← Book details Kazafi Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 9 OF 39

Sashe 9

Kazafi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Aliyu jiyayi gabad鈥檃ya duniyar tayi mishi nauyi shi harga Allah baima san taya akayi wannan abun yafaru ba gashi ahalin yanzu yasan babu wanda zai yarda dashi kuma tunaninshi kenan fa abun shiryayye ne tunda har akai mishi video kamar mai shirin kuka yace 鈥渄on Allah jey karufamin asiri wlh bansan yaya akayi hakan ya faruba 鈥� cikin tsawa jey yace 鈥渟hut up my frnd karufemin baki kaje ka fad鈥檃wa jawaheer wanene kai before inbaka mamaki a wajen nan鈥� k鈥檃sa yayi dakai yace shike鈥漵hikenan zanyi yada kace鈥� juyawa yayi ya koma inda suke zaune tare da jawaheer ya dafe kai mahaifiyar sa wanda idanunta suke kanshi tun d鈥檃zun ce ta taso taje wajen dayake ta kama hanun sa sukayi gefe tana kallon yadda idanun sa suka sauya kala tace 鈥淎liyu what鈥檚 wrong with u?鈥� Batare daya d鈥檃go ba yace 鈥渂abu komai mummy鈥� yayi maganar wani irin hawaye na ta ruwa a cikin idanun sa, Aunty yana tace鈥漇ubhanallah Abutturab ni mahaifiyar kace babu wani abinda zaka b鈥檕yemin don Allah ka fad鈥檃min damuwar ka nasani cewa baka da wacce ta fini鈥� batare daya shirya yin hakan ba yaji baida wani mafita kawai gara ya fad鈥檃 mata d鈥檌n, kama hanunta yayi yana hawaye yace 鈥渕ummy nasan cewa kekika haifeni kuma kinfi kowa sanin halina don Allah duk abinda zakiji daga gareni ki yarda dani wlh tallahi bansan yaya akayi hakan ta faru ba鈥� cikin rud鈥檈wa tace 鈥渘a yarda dakai d鈥檃ri bisa d鈥檃ri Son karka damu ka fad鈥檃 wa mahaifiyar ka maganin kukanka damuwar ka鈥� yana hawaye ya kwashe komai tsakanin shi da Ajidde abinda ya faru ya fad鈥檃 mata tare da sanar mata jey yace idan bai fad鈥檃 ba zai tauna mishi asiri.

Murmushi tayi tace鈥滱liyu karka damu ka kwantar da hankalin ka ai shima jey d鈥檌n duk mun san tsiyar dayake shukawa wanda har yama girmi abinda kai ka aikata so u don鈥檛 have to worry about this idan yace zaiyi hakan kabar komai hanuna鈥� daga haka tayi juyawar ta ta zauna saura minti biyar ya rage a d鈥檃ura aure nan mc ya b鈥檜kaci ango nan Abutturab ya mik鈥檈 ya bada tarihin soyayyar su sai tafi akeyi daga nesa yana d鈥檃gowa suka had鈥檃 ido da jey wanda keyi mishi wani mugun kallo ganin har yanzu Aliyun bai fad鈥檃 wa jawaheer bane hakan yasa ya taso ya warce mic d鈥檌n hanun sa fuska a d鈥檃ure yace 鈥淎liyu inason ka nunawa duniya abinda ka aikata鈥� Aunty yana tai mishi alama da karya wani damu ya karba memory yayi playing, Abutturab wanda gaban shi yake tsananin fad鈥檜wa karb鈥檃n memory yayi Aunty yana ta taso tana fad鈥檌n 鈥淎bu minene wai?鈥� Tana maganar tana kama hanun sa ta canza memory d鈥檌n ta sanya wanda akayi editing da jey dakuma jawaheer.

Irin wannan babban tv da ake anmfani dashi a gidan film shi aka aje a compound d鈥檌n nan Aliyu yayi playing memory duk da cewar yana tsoron wani hukunci jawaheer zata yanke idan ta ganshi yana aikata zina da cousin sister nata shidai yasan yau tashi ta k鈥檃re don yasan cewa fasa auren shi kawai zatayi k鈥檌lan.

