Sashe 21
Masarautar Kaizur Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Ka cigaba da ba ni wannan labarin"
Kawar da kai Kazuzi ya yi,ya ce"ki gafarce ni ya shugaba ta,ba zan iya ba ki labari na ba,wannan
in ma na yi dana sanin farawa "
Wani kallo ta yi masa kafin ta ce"meyasa to?"
Kai tsaye ya ce"saboda kin yi kuka,babu abin da na tsana a rayuwa ta kamar kukan mace "
Da sauri ta goge hawayenta ta ce"na daina kukan to,kuma na yi maka al
awarin ba zan sake ba,ka cigaba da labarin to"
Murmushi ya
an yi,ya ce"zan cigaba zuwa anjuma,amma yanzu ina son zan gana da sarkin ya
i Ra'uf ne"Hayat ta ce"akan me?meyasa?"
Kai tsaye ya ce"ina son cika al
awarin da na
auka ne"
Hayat ta mi
e tana murmushi ta ce"fatan alkhairi, Allah ya dafawa rayuwar ka ya ba ka nasara"murmushi ya yi,ya rissina sannan ya nufi hanyar fita daga lambun,itama ta bi shi a baya don komawa sashenta
*DAULAR KAIZUR*
"Muna matu
ar godiya da amsa gayyata ya shugaba na"
Sarki Mu'iz ya jinjina kai cike da izza fuskarsa babu yabo babu fallasa yana fa
in"mhmmm!"
Sarki Imran,wanda shine mahaifin gimbiya Nufaisa, mahaifiyar Yarima Jamal,ya sake rissinawa duk da a haife ya yi jika da sarki Mu'iz,ya ce"a gafarce ni ya shugaba na,na zo ne kan batun jikana da kuka kama"
Cikin izza sarki Mu'iz ya ce"ya yi laifi ne,ya ci amana gami da zagon
asa,kuma sanannen abu ne cewa sarki Mu'iz ba ya yafe cin amana,akwai shaidu masu yawa da suka nuna Jamal a matsayin maci amanar
asa,idan ka ga an sake shi sai an gama bincike an tabbatar ba shi da laifi,idan kuma aka same shi da laifi dumu-dumu kuma za'a yanke masa irin hukuncin da ya dace da shi ne"
Tuni
walla ta tararwa dattijon,cikin raunin murya ya ce"a gafarce shi ya shugaba na,jikana ba ya cin amana, amma idan an same shi da laifi muna ro
on a yi masa adalci ya shugaba na"
Shiru Sarki Mu'iz ya yi, kafin ya ce"ban cika son jayayya ba, don tana fusata ni
Hukuncin
aya ne,idan ba'a same shi da laifi ba za'a sake shi,idan kuma an same shi da laifi za'a yanke masa hukuncin kisa kamar yadda aka sani
Na sallame ku"
Babu damar magana, sarki Imran ya rissina yana fa
in"a tashi lafiya ya shugaba na"Sarki Mu'iz ya jinjina kai cikin izza,sarki Imran ya mi
e jiki a sa
ule,ya fice daga fadar
Al'amarin kuyanga Munaya kuwa yanzu ya lalace sosai,don zuwa yanzu ta daina magana ma ballantana a cigaba da samun wani
arin bayani daga bakinta,kuma sarki Mu'iz ya ce lafiyarta
alau babu wata cuta da ta same ta,kawai ta yi shiru ne saboda makirci,don haka ya bayar da umarnin a sake sabon salon azabtar da ita,don duk tsiya sai ta fa
i inda ta kai yarima Sahal
Gaba
aya garin ya sake hargitsewa a cikin kwana biyu kacal,a tsakanin kwana bakwai mutum biyu aka yankewa hukuncin kisa saboda laifuka dabam dabam,hakan ya sake jefa razani da tsoro a zu
atan al'ummar kaizur
angaren sarauniya Amna kuwa gaba
aya duniyar ta canja mata,don yadda ta firgice a lokacin tamkar lokacin da aka sace Yarima Sahal,a duk lokacin da sarki Mu'iz ya ga irin halin da take shiga,da wahala a shiga zaman fada a fito ba'a yiwa wani tsatstsauran hukunci a cikin kaizur ba
A dalilin haka wasu daga cikin al'ummar kaizur suka za
i su yi hijira zuwa garuruwa dabam dabam, saboda a yanzu zaman kaizur ba zai yiwu cikin kwanciyar hankali ba, saboda kowa a razane yake
*DAULAR TAYAAR*
"Ya shugaba na!
a'idar dokar
asar nan ba'a yin ya
i a haka,ta yaya za'a rin
a yayyanka mutum tamkar an samu dankali?
Ko a addini Manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallama ya ce idan za muyi kisa mu kyautata kisan,amma an fara sarewa mutum mai daraja hannu,yana cikin malelekuwar azaba sai a
auke masa kai,kuma a ce babu zalunci a cikin wannan lamari?a duba magana ta ya shugaba na"
Gaba
aya fadar ta yi shiru, izuwa yanzu Sarkin ya
i Ra'uf ya tabbatar da zarginsa na cewa akwai wata a
asa tsakanin Amjad da Kazuzi, wanda tunda aka kira shi wajen bayan gaisuwa bai sake ko da
aga kanshi ba,yanzu ma da Amjad yake yin wannan bayanin ko a fuska bai nuna alamun zai kare kanshi ba
Sarkin ya
i Ra'uf ne ya katse shirun,ya dubi shugaban dakaru ya ce"to yanzu me kake ganin za'a yi akan wannan batu da ka kawo?"
