Sashe 1
Masarautar Kaizur Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Root Entry
WordDocument
0Table
Data
MASARAUTAR KAIZUR
alamin Nusaiba Ibraheem Rimi (Nusy bee)
Young talented writers association YOTA
(Under YOTA'S AMAZING PENS)
Marubuciyar
Matar khalees
Barrister Hibba
Sira
in u
uba
addararmu ce ta zo a haka
And now; MASARAUTAR KAIZUR
Littafin MASARAUTAR KAIZUR
agaggen labari ne,komai da ke cikin littafin nan
ira ne,kama daga mutane,labari zuwa gari,ko da wani abu ya yi karo da rayuwar wani a zahiri,to a yi min afuwa,a rashin sani ne
GARGA
I!!!
Labarin MASARAUTAR KAIZUR mallakin Nusaiba Ibraheem Rimi (Nusy bee)ne,ban amince a canja labari ko a juya min ta wata fuskar ba sai da izinina
Ban amince a karanta min shi a YouTube channel ba sai da izinina
SADAUKARWA;
Na sadaukar da wannan littafin ga shugaba,
awa,kuma
ar uwa Zainab Shehu Abdullahi (Zee kumurya) alkhairin Allah ya kai muku a duk inda kuke bright pens
Da fatan mun yi Sallah lafiya
Allah ya kar
i ibadunmu, yasa muna daga cikin
antattun bayi a wata mai alfarma
Daga jiya zuwa yau na samu mutane da yawa da suka yi min tuni,(Nusy bee gobe ne fa
yau ne da
I really appreciate it
na ji da
i sosai da kulawarku a gare ni,kuma ina matu
ar godiya, Allah ya bar zumunci
CHAPTER ONE
*TSOKACI*
*DAULAR KAIZUR*
"Ya'a
ub! ya'a
ub ka tashi!! masarauta babu lafiya,muna cikin masifa da bala'i"da sauri wanda aka kira da ya'a
ub ya
ago yana kallon mai yi masa magana,a ki
ime ya ce"me yake faruwa ne Zayyad?"
"Ba'a ga YARIMA SAHAL ba,ana kyautata zaton sace shi aka yi aka fitar da shi daga masarautar nan,sarki Mu'iz da sarauniya Amna tuntuni sun fito bakin fada,gaba
aya kowa hankalinshi a tashe yake"
Shiru Ya'a
ub ya yi yana bin Zayyad da kallo cikin ka
uwa,an sace Yarima Sahal!magajin masarautar Kaizur,wannan wanne kalar ibtila'i ne ya afka musu haka?don tabbas ya san ba'a ci banza ba,don sarki Mu'iz baya yafiya
Jiki a matu
ar mace Ya'a
ub ya dubi Zayyad ya ce"to ina su Umayr da Urwa da suke kula da shi?"
"Umayr ya tsere,amma an kama Urwa,sai dai yana ta rantsuwa daga shi har Umayr basu da laifi,ba su san yadda hakan ya kasance ba,sarki dai ya ce a wuce da shi da sauran yaranshi a bincike su "Ya'a
ub bai sake magana ba ya mi
e yana gyara zaman tufafinshi,ya nufi hanyar fita daga
akin nasu, Zayyad ya biyo shi jiki yana tsuma
A bakin fada ya ga jama'a sun taru,a nutse ya
arasa cikin mutane kanshi a
asa, Kamar yadda ya san al'adar masarautar,idan har Sarki yana magana ba'a kallonshi
Bayanan Sarki sun firgita mutane matu
a,sarki Mu'iz ya juya ya koma cikin fadarshi ba tare da ya saurari uzurin kowa ba, gimbiya Amna da ke tare da shi ta rufa masa baya
Cikin sa
ulewar jiki kowa ya fara zarewa da
ai da
ai bisa umarnin babban hadimin Sarki,wanda shima a take ya juya ya bar wajen,mutane suka fara watsewa suna
us,kowa yana mamakin dalilin da ya sa aka sace
an Sarki Mu'iz, da hanyar da aka bi duk da tsauraran tsaro da ke masarautar
Shima Ya'a
ub wucewa sashen su ya yi zuciyarshi cike da fargaba kamar kowa,da tsananin mamakin wanda ya aikata wannan
anyen aikin cikin wannan talatainin daren
