Sashe 10
Ƙazamin Miji Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ƙawata ɗaya Mubina, da yake ni ban cika son tara ƙawaye barkatai ba, ina kammala secondry school Abba ya saya mini waya sannan ya bami damar in kula samari sai dai ya gargaɗe ni cewa bai yarda in tara samari ba, duk da ya san ni ma ba abu ne da zan yi ba sai dai ya yi hakan nr don fita haƙƙina. Saurayina na farko sunansa Kabiru na haɗu da shi ne wataran Mamy ta aike ni gidan ƙawarta, tun da muka haɗu muka ƙulla alaƙar soyayya duk da ban ji ya kwanta mini ba, amma ganin yana ƙaunata sai na kasa bayyana masa, sai dai yana da aure da ɗansa guda ɗaya.
Muna waya sannan yana zuwa gidanmu zance, mun yi wajen wata huɗu da shi muna tare, don har yana shirin aiko da mayansa su yi magana da Abba, kwatsam mummunan labari ya riske ni daga abokinsa Hamidan Kabiru ya samu mummunan hatsari inda motar d yake ciki ta kama da wuta, sanadin buguwa da wata motar homa wacce ita ma ta ƙone ɗin.
Labarin nan ya gigita ni, ya hautsina mini tunani, inda na ji komai na duniya ya daina mini daÉ—i dama ai É—an adam ba komai bane, sai nake tuna lokacin da ya mini waya yana faÉ—a mini tafiya ta same shi ashe dai ajali ne ya yi kira, tafiya ba ta dawowa ba ce.
Tun bayan mutuwar Kabiru sai na daina kula kowane namiji, sai in ke ganin kamar shi ma sai na saba da shi zai mutu ya bar ni, sai da Mamy ta dage sosai da mini nasiha sannan na fara kula wasu. A watarana da ba zan taɓa mantawa ba, ranar juma'a da yamma na je gidansu ƙawata Khady Mamarta da bata da lafiya, a hanyata ta dawowa na rasa napep ina tafiya ina son isa gida kafin magriba, wata daddaɗar murya ta mini sallama a bayana, da farko ban tsaya ba kuma ban juya ba. Jin mamallakin muryar bai daina bina ba don ina iya jin takun tafiyarsa sannan sautin muryarsa ina ji yana matsowa dab da ni, wannan alama ce ta cewa yana biye da ni.
Ganin dai abin nasa ba na ƙare ba ne, da yake kuma layin ma babu mutane sai jefi-jefi suna giftawa, dakatawa na yi amma ban juyo ba.
Sai ji na yi ya ce "Amincin Allah ya tabbata ga wannan halitta, alkairi da albarka su lulluɓe ki ke da ahalinki baki ɗaya" ,Na ji sautin muryar yana shiga kunnuwana a hankali.
A karo na biyu ya ce "Ina neman afuwa na yin laifin tsayar da kamilar mace a hanya, ina neman yarda da amincewa domin a bani mintina biyu zuwa uku na bayyana abin da yake tafe da ni, ina fatan hakan ba zai sa a gajiya ba sannan ba zan shiga rayuwar gimbiya ba" DaÉ—in muryarsa da iya tsara kalamansa su suka sanyaya zuciyata har na ji ko da a ce abin da ya yi laifi ne to tabbas! Na yafe masa.
Ya sake faɗin "Ba don idan kika kuɓuce ban san ina zan sake ganinki ba, to da babu yadda za a yi in tsayar da kyakkyawar mace mai cike da kamala da haiba a hanya"
Ji na yi idanuwana suna son yin arba da wannan bawan Allahn, a hankali na shiga juyowa har sai da na juyo duka na, a kan fuskarsa na yi wa idanuna masauki inda na ga idanunsa a rufe sannan hannayensa biyu a haɗe waje ɗaya alamar roƙo.
Ban san ya aka yi ba sai na ji magana ta fito daga bakina kamar an fisgota na ce.
"Kai ma amincin Allah ya tabbata a gare ka" Na faɗa cikin sassanyar muryata. Idanunsa na ga ya buɗe a hankali wanda hakan ya sa ni kuma na sunkuyar da nawa idanun, saboda sai na ji nauyinsa da kunyarsa sun lulluɓe ni.