Kowa zuba ido yayi awajen don son ganin wani abune wannan za akunna aikuwa nan akayi playing saiga jey dagashi sai boxer ga jawaheer kwance a k鈥檌rjinshi babu riga jikinta yana mata wani irin shafa kamar zai maidata jikin shi kowa zaro ido yafara nan aka shiga salati Aliyu wani irin jiri yaji yana shirin kwashesa jey kuwa mutuwar tsaye yayi jikin sa ya fara b鈥檃ri don yariga da yayi loosing temper nashi a wani irin haukace ya nufi inda tv d鈥檌n yake yayi wani irin irin ball da tv nan take tv ya fashe yafara ball da abubuwan wajen kamar mayunwacin zaki yayi kan Abutturab yayi masa wata irin shak鈥檃.

Jawaheer fashewa tayi da kuka nan take mahaifiyar ta ta zube a sume.

Cikin fad鈥檃 da tsananin hasala jey yace 鈥淣i zakaiwa k鈥檃zafi how dere you zakaimin haka wanene ubanka a borno waye ya tsaya maka?鈥� Abutturab shiru yayi yakasa magana sabida shak鈥檃r da jey yayi masa da sauri Aunty yana ta taso ta k鈥檞ace sa a hanun je.

Kakar jawaheer wanda take matar uba wajen mama wanda duk sunzo bikin daga can garin su tasowa tayi ta ci kwalar jey tana hawaye tace鈥漚she kai mutumin banza ne bamu sani ba, wato ka tare anan kabaro can k鈥檃sar ku kazo kana k鈥檞ak鈥檜le yarinyar da zaka iya haihuwar ta jawaheer dududu nawa take da zaka shafa mata wannan bak鈥檌n tabo?鈥� Jey wanda kalmomin kaka suka doki zuciyar sa cikin b鈥檃cin rai yace 鈥淗ajiya ki fahimce ni wannan ba halayena bane ni ban aikata abinda kuke tunani b鈥︹€� bata jira ya kai k鈥檃rshe ba ta bashi wasu tagwayen maruka nan jikin jey yafara rawa rusunar da kanshi yayi k鈥檃sa ya kasa cewa komai ya juya.

Aunty yana ce ta tako gaban jawaheer tace鈥漇hegiya munafuka, ashe abinda kuke aikatawa anan kenan ba abanza ya baku wannan uban gidan ba ashe kina biyan sa da baiwar da Allah yayi miki, y鈥檃r buro uba mai kama da aljanu kawai nace kinci ubanki鈥� Cikin kuka jawaheer tace 鈥渨lh wlh mamah niban aikata b..鈥� bata jira ta kai k鈥檃rshen zancen ba ta d鈥檃ga hanu zata kifa mata mari saiji tayi a rik鈥檈 hanunta da sauri ta d鈥檃go don ganin waye wannan daya rik鈥檈 mata hanu, jey tagani yana aika mata mugun kallo cikin izza da tsananin fushi yace 鈥渒ada ki kuskura ki mareta!鈥� Aunty yana rik鈥檈 baki tayi nan tabar wajen wayarta ta d鈥檃uka ta k鈥檌ra wata number.

Shikuwa jey juyawa yayi idanun sa sun kad鈥檃 kamar rushi yanufi upstair d鈥檌nshi.

Aunty yana tana gama waya saiga wasu鈥�.

My ppl banajin comments naku to ga wannan kuyi breakfast zuwa anjima idan naji comment zakujini.

This book is not free kika karanta baki biyani hakkina ba keda Allah.

Ga dukkan mai bukata ya tuntub鈥檌 08093772168

S.Borno ce 鉁嶏笍
5/9/22, 7:25 PM - AMFA馃懇鈥嶁潳锔忊€嶐煈�: 鉁煉獽AZAFI鉁煉�

Paid book.

Page 23&24

Aunty yana tana gama waya ba a d鈥檃uki lokaci ba sai ga wasu mata harsu shida dukansu da sandina hanun su fuskar su da zane irin ta kanuri, da alamu kayan jikin su uniform ne black colour duk d鈥檌nkin riga doguwa ce sai k鈥檃ramin hijabi suna shigowa gidan daidai nan mama mahaifiyar jawaheer ta farfad鈥檕, kai tsaye matan nan suke fad鈥檌n 鈥渋na ita karuwar yarinyar afito mana da ita Shegiya munafuka wacce batada kima acikin matan duniya wacce ta gama rabawa maza mutuncinta akan titi鈥� mutanen wajen bikin nan kasancewar sun san idan mace ta aikata irin abu makamancin haka to tabbas wannan mutane insukaji lbr saisunzo kuma sai anbasu yarinya sunmata dukan tsiya kamin afita da ita azaga kowani titi a nunawa duniya yadda babu ita babu batun samun miji aure kuma ashafe fuskarta da bak鈥檌n fenti don wannan al鈥檃darsu ce.