Da tsananin gudu dawakansu suke keta manyan dazukan masu cike da ababen tsoro da matsananciyar duhuwa,su uku ne, dukkansu sanye suke da ba
en kaya,hatta fuskarsu rufe take da ba
in fuske,
aya daga cikinsu ne yake ri
e da wani
aramin buhu wanda da alamu akwai abu mai
an girma a ciki
Sai daf da asuba suka iso masarautar Jasus,na gabansu,wato wanda yake
auke da buhun nan ne ya fara jan linzamin dokinshi don tsayawa,hakan ya sa sauran ma suka tsaya
Juyowa ya yi yana kallonsu,cikin dakakkiyar muryarshi irin ta gwarazan mazan fama ya fara magana
"Nan da kowanne lokaci daga yanzu asuba zata iya yi,hakan kuma yana nufin fitowar mutanen cikin garin JASUS don yin Sallah,kuma idan muka shiga da wannan kayan ina da tabbacin asirinmu zai iya tonuwa, kun san dai yadda MASARAUTAR KAIZUR take,to masarautar Jasus sun fi mu
Su bala'i,don haka za mu yar da shi a nan kawai,akwai muggan namun daji, cikin
an lokaci
alilan za su iya gamawa da shi,amma ya kuka ce?"
Na farkon ya ce"ah!hakan ya yi sosai,babu matsala,mu aiwatar da hakan"babu musu suka jefar da buhun,shugaban yana kallonshi yana murmushi ya ce"to Magaji!
Sai na ce sai ha
uwa ta gaba?"ya ka
a linzamin dokinshi,sauran ma suka ka
a nasu,suka canja hanya
BAYAN SHEKARU ASHIRIN
*DAULAR TAYYAR*
Tun daga nesa dakarun da ke tsaron babbar
ofar shiga al
aryar Tayyar suke jin ka
e-ka
e da bushe bushe,wanda hakan alamu ne na nasarar ya
in da suka fita zuwa gawurtacciyar daular matsafa,kuma azzalumai wato daular BARUDA,inda Sarkin wannan daula,kuma gagarumin matsafi wato SARKI AKAAL yake mulki
Tsawon shekaru goma sha
aya kenan suna
arin ya
ar daular ta Baruda,amma hakan ya gagara, sakamakon tsananin
arfi da izza irin ta maya
a da matsafa a
asar,sun addabi manyan garuruwan da suke ma
wabtaka da su
Farin ciki mai yawa ya bayyana a fuskokin dakarun nan,shugabansu,wanda ya kasance mai shela a yayin da maya
an suka fita ya
i,a yayin da jama'ar gari suke dakon jin sautin busa cike da fargaba
A yau dai sautin ya bambanta da wanda aka saba ji a duk lokacin da aka fita zuwa gagarumin ya
i irin wannan, musamman da daular Baruda,a maimakon sautin kukan mikiya da ya saba tashi wanda yake nuni da ba'a yi nasara ba,yau sautin sarewa, wanda yake bayar da tabbacin nasara daga wannan gagarumin ya
i shine ya tashi
Cikin
an lokaci
ani garin ya kaure da sowa da farin ciki, ka
e-ka
e da bushe,tuni mata suka fara
ora girke -girke da harha
a ababen sha na alfarma,hatta yara
anana cike suke da farin ciki
Cikin lokaci
alilan maya
an da suka dawo daga ya
in suka
araso,an samu shahidai mutum ashirin da bakwai a cikin maya
a dubu uku da suka fita,sannan an samu ribar ya
i har mutum hamsin da uku,ciki har da gawurtaccen maya
i,kuma matsafin nan wato KAZUZI
Sanannen abu ne cewa duk wanda ya yi karo da shi sai dai ya amsa sunan gawa, saboda tsananin
arfi da tsafi da yake da shi
Kazuzi shi ka
ai ya tarwatsa runduna guda da suka tunkari Baruda da ya
i a lokaci
aya,a kowanne lokaci kazuzi a shirye yake don ya
i,duk girman runduna da
arfin maya
a ba sa ba shi tsoro,an ta
arar da rundunar Baruda,amma shi
