← Book details Kazafi Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 5 OF 39

Sashe 5

Kazafi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Da sauri ta juyo daga tsayen datake unexpectedly suka had鈥檃 ido da sauri ta maida kanta k鈥檃sa sai dai bata amsa mishi ba, still yayi yana kallon ta kafin yace鈥漚m very sorry kan abinda su granda sukayi miki ina mai baki hak鈥檜ri tare da nema musu yafiyar ki pls鈥� batare da ta kalleshi ba ta juya zata fita daga office d鈥檌n tace 鈥渂asuyimin laifin komai ba鈥� saurin rik鈥檈 hijab d鈥檌nta yayi hakan da yayi sosai ya bata tsoro shi kansa yaga yadda ta tsorata hakan yasa yayi murmushin sa mai kyau yana girgid鈥檃 mata kai yace鈥� u don鈥檛 have to worry dear ba wani abun zanyi maki ba naga baki bani lokaci mungama magana ba zaki tafi, jawaheer niba k鈥檃ramin yaro bane so babu anfanin intsaya ina miki b鈥檕ye b鈥檕ye, all i want to said shine inason ki and i want to marry u鈥� a razane ta d鈥檃go don taji maganar tasa tamkar sauk鈥檃r aradu dai dai nan shima Abutturab ya d鈥檃go yana kallon ta cike da so yace鈥漼eah ki kalleni dakyau nasan bankai ba anma yakamata kiji tausayi na Jawaheer wlh niban tab鈥檃 kallon mace naji ina sonta ba sai ke plsss d鈥檕nt say no Jawaheer 鈥� yadda yayi maganar jitayi yabata tausayi sai dai batajin zata iya sonshi hakan yasa batace dashi komai ba.

Jin tayi shiru ne yasa shi cewar 鈥減ls Jawaheer can i have your digits?鈥� Ahankali tace鈥漛anda phone鈥� da sauri ya mik鈥檃 mata nashi phone d鈥檌n girgiza mishi kai tayi tace 鈥淎鈥檃鈥� ganin taki karb鈥檃 yace鈥漮wkay tunda kinyi denying karb鈥檃n phone nawa anjima i will come to your house zanzo har cikin gidan ku鈥� jin yace zaizo hakan yasa ta karb鈥檃 ba don taso ba.

Jawaheer bayan ta koma gida ne mama ta shaida mata batun komawa sabon gidan nasu, a ranar da dare suka koma gidan daya gama had鈥檜wa uptsirs ne maka maka guda biyu cikin gidan ko wanne nada d鈥檃n tazara da d鈥檃n uwansa sai dai su a k鈥檃sa suke mai gadi ya nuna musu inda zasu zauna d鈥檌n anriga da anzuba musu komai na company ajikin gefen nasu ya had鈥檜 babu k鈥檃rya.

Jawaheer bayan sun gama jera komai ita da mama d鈥檃kin da yake a matsayin nata ta nufa ta d鈥檃uro wanka tayi sallar isha sannan tayi shirin kwanciya, cikin barcin ta tasoma jin kamar k鈥檃ran waya hakan yasa ta bud鈥檈 ido jakar makarantar ta dake rataye ta hango haske aciki mik鈥檈wa tayi ta d鈥檃uki wayar data sanya ciki sai dai bata d鈥檃ga k鈥檌ran ba har ta katse

Wani k鈥檌ran ne ya kuma shigowa hakan yasa ta d鈥檃ga sai dai bata iya ta ce komai ba, daga d鈥檃ya b鈥檃ngaren camly yace 鈥淎ssalamu-Alaiki!鈥� Kamar bazatayi magana ba kusan minti d鈥檃ya sannan tace 鈥淲lkslm!鈥� Abutturab wanda ke kwance kan royal bed d鈥檌n shi saida ya lumshe idanu yaja pillow yayi huging don her voice kad鈥檃i will solve his thousand problems, daga haka bata sake cewa komai ba saima shiru da tayi tamkar bata kan wayar.

Abutturab ganin yarinyar nason bashi wahala ne na rashin yin magana yasa yafara magana 鈥渒in yini lfy yaya mamah, ince dai ba barci natasheki ba uhmm?鈥� Murya can k鈥檃sa tace 鈥渦hmm barci zanyi sai da safe鈥� bata jira cewar sa ba ta yanke wayar tayi kwanciyar ta sai dai tanemi barcin ta rasashi don ita bata san ina barcin ya gudu ba.