Ganin haka yan uwan mama suka fara kuka suna kakkare jawaheer da sauri Aunty yana ta tako tana cewa mutanen 鈥渆h itace wancan kurku raga mata wannan yarinyar ta zubda kimarta鈥� aikuwa cikin sa鈥檃 d鈥檃ya daga cikin wad鈥檃nnan mata tayi nasarar finciko jawaheer, jawaheer ta fashe da kuka tana kwacewa matar tanaja yan uwan mama suna ja har mutanen sukayi nasarar wancakalar da jawaheer a k鈥檃sa suka shiga janta tamkar kayan wanki ganin haka mama ta taso tana kuka tana fad鈥檌n 鈥渄on Allah kusakemin d鈥檌yata wlh nasan jawaheer bazata aikata hakan ba zan iya cin qur鈥檃ni domin nasan tarbiyyar danaimata wannan shiri ne kawai na magauta鈥� d鈥檃ya daga cikin su ta bankad鈥檈 mama sukaja jawaheer sukayi layi da ita ainan suka fara kaimata duka da sandunan dake hanunsu harma da mazan dasukazo tare suke jiran su awaje suma suka shiga duk鈥檃 ta.

Dangin mama gabad鈥檃ya suka fito waje suna faman k鈥檞atar ta amma wannan mutane sunci k鈥檃rfin su, cikin sa鈥檃 Jawaheer ta k鈥檞ace kanta ta ruga aguje tana neman inda zata b鈥檕ye kanta wani teburin mai kayan miya ta hango aiko da gudu ta shige k鈥檃san teburin, nan mutanen suka iso wajen suna fad鈥檌n 鈥渋na karuwar yarinyar take dama kifito duk inda kika shiga munan mune hukuma mai zaman kanta ta kare hakkin mata dakuma mutuncin su don haka ayau babu abinda zai hana bamu hukuntaki ba鈥�

Dube dube suka shigayi nan wata daga cikinsu ta hango mayafinta cikin sauri tace鈥漡ata can k鈥檃san teburin nan鈥� aikuwa suka fincikota suna kai mata duka cikin mazan wani ya d鈥檃ga sanda zai rotsa mata akai saiji yayi anrik鈥檈 juyowar da zaiyi jawad yagani wanda idanunsa suka rine tamkar rushi ga jijiyoyin kansa sun tsaitsaya tamkar zaki haka ya murd鈥檈 hanun mutumin ya karya mishi hanu, ganin yadda goshin jawaheer ke zubda jini gashi har yanzun aika mata duka sukeyi dawani irin gudu ya nufeta don tana shirin fad鈥檜wa sabida jiri na tsananin wahala datakeji bai mata masauk鈥檌 a ko inaba sai saman faffad鈥檃n k鈥檌rjinsa luuuu tatafi asume saman k鈥檌rjin sa duk da cewar suna tsaye ne gam ya rik鈥檈 ta tamkar wata yar baby girl wannan mutane basu daina kawo mata dukan ba saidai jey baibasu damar tab鈥檃ta ba duk wani duka dasuke kawo matashi tarewa yake saidai dukan ya sauk鈥檃 akanshi ganin abun dagaske sukeyi yafara dukan mazan suna kawowa jawaheer duka yana fatali dasu saida yayi musu jina still har yanzun tana jikinshi gabad鈥檃ya ya manta cewar mace ya rik鈥檈. Ana cikin haka wasu daga jikin wanda suka lab鈥檈 nan suka shiga kaiwa jey duka ta ko ina sukeyi mishi ruwan sandina don sunada yawa still yana rik鈥檈 da Jawaheer shanye dukan kawai yakeyi har wani ya rafka mishi sanda agefen fuska sai dai bawani sosai yaji ciyo ba don ya tare sandar.

Cikin masifa shugabar wannan matan tace鈥漼arinya k鈥檃rama wacce bazata ko cika sha bakwai ba ace ta gama iskancewa wlh kinzubarwa da danginki da kuma iyayenki kima Shegiya karuwar banza sai muga waye zai aureki ai?鈥� Muryar jey suka jiyo cikin amo yace 鈥済ani nan zan aureta鈥�.
Chapter 9 · 0% Book details