Sashe 13
Masarautar Kaizur Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Wannan fajirin ya kori kuyangi da mai maganin gimbiya don ya samu damar aikata alfasha da ita,ya shugaba na wannan bawan yana da tsaurin idanu da yake tunanin zai iya aikata alfasha da gimbiya,ya kamata a ladabtar da shi ko hakan zai zama darasi ga
an baya"
Cikin tsananin
acin rai da ba
in ciki sarki ya dubi Sarkin ya
i ya ce"a kama shi "a take gimbiya Hayat da ke kwance ta yun
ura tana
arin yin magana,a
an tsawace Kazuzi ya ce"A'a ya shugaba ta!
Abu
aya nake so da ke, na san kin ji komai,zai yi kyau ki rufa asiri ko don sake bayar da dama, mutum zai iya dawowa kan hanya idan aka ba shi lokaci ba'a hukunta shi akan laifin da aka san ya aikata ba"yana kai wa nan dakarun da suke tare da Sarkin ya
i suka dam
e shi, ba tare da
ata lokaci ba suka yi waje da shi
Hayat da ke kwance ta bi su da kallo tana hawaye,sarki Iyaad ya
araso kusa da ita hankali a tashe yana fa
in"sannu
ata!
Bai yi miki komai ba dai ko?"bata iya cewa komai ba,ya kama ta ya zaunar da ita,da idanu ya bawa bayi da sauran dakarun da suke
akin umarni, suka rissina sannan suka fice daga
akin
Ya yi farin ciki sosai saboda alamun sau
i da ya gani a tare da
ar tashi,duk a tunaninsa aikin mai magani ne,ya kwantar da ita akan gadon sannan ya juya ya fice daga
akin
*DAULAR KAIZUR*
"Na san kin san su wanene suka sace min
a,ko na ce da ha
in bakinki aka sace shi,har zuwa yanzu na kasa gane dalilin ki na aikata hakan, Munaya! gobe idan Allah ya nuna mana da rai da lafiya, za'a sake fitar da ke a yi miki rajamu Kamar yadda yake a
a'ida duk shekara,idan na ga dama zan bari mutane su jefe ki har mutuwa,don haka tun wuri ki gaya min,ina
ana Sahal yake?
Kasancewar shi a raye ya tabbatar min da cewa kin san inda yake,amma a kwanakin nan na ga alamu yana cikin matsala, Munaya,ina
ana Sahal yake?"
"Allah ya ja da ran shugaban Daular kaizur,na yi magana tun a farko,ban san inda Sahal yake ba,Nima ba zan so ya nisance ni tsawon shekaru ba, a
alla ko gani na yi ya wuce zan ji sanyi a raina
Idan har baka gamsu da maganar da nake ta maimaitawa ba tsawon shekaru ashirin a yiwa mutane izinin su jefe ni har mutuwa"
"Munaya!"sarki Mu'iz ya daka mata tsawa, cikin
acin rai ya cigaba
"Da alamu taurin kai da izza tana damunki,yanzu ba sai anjuma ba zan saka a yi min maganinki"ya mike a zafafe ya fita,jum ka
an ya dawo da wasu zaratan dakaru su uku,ya dube su fuskarshi a matu
ar ha
e ya ce"ku yi mata hukunci,kar ku saurari kukanta,kar ku saurari magiyarta,kuma kar ku saurara mata,kar ku duba kasancewarta mace ko don shekarun girma"yana kai wa nan ya juya a fusace,su kuma suka kama Munaya don aiwatar da aikin su
Iya azaba sun ganawa Munaya amma ta dake,ko sau
aya bata nuna musu raki ba,sun dake ta,da suka ga dukan bai yi ba suka
aure ta kanta a
asa suka rin
a nana mata
arfen da ya yi ja a wuta,sai da suka kwashe fatar bayan nata duka, sannan suka lafta gishiri a wajen,bayan sun gama
anyen aikin suka sake mayar da ita suka
aure ta sannan suka fice daga
akin
Washegari da sassafe aka fito da ita bainar mutane,sarki Mu'iz da mu
arrabanshi suna zaune a inda suka saba zama, cikin su har da sarauniya Amna, Yarima Zaffar da Yarima Jamal,aka kai ta inda aka saba
aure ta,bayan komai ya natsa shugaban dakaru na
asar kaizur,wato Dawud ya dube ta ya ce"Munaya!
Sarki ke umartarki ki sanar da mutane inda kika
oye yariman kaizur,don tabbas idan kika yi turjiya ba za ki kai wata shekarar ba"
Shiru ta yi tsawon wasu da
u, Dawud ya sake maimaita abin da ya gaya mata, kanta a
asa ta ce
"A yi min afuwa ya shugaba na
Tabbas ni mai laifi ce a cikin MASARAUTAR KAIZUR,kuma na san laifi na ya wuce yadda za'a yi min afuwa
Amma ina ro
on wannan sarki mai adalci da
aunar talakawan shi,da ya bincika jama'ar da ke cikin fada,tabbas a cikinsu aka samu wanda ya sa aka
auke Yarima,ni amfani aka yi da ni,tun daga lokacin da aka kawo ni MASARAUTAR KAIZUR zuwa lokacin da aka sace Yarima,an cimma wani buri ne,kuma wannan burin da ake son cimmawa ba iyaka kan yariman kaizur ya tsaya ba,har da kai ya shugaba na
Idan na fa
i wani abu wanda ba daidai ba ina ro
on tausayawa da rangwame daga wajen wannan sarki mai adalci
#Nusy_bee
08125952284
MASARAUTAR KAIZUR
Nusy bee
Young talented writers association YOTA
(Under YOTA'S AMAZING PENS)
Page 11
Shiru ilahirin wajen ga
auka duk da yawan mutanen,jikin yarima Jamal yana rawa ya mi
e ya nuna ta a ki
ime,ya ce"me kike nufi?
