Sashe 11
Masarautar Kaizur Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kar ki manta shine ya kashe min
an'uwa,silar haka mahaifiya ta ma ta rasu,kuma babu alamar nadamar hakan a tattare da shi fa"
"Shine silar shahadar yarima,ya bar duniya mai cike da ru
ani da ababen
i ya shugaba ta,ya mutu akan hanyar daukaka kalmar Allah, wadda Allah ya sanar da mu a Alkur'ani cewa su rayyayu ne
Sarauniya kuma,ki gafarce ni ya shugaba ta, kowanne mai rai sai ya
ani mutuwa,amma ta hanyoyi dabam-dabam,ko da ace Sadauki Kazuzi bai kashe Yarima ba, tunda kwanansu ya
are za su koma ga mahaliccinsu
Maganar nadama kuma,ya shugaba ta ki gafarce ni,bai yi abin da zai yi nadama akai ba har yanzu,shi ba musulmi bane,da musulmai suka tunkare su da ya
i sai aka ba shi umarnin tunkararsu, kuma ko da ace musulmi ne don musulmi
an'uwanshi ya ya
e shi babu laifi ya kare kanshi
Su ba su san kalmar Allah ba, ballantana su yi tunanin
aukaka ta,a duba magana ta ya shugaba,amma idan akwai wata matsala a magana ta a yi min aikin gafara "
Hayat da ta zuba mata idanu kawai tana kallonta ta ja ajiyar zuciya,sannan ta ce"na ji duka,kuma zan duba,amma har yanzu ina cike da jin haushin wula
ancin da ya yi min don yana kallo na ina wanka na yi masa magana
Ya ce wai ni ba mace ba ce, Malli ce ka
ai mace a idanunshi "
Kallonta sosai Huda ta yi sannan ta ce"ya shugaba ta wannan ai ba abin damuwa bane,ba ya fa
a bane don ya wula
anta ki,da alamu ya fa
a soyayya ne mai wuyar sha'ani,a duk lokacin da mutum ya fa
a soyayya da wani ko wata,ba sa ganin kowa a rayuwa sai wa
annan masoyan nasu,komai da kowa ba sa wani burge su,duk kyau da
awatuwar su kuwa
Yanzu da ace za ki ga yarinyar da yake so
in ke gani za kiyi bata dace ba ma, saboda bata kai a kira ta mace ba ma,amma ita soyayya ba haka take ba,bata duba komai, sai wanda ake so
Hayat ta jinjina kai ta ce"soyayya!to Allah ya sa mu dace,amma menene a soyayya ne da yake rufewa mutane idanu? menene abin burgewa a cikinta?"
Huda ta yi
ar dariya ta ce"ya shugaba ta ai soyayya ta yi, ita ce maha
in rayuwa,sam ba za ki gane me nake nufi ba har sai kin fa
a soyayya "
ar dariya Hayat tayi ta ce"to malamar soyayya,bar ni haka da wannan surutun naki, lokacin shiga ta cikin gida ya yi "ta mi
e tsaye,Huda ta rissina ta kwashe mata kilishin da suka shimfi
a mata,suka nufi cikin gidan
*DAULAR KAIZUR*
"A ina aka tsaya?
Har yanzu ban ji amsa daga gare ka ba kamar yadda ka ce za kaje wajen boka lamzur,har yanzu ban ji bayani ba"
aga kai ya yi daga inda yake zaune yana kallon uwar sharri da ke tsaye akanshi tana jiran amsarshi ,a hankali ya girgiza kai,ya ce"ban samu yadda nake so daga gare shi ba,asalima ya yi fushi da mu,ya ce kar na sake komawa sai nan da wata shida"
Shiru uwar sharri ta yi na
an lokaci kafin ta samu waje ta zauna,a hankali ta ce"to yanzu ya za'a yi kenan?
Ka ga abubuwa ba sa tafiya yadda ake so"
Uban shai
anu ya girgiza kai ya ce"kar mu yi gaggawa,muka yi jimirin shekaru ashirin ma,don dai wata shida sai ya gagara?aiki
aya ya rage,wanda daga shi ne ni da ke mun samu burinmu da biyan bu
atarmu"
Jinjina kai uwar sharri ta yi,sannan ta ce"Allah ya nuna mana, lokaci ya yi da za mu cimma burinmu,mu canja tsarin wannan zalunci irin na wannan mutumin"uban shai
anu ya jinjina kai, kafin ya yi magana uwar sharri ta sake fa
in "amma da shara
i,kar ka yi tunanin za ka ci amanar uwar sharri, don tabbas za ka ha
u da sharrin da ya girmi tunaninka "
aga kai ya yi yana kallonta da mamaki ya ce"me ya kawo wannan maganar ne kuma uwar sharri?"