aya ya yi nasarar ya
in ya gama da rundunar abokan hamayya ya gurfanar da sarkinsu a gaban sarki Akaal
Kai tsaye aka gabato da dakarun ya
i guda hamsin da biyu da aka kama wa
anda aka
aure su da wata doguwar igiya
aya a bayan
aya, jama'ar gari sai ihun murna suke yi,ki
a da busar da ake yi ta
aru,karo na farko kenan a tarihi da aka ta
a cin nasara akan daular Baruda a tsawon
arnin, kasancewarta daula mai tsananin
arfin jarumai da
arfin tsafi
Kawunansu a
asa suke wucewa, mutanen gari da suka jeru suna kallonsu kowa da abin da yake fa
a cikin farin ciki, dakarun da suka shigar da su suka rufa musu baya,kai tsaye aka nufi
ofar fadar masarautar Tayaar
Daga nan keken doki na alfarma shigo,wanda yake
auke da mutane ashirin da bakwai da suka yi shahada a wannan ya
in,kalamai na nuna tsantsar alhini suka fara tashi daga bakunan mutane,wasu kuma suna
arfafa gwiwa da kasancewar sun yi gagarumar nasarar da ba su ta
a yi ba a kowanne ya
i, ballantana ya
i a Daular Baruda
aton toron giwar da ya fara shigowa cikin
asaita ne ya katse cecekucen mutane,wajen ya yi tsit tamkar ruwa ya cinye ilahirin dubban jama'ar da ke bakin fadar
A saman toron giwar an
aure wani madaidaicin keji,wanda ake iya ganin mutumin da yake cikin kejin,amma ba'a iya ganin fuskarshi, sakamakon dogon gashin shi da ya sauka har kafa
arshi,ya zubo ta gaban kanshi ya rufe fuskarshi, kasancewar ya sunkuyar da kanshi, hannayenshi da
afafunshi
aure suke da wata
atuwar sar
a, irin wadda aka yi amfani da ita aka
aure kejin da yake ciki
Babu wanda ya
ara
waran motsi sai da toron giwar nan ya shige cikin daular Tayaar,daga nan mutane suka fara watsewa
aya bayan
aya,da yawansu a razane suke duk da tarin nasarar da suka yi, musamman wa
anda suka yi karo da shi suka san wanene ainihin KAZUZI
Daga nan kuma kallo ya koma sama, maganganu suka rin
a tashi na mamakin yadda kazuzi ya yarda ya shigo hannu, inda wasu suke ganin kawai nasara ce daga Allah,wasu kuma suke ganin lam
o kawai ya yi, hakan wata dabarar ya
i ce don ya cimma nasara akan abokan gaba, saboda sanannen abu ne a wajen duk wanda ya san wanene kazuzi,baya ta
a yarda a yi nasara akan shi
Cikin
ankanin lokaci mai shela ya fara yekuwar sanar da al'ummar garin kiran da Sarki yake yiwa ilahirin al'ummar garin bakin fada,don a sallaci shahidan da suka riga mu gidan gaskiya a ya
in nan,sannan kuma zai yi muhimmiyar sanarwa,da haka kowa ya wuce gida don shirya amsa kiran sarki
*DAULAR KAIZUR*
Kamar yadda aka saba Rabee'a ne ya ja sallar azahar da aka yi a farkon mukhtarinta,kamar yadda sarki Mu'iz ya ba da umarni,yau gaba
aya masarautar a firgice take saboda yadda yanayin da sarki Mu'iz ya tashi da shi, ka
an daga aikinshi ne ya huce ta hanyar raba wani da ranshi
Kai tsaye turakarshi ya wuce bayan an idar da sallar azahar,kallo
aya za'a yi masa a gano tsananin tashin hankalin da yake ciki saboda yadda fuskarshi ta ka
a ta yi jawur
Da sallama sarauniya Amna ta shiga turakar, ba tare da ya waigo ya kalle ta ba ya ce"da wani abu ne sarauniya?"
Cikin girmamawa ta ce"dama batun abinci ne ya shugabana!