Annamimanci za kiyi mana?
antacciyar baiwa irinki zata
ulla makirci a cikin masarautar nan? wacece ke da kika isa ki raba abin da kika zo kika samu tsawon shekaru?"
Kallonshi ta yi kai tsaye ta ce"Allah ya taimake ka,a tsawon zamana a kaizur ba'a ta
a kama ni da wani laifi mai kama da makirci ko tuggu ba, kuma ko yaudara da cin amana da ake zargi na da shi ina da tabbacin za'a gane gaskiya nan da
an lokaci
alilan
Kamar yadda na fa
a da farko,ya shugaba na a jarraba,a gwada binciken"
Sarki Mu'iz ya dube ta a fusace ya ce"Munaya!
Zuwa yanzu ya kamata ki gane mu ba
ananan yara bane!har tsawon wanne lokaci za ki
auka kina raina mana hankali?"
"Ka gafarce ni ya shugaba na,ban kai na raina muku hankali ba,iya abin da na sani nake fa
Sarki Mu'iz zai sake magana sarauniya Amna ta dakatar da shi,da hawaye a idanunta ta dube shi ta ce"a jarraba bincikawar ranka ya da
e, ba'a
in ta mutum "ta dubi dakarun da ke tsaye suna jiran umarni ta ce"a mayar da ita inda take kulle,a canja nau'in azabtarwa,a rin
a ba ta abinci sau
aya a rana,ruwa ma haka,kar a dake ta, a yi mata wannan horon na tsawon sati guda mu gani, sauran al'umma kuma za su iya tafiya,an sallami kowa"tana kai wa nan dakarun suka rissina,suka kama Munaya suka wuce da ita kurkuku, sauran mutanen suka fara watsewa suna tsinewa da yiwa Munaya Allah wadai
*DAULAR TAYAAR*
Tunda Kazuzi ya zo Tayaar ba'a ta
a shayar da shi narkon azaba irin wanda ake yi masa yanzu ba, gaba
aya ya fice a hayyacinshi,banda aiki mai tsanani ga horon yunwa,ga wahalhalu kala-kala,haka ya kasance a cikin wannan halin tsawon kwanaki uku bisa jagorancin badakare Amjad wanda duk da wannan azabar da yake gana masa har yanzu nazari yake yi ta hanyar da zai ga bayanshi
Daga
angaren gimbiya kuwa,tsawon Wadannan kwanakin tana
arasa jinya ne,bata fita ko'ina,kuma idan sarki Tayaar ya shigo inda take baya ta
a yarda ya ba ta dama ta yi masa magana akan Kazuzi,hakan yana matu
ar damunta
Sauran kuyangin nata abin ya yi musu da
i, saboda yawancinsu sun tsani Kazuzi saboda halayensa,don haka sun yi farin ciki sosai da halin da Kazuzi yake ciki,a cikin su Huda ce kawai bata cikin farin ciki, asalima tunda aka kama Kazuzi bata
ara kwana guda cikakke ba da farin ciki,kuma hakan yana da ala
a da yadda ta ga uwar
akin nata Hayat
Yau kam Hayat ta tashi da wata iriyar damuwa,ko abinci kasa ci ta yi,sai kuka kawai,har lokacin abu biyu yake damunta,cin amanar da dakare Amjad da kuyangarta Humaida suka yi mata,don tabbas ta ji komai,sai kuma kama wanda ya ceci rayuwarta har sau uku a matsayin mai laifi dalilin haka yau ta kasa cin abinci,ta kasa walwala yadda ya dace
Huda ce ta kai wa jakadiya Rubayya labarin abin da yake faruwa,babu
ata lokaci ita kuma ta nemi iso wajen sarki da yake zauren shi na hutawa yana mi
afa, kuma ba tare da
ata lokaci ba ta sanar masa da abin da ya faru
Cikin damuwa ya
araso zuwa
akin gimbiya Hayat,da a yanzu iya Huda ce kawai baiwarta da ta yarda ta ra
e ta,bayan sarki ya shigo da sallama Huda ta rissina ta gaida shi,ya amsa sannan ta fice daga
akin
A gefen gadon da Hayat take zaune ya zauna, cikin rarrashi da nuna
auna ya dafa kafa
arta,bata yi wata-wata ba ta fa
a jikinshi tana kuka mai tsuma zuciya
an bubbuga bayanta ya fara yi alamar rarrashi,a hankali kukan nata ya fara raguwa, cikin kwantar da murya ya dube ta ya ce"yanzu gaya min, Wanene ya ta
a gimbiyar Tayaar ne?"
"Abby don Allah ka sa a sake shi, don Allah Abby"ta fa
a cikin kuka
Da kallon mamaki ya bi ta,kafin ya ce "Wanene kike magana akai?"
"Kazuzi Abby
a Abby baka yin abu ka yi nadama saboda dogon nazari da kaifin tunani irin naka,a wannan karon ma ina ro
on ka yi amfani da wannan baiwar taka akan Kazuzi,kar ka yanke masa hukunci daga baya ka zo kana yin danasani"
A hankali Sarki Iyaad ya girgiza kai ya ce "laifin Kazuzi ya kai na hukunta shi ne gimbiya
Menene dalilin da ya sa kaf matan masarautar nan babu wadda ta yi masa sai ke?