Sai ji na yi ya ce "Sunana Aminu don Alah ina neman alfarma idan ba damuwa ki bani lambar wayarki, sannan ki faÉ—a mini sunan unguwarku"
Kasa masa musu na yi, saboda ni ma sai na ji ya kwanta mini a rai. Lambar wwayar na bashi tare da faÉ—a masa sunan unguwarmu, godiya ya hau yi kamar zai ari baki. Murmushi kawai na masa tare da juyawa na cigaba da tafiya amma dai shi na ga ko gizau bai yi ba, a tsaye na bar shi a wajen kamar gunki na san kuwa ni yake kallo.
Tun da muka rabu bai kira ni ba, har aka yi kwana biyu ga shi zuciya da bata da ƙashi sai nake ta tunaninsa, ko kirana aka yi a waya sai in zaci shi ne, sai a rana ta ukun bayan magriba ya kira ni tun da ya yi sallama a wayar na gane shi ina jin yadda ya sauke ajiyar zuciya mai ƙarfi. Mun daɗe muna hira tamkar mun saba da juna daga ƙarshe muka yi sallama ya ce gobe zai kawo mini ziyara.
Wannan shi ne farkon alaƙata da Aminu, shi ne mafarin soyayar da har ta kai mu ga aure, duk da bayan mun yi nisa a son juna ya sha faɗa mini wai ba ya son sunayen soyayya mace take kiransa da su da farko na ɗauka ma wasa yake sai ga shi a ranar da na tare a gidansa ma matsayin amarya ya maimaita mini kalmar.
Ƙaran wayar Aminu da ya karaɗe falon shi ya dawo da ni daga nisan kiwon da na tsunduma cikin tunani, kwanciya na gyara ina jin duk jikina ya mutu don lamarin Aminu abin ya yi tsamarin da sai dai in ce Allah mini maganin matsalata. Tun da wayar ta fara ƙara ba a ɗauka ba saboda ina jin ƙaran bata daina ba, juyi na yi haɗe da jan ƙaramin tsaki a zuciyata.
Wani kiran ne ya shigo a karo na biyu wannan lokacin ƙaran bai wani ɗauki lokaci yana yi ba, sai na ji ɗif. Bayan kamar minti uku sai na yanke shawarar zuwa kicin in haɗa shayi in sha, fitowa na yi amma abin mamaki falon wayam babu Aminu babu alamarsa, baki ta taɓe ta fito ta saka takalmi ta nufi kicin ɗin sai dai tana dab da shiga kicin ɗin ta jiyo dirin muryar Aminu yana magana da alama waya yake, mamaki ne ya baibaye ta sai dai ba wannan ne ma abin dubawar ba kalaman da ta ji yana faɗa a wayar ne ya matuƙar razanata, ji ta yi tamkar an buga mata guduma a kanta nan take wani abu ya mata tsaye ya tokareta a maƙoshi, jikinta ya ɗauki karkarwa...
MAMAN AFRAH
09013181851
*TALLA !TALLA!!!*
ƳAR UWA SANYI NE YA DAME KI, MAI FITAR RUWA KO MAI SANYA ƘAIƘAYI KO KUWA ZAFI KIKE JI YAYIN SADUWA KO KURAJE YA FESO MIKI KINA SUSA KINA JIN DAƊI DAGA KIN GAMA ZAFI YA BIYO BAYA DUK SU ƘWAILE?
KINA DA NANKAREWA NE? KO MIJI GARE KI MAI NEMAN MATA KE YA WOFANTAR DA KE? MATSI NE MATSALAR KI KO ZUBEWAR BREAST?
BUSHEWA KIKE BAKI DA NI,IMA KO MIJINKI YANA DA HANNUN JARIRI WATO BAI IYA BAKI KYAUTAR KUƊI BA, KINA DA MIJI MAI BIN MATAN WAJE BA YA KULAKI SAI MA WULAƘANCI YAKE MIKI TUN DA YANA SAMUN BIYAN BUƘATARSA WAJEN MATAN WAJE?
