ya ce"na bar ki lafiya
ata"daga haka ya juya ya fice daga
akin, kuyanginta da ke tsaye suna jiran fitowar shi suka rissina,sannan suka koma zuwa cikin
akin
TSIBIRIN GAYUR,FADAR SARKIN ALJANU
aton tsauni ne,mai tsawo na tsawon mil biyu, fa
i kuwa ya kai mil hu
u a tangamemen tsibirin na gayur,inda fadar sarkin aljanu yake mulki,wato SARKI LAIMUS
#Nusy_bee
08125952284
MASARAUTAR KAIZUR
Nusy bee
Young talented writers association YOTA
(Under YOTA'S AMAZING PENS)
Page 4
A kaf nahiyar aljanu shine mai
arfin fa
a a ji, saboda tarin dukiya,da tarin maya
an aljanu da yake da su
Shine Sarkin musulman aljanu,kuma limaminsu,a duk duniya babu wata masarauta ko daular kafirai da bai ya
a ya ga bayanta ba,banda
aya,wato Daular Baruda
A kowanne lokaci tsawon shekaru ashirin sarki Laimus ya kasa sukuni saboda ba
in ciki da
acin zuciyar da yake ciki na rashin nasara,ko cika al
awarin da ya
auka sama da shekaru
ari da goma baya, shiyasa ya yi duk iya yinshi,amma tasirin sarki Akaal a wancan lokacin ya shafe nashi,duk da kasancewar sarki Akaal mutum,amma manyan matsafan aljanun da yake tare da su daga wasu nahiyoyin na duniya sun shafe jarumtarshi
Wannan kenan!

Shiru fadar ta
auka,ana sauraren sa
on da
an aiken sarki Laimus,wato Shabbir ya kawo, lokaci guda kuma fadar ta ru
e da sowar murna da farin ciki,sarki Laimus da annuri ya cika fuskarshi ya dubi Shabbir da fara'a ya ce"Shabbir!

Yanzu kana nufin daular Baruda ta ruguje kenan?babu sarki Akaal a raye?"
Shabbir cikin girmamawa ya ce"haka ne ya shugaba na!"
Sarki Laimus ya ce"Allahu Akbar!to ya batun sarkin ya
i Anudu da mafarauci Murad?"
Shabbir ya sake rissinawa ya ce"dukkansu sadaukin sarki Iyaad ya shafe labarin su ya shugaba na!"
Kabbara mai
arfi ta ratsa fadar,kowa fuskarshi
auke da murmushi,sarki ya ce"kuma da gaske ajiyarmu tana cikin garin aminci Daular Tayaar?"
Shabbir ya jinjina kai cike da girmamawa ya ce"haka ne ya shugaba na!

Sai dai akwai wani hanzari ba gudu ba"
Shiru fadar ta yi ana sauraren Shabbir,sarki Laimus ya ce"ina saurarenka amintacce na"
Shabbir ya gyara zama ya ce"a halin yanzu ajiyarmu baya addinin mu kamar yadda muka sani,kuma babu yiyuwar zai koma
in, saboda tsanar musulunci da musulmai sune abubuwa mafi girma da ake rainon duk wani
a a daular Baruda
Sannan Kamar yadda muka san jinin SUHAIF BIN YASSAR suna da kafiya da tsatstsauran ra'ayi,to shima ajiyarmu yana da wannan gadon"
Murmushi sarki Laimus ya yi,ya dubi Shabbir ya ce"duk wannan mai sau
i ne,kuma mai wucewa ne
Na san sarki Iyaad sosai,sarki ne mai adalci,kuma a ko'ina aka samu adalci ana samun nasara,don haka mu zuba ido kawai,mu taya shi da addu'a,amma tabbas sarki Iyaad zai
arasa abin da ya fara, kamar yadda ya yi abin da ya gagare mu a baya"
"Ina fatan haka ya shugaba na"a cewar Shabbir yana murmushi
*DAULAR TAYAAR*
washe gari ta kama juma'a, Kamar yadda ya zama al'ada a daular Tayaar sarki Iyaad ne yake jagorantar sallar juma'a ta
arshen kowanne watan Musulunci idan ya kama,to yau ma haka ne, kasancewar yau ta kama ashirin da bakwai ga watan Safar ya zama shine zai jagoranci sallar juma'ar
Gashi kuma a yau ne za'a la
anawa ribatattun ya
in da aka kamo daga daular Baruda kalmar shahada,ga wa
anda suka yi turjiya kuma a
arar da rayuwarsu, kamar yadda yake doka a
asar ta Tayaar
Kuma a yau ne za'a yi liyafar murna ta wannan gagarumar nasarar da aka samu,irin wadda ba'a ta
a samu ba,asalima babu wata daula da ta ta
a karawa da Baruda ta samu nasara,sai dai ko Baruda ta yi nasara ko a yi kunnen doki
Daidai farkon mukhtarin sallar azahar Sarki Iyaad ya fito don ya jagoranci sallar juma'a,kuma ba tare da
ata lokaci ba ya hau mumbari don fara hu
ubar sallar juma'a
Dakaru ne suka gabato da ribatattun ya
i zuwa gaban masallatan, wa
anda suka yi
asa da kai cikin jin
anci
Ba'a
auki dogon lokaci ba aka idar da sallar juma'a,daga nan limamin Masallacin ya gudanar da jawabai masu ratsa zuciya,a
arshe ya tambayi ribatattun ya
in shin sun amince da Allah shi ne abin bauta?

Kuma Annabi Muhammad Sallallahu alaihi Wasallama bawanshi ne?