Washe gari da safe jawaheer ta gama shirin ta bayan sunyi breakfast da mama ta fito zata tafi school, daga d鈥檃ya upstair d鈥檌n dake cikin gidan nasu ta hango wani saurayi wanda bazai wuce 30yrs ba hanun sa rik鈥檈 da cup d鈥檌n tea, sanye yake da black sweater mai hula ajiki sai dai bai sanya hular ba fari ne tass har wani yallow yakeyi kallo d鈥檃ya zakayi mishi ka tabbatar da cewar shid鈥檌n balarabe ne gashin kansa sunyi coiling irin ta larabawa ga kwantaccen sumar sa bak鈥檃 sid鈥檌k, sai wandon jikin sa iyaka gwiwa irin mai aljihu sosai d鈥檌n nan.

Kallo d鈥檃ya tai mishi ta d鈥檃uke kai taci gaba da tafiyar ta har ta fice daga gidan, shi kuwa Jay baima san ta kalleshi ba don hankalin sa yana kan k鈥檃nwar shi Amaya wacce take jera musu kayansu cikin sif.

Bayan tafiyar Jawaheer school Abutturab da massa suka zo gidan su don gaishe da Mama mai gadin sune yace ai sun k鈥檃ura kasancewar gidan nasu baida nisa dana da ya nuna musu nan suka shiga gidan, Jay wanda ke shirin fita shida Amaya don zuwa restaurant sunema abincin da zasuyi breakfast kallon su yayi sau d鈥檃ya yayi wucewar sa.

Suma sukayi shigewar su suka gaida mama, mama tanaga Abutturab taganeshi don bazata manta da yaron da tun yana k鈥檃rami yake k鈥檃unar ta ba sosai taji dad鈥檌n ganin shi tana fad鈥檌n 鈥淎bu yau kaine agidan namu nasan dai baka zama anan anma duk da haka kayi wuyar gani鈥� yana murmushi yace鈥� mama mun sameku lfy?鈥� Ta amsa da 鈥渓fy lau, yasu yayyah su mamanka鈥� yace 鈥渒owa lfy lau, ai ina zuwa Nigeria but ban san kuna nan maiduguri ba yanxu ma Massa ke fad鈥檃min shine nace dole yakawoni鈥� mama taji dad鈥檌n ganin Aliyu nan tacika gaban su da kayan marmari sunata hirar su anan yake cewa 鈥渁i jiya ma naga Jawaheer a school d鈥檌n su har nace ta gaidaki鈥� mamaki ne ya kama maman hakan yasa tace鈥漚 ina kasan Jawaheer kaida baka k鈥檃sar?鈥� Murmushi kawai yayi yayi risinar da kai bai ce komai ba.

Kud鈥檌 masu yawa ya ajiye wa mama sanda zasu koma anma sam tak鈥檌 karba baiji dad鈥檌n hakan ba sam.

Zoya ce ta shigo palon yayya babu ko sallama ta zube jikin yayya ta fashe da kuka, cikin kid鈥檌ma yayya tace鈥滲itty ayiye?鈥� ( d鈥檌yata meya faru) cikin kuka zoya tace 鈥測ayya ban san meyasa ya Abu yake wulakantani ba sabida shine bana kula kowa anma jiya don na gaya mishi inasonshi harda mari yamin鈥� cikin masifa yayya tace 鈥測a mareki don uwarshi har mari yamiki to uban kuturu yayi kad鈥檃n wlh bai isa ba tunda har kina sonshi kedin ce matar sa ko yaki koya so鈥�

Akwana atashi haka rayuwa taci gaba da tafiya har watanni biyu sun shud鈥檈 abubuwa da dama sun faru ciki harda kammala ma karanta da jawaheer tayi.

Jawaheer tun bata kula Abutturab har tafara biye mishi suka fara soyayya sai dai bata tab鈥檃 yarda su had鈥檜 ahalin yanzu hatta mama tasan da soyayyar tasu kuma tana fatan Allah ya tabbatar da alkhairi cikin sa.

Mama wacce tafito da niyar fita anguwa ne ta kalli wannan larabawan wato Jay dakuma k鈥檃nwar shi Amaya da dukkan alamu daga anguwa suke hanun su rik鈥檈 da ledojin gidan abinci, suma kallonta sukayi Amaya ce tace mata 鈥渋nayini鈥� da lfy lau ta amsata shima Jay ganin k鈥檃nwar sa ta gaisheta shima ya gaisheta.