KO MATSALARKI HIPS NE IDAN KIKA SAKA KAYA KIKE YAWO CIKI KAMAR MUCIYA? BREAST NE TAKI DAMUWAR KINA KUNYAR MIJINKI MA YA GANSU? KO BRA KIKA SAKA TUDUNSU BA YA HAYOWA?
AMARYA CE KE KO ME JEGO DUK MUNA DA KAYAN GYARANKU, MASU BUÆŠEWAR HQ AKWAI WANDA ZAKIYI BANKWANA DA BUÆŠEWARSA.
WASU ABUBUWAN BA SAI NA LISSAFA BA A KAMFANIN MU NA MEERA B HERBS MUNA DA FIYE DA ABUBUWAN DA BAKI BA ZAI IYA LISSAFAWA BA DON HAR KAYAN GYARAN FATA MUNA DA AKWAI👇
*Shu,umar humra, maganin breast, maganin ƙara ƙiba, maganin tumbi,maganin hips, bujenki shakaf, sa kurma surutu, hatsabibim ruwa, tsumin lahaula, sabulun farinjini, turaren farinjini,maganin ulser, baƙar mallaka, hatsabibiyar mallaka,ƙarin kunama, mallakar gado, mallaka me sirinji, me kwaɗo da allura, sirrin gado 13, mallakar tafin ƙafa, kaska, sirrinki, mallakar kunkuru, raƙumi da akala, mutukaraba, maganin sanyi big& small, nurfan, maganin nankarwa, turaren kasuwa* .
*Tarko, mutu ka raba, mb hair treatment,mb original black soap, vip whitening soap,mb syrup,mb face cream,mb lotion,mb cream, mb oil mb set,ƙarshen martaba, dakan amare, maganin basir, zobe me hayaƙi, zoben tazarar haihuwa, maganin haihuwa, mai tula tula syrup, sabon budurci na aure, sabon budurci na ƴanmata, zinaren haɗi, ATM me cingam, ATM na lasa da zuma, maganin sliming, karab da lebo, maganin sanyi, maganin sanyi na maza, man power, haɗin amarya, haɗin me jego, kazar amarya, shu,umin daka, tsumin sharp sharp, hatsabibin daka, garin emergency, zoben mallaka.*
KI TUNTUÆE NI DOMIN SAMUN MAFITAR MATSALAR KI
MAMAN AFRAH
09013181851
[4/17, 9:29 AM] MAMY SHEHU: https://chat.whatsapp.com/DHHvkSDbSKeFqXeWD4p37a
*KAZAMIN MIJI*
NA
MAMAN AFRAH
First Class Writer's Asso.ðŸ“
Daga marubuciyar:
Bonono rufin ƙofa...
Ruɓaɓɓiyar igiya
Ƴan adaidaita sahu
Ungozoma
Ƴar zaman wanka
Ƙara'in inna delu
Beelal
Jalli joga
Da sauran su.
*09013181851*
PAGE 6
Tun da ya fice ta juyo jiki babu ƙarfi ta dawo falo ko kallon kayan abincin bata yi ba wani kishi ya tokare mata maƙoshi, kan kujera ta faɗa ta kwanta tare da kifa kanta ta fashe da wani kuka. Sai yanzu take tuna irin yadda ake labarin irin yadda maza suke wujijjiga mata a gidan aure, sai ta ji ana cewa wuyarta a yi auren shikenan namiji zai juya maka baya.
Ga shi dai yanzu ba a je ko ina ba abubuwa sun fara cunkushewa, wai duk irin yadda Aminu ya nuna mata soyayya da kulawa amma yanzu daga yin auren a ce har ya sake wata budurwar wai har yana saving lambar ta da Æ´ar aljanna. Kenan me yake nufi da hakan? Ita Æ´ar ina ce tun da yana da Æ´ar aljanna.
'To kika sani ma ko tun kafin ya aure ki yake tare da ita, ai kaɗan daga aikin namiji kawai ki kalli namiji, don namiji karatun sa ba zai taɓa ƙarewa ba, ai namiji halayensa littafi ne guda mai ɗauke da tarin takardu da kuma dogayen shafukan da ba a ƙare karatunsa bare a gama fahimtarsa' Wani ɓangare na zuciyar ta ya bata amsa.