Kai tsaye Amjad ya amsa"a hukunta shi ranka ya da
e,idan ta kama ma a kore shi daga masarautar nan ko don kasancewar shi kafiri har kwanan yau duk da kyautatawar da muka yi masa hakan ya nuna bai zama Lallai ya amshi musulunci ba"
Ra'uf ya dubi Amjad fuska a
aure ya ce"kamar baka nan aka yi zamanin sarkin ya
i Ilyas kenan!
Shekarunsa nawa a Tayaar kafin ya amshi musulunci?duka duka kwanan Kazuzi nawa a Tayaar?ko watanni uku fa bai yi ba"
Amjad ya rissina ya ce "ya shugaba na shi fa Sarkin ya
i Ilyas dama can
asar su ba su da a
idar
i da tsanar musulunci kamar Baruda,shima a haka ya
auki shekaru kafin ya kar
i musulunci,ko iya wannan ya isa ya nuna idan kafirci ya yi shura ba safai kar
ar musulunci yake yiwuwa ga mutum ba"
Sarki Iyaad ya dubi Amjad ya ce"akwai asalin kafirai tun a zamanin Manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallama wa
anda aka yi tunanin ko ba za su kar
i musulunci ba,amma a
arshe suka zama manya-manyan jiga-jigai a musulunci
Iya wannan ya isa ya sa ka gane ba mutum ko ra'ayinsa ne shiriya ba, shiriya ta Allah ce
Sanna magana ta biyu, akan batun irin kisan da ya yiwa sarki Al'as,kai ma ka ce ba musulmi bane,to me ya shafe shi da dokarmu kuma?
A rin
a sara ana duban bakin gatari Amjad "
Cikin ba
in ciki Amjad ya rissina yana fa
in"a gafarce ni ya shugaba na "
Sarki Iyaad bai sake bi ta kanshi ba ya mayar da hankali kan Kazuzi da duk wannan cecekucen da ake yi bai ko da
aga kai ba, ballantana ya nuna ya san me suke yi, sarki Iyaad ya dube shi da kulawa ya ce
"Kazuzi!
a ka cika gwarzo,ka yi aikin da bai zama lallai dakaru
ari biyar su iya ba,kai
in cikakken namiji ne kuma sadauki jarumi
Na yarda da jarumtar ka,na yarda da sadaukantakarka,mafi girman abun sha'awa shine ri
on amanarka da gaskiyar ka, wadda ba kowa ake samu yake ri
ewa kamar yadda ka yi ba
Sannan abu na gaba ina mai sake kwa
aita maka addinin tsira addinin rahama,addinin musulunci,ban yi maka dole ba,amma zan yi fatan na ganka a cikin musulunci,da tabbas na yi alfahari da farin ciki da wannan ranar,sannan abu na gaba da ni da jama'a ta suna mi
o sa
on godiya na
arin ka a wajen ya
i,kuma muna yi maka fatan samun lafiya mai
orewa musamman da ka gamu da wanna tsautsayin,ina yi maka fatan alkhairi Kazuzi ibn Murad "
Sai a lokacin Kazuzi ya gyara zama yana jan
aramar ajiyar zuciya, cikin nutsuwarshi ya ce"ya shugaba na a karo na farko ina jin mafita ta rayuwa ta wuce amanar da na
auka
A karo na farko a rayuwa ta na za
i cigaba na fiye da farantawa wasu
Ranka ya da
e ina son na shiga addinin tsira addinin aminci,wato musulunci!!!"
*Ya kuke ganin rayuwar Kazuzi a matsayin musulmi?me kuke tunani game da rayuwarsa ta baya?sannan ya kuke ganin ala
arshi da gimbiya Hayat zata kasance?ya zata kaya tsakanin shi da Sarkin dakaru Amjad?ya kuke ganin chakwakiyar masarautar kaizur ne???ku biyo al
alamin Nusy bee kawai
Wannan shine
arshen free pages,ga duk mai son cigaban labarin regular #500 ne kacal, VIP kuma #1000,kar ku bari a yi wannan tafiyar babu ku
Ga masu son payment za su biya #500 kacal ga regular,ga VIP group kuma 1k,sai a tura ta wannan account
in 8125952284 Nusaiba Ibrahim Rimi moniepoint,sai a tura shedar biya ta wannan number 08125952284 a Whatsapp,ku dai kar ku bari a yi babu ku, yanzu za'a fara wasan
#Nusy_bee
08125952284
SummaryInformation
DocumentSummaryInformation
WpsCustomData
25028RN03A
TECNO LD7
WPS Office
Normal
Default Paragraph Font
Normal Table
No List
Calibri
Calibri
SimSun
Times New Roman
Times New Roman
Light
Light
DengXian
Cambria Math
Cambria Math
!%),.:;>?]}
$([{
_GoBack
88ec6c61ff60450a913665f2383e51f7