Mamaki ne ya rufe mama don a tsawon wata biyun nan batasan har akwai larabawan da suke zaune agidan ba tunani tafarayi kodai yaran Umaimah ne dahaka har ta fice zuwa inda zataje.

Washegari a ranar sunday da safe a can gidan Aunty yana zaune suke gabad鈥檃ya a dining zasuyi breakfast, Dad ne ya kalli Abutturab yace鈥漇on nikam till when zakayi aure ne kullum sai kace inbaka lokaci me hakan ke nufi?鈥� Abutturab kanshi a k鈥檃sa yace鈥� Dad insha Allah nan da ko two months ne am ready鈥� Aunty yana da sauri tace 鈥渢o kaida ko kula yanmata bakayi a ina kasamu yarinyar aure Abu?鈥� Yana murmushi yace鈥漵oon zatazo gaisheku mummy鈥� cikin farinciki tace鈥漷o wannan kawai tunda gobe zamu gidan yayya gabad鈥檃yanmu sai ka kaimana ita can yayyah ma taga amaryan jikanta鈥� ya amsa da insha Allah.

Bayan sun gama breakfast d鈥檌n ne ya goge bakin shi da tisue ya mik鈥檈 ya nufi compound motar shi ya d鈥檃uka ya fice daga gidan, direct hanyar jiddari polo yayi don zuwa gidan yayyah tafiyar 20 minutes ce ta kawoshi yayi horn aka bud鈥檈 mishi gate ya shiga.

Bayan ya parker motar sa a parking space dake gidan calmly ya sauk鈥檕 gently ya nufi entrance d鈥檌n gidan da sallama ya shiga palorn yayyah ce zaune kan d鈥檃ya daga cikin royal chairs dake palorn ta hakimce sai zoya dake gefenta tanayi mata tad鈥檌.

Gaisheta yayi kafin yaci gaba da pressing phone nashi.

Muryar yayyah ya jiyo tana fad鈥檌n 鈥淎butturab dama ina nemanka kan batun zoya sonake kayiwa mahaifinka magana don ita zaka aura 鈥� afusace ya d鈥檃go yawa yayyah wani mugun kallo tare da fad鈥檌n 鈥渟abida kezaki zaunamin da ita, nifa bataimin ba bata da qualities d鈥檌n matar danake so don haka banga wanda zai sani abinda banyi niya ba, infact ma ni inada yarinya mai tarbiyya yar gidan karamci da zan aura so yayya inaga girmanki banson mufara samun misunderstanding dake鈥�

Yayyah mik鈥檈wa tsaye tayi cikin harshen kanuri tace鈥︹€�

This book ix not free d鈥檃ri uku kacal 300 ga mai bukata ta tuntub鈥檌 08093772168

S.Borno ce鉁嶏笍
5/6/22, 6:01 PM - AMFA馃懇鈥嶁潳锔忊€嶐煈�: 鉁煉獽AZAFI 鉁煉�

Paid book.

Free page 15&16

Da yaren kanuri tafara masifa kamar zata tashi sama Abutturab baima san tanayi ba don ko kallo bata ishesa ba saima had鈥檈 rai da yayi ya mik鈥檈 yace鈥漚m going yayyah zuwa gobe zankawo amaryar tawa kiganta na barki lfy鈥� bai jira cewar ta ba yayi ficewar sa, yayyah salati tayi tare da fad鈥檌n 鈥渨allahi ko uwarka yana idan na yanke hukunci bata tsallakewa balle kai don uwarka sai inga wacce zaka aura indai ina raye baka da wata mata sai zoya, ku yaran zamani anayi muku gata kuna shirin watsawa mutane k鈥檃sa a idanun su鈥�.

Yana fita bayan ya shiga motar sa ya k鈥檌ra Jawaheer bayan ta d鈥檃uka sun gaisa murya can k鈥檃sa yace 鈥渏awaheer gobe idan Allah ya kaimu around 4:00 zan zo ind鈥檃uke ki muje zaki gaida parents d鈥檌na鈥� jawaheer wacce ke kwance arazane ta mik鈥檈 zaune jin ya ambaci parents d鈥檌nshi saida taji wani irin tsoro don ita tsoron family d鈥檌n ya Abutturab takeyi sanin halinsu datayi.
Chapter 5 · 0% Book details