Murmushi kawai ta yi, sannan ta gyara rufin fuskarta, ba tare da ta yi magana ba ta bar wajen,ya bi ta da murmushi,a ranshi yana ayyana abubuwa da yawa
*DAULAR TAYAAR*
Kwana biyu kenan da tattaunawar gimbiya Hayat da kuyangarta,ta gamsu sosai Da maganar Huda,amma bata san yadda zata yi don ta yi masa magana ba,asalima tun daga ranar bata sake fitowa daga sashenta ba ballantana har ta saka shi a idanunta,asalima wata kunyar shi take ji saboda abubuwan da ta rin
a yi masa a baya
Tana zaune a
akinta, kuyanginta guda biyu suna taya ta shiryawa bayan ta fito daga wanka sai ta ga abu ya gifta,da farko bata kawo komai ba, musamman da ta ga alamu cewa su Huda ba su ga komai ba,sun cigaba da yi mata hira yadda suka saba
Sake ganin giftawar abu ta yi,ta tsayar da su Huda, lokaci guda suka yi shiru suna saurare
Kamar an ce kalli can,ta hango wata
atuwar kada a kwance a gefen gadonta ta bu
e baki, ihu ta kurma tana nuna ta da yatsa,su Huda suka gigice, don da alamu ba sa ganin abin da take gani,nan da nan suka rikice,
aya kuyangar mai suna Humaida ta fice daga
akin da gudu ta nufi inda su mai martaba suke don a nema mata iso ta sanar da abin da ya faru
Kafin sarki Iyaad ya zo inda Hayat take tuni ta suma,abin mamaki har yanzu babu wanda ya ga komai a
akin,mai maganin masarautar aka kira don ya duba ta
Sai dai tsawon kwana goma tun daga wannan ranar gaba
aya gimbiya Hayat ta zama wata iriya,bata da aiki sai zabura da firgita,gashi kuma har yanzu lokacin ta kasa magana ballantana ta gayawa mutane abin da yake faruwa da ita,aikin kenan daga kuka sai zabura
Duk abin da yake faruwa Kazuzi yana da masaniyar komai,sai dai bai ta
a nuna ya sani
in ba ko da a fuska ne,amma abin da yake ji game da halin da gimbiya take ciki yana damunshi
Don haka a yau bayan ya fito daga lambun gimbiya da yake gyarawa kullum duk da bata fitowa yanzu,kai tsaye ya wuce wajen
akunan dakarun gidan,yana zuwa bai yi wata wata ba ya fa
akin da yake bu
ata ba tare da wata shakka ko tsoro ba
Dakare Amjad da yake zaune tare da matarsa ya yi firgigit yana kallon Kazuzi da ko sashen da matarshi take bai kalla ba,ya
ure shi da idanu, Amjad ya mi
e a firgice yana kallonshi, kafin ya ce"mahaukacin ina ne kai da za ka shigowa mutane
aki ba tare da neman izini ba?
Ko a addinin naka ba'a koya maka ladabin sanin dokar shiga waje sai an nemi izini ba? musamman idan mutum yana tare da matarsa?"
"A addini na an koya min ladabi da neman izini ne daga wa
anda suka cancanci hakan ka
ai,don haka yanzu magana nake so na yi da kai,za ka wuce ta lalama ne ko kuwa?"
Amjad ya jefe shi da kallon tsana, kafin ya yi magana matarshi ta fara magana cikin fushi
"Tsinuwa da la'nar Allah gami da azabarshi su tabbata ga zindi
i kafiri kuma azzalumi irinka,wanda bai san darajar rai ba ballantana ya san darajar wani, kuma ka gaggauta fice min daga
aki,ko na kai ka
ara inda za'a
arar da rayuwarka"
Kazuzi ya kalli yadda take fa
a da tsananin
acin rai,amma sai ya
auke kai ya mayar da kanshi ga dakare Amjad da yake watsa masa nashi kallon tsanar,bai damu ba ya ce"ka wuce mu yi magana,idan kuma ba za ka fita ba babu laifi sai mu yi a gaban matar taka, duk da cewa ba abin mamaki bane idan ya zamana kai da ita abokan cin mushe ne"
Dakare Amjad ya ce"duk abin da za kayi kar ka fasa,amma kai ba ka isa ka saka na fito daga
akin matata ba, fita na ce"
"Zan fita,amma sai ka warware abin da ka yi"
Kallonshi Amjad ya yi a
an ru
e, Kazuzi bai damu ba ya ce"ka warware abin da ka yi mata tsawon kwanaki, saboda ita ba
arka ko matarka ba ce shiyasa za ka cuce ta,idan har kai namiji ne ubanta za ka cewa ya
aura
amara,kai ma ka
aura ku
auki takubba a ba ku fili ku gwabza
Namijin gaske ba ya la
ewa a bayan tuggu da makirci ko asiri ya yi cin amana"
Dakare Amjad cikin rashin damuwa ya ce"ba zan warware ba!
Idan har tsafi abin
i ne kai bai kamata ka fa
i hakan ba, saboda shine ya gina daularku ta zalunci Baruda,da shi aka raine ka ka zama mutum,kuma shine yake ba ka nasarar ya
Kuma da kake maganar namiji,idan Ni da na la
e a bayan asiri don ganin bayan yarinyar don
aukar fansa,to kai kuma menene makomarka?
Ba zaka iya
aukar fansar ba kenan?tsafin naka ya daina tasiri ne? shi yasa ka za
i zama bawan da mace ta mayar tamkar karenta?
Kar ka
auka ban san irin wahalalliyar rayuwar da ka yi a Baruda ba,amma ka za
i ka zamar musu bawa don baka da galihu daga kai har wanda ya tsince ka,don sanannen abu ne kai
in baka da asali!idan ubanka Murad bai sanar da kai ba ni yanzu na sanar da kai,ya
aura maka ba
ar laya a damtsenka na hagu wadda take ba ka
arfin da za ka iya karawa da rundunar da bata da iyaka,ni na bawa Waleed izinin ya tsinke ta, don yana daga cikin matakin nasara ta shine na fara karya ka,tabbas sai na
auki fansa akan abin da ka yi min na kashe min yara na
Na samu nasarar farko ta hanyar ganin bayan budurwar ka Malli,zan yi nasara akan Sarkin Tayaar ta hanyar ganin bayan tilon
arshi,kuma babu wanda ya isa ya ya dakatar da ni!!!"
Tabbas maganganun dakare Amjad sun yi tasiri a zuciyar Kazuzi, zuciyarshi ta yi rawa musamman ambatar Malli da Amjad ya yi,amma sai ya dake ya yi murmushi,sannan ya fara magana
"Ka yi gaskiya!