Ba tare da
ata lokaci ba suka ce sun yarda,take liman ya la
aba musu kalmar shahada,suka maimaita,take wajen ya
auki kabbara mai
arfi,bayan an nutsa liman ya cigaba da jawabi
"Kamar yadda na fa
a Allah
aya ake bautawa,rana da wata,da kogin Baruda da kuke bautawa dukkansu alama ce ta wanzuwar Ubangijin talikai, ayoyi ne daga ayoyinshi,ya yi su ne don mu
ara iymani,ba don mu rasa shi ba
Muna yi muku Barka da shigowa Musulunci, Allah ya
ara mana iymani baki
aya,ya ba mu rabo mai albarka"daga nan dakaru suka wuce da su don a koya musu al'amuran musulunci
Daga nan sai babban aiki,wato jin ra'ayin sadauki Kazuzi kan batun addinin Musulunci,wanda tunda aka kawo shi garin Tayaar har zuwa yanzu bai saka ko da ruwa a bakinshi ba,babu wanda zai iya cewa ya ga ko da
wayar idanunshi da suka kasance a rufe a kowanne lokaci aka ziyarce shi,mutane da yawa sun ayyana hakan a matsayin borin kunya,duba da cewa ba'a ta
a samun ko da kwatankwacin nasara akansa ba,kai tsaye yake ayyana dakarun da suka tunkare shi don ya
ar shi da sunan mata
Sarkin ya
i da jama'ar shi ne suka fito da shi daga
akin hukunci,har lokacin babu wanda ya yiwa magana,babu wani yun
uri da ya yi banda abin da aka saka shi ya yi
A gaban sarki Iyaad da limamin babban masallacin daular Tayaar aka gurfanar da shi,kamar koda yaushe kanshi a
asa,liman ya dube shi ba tare da wata shakka ko tsoro Ba ya ce
"Sadauki Kazuzi!

Muna yi maka Barka da zuwa daular Tayaar,
auka mai cike da adalci da girmama
an adam,muna yi maka fatan samun rabo mai girma,a don haka muke yi maka tayin shiga mafificin addini, addinin lumana,addinin zaman lafiya,wato addinin musulunci,menene ra'ayinka akan hakan?"
Shiru ya ziyarci wajen,gaba
aya jama'ar da ke wajen suka yi shiru suna jiran jin ra'ayin Kazuzi akan batun da liman ya zo masa da shi,sai dai har bayan shu
ewar wasu da
u babu alamun zai yi magana,wanda hakan ya ka
a hanjin wasu daga cikin jama'ar, liman ya sake dubanshi cikin sarewa,amma ya dake ya ce"kai muke saurare Kazuzi!"
Nan ma dai shiru babu amsa, Sarkin ya
i ya dubi Sarki Iyaad don jin ra'ayinshi,sarki Iyaad ya
an girgiza kai ya ce"a sake ba shi lokaci,duk da cewa ba mu san abin da ya saka shi yin shirun ba,amma nan gaba muna fatan ya magantu,kuma mu ji alkhairi daga gare shi
Da haka taron ya watse ran jama'a da yawa babu da
i,don wasu sun so ya musulunta,wasu kuma sun so an
arar da rayuwarshi, cikinsu har da Hayat wadda ta koma cikin turakar ta a fusace,ta kori dukan kuyanginta ,ta fizge lullu
inta ya jefar,sannan ta haye gadonta tana hargitsa dogon gashinta
ewa ta yi a fusace, ba tare da tunanin komai ba ta fito daga
akin, kuyanginta suka rufa mata baya,kai tsaye ta nufi inda keken dokinta yake,ta shiga, kuyanginta suka bi ta,kai tsaye ta nufi
akin hukunci
A fusace ta
arasa inda dakarun suke,ganin yadda ta zo a fusace suka yi azamar bu
e mata
ofa ba tare da ta yi magana ba,kai tsaye ta afka
akin a tsananin fusace
Yana zaune a inda ya saba zama,sai dai yau sa
anin koyaushe yana zaune a jikin bango Ya jinginar da kanshi, hannayenshi da
afafunshi
aure da manyan sar
in da har yanzu ba'a raba shi da su ba,tana zuwa ba tare da tunanin komai ba ta cafki gashin kanshi ta shiga jijjiga kan nashi da
arfin tsiya,tana ha
a kan nashi da bangon
akin da yake jingine,amma ko bu
e idanun nashi bai yi ba ballantana ya nuna ya san abin da take yi
Sai da ta yi mai isar ta sannan ta hanka
a shi,kanshi ya sake dukan bango ya bayar da wani sauti,su kansu kuyangin nata da dakarun da suka biyo ta sun tsorata da wannan fusatar tata,ta fara magana a kausashe
"Baka jin magana?

Har yanzu kana jin kanka a wata tsiya bayan duk wani alkadari naka ya karye?

Ka yi fa
uwar ba
ar tasa!daga yadda kake jin kanka a matsayin Sadauki zuwa bawa,bawan ma
antacce?har yanzu kana jin kana da wani tasiri?"shiru ta yi tana jan numfashi a fusace,a yayin da
akin ya yi shiru kamar ruwa ya cinye su
"Na ba ka nan da gobe da za'a sake jin ra'ayinka!ka amsa cewa ka musulunta,ko kuma ni da kaina na raba kanka da gangar jikinka!!!

So nake ka ji cewa duk wata ji kima da iko da izza da ka nuna sun rushe, saboda a
arshe mace ce ta raba ranka da gangar jikinka!!
Chapter 5 · 0% Book details